Sponsored Links
Hausa NovelsHausa Novels and Love StoriesKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 37

Sponsored Links

EPISODE 3️⃣7️⃣

KUZO KUSHIGA GROUP DIN MARYAM ABAYA DAN SAYAN ABAYOYI

‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/CPRnRPcAD5K8vEY91Ziz8V

EPISODE 3️⃣7️⃣

 

Wajajen 3:30 yatashi daga kan dadduman, laptop din Hamad yadauka yakoma kan kujera yazauna yabude yasa password yashiga ciki yashiga email yay logging account na Hamad out yasa nashi yafara aikace aikace dukdan ya manta da Yasmeen ganin yakasa yasa kawai ya ijiye laptop din yamike tsaye wucewa yayi yabude kofa yafita daga dakin tashi Hamad yayi yazauna kawai ya girgixakai yawuce bathroom.

Wani dake nan kasa yabude ahankali Baba yagani zaune kan dadduma shiru yayi jin an bude kofan dan Maheer yaki magana kafin ahankali Baba yace “zonan Maheer” shigowa dakin Maheer yayi ya maida kofan yarufe yakarasa ahankali zuwa inda Baba yake kan dadduma yazauna tareda tankwashe kafa, murmushi Baba yayi yace “yau katuna da Baban ka” da sauke kanshi yayi kasa tareda shafa kan nashi ahankali yace “Baba fushi kake dani?” Baba yace “kataba ganin uba yayi fushi da danshi?” Ijiyan zuciya Baba yasauke yace “bazan taba iya fushi da y’ay’ana ba har abada, ba wannan bama meya sameka kasami hatsari? Wannan bakin fushin naka kayi ko”? Shiru Maheer yayi yakasa magana hakan yasa Baba yace “komi yayi zafi maganin shi Allah, ka koma ga Allah Maheer, ka kyautata tsakanin ka da ubangijin ka, salla akan lokaci, yawan istigifari da hailala zakaga komi na rayuwa yazo maka da sauki wlh kanajina, kowa da tasa kaddaran fatanmu gabaki daya shine Allah yabamu ikon jarabawan mu sannan muyi kyakkyawan karshe and kasani cewa duk runtsi duk wuya duk wahala, ni mahaifinka ne i will always be that, Maheer koyaya kake ina sonka kai d’ana ne, kaida Hamad baku da banbanci awajena kaji Maheer” ahankali yace “naji Abba” daidai lokacin aka bude kofan dakin Hamad ne yashigo kallo daya yama Maheer dake kusada Baba yace “tashi muje masallaci” wani kalan dan iskan kallo Maheer yamai sannan yatashi shima Baba mikewa yayi duk suka hadu suka tafi mosque ana sallamewa Maheer yatashi yafita binshi Hamad yayi da kallo koba komi yau yayi salla a jam’i shi yasan inda nan yake da yafi salla akan lokaci amman mayyan chan bazata taba barinshi yaje wani wuri ba.

 

 

