Sponsored Links
Hausa NovelsHausa Novels and Love StoriesKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 28

Sponsored Links

EPISODE 2️⃣8️⃣

For your original Egypt Abayas,home decor, Gold (new and used), shoes that are qualitative and unique at affordable price , siyen daya ko sari (wholesale and retail) contact +201123302418

Instagram @Shopper_topia
WhatsApp group *Maryam’s Egypt abaya *

‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/GoRzZ7ZgslV2alO5hYGAnj

Saida Hamad yarufo kofan sannan Maheer yajuyo dasauri yakalleta kaman jira yake dama Hamad yatafi, yanda take baccin tana numfashi dake fitowa da kyar a hancinta sabida nose block nata ya kalla, ahankali yatako zuwa gaban gadon yana kallonta kafin yadaga kanshi yakalli ruwan da ake kara mata ganin ruwan baya tafiya at all yasa yakalli hannunta dasauri ta dunkule hannun cikin bacci, gently kaman wanda baiso yadan duko da kanshi wajen gadon yana kallon hannun nata data dunkule ahankali yakai hannunshi zai taba hannunta saikuma ya tsaya kaman mai tunanin wani abu kafin yakalli fuskanta yanda take bacci chan kasan makoshin shi yace “what have you done to me”? Lumshe idanunshi yayi gently yadaura hannunshi kan nata wani irin sanyi yaji ajikinshi daga taba hannun nata, itama kaman tajishi dan saida tai motsi hakan yasa dasauri yakalleta, ijiyan zuciya tasauke cikin baccin takara komawa hakan yasa ahankali ya bude hannun nata data dunkule tafin hannunta ya jike kaman tazuba ruwa and so soft kaman hannun baby, baitaba sanin hannun mace can be this soft ba sai yau, sake dago idanunshi yayi yakalli fuskanta hannunshi still yana cikin nata daidai nan aka bude kofan dakin da karfi aka shigo hakan yasa yajuyo dakanshi yakalli kofan da aka bude batare daya raba hannunsu ba, wani kalan mutuwan tsaye Hajiya tayi ganin Pablo tareda yarinyar dake bacci yakama hannunta gam gam yarike, yanda kirjinta yafara bugawa zaka dauka heart attack ke shirin kamata, kallo daya Maheer yamata yadauke kai yajuya yacigaba da abinda yake, awani kalan hankali yabude tafin hannun Yasmeen da kyau ya kwantar da hannun ahankali tareda zare nashi yadago kai yakalli drip din ganin yana tafiya yasa yamike tsaye yana kallonta sake dukawa yayi yaja bargon yana rufamata ajiki da kyau Hajiya tasake bude baki tana kallonshi da kyar ta danne zuciyanta tace “Pablo” juyowa yayi yakalleta saikuma ya maida kanshi kan Yasmeen yana karajan bargon har zuwa shoulder nata yana kallon yanda gashin goshinta suka kwanta sukai lubb tai wani kalan kyau kafin yadago, Hajiya tace “I want to talk to you” juyowa yayi yakalleta zai sake juyawa yakalli Yasmeen tace “now!” Tabude kofan tajuya tafita fuuu, kallon Yasmeen yayi sannan yajuya yafita tsayawa yayi yarufo kofan nata yaciro key yasaka sannan yazare key yasa a aljihun shi yawuce yafita daga corridor ganin Hajiya bata falo yasa yay dan tsaki yayi stairs yawuce sama direct dakinta yayi yana zuwa yabude kofa yashiga tsaye yaganta atsakiyan daki idanunta sunyi jajir maida kofan tayi yarufe yakalleta yace “what? Gani” kaman jira take zuwa tayi dasauri gabanshi cikeda wani kalan bakin kishi tace “what are you doing with that girl”? Wani kalan kallo yamata danshi baima gane ba to be honest, cikeda daga murya dudda she’s controlling herself kartamai ihu dan ba’a dagamai murya idan anamai magana tace “why are you being so nice towards that girl Baby? Mehadinka da ita? Meruwanka da ciwonta what is your business with h……” “lower your voice!” Maheer yafadi cikin kakkausan murya dayasa tai wani kalan shiru tana kallonshi, saikuma ahankali tarage muryanta sosai tana kallonshi kaman yanda yake kallonta tace “why are you caring for that girl Baby”? Cikin muryan ko ajikinshi yace “she’s sick baki gani ne” cikin sauri kaman wacce ke shirin samin tabin hankali tace “idan she’s sick so many people can take care of her, ga su Dan, Nas, gasu Wike but maisa kai