Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 32-33

Sponsored Links

*32 – 33*

Ahaka yayi sauri ya kimtsa suka fito ,saida yaga Abbeyn yakai mota kafin ya kullosa yace “Abba nayi mantuwa ina zuwa”
“Ohk son don’t keep me waiting”
Jinjina masa kai yayi yafita da hanzari.

Kulle ƙofar shigowa ɗakin yayi kafin ya je ya buɗe ta,gaba ɗaya ta jiƙe da zufa sharkaf, jikinta duk yayi yaushi yina buɗe wa tafito ta zube a wajen yararaf

Tana fidda numfashi sama ² cikin dasashiyar murya da baya fita take cewa “Ruwa ,Ruwa”
A guje ya ɗakko goran ruwa ya gwaɓa mata a baki ,ƙyamƙyam ta hausha saida tasha kusan rabi ,kafin ta fashe da kuka ,wani ƙarfine yazo mata,ta tashi ta maƙureshi
“Nayi nadamar saninka a rayuwa julayb,duk ɗauka na kanasona ne har na baka kaina ka ringa sarrafa Ni duk yanda kake so ,don watarana zaka aureni , ƙawayena sunsha faɗa mun in rabu dakai larabawa ƴan iskane mayaudara aikuwa haka yike tabbas yau na gani tunda kaji babanka yazo ka kulleni don Karma ya ganni bare ayi taɗin aure,lallai namiji ƙanin ajali
To kasani da kimata da darajata baka isa ka wulaƙanta niba ,and I wanna tell you yanda Annabi yabar gidan duniya ,haka na Barka har abada…kai sanin kankane Ni ba ƴar iska bace , sanadiyyar ka nike aikata zina kuma inshallah na daina,zanje in auri mai sona tsakani da Allah”

Duddulo idonsa yashiga yi yina sauke numfashi,kafin yasamu ya ƙwaƙula hannun ta a wuyarsa ya yarfar.

“Naji ki rabu dani ɗin saime ,dama me zai kaini in aureki ƴar iskanki dake,a vagine na sameki iye? To kije can ki auri ɗan iska irinki ,Ni bazan auri mataba saina tantance tarbiyyar ta ” ya juya yayi hanyar waje.

Cikin ihu da ƙaraji tace”kai ɗin banza wallahi ,yanda ka lalata ƴaƴan wasu kaima sai an lalata matarka wannan faɗan annabine da Alqur’ani”
Bismillah rahmanir rahim .Mazinaci bayi auran kowa sai Mazinaciya ƴar uwarshi .

Tsaki yaja ya fita ,”in kin fito ki rufe mana ƙofa ,ki maza ki fice mun gida”

“Gidan banzan ka”

*****

Sosai Companyn julayb ya yi exciting ɗin Abba nasa ,sun daɗe suna kewayen gurin kafin suka zarce office ɗin sa,ya ba sa shawara sosai ciki harda ƙara diversifying companyn sa zuwa maƙotan Lagos kamar portacoart da Abuja.

Daganan suka wuce gida , washegari ya wuce Saudiyya , cikin farin cikin yanda ya samu ɗansa comfortable ,cikin ƙaruwa da hauhawan arziƙi.

*****
Julayb yayi mamakin yanda yau through out baiga ahmad baizoba ,ga ƴar anacin sa yau ta yi zuciya bata zoba,Kodayake yasan ta ɗaga masa leg ne saboda budurwan sa da tazo.

Cikin zakwaɗi ya shirya zuwa gidan Ahmad.
Tun afalo yike jin nishinsu ,mamaki ya kamasa Ahmad mai ƙaryan addini ,mai yakeji kamar ana sex.

Sandarewa yayi daga bakin ƙofar yina tantaman abinda idonsa ya gane masa .
Da ƙarfi yace “Zakiyya , Ahmad Ni zaku ciwa amana?”
Waigowa yayi ya kallesa kafin ya sheƙe da dariya zaiyi magana
Zakiyya tayi maza ta kamo kumatunsa tana sakar masa sumba kota ina “baby don’t mind him,yanxu ka ke shayar dani madaran soyayyar ka ba feck na sha’awa ba,kacini in cika cikin daɗin rai ba tareda ƙosawa daniba ko kuma in danne jin daɗina ko gamsuwata ba har sai wani ya gamsuba…don haka musha soyayyar mu few months Sai aure da ƴan dugwuidugwuin yarorinmu.”

Langaɓe kai yayi yasaki baki tareda lumshe ido “kiss me baby”
A hankali ta saƙalo bakinta saman leɓensa na ƙasa ,ta ɗan soma tsotsa gradually kafin ya zuro halshensa cikin bakinta yina wulwuli dashi a ciki ,ɗif suka ɗauke wuta tareda riƙe kumatun juna suna rufe ,ido .in yaɗan wulla halshensa saita ɗan sakar masa tattausan cizo mai tada tsikar jiki.
Topah Ni uwar aphunanuwa🤔 Ni dai nasan irin wannan kiss ɗin shi ake yi idan oga ya fara nitso a ƙoramar uwargida to ya haka ido muraran? Ko salan cusa haushine , Ni dai jan gefe nayi na kalmashe ƙafa ina ɗiban course.

Wannan irin numfashi ne mai ƙarfi yazo ya toshe ƙofofin iskarsa ,take ya fara haki yina nemo iska ta kowanni hali .

Jan jiki ya farayi yina bin bango har ya bar ɗakin,jiri na ɗibarsa ,sam baisan inda kansa yikeba har driver ya shigo dashi cikin gidan .

Ganin shiru bai fito ba yasa drivern cewa “oga we’re back”

Cikin Murya kamar na mashaya yace “ka tafi ka barni kurum ,innasamu na tsuwa zan fito” ya faɗa muryarsa na stamring.

Yafi awa biyu a wannan yanayin kafin ya ɓallo ƙofar ya fito yina haɗa hanya.

Mairo dake sharar compoud ne,ta hango fitowarsa a motar yina haɗa guri ta fyallo da gudu tana faɗin “oga lafiya?” A tsananin ruɗewa.

Ko kallonta baiyiba ya wuce cikin living room ɗin ,anan ya watse yina haki,tuni hawaye suka hau ambaliya a kwarmin idonsa .

Toh kai kuwa ,meyine fa akayi masa meye abun jin haushi ,be smart julayb ɗan balaraben zakiyya🤪 Am sorry team Mairo ,kar kuji haushina ,aikin Mairo ya kusa farawa ✊

*****
Likitan sa yakira ya gwargwadashi kafin ya fita yina daɗa basa haƙuri ,bayan ya haɗa masa allurai da magungunan da ya kamata.

Tunda yasha anan ya watse ,sai barci kasantuwar harda maganin barci a ciki .

 

 

 

 

OUM APHNAN✍️
[3/14, 06:52] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button