Sponsored Links
Hausa NovelsMy Little Sister

My Little Sister 9-10

Sponsored Links

Page 9 & 10

___________”tsaye yayi Yana kallanta kallonda baka,Isa kace gakona miyeba kollone metattareda ma,anoni daban,daban…Ganin beshigoba Kuma bekomaba yasata Sakin kuka tana fad’ar ya zad na kaima bakadona kamarsu dady ko? Ya zad kanaso namutu kaim…kafin tak’arasa taganshi gabanta Wanda duk Wanda kewurin bawanda yaga zuwanshi kawai ganinshi sukayi gabanta,,hannunta yarik’e cikin nashi tareda shafa lallausar sumar kanta Yana girgiza matakai alamar tadena kuka domin bayasan yawan magana.

Itako hannunta d’aya meciyo tad’ora akan nashi tace ya zad,,,d’agowa yayi Yana kallon kyakkyawar fuskarta batareda yace komaiba,,Koma kiranshi tayi cikin muryar kuka tace bazaka amsamunba.

Seda yaruntse idonshi dak’arfi kana ya,aro kingin jaruntarda tarage mishi yace “na,am my little sis..ya zad Kaine mijina ko? Kaine zan haifawa baby ko? Ya zad kagaya musu Kaine mijina ba mijin anty yuzarsiya ba kaji yayana,, tafad’a cikin kuka…Wani irin abune Ahzad yahad’iye Dakyar Wanda yatsaya masa amak’oshi kana yace kiyi shiru my little sis kidena yawan surutu..kuka tasaka tana fad’ar itadai seya gaya musu shine mijinta,,,dafe kanshi yayi domin Yarama yazeyida,ita cikin dakiya yace kidena wannan zancen my little sis ashekarunki yadace kisan cewa Babu aure tsakanin blood brother and blood sister kinganek…ai bashiri yayi gumm dabakinshi sabida Wani mugun tarida yatirnike Huzda kamar zata mutu…cikin tashin hankali yayi kanta shida Dr yaseer suka shiga Bata temakon gaggawa da kyar suka samu tarin yalafa,,,gumi suka share tareda sauke ajiyar zuciya harsu har iayayen nasu Dake tsaye kamar andasasu,,,juyawarda Ahzad zeyi yaji anrik’e mishi hannu acikin sauri yajiyo Yana kallanta,,,gabaki d’aya idanuwanta sun firfito waje kamar banataba ko wadda akashak’e tana kan Gab’ar mutuwa,, atsorace Ahzad da dukan iyayensu ke kallanta cikin dasasshiyar murya tace ya zad zaka aureniko? Kanshi yadafe da k’arfi Jin yadda yake tsananin Sara mishi yajima ahakan kamun yabud’e Baki Dakyar yace “Eh zan aureki Huzda kece mata Kuma zaki haifamin baby’s dayawa bama d’aya ba kinji kikwanta kiyi bacci idan kikatashi kikaci abunci kikasha magani semuyi maganar kinji..Kai tad’aga tana murmushi kana tace ya zad your promise me nice matarka Kuma bazata tab’a auren mata kaminniba har abada….Ido duk iyayen sukazaro har su dady suna kallanta kamun sumaida dubansu ga Ahzad Dake fad’ar “insha allah I promise you banida mata aduniya seke idan Kuma akwaita to bayanki take yafad’a ba,alamar wasa ataredashi..kobaki berufeba tayi Wani irin tsulli kamar wadda aka Figo segata ajikinshi d’are d’are ta k’ank’ame shi tana sauke numfashin da itakadai tasan mitakeji arayuwarta..Shima d’in k’ara k’ank’ameta yayi Yana shafa bayanta

Hakan yasa dukan mutanen wurin yin mutuwar tsaye kamar andasasu gabaki d’aya Kansu ya k’ulle dawannan rikitaccen Al,amarin domin dai abun yafara Basu tsoro ayanzu komahaukaci yaji yadda Ahzad kezance ayanzu yasan Babu wasa ko shirme acikin kalamanshi to idan ance Huzda k’uruciya ce darashin hankali yasa take wannan tunanin toshifa Wanda yakeda cikakken hankali da ilimin addini Dana zamani yasan Ako,alokacin gaba,gaba ake k’aryane ace akwai aure tsakaninshi da Huzda Kuma yasan da Hakan haryake d’aukarmata alk’awarin aure shinwai koyamanta matsayin alk’awarine da girmansa,,duk dady da abei ne kewannan tinanin.

Mom kuwa inbanda kuka Babu abunda takeyi domin izuwa wannan lokacin tarigada tagano Wani iftila,I Allah yasaukar acikin zuri,arta Amma inba hakanba Ina ankataba yin Hakan itadai tana rokon allah yabasu Ikon cinye wannan jarabawar datayi musu.

💃Wani bazata wannan shine last page insha allah gadashi free page yak’are gaduk mebuk’atar complete novel d’in *MY LITTLE SISTER* ze iya tantab’ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp akan nera #500 kacal 👌🥰

Sunjima ahakan mak’aleda juna kowannensu da abunda yakeji acikin azuciyarshi,,,sultan kuwa kamar yamutu Hakan yakeji sabida bakin ciki dudda yasan cewa tabbas dukkansu Babu aure tsakaninsu da autar tasu Amma koba,afad’a yaga tsantsar soyayyar Huzda ak’wayar Idon yayan nashi Ahzad innalillahi wa innalillahi Raji un wannan shi,akekira ga k’oshi ga kwanan yunwa.