dakanka zakaje kana kula da ita” kai tsaye yace “I don’t want them around her” wani kalan kallo Hajiya tamai wasu kalan kayoyi na sokan kirjinta ganin yanda yake bata amsa da zuciya daya baimasan me magananshi yake implying gareta ba, hadiye wani miyau mai daci tayi awuyanta ganin baimasan what action nashi yake nufi ba yasa cikeda siyasa tace “to kadaina kai ni zan dinga kula da ita ina dubata hartaji sauki” girgizamata kai yayi dasauri yace “no you will scare her off tsoron ki takeji, she’s just a small innocent girl, I can handle her kada ki damu” sosai Hajiya taji zuciyanta nawani kalan tafarfasa wai anya Maheer ne wannan kuwa? Ubanme yarinyar nan tamai wani kalan black magic tamai data chanza mata yaron data raineshi tun yana 8yrs amman ita ta chanza shi into something else in just 48 zuwa 72hrs. Ganin tai shiru kallonshi take batace komiba yasa yace “is that wat u wanna talk about inaso naje nadubata, I don’t want her to cry” yay maganan yana juyawa zai fita, dasauri Hajiya takai hannunta takama hannunshi tace “Pablo” tsayawa yayi batare daya juyoba dan at this point the whole magana yafara pissing nashi off abu kadan ke batamai rai, ganin bai juyoba yasa tazo tagabanshi still tana rikeda hannunshi fuskanshi takalla ahankali tace “to yaushe zaka saketa takoma gidansu cus I don’t get why she’s still here babanta yasaki kayanmu yasaki direbobin mu, tell me why are you still keeping her here”? Wani kalan mugayen idanu ya watsa mata kafin ya fizge hannunshi data rike yazuba a aljihu cikeda iskanci yace “ganin dama” cikowa da kwalla idanunta sukayi tana kallonshi zuciyanta na suya, dan tsaki yayi yajuya yafita daga dakin dan he don’t even get all this drama datakeyi akan yarinyar nan bin kofan daya bugo mata Hajiya tayi daidai hawaye na zubomata daga idanu tace “Maheer bazan taba bari kaso wata sama dani aduniyan nan ba this is a promise da ni Maryam na daukan maka!” Tai maganan tana sake goge hawayen daya zubomata, ahankali tace “i will never give you room dazaka gane meke faruwa dakai, kuma zaka gani I will do something dasaikasa an maida yarinyar nan gidansu wlh sai inga ata ina zaka dinga ganinta” tashare hawayenta dasauri tajuya tawuce bayi, wanka tayi tafito tawuce closet nata tsayawa tayi turus tana kallon duka komi nata dake kasa tsallakawa tayi tawuce ta dauko wani lafiyayyen riga da skirt na atampa yellow da brown tasaka bakaramin kyau kayan yamata ba rigan open neck gareshi kana ganin yanda manyan fararen nononta Ke bouncing idan tana tafiya ta taje gashinta tayi parking tai wankan turare, tazauna tayi hadaden makeup no be lie ko kai makiyin hajiya ne kasan tanada kyau dudda ta kwan biyu aduniya na gatanan shuwa da ita abinta, wani flat slippers tasaka mai kyau sannan tawuce tafito, dakin Maheer tawuce ahankali tabude kofan tashiga baya dakin jin karan ruwa yasa tagane yana wanka, murmushi kadan tayi tamaida kofan tarufe tashigo closet nashi tawuce da kanta taje tadauko wani set na suit ash da singlet da boxer tazabomai agogo na Rolex dakuma cover shoe na dolce gabana ta kwaso komi tafito tazuba akan gado sannan takara komawa tadauko cream dinshi tazauna abakin gado tana jiran fitowanshi.
Bata wani jima da zamaba yabude kofa yafito daure da towel a waist nashi karamin towel a hannunshi, kallo daya yamata yadauke kai zai wuce closet dasauri tazo gabanshi tasha taredakai hannunta takama hannunshi cikeda lallabawa tace “haba Babyna yakuri kada ka shareni muje na shiryaka kaga naciro komi dazaka saka” tai maganan tanamai pointing gadon, dan juyoda kanshi yayi yakalli kayan datake nunamai dake kan gadon dasauri yadauke kai tareda karbe hannunshi murya chan kasa makoshi yace “am not wearing those” yajuya yabarta awajen, dan murmushi kadan tayi tawuce tadauki cream nashi ta taho tashigo closet din yana kokarin fesa bodysplash dago kanshi yayi cikeda rashin mutunci yace “do I need to tell you ina