Sponsored Links
Hausa NovelsSoldiers Family

Soldiers Family 57-58

Sponsored Links

 

Page 57&58

 

__”d’akin da najeeb yake suka nufa Koda sukaje gimbiya halila tafara shiga domin su abbe naciki da jalaludeen se suhaif da yusif dakuma lateep,,sallama tayi tashigo da siffar da suka santa dashi,,,cikin girmamawa suka gaisada mutanen wurin kamun tace su D’an koma gefe mahaifiyarsu zata shigo Amma bazasu gantaba.

 

Hakako akayi duk suka koma gefe kana tashigo tareda zugar hadimanta,,kusan gadon najeeb taje gimbiya halila na biyeda ita sedai su mutanen d’akin basa ganin kowa se gimbiya halila dake magana da mahaifiyar tasu tana Mika Mata wasu abubuwan itako tanayiwa najeeb d’ori Idan tatab’a wani gun seyadanyi ihu wani wurin Kuma tayimasa lpy qalau ahakan hartagama kana tashafa Masa magani kana tawuce zasu bar d’akin tana bawa gimbiya halila wani magani tace arik’a shafa Masa Kuma bayan kwana biyu atadashi tsaye,,,abbe gimbiya halila tabawa tareda yimasa bayani kana tajuya zata tafi,,,godiya sosai Abu da Abba suka mata hardasu jalaludeen tareda mik’a gaisuwarsu ga mahaifiyarsu,,murmushi kawai gimbiya halila tayi zata fita cikin sauri abbe tace”gimbiya Ina y’ata?

 

“Tana lpy qalau,,Masha Allah Dan Allah kuk’ara hak’uri akan abunda yafaru Kuma kigaidamun ita,,,karka damu habibullah ai k’addace Kuma nasan Kuma hakan baze muku dad’i ba kawai abunda akariga aka tsara zefarune sedai Allah yakiyaye gaba zaraah kuma insha Allah zataji,,,ngd sosai Allah yasaka muku da alkhairinsa,,ameen y Allah.

 

Cikin sauri yusif yace please Dan Allah Ina nemawa D’an uwana alfarma awurinku Dan Allah kuyi hak’uri kudawo Masa da matarsa wlh shima yayi nadamar abunda yayi Kuma na tabbatar bazekara aikata wani abun makamancin hakanba please & please,,,hakene gaskiya cewar lateep kana yacigabada fad’ar wlh da alyasat yasan inda zeganku datuni yaje dakanshi yabaku hak’uri domin kubashi matarsa domin itace farin cikinsa Kuma wlh Allah Yana santa kuduba lamarinnan Dan girman Allah…shiru gimbiya halila tayi duk tana sauraronsu seda suka gama kana tace

 

“”To gaskiya wannan zancen ba,ahannuna yakeba danikeda ikonyin hakan wlh datuni zaraahh ko kwana d’aya bazatayi awurinmuba sedai yanzu nima banada wannan ikon nadawo da ita domin zancen yanagun umma da memartaba.

 

Ido suka zaro dukkansu suna dafe k’irji,,seda hakan yakusa bawa mamarsu dake tsaye gefe tana sauraronsu dariya..Abba yace Dan Allah y’ata kiyimana wannan alfarman kirok’a Masa afuwa awajansu tunda bamusan inda zamu gansuba wlh datuni munje kitemaka Dan Allah..kamin tayi magana ummansu tacewa gimbiya halila Ina mujin nata dashi baze iya bada hak’urin da kanshiba,,,murmushi tayi kana tafad’awa Abba abunda umma tace… cikin sauri yazaro waya Yana fad’ar barana kirashi yanzu Dan Allah Idan zata jira..”a a base ankirashiba cewar gimbiya halila.

 

Assalamualaikum habibbty tayi sallama tana shigowa word d’in tareda fad’ar lpy naganku hakan kamar way’anda akayiwa wani abun? Lpy qalau habibbty gimbiya halila cetazo shine za,akiya ya sat cewar suhaif..”to ai Yana mota shine yakawoni,,tana gama fad’ar hakan kiranda Abba yasa Yana shiga cikin bada umurni yace “alyasat kashigo yanzu inajiranka Kuma kayi sauri bejira cewarshiba yayanke wayar.

 

 

India

 

 

Wani k’asungumin ajani ne ketsaye agaban wannan tsohuwar Yana Bata lbr cikin girmama yake fad’ar “basa tare ahalin yanzu tana fadar sarki kabeer shikuwa Yana Dubai Amma fa akwai matsala domin muddin suka shigo India atare da,ita Kuma tashigo cikin gidannan to aranar asirinki zetonu Kuma komai ze lalace..

 

“Wannan zancen banzane jaguss Bata isaba wlh Kuma zata tab’a shigowa gidanaba har abada inaso Idan suntaso zasuzo Nan ka hantsilarda jirginsu kana kasaka mishi wata kowa tak’one Ina fatar ka gane? “Yadda ki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button