Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 85-86

Sponsored Links

*85 – 86*

 

Saida naga gari yayi sharrr ,kafin na koma,saidai dukkansu baccin huce gajiya sukeyi,hmmm wannan exercise,ni dai mairo,au maryam ayi a hankali don indai irin wannan sex d’inne bayi barin d’an tayin ciki ya zauna.

*****

Kwana biyu da maganar tafiyarsu ,julayb ya dauketa suka tafi yiwa gida sallama…saida suka soma biyawa ta companyn sa ,yabar sallahun komai ,kafin yahau kewayawa da ita ciki,wai ta d’eban masu kayan tsaraba…kunyace duk ta rufeta musamman yanda duk inda tayi ita ake kallo dashi cikeda burgewa

A shagon kayan agoguna dasu turare ta tsaya,da sauri wani ma’aikacin wajen ya kawo mata kujera…”hajia ki nuna abunda kikeso a d’auko maki” jinjina kai tayi kafin tayi walai da ido

Cikin murya k’asa k’asa tace “baby zamu biya abj ne wajen anty jidda in za6ar mata itama?”
Zuwa saitin kunnenta yayi “take care of your self suna ta kallemun ke ,kinsan maza da jaraba”
Bubbuga k’afa tayi a k’asa “kai baby ba haka ba” daga mata gira d’aya yayi.
“Yes da gaske…ina zuwa bari ma in d’akko maki wani abu ,na manta dashi shaf sai yanxu na tuna” saida ya shafo kumatunta kafin ya soma ja da baya.yina kaiwa k’ofan yai kissing tafin hannunsa(palm) kafin yayi blowing mata iskan.

Yi tayi kamar wani abun bazata ya sameta “kafin ta k’ank’ame jiki ,tana jujjuyawa akan kujeran idonta ruf .

Tagumi ma’aikatan sukayi,wato ma su sun manta da mutane a inda suke ,hmmm soyayya ruwan zuma.

*****

Yazo zai wucene ya hango security suna dirganiya da wata mace sun hanata ta shigo.

K’arasawa wajen yayi “kai meye hakan ba na hanaku koran mabarata ba? Ku barta ta shigo”
Barinta sukayi ta shigo tareda cewa “yes sir!”
Ketowa tayi da gudu,tana zuwa ta fad’a jikinsa ta rungumesa…wani k’arnine da hamami ya dokesa ,da sauri yasa hannu ya hanyeta kafin ya k’ank’ance ido “ke baiwar allah lafiya?”
Kuka ta fashe dashi “my love kar kace mun kamance zakiyyarka….oh yes ka sanni a fancy looking babe ko? To ya zanyi abokinka ne ya yaudareni.ya watsar dani cikin wahala na ga cuta ba kud’in magani…plz julayb ka bari mu dawo kamar da ,karka damu da fatafatan da nayi rashin kud’ine da zaran ka fara sakar mun ‘yayan banki,murjewa zanyi indawo kamar da ko ma infi haka…tunda ji beka …dama ance in maganin ya kar6i mutum har wani k’iba yike dad’a yi da fresh”

Har ta dasa aya kallonta kurum yikeyi ,kamar ta6a66iya sai susan kai take tana dank’washi.

A haka maryam tafito ta tadda su,hannunta rik’e da jakar sark’an da ta siya
Sad’ad’owa ta bayansa tayi ta manna masa kiss a bayan wuya,kafin tasa hannu ta kulle masa ido

Murmushi yayi ya shafo hannunta”baby?” Ya fad’a dad’an zumud’insa

Dariya ta saki tana tafa hannu “yeeh ka canka”
Juyo da ita ta gabansa yayi ,kafin yace “ya bazan gane tattausan le66a da hannun matata ba! Aiko cikin matan duniya ke d’in ta dabam ce”
“Hhh salute your smartness,kaina ya fasu da yawa” jan hannunsa tayi
“Babynah me kakeyi kai d’aya anan?”

“Hummm bae baki gane wannan ba?” Ya nuno zakiyya dake raku6e uwa tsumma cikin tsananin muzanta
Ca6e baki tayi kafin ta girgiza kai
“Hmmm what so ever” ta bud’e jakarta ta ciro kud’i zata mik’a mata.
Da sauri ya rik’e hannunta “baby ba almajira bace ,zakiyya ce ,wai tazo in aureta…ta manta wulak’anci da cin amanar da sukayi mun ita da ahmed….sai ke ‘yar me gadina da muke taruwa ni daita muke hantara kece kika tainakeni …alhamdulillah yau gashi kin gyara mun rayuwata,in moreki k’arkashin inuwar aure,munayi ana zuba mana lada”

Zaro ido zakiyya tayi kafin tahau hura hanci “julayb ni zaka wulak’anta yarinyar me gadin wannan gajan ka aura,ka alkinta rayuwarta har haka?”

A gatsale maryam ta langa6e kanta akan kafad’arsa “baby to ka aureta” dariyan baki da hankali yayi mata.

“Oh🤨 i see ,saidai baby ko bakisona ni ina sonki,i know care in baki kishina ,ni ina kushinki,kinga ko bazan iya had’aki da wata mace a fad’in duniyar nan kuyi kishiba ,ever!”

“Nagode my man,i reserve 5 for you ,sai munje gida” tafada tana kashe masa ido ,tana wani irin lank’wasa jiki ta nufi motarsu,wani tuk’uk’in kishi na taso mata,karfa ya tausaya mata ya dawo da ita rayuwarsa ko ba da niyyar aure va,don bata manta,itace mace ta daya da julayb baiji kunyarta ba ya yabeta a ranar tare warsu daren farko!

Cikin muryan tada husuma “to vanza kina wani gallatso duma duman takashi,namiji ba d’an goyo bane,gara ki tafi asibitin masu k’anjamau ki fara amsan magani ,don shi yina shan nasa a 6oye,yabarki nan hoto…nima haka ahmed yayi mun gashi can saida yaga nayi kwandem ya samo mata cikin masu k’anjamau d’in ya aura,ya varni nan gahooo”

Fad’awa motar maryam tayi da sauri gabanta na fad’i”innalillahi wainnailaihir rajiun”
Da sauri julayb yabita shima ya shiga motar don yasan yanda yaganta yau ba lafiya!

Driver suna shiga shimaya shiga yavawa motar key,”katsaya wajen security” aikuwa suna zuwa yace “ku fitar da ja’iran can kar ku yarda takuma zuwa inda nike”
Sannan suka fita companyn

Kamota yayi kwantar akan cibyarsa
“Maryam garama kiyi hakuri aikin gama yagama,ko kin sa julayb yarabu dake kece akasa ga zawarci,talauci ga kuma cuta! Julayb kam yina da sauran damar za6o tsala²”

 

 

 

 

 

 

 

Oum Aphnan
[3/14, 07:13] Bamalli✌️: *JARABABBEN NAMIJI*

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button