Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 49-50

Sponsored Links

*49 – 50*

Gogan ya samu sake,jin ta daina kici kici ya aza ta samune kawai sai ya tallafo kumatunta yina ƙoƙarin kamo ƴar ficilin pink lips ɗinta da sukafi tsaya masa a rai.

Da ƙarfi ta hankaɗasa ta miƙe,tana maida numfashi.

Da wani irin murya kamar na ƴan maye ,idonsa ya wani canja .

“Come on baby ,i want to puck you ,plz ki barni in ɗanɗani kalar gindinki inji…plz” ya faɗa tareda zabura ya biyota zai cafkota,Tsoro ya bata da sauri ta zille ta falla a guje zuwa ɗakinta ta ɓamo.

Numfashinsa da ƙyar ya ringa fizgoshi,da sauri yasa hannunsa ɗaya ya dafe ƙirjinsa ,ɗayan kuma ya dafa mararsa.a haka ya watse batareda yasan inda kansa yike ba.

Tunda ta shiga ɗakinta kam kuka takeyi,kewar iyayenta sun mata rubdugu ,ba abunda takeso irin ta jita a jikin mamanta,ko suna wani hali ?ohooo”

*****

Julayb tunda ya kife anan ,bai ƙara sanin imda kansa yikeba ,har asuba.
Cikin sanɗa itakuma tafito don tayi ta girka abunda zataci kafin ya tashi.

Tuntuɓe yayi da jikinsa,anan ta faɗo kan jikinsa .ƙara tasaki kafin ta miƙe takuma tagataga ta kuma faɗowa jikinsa,sannan ta kara ƙwalla ihu.
Duk zatonta gamo tayi ,batasan shine ba.

Ƙaranta shi ya farkar dashi,da sauri ya rumfaceta ya riƙe,luuu tayi ta faɗa jikinsa,don kwatakwata bata hayyacinta…jujjuyata ya shigayi ganin numfashinta na sama² yasa ya hau girgizata yina ƙwala kiran sunanta.

Wallll tayi da ido kafin ta zabura zata fyalla da gudu.
Caraf yakamota ya rungume yina karanta mata ayatulkursiyy….sunjima ahaka kafin ta dashe da wani irin kuka me tsuma zuciya

Jikinsa ne ya fara rawa kar²kar.
“Mairo meya faru nine? To kiyi haƙuri ,kinji sorry bazan kuma yi maki abunda nayi maki jiyaba kinji” ya faɗa muryarsa na rawa ,kamar zai fashe da kuka,ga 🍌 ɗinsa ta gallaro masa ,kuma still cikinsa na ƙara tsananta yi masa ciwo.

“Mairo buɗe idonki ki ganni ,nine ju’ayb ɗinki ,shaawarki zai halakani ,saidai na gummaci in mutu akan in maki abunda bakiso”
Buɗa idonta tayi walarrrrr!

Kafin tayi sauri ta miƙe zaune
“Oga kaga ka kuma ko?”
“Sorry maryam na daina daga yau…” Ya faɗa hannunsa duk biyun riƙe da mararsa.

Wani muguwar gumine ya hau tsattsafo masa a duk kafan gashinsa.
Tsorone ya kama mairo,rugowa tayi ta ƙanƙamesa
“Oga don allah karka mutu😭” sai hawaye shau shau.
Sa hannu yayi ya cireta a jikinsa yina girgiza mata kai.

“Kar muyi haka dake mairona,na yarda in mutu don in bi abunda kike so kinji,taimaka ki kiramun likitana”

“A’ina?”
Nuna mata kujeran da ya tashi akai yayi
Da sauri taje ta ɗakko wayar ta miƙo masa
Danna voice search yayi ,ya faɗa sunan da yasawa likitan sunan yayi appearing ya danna kira yina shirin tsinkewa ya ɗaga

Cikin wahalalliyan murya yace “kazo i needs ur help” ya kauda kai kurum yasoma gurmususu yina ,jan numfashi

Faɗawa jikinsa tayi ta rushe da kuka,”oga tashi kaimun duk abunda zaka yimun inhar zaka samu lafiyan”

Har wajen 8:00 na safe suna a wannan yanayin ,shikam alokacinma ko gane wanda yike kansa bai iya yi.
Banda mairo da ta ruƙunƙumesa kamar zata shige cikinsa.

Tsiyyyy aka turo ƙofar ɗakin ,batayi yunƙurin miƙewa ba ,don tasan likitane kaɗai zai shigo a wannan lokacin

Cikin ƙaraji masu shigowar suka saki kayan hannunsu tim a ƙasa ,kafin su ƙwalla kiran “MAIRO” Atare.
Cikin furgici da ruɗewa ta miƙe tana zare ido ,kamar wacce tayiwa sarki ƙarya ,murya na rawa tace “Na…na’ammm”
Matar ne ta finciko ta ta wanketa da mari ,tuni ƙarfin marin ya kifar da ita ta ƙumu da ƙasa ,saiga haɓo sharrrr jini ya kece

“Ashe ke karuwace!”

 

 

 

Oum Aphnan✍️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button