Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 55-56

Sponsored Links

*55 – 56*

Waya kawai yayi airport ɗin yasa ,su turo agents ɗinsu ,suyi masu hidimar komai na tafiyar.

Aikuwa cikin ɗan ƙanƙanin lokaci sai gasu,anan sukayi detecting komai na datas ɗinsu suka tafi akan jirginsu zata tashi ƙarfe biyar zuwa garin yola.

Duk juyejuyen da mama tasoyi akan itafa lallai bazata hau jirgiba,mairo tayita bata haƙuri dukda itama tsoron takeji.

Basu kwashi shirginsuba daga su sai halinsu suka wuce.

Har airports ɗin julayb ya kaisu da kansa ,kuma ya tsaya yaga tashinsu,bayan ya bawa mairo waya ƴar mai kyau,,da fari taƙi karɓa saida yace mata ai don basu san garin su bane in zasuzo ai masu kwatance,da ƙyar da jiɓin goshi ta karɓa.sauri sauri ya nuna mata inda ake kunnawa da kashewa,da wajen ɗaukan kira da kashewa .
though ansha dramar wajen tirkanuyar hawa jirgin, ma’aikatan saida sukayita darawa,saidai ba hantara saina tsokana,kasantuwar suna tareda masu ƙumbar susa.

Sai gurin ƙarfe taran dare kafin motan shanun da sukayi haya daga ƙarshen ƙauyen da zai kaisu jejinsu ,ya kaisu gida.

Tun suna hanya tsegumi yakaiwa ƴan garin wai ga su fatsime nan sun dawo da balarabiya.

Aikuwa damƙam suka tadda mutanen jejin cikin gidansu.banda ƴan uwansu da duk suka firfito daga bukkokinsu.

“Jauro wannan wacece?”
Mairo ce tazo ta zube a gaban baffan nata,wanda yike limamin jumu’a kuma maɗaurin auren duk ƴan jejin.

“Baffa… Ina yini?”
Juyowa yayi cikin mamakin jin an gaisheshi da hausa…dukda kamar yaso ɗago muryan”
“Hokkam,wakkati…No indema?”( Excuse me,waye sunanki ?)
“Baffa,min inde am mairo fah”(Baffa mairo ne fa😄)
Ruƙo hannunta yayi ,yina “Ƴata ce mairo muka gaza ganewa? Ashsha anyi abun kunya…kodayike laifin kane jauro”
Nan kowa yayi masu barka da zuwa ,aka warwatse duk da sun sha mamakin dawowarsu da sauri hakannan.

A daren baba maigadi ya shaidwa ƴan uwansa maganar auren,saidai dukkansu ƙinyarda sukayi,sai baffa madu ne (liman) ya amince tareda bin lamarin da du’ai

****

Aiko washegari magana ya gama baza gari,wai sun yasar da ƴarsu a uwa duniya,yanzu kuma sundawo da ƙaryan zaa aurar da ita acan,to su meye ruwansu inma saida ita sukaje sukayi.

Mama fatsime aminiyarta ta sama ta shaida mata ,tana bukatar aima mairo haɗin ƴar gata na musamman ,saidai ta ɗan sakaya da cewa,wai mazan can ba dai jarababa…bare mairo haɓal kada ,ba wayo.

Aikuwa ta aika akayi mata kiran mairon ta dawo gidanta har kafin su ju’ayb suzo.itakuma mama fatsime ta wuce rugar kusa dasu ,wato na iyayenta don suma ta shaida masu.

 

*****

Shatu haiƙan ta miƙewa mairo da gyara ,kumatana koya mata yanda ake haɗa su incase

_NI’IMA 1_

_1️⃣—garin ganyen idon zakara ckl karami_
_2️⃣–Tafarnuwa ckl karami_
_Kisa a cikin yougurt rabin kofi kisa karamin ckl na ruwan khal ki juyashi kisha da safe da yamma sau daya a sati_

*_KI KOMA YAR 16 YEARS_*
1️⃣—Aya kofi uku manya
2️⃣—Kindirmo
3️⃣–Mazarkwaila
4️⃣—-Dabino

_ki rege aya ki shanya ta bushe ki daka ki tankade ki cire kwallon dabinon ki hada da mazarkwaila ki daka ki tankade kihada da ayar ki rinka sawa a kindirmon kinasha_
.
_TSUMIN ƁAURE_

