Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 73-74

Sponsored Links

*73 – 74*

Bayan sun watsene mairo ta zauna ta shirya ɗaya daga cikin girkin da aka koya mata yau,da taimakon baba ladi,da take experience cook,ta jera a dinning,zuma ta dangwalo a auduga ta maƙala a vj ɗinta tun yina mata zirr zurrr har ya bari taje ta cire ta wanke ,ta kuma saka wani,kafin ta cire kayanta ta ɗaura towel ta nufi toilet

A baho ta tara ruwa mai ɗan zafi,ta zuba misk a ciki ta ɗan ɗosana jikinta har ta zauna dangwargwar…tana ɗan mutsu mutsu ruwan na shigarta ,ta na yakace zufa,saida ta gasu kafin ta miƙe ras,ta sillo wankanta da sabulai da turarukan wanka masu ƙanshin gaske sannan ta fito.

Light makeup tayi don kartayi jagwalgwalon da vata iya ba,kafin ta ɗakko wata riga da skirt,skirt ɗin strght skirt ne da kwasheshen tsago ta gaba ,sai rigan ya sakko har rabin cinya amma ba abuɗe yikeba a tsaye yike shima ,rigar batada hannu ,sai wani abu da akayi kamar ribbom da jan yadi akasa a matsayin hannun….tayi kyau ƙarshe ta taje gashinta ta kama da ribom ja ,ɗan kunnen zinare ɗan ficici ta maƙala da ɗan sarƙansa da ya maƙale a iya wuyarta …ɗaukan ɗankwalin tayi tana juyawa tarasa taya za tayi ɗaurin ,can videon ɗauri ya faɗo mata a kai da sauri ta kunna wayan ta shiga sassakawa.
Mai sauƙin ta ɗauka ta ƙara kalla ,wato ɗaurin turban…das ta ɗaurashi

Haka tayi wani tekateka tana tafiya kina hango rabin cinyoyinta a waje,ga nonuwanta ta saman rigan abundai mashaallah

Wani wankan turare tayi wa kanta ,kafin t sakko falon.
Kiran wayarta ne ya ankarar da ita,a guje taje ta ɗauka.
“Anty ,sannu da ƙoƙari”
“Yawwa maryam ,kina menene? Ina julayb?”
“Nayi wankane yanzu haka ina falo”.”kedawa ina mijin naki?”
“Ai ya fita bai dawo ba…”
“..
Shine ke kuma kike zaune ,anan kin barwa karuwan titi shi ko?”
“To ya zanyi aunty ?”
“Mtseww ki kira mijinki malama ,yadawo a ɗaura harka,banson jin ƙorafi bare wani raki,ki kanne kunya ki ladaftashi da daɗinki,ki mantar dashi duniyar da muke ciki,ki koya masa kewar jikinki dason kasancewa a koda yaushe dake…yanzune zaki fara kinajina”
“To aunty saidai kunya nikeji gashi duk kayan da kika kawo mun ba na gari wani atamfane mai damadama mai ruwan madara da ja shinefa nasa…amma innaji ya dawo zansa mayafi”
Cikin ƙaraji tayi naganan “heyyy na ɗaga maki ƙafanema dasa manyan kayan nan for this week,amma ya kamata kisan lokacin kowani shiga,yanzu dai bari in ƙyaleki ,maza kirashi”

Ta kashe wayar.
Jujjuya wayan tayi a hannunta ,kafin ta danna layinsa gabanta na faɗi,don batasan me zata faɗa masaba in ya ɗauka

“Hello baby am back”
Ya ɗauki wayar ,kafin ya buɗo ƙofar tareda komawa ya jibgina ajiki ya ware hannunsa ,yina nufin tazo ta rungumesa.

 

 

 

 

✍️✍️✍️✍️
[3/14, 07:08] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button