bukatan my privacy” wani kalan murmushin kirsa tayi ta taho har gabanshi ta tsaya dab dashi tana kallon fuskanshi kaman yanda yake kallonta ranshi abace saukan da kanta tayi tana bin jikinshi da kallo kafin ahankali tasauke idanunta kan black masculine lnipples nashi cikin wani kalan murya na sha’awa tace “ka manta lokacin da dakaina nake maka wanka na shiryaka dakaina”? Tadago kanta ahankali tazubamai idanu, shima kallonta yake, cikin wani kalan voice tace “I use to be your everything Pablo, I strip you naked, nakaika bayi, namaka wanka, na lullubeka da towel, nafito dakai, na warwareka, nashiryaka tsaf, what happened dakake pushing dina for the past few years”? Dauke kanshi yayi yakalli gefe, hakan yasa ahankali tadaura kanta kan kirjinshi cikin wani kalan murya mai rauni sosai tace “Maheer I’ve genuinely loved you, care you sama da Maman data kawoka duniya, why are you trying to turn me into your enemy now? Munsaba rayuwan mu just us, akanme kake wulakantani sabida yarinyar da babanta humiliated you, like it or not yama organization namu stain as per the first police man daya kwace kayanmu then why are you giving his daughter special attention bayan kamata yayi ka wulakantata, ka toxartata, ka razanata, kayi humiliating nata, kasa boys namu suyi babbarkata su yagamata budurci, dan duk abinda kamata babanta zaiji, but why are you giving her special treatment you are hating me because of our enemy’s daughter eh”? Tafashe dawani kalan kukan emotional blackmail tace “you hate me Pablo” lumshe idanunshi yayi kafin yabude su ahankali yace “I don’t hate you” dasauri tace “you do, ka tsaneni kana wulakantani sabida yarinyar CP, Mesa baka musguna mata kana kuntata mata kana wahalar da ita, duk kabi kayi sanyi akanta kaman ba Pablo Escobar dina ba, why are you not maltreating the girl”? Shiru yayi yana ganin fuskan Yasmeen akan idanunshi, Hajiya na kuka tace “uhm tell me why”? Ahankali kaman wanda baiso yay magana yace “she’s just an innocent child struggling with her life, she’s a terrified little girl dake fama da iya karanta abu ma” chak Hajiya ta tsayar da kukan datake tadago kanta takalleshi tana mamakin yanda yamasan a lot about her hada idanu sukayi, Gyadamata kai yayi dasauri, da zuciya daya yace “I don’t know konace zan hurting nata kona mata wani abu bana iyawa dazaran takalleni, she’s so innocent fragile and weak, I don’t know maybe tausayinta nakeji, there’s this attachment and entitlement danakeji anytime nake around her, her tears her smiles her looks duka always piers my heart” wani babban faduwa gaban Hajiya yayi jinin jikinta yagama tsinkewa dan tabbas wannan shine so, how can cikin kwana uku Pablo zai fara son yarinyar chan, what is happening, batason ko kadan yagane meke faruwa dashi dan he knows nothing about love hakan yasa cikeda makirci tace “duk part of training babanta ne haka yakoya musu sudinga ma maza sabida kada suyi hurting nasu, she’s messing with ur heart and head, and don’t show her u are weak” dan yatsine fuska yayi yace “ki daina min maganan ta yanasa ina ganin fuskanta a idona” sake faduwa gaban Hajiya yayi dasauri tamaida kanta kirjinshi tashige jikinshi hannunta takai kasan towel nashi murya chan kasa tace “inhar you don’t hate me eat me to” tai maganan tana janye towel nashi ta yar takai hannunta bayan skirt nata tabude tasauke skirt din kasa takankameshi jikinta har bari yake tace “I love you sosai Pablo dan Allah kacini ko kadan ne, please baby na my little boy let’s shame enemies namu, please baby na kaima kasan u are my entire life, kaine rayuwata Pablo” wani kalan juyarda ita yayi yabugata da jikin wardrobe yakamo hannayenta tabaya ya murde kaman yakama criminal dasauri Hajiya tace “wayyo Allah na yaron nan zai kasheni” daddagewa yayi yashigeta awulakance saida ta kurma ihu.

✨KYALKYALIN KAUNA✨

 

✍🏻M SHAKUR

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button