Sai tsumin baure wanda akwai Hanyoyi da yawa da ake tsumin wanda mace idan tasha ita da kanta zataji tasamu ni ima kuma wannan karonma mun jarraba wani tsumi don me jego koda budurwa me shirin aure ta rikeshi kullum,zaki samu sassaken bauren da yayansa da minanas da kanunfari da dabino da malmo da kukuki
Wadannan anaso ki dafasu bayan sun dafu saiki tace ruwan sai kuma ki zuba mazarkwaila da Zuma kadan sannan kisake mayar dashi kan wuta ya tafasa saiki sauke shikenan kin gama kuma wannan koda kinada ciki zaki iya shansa

_SIRRIN YADDA AKE AMFANI FARIN ALMISKI GURIN YIN MATSI DAN LAFIYARKI_

_Da farko dai yakamata ki Sani cewa shifa muski Baya Maganin wata cuta da ta kama farjinki🙈 musamman infection, ko ghnohria. Bazai magance miki kurajen Gaba ba bazai kara miki Ni’ima ba kawai shi amfaninsa shine ya Sa kamshin farji👌🏻_

_Babu Wani bakon sinadari ko Magani da ya dace ya Shiva cikin farjin mace ya Kawar mata da Warin🙊 gaba kamar MUSKI._

_Almuski na insert (matsi) kala daban daban ne. Kuma kamshinsu ma daban daban ne, Saboda haka dole kisan wanda ya kamata ki amfani dashi. Akwai wanda bashi da wani kamshi kuma zaki gansa kamar an dan kada shi da madara-madara. In kika lura dakyau ma yakan yi kama da wannan lafiyayyen ruwan da kike gani a pant . To wannna yana da kyau kwarai👌🏼 kuma ana sharfashi a saman Farji da matsematsin cinya._

_Sai kuma fari kalar ruwa, yana da dan kamshi kadan ba mai damuwa ba._ _Kamshinsa yana kama da wannna mai kalar madara madarar. To wadannan sune misk na matsi masu inganci. Wadanda suke da kyau ki amfani dasu._

_Yanda ake amfani da miski: ba kawai turashi ake yi ba. No! sai fa kin koyi amfani da shi._

_*WANNE KALAR MUSKI AKE SA SHI A CIKIN FARJI❓ WANNE KUMA AKE SAWA DAGA SAMAN FARJI KO LA66AN👄 FARJI🙈❓*_

_Babu shakka Ba kowanne muski ake cusawa a cikin Farji ba🚫 mafi yawan mata basu ma San Yadda AKE amfani da kowanne Ba? To da farko dai muskin da AKE sawa a cikin Farji shine: fari me kamar Ruwa, kuma a nemi me kyau Dan saudiyyah domin shine yafi kyau👌🏻_

_Muskin da ake sawa/shafawa ga saman Farji ko la66an👄Farji shine: wannan fari me kamar kitsen nan👌🏻 hmmm a Dan Saudi ya fi kyau👌🏻_

_Zaki sami ruwan duminki mai tsafta ba mai zafi ba, a kodayaushe, sai ki kama ruwa sosai HQ ta dan dauki dumi, kinsan fa HQ dumi tafi so. In kin gama kama ruwan sai ki share da handkerchief ko towel mai tsafta ko tissue ki dan goge HQ din saboda kada ki jika pant dinki. Sai ki koma cikin daki inda kike sirri ki bude kafafunki da dauko wannnan miskin naki, ki dangwalo da tsinken audugar goge kunne, ki dan matse. Kina gama haka ki yarda tsinken a dustbin kada kice zaki adanashi ki amfani dashi gaba. Sai ki maida pant dinki mai tsafta._

_🙈Hmmmm! Wallahi bazaki taba jin abinda ake kira wari ko kari, ko tashi ba duk sanda kamshin karkashin kafafunki ya doki hancinki. Haka duk sanda kika cire pant dinki zaki rika jin daddadan kamshi na dokan hancin ki. Amaimakon wasu mata da yawa da da zarar sun cire pant sai kaji kamar an dauko mushen kare an ajiye a waje. Kaji guri ya kamre an rasa me aka shigo/ ko ajiye. Sanann kuma kuga mai gida da zarar ya kawo ziyara Allah Allah yake yayi sau daya ya samu kwanciyar hankali shikenan ba zai sake marmarin dadawa ba._

