Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 105

Sponsored Links

*105*

 

πŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”š

 

Tun bayan dawowarsu kuwa ,kula ta musamman omma take bawa mairo ,sam batason 6acin ranta don hakane ma tace bazasu koma gidan julayb ba sai bayan ta haihu,musamman yanda taga ta wani dada binjimewa ta kuma tattasa ako ita tundaga fuskarta har kafafu.da farko sun tsorata saidai ana zuwa asibiti sukace normal,amma scanning suka kuma yimata saiga ‘yan biyu rinkis ,murna kam kamar me a wajen julayb tankar ma an cemasa ta haihun ne,kyauta kam ranar sunga yanda akeyi.yaso a fada masa sex din saidai sun kasa gani hakanan akace su tafi sai gaba kadan.

A wannan yanayin sukayi exams ,alhamdulillah duk da dai credit 3 take dashi sauran biyun pass,amma haka akayi mata k’warya k’waryan walima din harta malaman saida sukayi mata kyauta a cewarsu samun daliba mai kaifin kwalwarta sun dade ga aure ga ciki,amma dukda haka ta jure.

 

*Bayan wata 3*

Julayb ne yake mammatsa ma mairo kafa ,tana daure da farar towel me dan girma ta zama kamar uwarshi saboda girma ,gashi ance ta vari a kuma yin scan aga sex din aje ayi siyayyar kayan baby ,amma hir taki wai ita lallai abarta koma wani gender ne allah ya rayasu.

Aikuwa an jibgo ma wannan ciki kaya don kayan mata da maza tun daga haihuwa har 5 yrs ,kayan wasa kuwa,ba a magana …don a can gidansa musamman a ka fidda 6angaren wasan yara namaza da mata yako kashe arnan kudi.

Dakuna guda hudune a part din yaran sai akayi masu lafuyayyun kayan gado pink dayan kuma milk ,sai na nannynsu a tsakiya.
Komai fa ya tsaru sai jiran fitowan ‘yan 2 lafiya.

Fuskarta yarkacece yarkace da zufa “baby zan sha ruwa” ta fada tana nishi samaΒ²

Da sauri yaje ya dakko mata ya tsiyaya a cup ya miko mata ,mai makon ta kar6a ruwan kawai saita k’ank’ame hannunsa kamar zata karya..”wayyo baby na shiga uku marata zanmutu”
“Subhannah me yake maki?”
“Ciwo….cciwwooo oushhhhh” rudewa yayi ,sai yayi hanyar kofa sai ya dawo.
Yama rasa ina zaije ,davarar kiran nurse dinda aka dauko mata da take zaune tare da ita a gidan tunda cikin yakai 7 months yayi.

Yina danna wani abu mai kamar kararrawa ,a dakin yabata alart a dakinta.

Da gudu tashigo dakin ,kuka wiywiy takeyi “baby kakiramun oumma plz” daura kanta yayi a cinyarsa shima yina rusa kuka.Abin gwanin ban dariya…wani drawer taje ta bude tasa ya taimaka mata ta mike yakaita kam 2seater ,suka taru suka kaita ,dagudu yaje ya kira umma ta landline…”ummah kizo baby zata mutu”ya fada yina shar6e aikuwa a fujajan suka yo 6angarensu , suma hankalin ‘yan aiki yayi mugun tashi kowa suka hau dawara a kofar falon suna mata adduar sauka lafiya.

Bayan tayi mata vaginal examination (v.e) ta fito ta shaida masu haihuwa ne amma farawan kenan just 4cm . Amma wheel chair tasa aka dakko mata tasa aka taimaka mata ta daurata akai….daganan aka gungurata zuwa gavan mota ,wani futaccen asibiti inda nurse din take aiki tasa aka kaita

Tun safe take aikin abu daya amma takasa haihuwa hartafara weak,hakuri likitocin suka basu aka basu takardan aiki wai su sa hannu.

Yina kuka yasa hannu kafin yace indai ta kara awa biyu awannan halin zasu canja asibiti.

*An hour later*

Sun shiryata an gungurota a cotch zaa kaita theater room ,tana kuka tana masu bye bye .
Kecewa da kuka yayi yazo ya kankameta “Mairo ta bamuyi alkawarin akwai ranarda zaki barniba …kulum fatanmu muga yaranmu muzauna muyi tarbuyyansu tare…”

Kankame hannunsa tayi kawai tafara nishi da karfi “yihhhhh” “subhannallah kan yaro” aguje suka maidata labour room yinabiye dasu ,screen sukaja masu kafin suka dage mayafun da aka lullu6ata dashi …minti baifi biyu ba saiga kukan yaro a galabaice ,wata nurse ta cireshi ,nan tafara wani sabon labourn baifi mintociba ta dada sullu6o namijin ,curesa sukayi ,fadi suke “sorry saura placenta kurum maman twins” julayb kam dukda yaji kukan yaransa guda biyu hakan baisashi farinciki ba ,burinsa yaji matarsa ta dawo garau.

Kuka tasaka tana dad’a nishi “Ni ku kyaleni na gaji” dan palpating cikin midwife din tayi…aiko ta kwalla ihu “ehooo akwai wani babyn a ciki” baa dauki lokaciba tahaifo ‘yarta mace kafin placenta ya biyo baya.

