Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 57-58

Sponsored Links

*57 – 58*

*sabulun tsarki*
Xeyi matseki yasanya gabanki kamshi

Kisamu.
Bagaruwa
Xaitun soap
Farin miski
Hulba

Wadannan xakihada kikwaba sannan kidinga yin tsarki dasu kina wanke gabanki lungu d sako hakan xegyaramiiki HQ xekuma taimaka miki wajan kawar d warin gaba

*maganin nankarwa*

Kinemi wadannan mayuka zakisha mamaki.

Man kadanya
Man dodon kodi
Man zaitun
Lemon tsami

Kihada mayukan wuri 1 seki matse lemun tsamin akai kihada kijuya sosae sekixuba a mazubi mekyau kirinqa diba kinashafawa

*Gyaran farji….part one*

Kisamu…

Ganyan magarya
Miski
Bagaruwa kadan
Kanunfari

Sekihadasu kitafasa kidan diga gishiri kadan idan yasha iska kishiga ciki kixauna natsawon wani lkc

*Gyaran farji….Part two*

Kisamu..

Xuma
Miski

Seki diba kicakudasu kidinga matsi dashi duk dare after 1hr kiwanke

*Maganin tabon fiska*

Ina wadanda pompous yabatama fiska ina wadanda beliching ya lalatawa fiska to yar’uwa kigwada amfani d wannan hadin
Kisami…

Zaitun soap
Anoconda soap
Pharmadan soap
Zuma soap
Kanwa
Lemun tsami

Kihadasu waje daya kidakesu a turmin karfe kimaidashi sabulun amfaninki n wanke fiska safe d yamma zakibani lbr.

Note…kifara bambance abunda ke jawo ƙaruwan ƙurajen.wani jikin baison carot product ,wani zuma ,wani madara sai kisan matsayin ki.

Maganin rage ƙiba

Likitoci sunbayyana cewar kikula d lpyrki a lokacin d kika soma manyanta danhaka yanada matukar amfani kilura d yanayin lafiyarki domin kiba tana haifarda cututtuka d dama kamarsu..
Ciwan suger(diabetic)
Ciwan xuciya

Danahaka seki nemi wadannan kayayyaki domin rage kibar
Lemon xaki
Citta
Zuma
Ma,ul khal
Lipton
Xakitafasa lemon xaki d citta idan sukatafasa seki sauke kikawo ma,ul kal kixuba bada yawaba karamr murfi 1 seki saka Lipton kixuba xuma kishanye anason kiyi haka 2times a day Allah yabada sa,a idan kinyi wannan bemikiba kitintibeni Dan baki wani hadin

*mgnin rage timbi*

Kisamu
Sassaken gamji
Da jarkanwa

Ki dauraye sassken gamjin kixuba a tukunya d ruwa sekijefa jar kanwa kadan sekitafasa kidinga dibar ruwan kinasha xakixama daidai xakirabu d wannan timbin a hnkali

Ammafa mairo anan inaso ki kula akwai maganin da aikinshi yanzune,wasu kuma sai bayan kin haihu,wasu lokacin goyon ciki,kamar maganim ninkarwa.

Sai wasu sirrikan kuma ,wainnan na mallakane..saidai mijinki nada mata?

“A’ah inna,ni dai kima barsu kawai”

“Kinci gdanku shiru🙁”

******
Tundaga ranar kam mairo itakanta take karban canje canje a jikinta,har kwana huɗu da farawa ,wanda ya kama ranar ne iyayen julayb zasu zo.

****
Ta ɓangaren su abbey kuwa,dashi da wanshi wanda ya kasance ambassador ne a saudiyya da kawun ummiy suka taho nijeria ,dukda valant ummy ta nuna bata son auren wai acewarta tanada wacce ta zaɓa masa zai aura.

Objecting ɗin maganarta yayi kafin yace “Tun tuni da yike barbaɗinsa ba auren me ya hanaki kiyi masa auren da wacce kika zaɓar masa har sai yanzu da kikaga yaro ya kawo wacce yakeso?…to kisani bazan hana yaro abunda yike soba ,saidai in shi yace ya fasa,ai bake zaki zauna mai da matar ba”

Faɗa ruwa² sukayi a gidan wacce a tarikhin su ,ko yaran basu taɓa ganin sunsama saɓanin fahinta da shi ba ,sai akan wannan auren,don haka tun kafin mairo tazo ko su santa sun rigada sun ɗebi tsana ta duniya sun ɗaura mata.