Yana kaiwa gida dakin Hamad yakoma yawuce yazauna shi karan kanshi yarasa meke damunshi kawai bayajin dadin rayuwanshi ne tunanin Yasmeen na neman hallakashi gashi bazai taba iya fadama kowa abinda ke damunshi ba danshi kanshi baimasan menene ba, wayanshi yadauka yakalli number Dan kaman yakira saikuma ya ijiye wayan ya kishingida da bangon gado, bude kofan dakin akayi aka shigo Hamad ne kallo daya yamai yadauke kai Hamad yakaraso gaban gadon zama yayi batare daya kulashi ba ya karbi hannunshi yana duba ciwon dayay treating yace “I don’t know idan kayi fushi koda jikinka kake fushin kada kaje ka hallaka kanka watarana wlh” kallonshi Maheer yayi saikuma ya fizge hannunshi yanamai dirty look, jim Hamad yayi yana kallonshi kafin ahankali yace “Maheer tell me meke damunka”? Dauke kai yayi dasauri yahade rai, Hamad yace “damuwa yamaka yawa da tunani duk wanda yasanka yana ganinka yasan haka but kaki sharing, talk to me meke damunka”? Akufule Maheer yace “is none of your business” ya kwanta akan gadon tareda jan bargo zai rufa saikuma yatashi dasauri yawuce yazauna shi karan kanshi yarasa meke damunshi kawai bayajin dadin rayuwanshi ne tunanin Yasmeen na neman hallakashi gashi bazai taba iya fadama kowa abinda ke damunshi ba danshi kanshi baimasan menene ba, wayanshi yadauka yakalli number Dan kaman yakira saikuma ya ijiye wayan ya kishingida da bangon gado, bude kofan dakin akayi aka shigo Hamad ne kallo daya yamai yadauke kai Hamad yakaraso gaban gadon zama yayi batare daya kulashi ba ya karbi hannunshi yana duba ciwon dayay treating yace “I don’t know idan kayi fushi koda jikinka kai fushi kada kaje ka hallaka kanka watarana wlh” kallonshi Maheer yayi saikuma ya fizge hannunshi yanamai dirty look, jim Hamad yayi yana kallonshi kafin ahankali yace “Maheer tell me meke damunka”? Dauke kai yayi dasauri yahade rai, Hamad yace “damuwa yamaka yawa da tunani duk wanda yasanka yana ganinka yasan haka but kaki sharing, talk to me meke damunka”? Akufule Maheer yace “is none of your business” ya kwanta akan gadon tareda jan bargo zai rufa saikuma yatashi dasauri yakalli Hamad yace “I need to smoke” wani kalan banzan tsaki Hamad yayi yasauka dagakan gadon yace “ai saika tashi kafita kaje ka sayo da kanka kuma wlh bada motata zakaba dan kaji, mutum yasan illan taba kamafini ni Doctor sanin amount na nicotine dake cikin taba amman kafi kowasha” tsaki Maheer yayi yace “kasan I can leave dakinka ko naje nawa, why did u even bring me to this ur room” wani mugun kallo Hamad yamai baice komiba yawuce yatafi bathroom Maheer yamai mugun kallo sannan yakoma ya kwanta yasan dole Dan zai tahomai da tabanshi, daidai nan wayanshi tayi ringing dauka yayi ganin Dan ne yace “kazo sama” yarda wayan yayi akan gado yamike tsaye yafara tafiya zuwa wajen kofa bude kofan yayi daidai Dan na karasa hayowa saman ganin Maheer ga bandage a hannunshi yasa dawani kalan gudu yazo wajen cikeda wani kalan damuwa yake kallon hannun baki yabude zai magana Maheer yatareshi ta hanyar cewa “I’m fine, u don’t need to worry” gyadamai kai Dan yayi ahankali, Maheer dake kallonshi ahankali yace “what about the girl”? Anatse Dan yace “na sauketa inda kace” dan shiru Maheer yayi yana kallon Dan, baisan mesa ba but he wanted Dan to say more kaman irinsu ta tambayeshi kodai wani abu related to her, har saida Dan yalura da yanda yake kallonshi but deep in tunani yace “is there anything sir”? Firgigit da sauri ya girgixa kanshi yanunama Dan next dakin dake gaban nasu yace “you can take that room and relax” murmushi Dan yayi yace “yes sir” konawa cikin dakin Maheer yayi yahade rai ganin Hamad na murmushi yace “ai da kaje dakinka akanme zaka bama Dan bayan ga other rooms dayawa” dan gajeren wahalallen tsaki yaja yawuce ya kwanta Hamad yace “mezaka ci”? Shiru yayi bai amsa Hamad ba but all he wants is that girls food tashi Hamad yayi yawuce yafita daga dakin.

✨SPARKLES OF AFFECTION ✨

 

✍🏻M SHAKUR

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button