Ganin rungumar tayi yawa Kuma basuda niyar Sakin junansu yasa ya muhfat yin gyaran murya yace bro mutafi ko…Hakan yasa yadawo hayyacinshi cikin sauri yasaketa tareda kwantarda ita yaduk’o Dede kunnenta yace I love you my little sister I really love you so much kiyi bacci medadi kinji tareda sweet dream🥰 murmushi tayi itama tace love you too ya zad yasiyomun chocolate kaji..okay bye 👋 yafad’a tareda juyawa cikin sauri yabar room d’in suka mara mishi baya Dr yaseer da ya muhfat.

Duk wannan abunda suka fad’a bawanda yaji acikin d’akin se sultan Hakan yasa yak’ara gasgata abunda azuciyarshi keraya mishi

Suna fita ya muhfat yace bro wannan abun daka,aikata kuwa Anya kayi Dede k’anwarka cefa akanme zaka biyewa shirmen Huzda kamanta girman alk’awarine? “Gaskiya kam baka kyautaba domin kullun dibin takeyi aurenta zakayi dagaske Kuma tarigada tasaka ranta gareka baka kyautaba yadace kanusadda ita kuskuren Hakan,,cewar Dr yaseer…kamun Dr Ahzad yabasu ammsa dady da abei suka fito kallanshi abei yayi yace zamu,iya tafiyada Huzda gida yanzu? “Eh yabashi amsa atak’aice..ok kuzumuje gaba d’aya Yana gama fad’ar Hakan yayi gaba dady yabi bayanshi sultan ne yakoma ciki tareda sanarwasu mom sufito sutafi gidan,,,ahakan suka fito Huzda se murna takeyi suka nufi gida motarsu ya muhfat nabiyeda tasu abaya.

Bayan su,Isa gida abei ya,umurci kowada yafito parlor zeyi maganadasu,,Hakan akataru kowada kowa anajiran aji abunda zece…gyaran murya yayi bayan yayi adfu,ar bud’a taro ya Kalli Huzda yace autar mom minene addininki? D’agowa Huzda tayi tana kallanshi Jin tambayar dayayi mata k’asa tayidakai tace musulunchi abei..Masha allah sheka runki nawa? “12 tafad’a atak’aice..wannan fa yaya kikedashi? Yafad’a yana nuna Ahzad..yayana ne tafad’a kanta ak’asa..abei yace good Kuma kinsan Hakan kikeso Kuma ki aureshi? Kinsan cewa Babu aure tsakanin yaya da k’anwa Wanda suke uwa d’aya Uba d’aya? Shiru tayi batace komaiba

Ganin Hakan yasa abei juyawaga Ahzad yace Ahzad Dama Kaine kace mata zaka aureta shiyasa take wannan haukar ko soyayya kakeyida k’anwar taka bamu saniba ko son Yan,uwantaka ne yasa take kallan Kaine kawai zata,iya aura? Kanshi ak’asa yace ko d’aya dady…to miyasa kayimata alk’awarin da kasan bazeyuba kace zaka aureta ko kana tinanin allah bazeka makada laifin alk’awarin dakayiba Kuma acikin saninka na abun bazeyuba? Shiru yayi bece komaiba..seda dady yadaka masa tsawa kana yad’ago idonshi sunyi jajir kamar wuta cikin daki da jarinta wadda dagani kasan naganace ta gaskiya da gaskiya yace ba alk’awarin karya namata abei dagaskene alk’awarin danayi nata sabida zan aureta domin itace matata..dumm Daram damm Haka kirjin iyayen dukkansu yabuga arazane abei yace kanada hankali kuwa Ahzad kokafara shaye shaye ne? Nisawa yayi kana yace plyta qalau abei komai banasha..to akanme kake wannan zancen dabaze tab’a yuwaba..cikin sauri yace zeyu mana abei nifa namuji ne ita Kuma mace Taya zakace bazeyuba nifa naga zance abei Huzda itace matata..shiru dukkansu sukayi dumin abun yazarta tunaninsu dukkansu sunfara tinani kodai shaye shaye Ahzad keyi kokuwa iskane suka shigesu shida Huzda d’in,, k’asa abei yayida murya yace miyasa kace ita zaka aura Ahzad?

Kobaki abei berufeba yace because of she’s my life Abei MY LITTLE SISTER SHE’S MY HEART ❤️ my little sister she’s my everything of my life”I love her abei l love her so very very much I love her more and more abei l really love her…!

 

Humm 🤔 iKon se Allah wannan wacce irin chakwakiyace yaya wannan chaskalen zekaya oho🤷 kubiyo Autar alheri ✍️ domin Jin yadda wannan lbr zekaya semun had’u a page nagaba wato paid page domin free yak’are idan kina buk’atar samun wannan novel zaki biya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 akan farashi mesauk’i #500 ka chal👌🥰

 

 

 

Autar alheri ✍️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button