Wata nurse ce tazo ta zungure ma julayb goshi “To daddyn triplet ai dole kai kuka tunda ka iya fertilizing k’wai daya ya rabu uku da maniyyi guda ,lallai kacika gwarzo” wasu hawayen ne suka shararo a fuskansa tareda fashewa da dariya “Ina babyna?” “Momyn baby tana can ana gyarata ”

Biyota yayi yina kallon yaran ,kafin akwashesu zuwa neonatal area ,suma su omma da dangi aka bisu yuuuu kowa kagani fuska fall murna.

Dinki kam saida ta cinye zare biyu kafin aka kaita dakin hutu ,aka daura mata drip .

Kwanansu biyu aka sallamesu
Yara kam sunsan sun zo a ‘yan dangi anyi kyauta na ban mamaki….ranar suna kuwa ..abbey yayi kyaututtuka karfe 12rana saiga zugan dangin mairo harda kakanta,murnan haihuwar ‘yan uku ba a magana yara sunci sunan abbey da baba macen kuwa ,julayb yace aifa sai abar masa za6i ya samata sunan mairo ,allah barshi next time takuma haifo triplet din a samasu oumma da mama sai a sakawa namijin julayb….valla masa harara tayi “dayike bakai ka sha wuyanba ko ?”

“Ai dai nina kyankyaso abuna don haka nayi maki alkawarin next time zanbaki mata biyu namiji 1” noke kafada tayi ,kafin ta jehoshi da pillow “fita ka shigo cikin mata kane kane,bakasan taron suna na mata vane?

“Aah banni in murna sanda nike ihun nakuda kowaccensu tana gidanta”

Aikuwa abokan wasansa suka taso masa yuuu da tsiya da larabci,sudai danginta saidai suka hau dariya abun na burgesu kowa yina raya inama shine yayi saan miji da dangin miji irin wainnan?

 

Yarakam sunyi goshin alkhairai don samu kyaututukan kamfanoni da makudan dukiya… ‘yan suna kuwa harda masu samun kyautan motoci ‘yan nigeria kuwa kujerun makka daga bibbiyu sai uku -uku.

 

Nidai oum aphnan nace inama nidin dangin kine mairo da na kwaso kujeru dani dasu maman yaseer ,harince ,nucy,ummy kai da duk ‘yan gidan jarababben namiji ,mu zo saudiyya mukewaya ka’aba muyi addua muje gidan mairo mu kora da maisanyi…..don aradu gidanta ya burgeniπŸ˜…

Bayan suna da sati guda ,kowa sun watse sai mairo da ‘yan murjajjun yaranta masu mugun kama da julayb ,ba daya da ya biyota har macen.

Aikuwa nan ya bude wuta alinfir sai sun koma gidansu ya gaji da squating a gidan mutane.

Don dole oumma ta hadasu da nanny biyu babbar mace da yarinya da masu masu aiki mutum biyu suka rankayo suka koma gidansu ,wankan wahala kam babu don tun bayan sati 2 ta daina wankan saidai ta gasa jikinta da towel tayi seat bath a ruwan magunguna ,tasha madara ta kora da romon kaji,yara kam suna samun wadataccen ruwan nono amma dukda haka ya kaisu an gwada su ,an hada masu abincin da zai daidai da su.

Ranar da sukayi sati ukune ranar yazo da balainsa nifa a kula dani taya kullum kina tsakiyar yarannan baza avarni in dan ciba ko kewaye dayane?”

“Eyyeh to ai sai nayi arvain”
“Lallai arbao mato mu ba haka mukeyiba ,babe kizo ki kulada mijinki mu jiyarda juna dadi ,don ke kanki kina bukatar a sosa maki,din naga zallar shaawa a kwarar idonki”

“Shaawar mene? Duk jarabar da na dingayi ai baisa na haifi masu kama dani ba ,to banyarda ba ka kar6i punishment kaima”

“Ahhh sorry sweery kimun punishment akomai amma banda na gindi ,sorry ki kara jajircewa zan baki dama ki haifo masu kama dake”

“Naki wayon inazan hada wainnan yaran masu shegen tsotson nono da wasu…allah honey in suka hau tsotso sai kan yayi ja.” Ta ciro tana nuna masa.

Kamo nonon yayi ,aiko ya hau lailaywa a hankali “oushhh sweery ya gindinki beyi missing 🍌 ba,ki rokeshi in bata nourishmentπŸ˜‹”

“Allah honey,kace yau zan kwankwadi zuman dadi”
“Ke sai tashiga zuma pot dinki ,zakiji yanda ta tsumu ta ballalage kulum tana kewar cinki”

Kuka Nur tayi aikuwa ya kwasa mata daquwa allah baku isah ba kuna kaiwa wata uku zaku fara kwana a d’akunanku kuna barina Da matata”
Janyota tayi ta bata nono kafin suka kwashesu suka mikasu hannun nannies dinsu “Amma ayi masu wanka asa masu kayan barci”

Tundaga corridor din ya tasota tareda sakalo hannunsa akan k’ugunta suka shigo dakin ,shi ya tu6e mata kaya daga ita sai pant shima ta tu6e masa nasa suka fada bathroom wanka…. . . .

 

 

ALHAMDULILLAH !πŸ™
ALHAMDULILLAH!! πŸ™πŸ™

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button