Sukam iyaye maza sun yi na’am a haka suka biyo jirgi sai garin ikko.

Julayb ya taryosu a airport,duk ya bujijjige ba gayun nan ,ga rama sai ɗan wuya,yanzu komai kawai yinsa yikeyi batareda yina cikin natsuwarsa ba. Kawai shidai ya ƙosa a ɗauro aure a kawo masa amaryansa

Ganin farko tausayin julayb ya kama ,abbeyn saidai ya girgiza kai suka shiga moto

Sheikh akram ne,wanda ya kasance kamar kaka a wajen julayb ɗin ya dubesa
“To kai wannan ango anya kana jin daɗin ƙasar nan kuwa? Jika ko acan baka yawo saida escots amma kazo da kanka ka ɗauke mu,ba ko driver meke faruwane abokin? Ko dai amaryar ke caza ma kai? Kasan auren ƴan africa ba sauƙi…inkaga tafi ƙarfinka banni na gwada sa’ata kasan akwai banbanci tsakanin samarin da dana yanzu”

Duk wasan ƴar tsokanar da suka saba yi ,a yau kam shiru yayi sai cemasa yayi

“Ni kam ɓadda sahu nayi shiyasa ka ganni ba driver duk mazan yanxu mazanbata ne…am so eager a ɗaura auren nan in ɗauki matana mu gudu,ni ko da ƙasar nan sai ziyara”

Gabaɗayansu dariya suka sheƙe masa dashi
“Ɗan nema yaji wuya,waya gaya maka auren wasane”
Shidai baban da yasan komai ya rigada yasan meke damun ɗan sa ,so bai iya cewa komai ba

A wani expensive restaurant yakaisu akayi masu ordern kalar abincinsu kafin suka zarto gidansa.

Washegari suka ɗauki hanyar adamawa,tareda rakiyar security biyu incase of tambaya.

Tunda suka shigo ƙauyen ,akayi directing har wajen gidan liman kasantuwar ƙaramar gari magana ya watsu ,mairo zata auri balarabe,dukda wasu sun maida abun like jocking ,da rainin hankali sai yanzu da sukaga reality.

Aikuwa sun sha ƙauyenci kamar me ,saidai su daɗin hakan ma suka ji ,atleast sunga wasu irin al’adu da mutane nadabam a duniya ko anan sunyi yawon buɗe ido ai.

Jakar kuɗi guda biyu ju’ayb yasa aka ajiye masu a gaban tabarman da aka saukesu ,ƙarƙashin bishiyar mangoron da ke tsakiyar wani gajeren gini wanda ya kasance shine babban masallacin garin ,gayinan fa ,tsayinsa bai wuce tsawon ƙaramun yaroba an lailaye da sumunti ciki da waje.

*****

An karramasu da fura da nono da yasha man shanu da zuma ,dasoyayyun zabbi da dafaffen ƙwai. Ga fresh sarin nono ƙwarya ƙwarya bako sugar.

Dukda basu iya sha hakanan sukayi masu kara shekh akram ya saki ciki ya kurɓa fresh nonon sosai shima julab ya ɓare ƙwai ɗaya yaci.

Bayan ƴan gabatarwa,iyayen julayb ɗinne suka haɗa da ƴan tafinta,suna faɗin securityn suna fassarawa iyayen da hausa dukda shima hausan a lallaɓane ,sukuma iyayen mairon ba cika ganewa sukayi ba

A haka akayi schedulling komai ,suka buya kuɗin komai,akan zasuje su kwana a hotel cikin gari kafin gobe da yakama jumu’a sushigo a ɗaura aure su wuce da amare.

Julayb ,kam yaji daɗin lamarin don haka yaja wani ɗan garin ya tambayeshi abu mai tsada da yafi daraja da ƙima a idon ƴan garin.
Bashi amsa yayi da shanu!

 

 

 

_Ƴan vip kuyi mun haƙuri ai nasan ku ɗin fa nawane,kar aji kanmu,yes! Is your right and you must say it out,sai dai as i took excuse yarona ne ba lafiya shiyasa kwanan nan kuke ganin single post ,instead of 2 ,amma tnz god yaro yaji sauƙi ,kuma inshaallah zan cigaba da kiyaye haƙƙinku har in gama,Nagode_

 

 

 

 

_Next episode is loading✍️🤸‍♀️_
[3/14, 07:06] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button