_Wani abu da baki sani ba ma. Shi kanshi mai gida da zarar kin matso kusa dashi ya rugumeki ya sakala hannunsa cikin pant dinki wannna kamshi na misk shi zai kara izashi. Ko kuma duk sanda yaji wannan kamshin yasan kamshin HQ dinki ne dole sha’a ki takamashi matsananciya._ _Saboda haka ‘yar uwa wannna shawarace gareki ki kula._

_Kema budurwa zaki amfana dashi don ki tsaftace kanki. Basai matan aure ne kadai keda hakkin kula da HQ ba. har da ke budurwa_

_Ni’ima 2_

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Bagaruwa
* Garin habbatus sauda
* Dakakken dabino
* Aya
*Bayani;* ZaKi dake su waje daya ki dunga diba kina sha da madara shanu.

_Ni’ima 3_

Aya dabino da kokumba a kaimiki markade kitace kisanya a fridge yayi sanyi kisami zuma da madara peak kirinka shan kofi daya dasafe daya darana daya da daddare zakisha mamaki zubar ni’ima

Ni’ima 4

*_GANYEN MAGARYA DA MADARA_*
Ki samu garin magarya ki zuba a madarar ruwa
ki sha zaki samu ni’ima sosai

Ni’ima 5

_*DABINO DA KANUNFARI*_
_Ki bare dabino yar uwa ta ki samu kanunfari sai
ki jika su a gora ko roba ki bari su jiku sosai sai
ki dinga sha safe da yamma wannan hadi yana
saukar da ni’ima sosai_

ZOGALE

kisamu ruwan zogale da dabino da ruwan zamzam da peak milk kisa kankana a blender ki markade ta sosai sai ki Sa sauran abubuwan aciki duka harda Zuma take idan kikasha zakiji kin jike keda kanki zakiji kina bukatar oga

‘YA’YAN ZAITUN

zaki iya samunsu a Islamic chemist keda maigida idan kuka lizamci cinsu indai da hali kullum Ku cinye kwalba daya hmmmm zakiga yanda maigida zai dinga aiki babu kakkautawa

 

ZUMA, GARIN HABBATUSSAUDA,DA MAN ZAITUN

wannan duk zaki hade wuri daya ki rinka diban cokali biyu safe da yamma kina Sha idan kina shansu kamar yadda aka fada zai kara miki ni,ima dakuma motsa Sha,awa

DANYAR GYADA

shima wannan hadin na ma,aurata ne wato mata da miji kisamu danyar gyada da alkama Kofi daya aya Kofi daya waken suya Kofi daya saiki jikasu ki markada ki tace idan yazama gasara sai ki rinka damawa kamar yanda ake dama koko sai ki zuba madara ta ruwa kinasha kiyi kamar sati biyu kina Sha hmmmmmm ba,a bama yaro

 

KANUNFARI

shima kanunfari idan aka jikashi ya jiku kinasha kina kama ruwa da shi wani nau,ine na kara ni,ima sosai ajikin mace

“Mairo gobe zamu ɗaura akan nayau.yanzu dai jeki ɗakko ƴan shilanki ,gayican kan tukunyar ƙasancan ,kici kisha rowanta”

Cuno baki tayi gaba
“Bayan tsume tsumen da kike ta ɗirka mun,wallahi har cikina yina ƙullemun ,innasha sai na je nayi fitsari sannan”

“Hmm ƴannan akwai sauran aiki don haka ki haƙuri kawai auren ƴan birni ba kamar namu na en jrji bane,su maganin baturai sukesha,inaga namu da suke banbaran na gargajuya? Amma dukda haka kina ganin yanda wata sai andawo da ita gida jinya

“H ai mazan karkaran nan akwai jaraba ,ni dai allah ya tsallakar dani” gabantane ya faɗi tunowa da kalan nata miji to be ɗin🤪,ƙurrr cikinta ya karta a guje ta sunkuci gwangwani mai cikeda ruwa ta nufi ɗan shayen dannin da akayi (a matsayin bayi)

 

 

 

_Nagode da addu’oinku yaro ya ware,inasonku cikin raina ,nagode sosai🥰💯_
[3/14, 07:06] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button