Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 6-7

Sponsored Links

*6 – 7*

Bawani abubuwa ya iya siyaba kasantuwar komai yina ganinsa kamar old modern ɗinsune,Wanda suka zama unfinished shine aka tarkato aka kawo Nigeria su yaya, duk da a ganin mutane irin wannan wajen shopping ɗin sai wanda yikeji da kansa yike iya shiga saboda tsadar kayansu kasantuwar sune kaɗai akaf Nigeria suke safaran irin nau’inan kayayyakin larabawa dana turawa maras algusu ,fresh and ordered one.

A gurin biyan kuɗin yaje ya tadda cashier ɗin su don yabiya kuɗinsa, wacce ta kasance macece bayarbiya ,wani irin shigan tsokano magana tayi,kai yasha attachment har ɗuwawu sai ido zarozaro da gashin ido fuska ɗau yasha fenti.

Saurin kauda kai yayi a fuskar ta don gaskiya tanada muni amma kuma bazai iya tafiya yabar ladansa ba danfa kayan jikin ta ba ƙarya ,ya kwaso mata mmartaban jikinta ya bayyana su.
kowata ballagazar arniyan bazata iya shigan da zai ɗara hakanba, a dai wajen maras mafaɗi. Lura da yanda ya zamo golo a gaban ta da yayi yasa ta soma karkaɗa na shanun ta tana daɗa balance akan kujera.

Niko nace shegu da haka kukeso kusamu aiki a irin wannan wajen kuna nude shiga kuna jan ra’ayin mazajen mutane , Allah ya isanmu😠

Bubbuga Automatic calculator ɗin wajen tayi mai haɗe da computer .siyyyyy saiga invoice na siyayyansa ya fito ,saida ta sa hannu ta kautar da gashinda ya zubo a gefen fuskanta

“Oga here is the receipt now you can go”(oga ga resit ɗin yanzu zaka iya tafiya)

Rasa ma mai zaiyi yayi kawai sai ya ciro bandir ɗin kuɗi ya miƙa mata .
Zaro ido tayi tana kallon sa
“Sir me zanyi dashi”
“Ladair ittakhiz haza “(ba matsala ki riƙe wannan) tunafa ashe larabci yayi mata yayi ,sai yace “oh sorry take it no problem”(oh yi haƙuri ki amsa ba matsala ai)

Wawwaigawa tashigayi saida taga bamai ganinsu tayi wuf ta warce kuɗin ta jefa a jaka ,kafin ta gyara zamanta, tana murmushi
“Thank you sir,when we will meet and at where? Coz am pretty sure you need something from me “(Nagode yallaɓai aina zamu haɗu ,kuma yaushe? Saboda nasan akwai abinda kake so a wajena)

Zaro complimentary card ɗinsa yayi mai ɗauke da adreshinsa da numbern waya
ya aje mata a gaban tebur yayi tafiyarsa .

Sura tayi ta tsaya tana karantawa,kawai saitayi zubut ta miƙe tana rawa tana waƙa
“Eeeh cinike ooohohh olu dumare …kai i thank you God…heeeee” haka tayi ta hauka da sumbatu.
Har saida taga wasu costomers na zuwa kafin ta natsu

 

******
Farkon magriba taje gidan da take haya ta shawo wanka,ta ɗauki drop ɗin me napep ta gaya masa address ɗin ,har ƙofar gida ya ajeta ,bata tsaya tambaya ba ta fyallo 1k tabasa

“Here is your change”(ga chanjinki) yafaɗa yina miƙo mata kuɗin
“No go with it”(A’ah kaje dashi kurum) tsaki yayi yaja babur ɗinsa ya fita don inda sabo sun saba ɗiban irin wannan ƴan good evening ɗin.

Gaban gidan taje amma tsoro ya hanata shiga kardai cinikin kaina wannan Arab ɗin yayi ?😔 Kai aifa inko hakane Gara inwulle da dubu ɗarina,yajini a salansa, wannan gida haka?”
Leƙawa ta cigaba dayi ta saƙon gate ɗin ko ƙwanƙwasawa ta kasa yi.

Ana haka saigashi ya dawo rungume da wata babe da bazata wuce 18 ba,tunda ya hangota ya gane ta ,aiko nan yayi wa driver magana da yaga yawa mai gadi a barta ta shigo may be ya hana tane

Tana hango motar ta matsa gefe , aiko nan motar tayi horn dasauri me gadi ya buɗe gate ɗin
Sakin baki da hanci tayi tana kallo
“Kam bala’inƙwa wai dama wannan tsaruwan daga wajene , kenan yanzu kuɗin take,lallai jinanen mutane sun gudana a wannan waje,dama Lagos ta gaji hakan ,to bazan zo duniya a banza in ƙare a hofiba na bar gida da tsumin nazo aiki na ɓige da karuwanci ina tura kuɗi gida yau kam na gamu da ajalina… Woooouu wallahi bazan shigaba aikinma na aje daga yau kar yaga bai ganniba ya biyo ni inbasa haƙƙinsa don wallahi kuɗinnan sunma gama shiga rububi

Ta juya zata tafi kenan taji ana ƙwalla mata kira,”kai anshe hazo inshi maijida”
Mai gida yafaɗa da kalar Hausar su na Fulani
Gabanta ne yace ras “wayyo Allah na shiga uku”tafaɗa tana dafe ƙirji kawai saita duƙunna ta kwashi takalmanta ta ce ƙafa mai naci banbaki ba.

Dariya fillon yayi ,ɗan dattijo da bazai wuce shekaru hamsin ba”Hoɗinjam Aradu yara na fitsatstsara a jihar ikko, abinda yafi hine in ɗauki mairo in maisheta ruga iliminma Babu dole,yooo me yasa ɗa jidai wannan mutinin ƴan gari mai tsarki yazo yina tara ƴaƴan ibilishai gidan nan ,alkurani wannan zasu iya da ayi girgizar ƙasha”

Yana ta surukata kansa.
*****
Wata dirkakkiyar budurwan bafullatana nagani sanye cikin kayan fulaninta cibi a waje takinkira ɗauri kamar guggo ,kyakyawa kamar me fara tar, sura ka gudu,kanta a bibbikiɗe da wani gingira gingiran kitso irin na filani an maida an naɗe,ya haɗe da datti yakoma ya cure uwa mandaƙo tulin gashin shi ya haddasa wa kan zama ƙatoton gaske duk da bawani girman kai take dashiba

Zuwa tayi gaban gate ɗin tayi ƙafa bako takalmi tana gurgiza gate ɗin tana kuka
“Baba…Buɗan ƙofa miyattin Allah wa miyattin annabijoo ahwui mishkila ka buɗe mairoce”

Firgigit ya fara daga gyangyaɗin da yikeyi akan benci sakamakon bacci da yasuresa yina cikin lazimin safe wan da mai gidan da ƴan matansa basu barshi yayi ba sakamakon sintiri da sa aike da suka dinga sasa.

“Mairamuu wayanshe kizo nan ,ashe ban kwaɓekiba”
Girgiza get ɗin ta kuma yi
“Baba mai hayan ɗakinmu ne yazo yace mufita masa a gida in bamu basa kuɗin hayan saba,yanzu haka yinanan da yaransa zasu shimana mutunshi”
Tafaɗa da bankauran hausanta tanayi tana kuka

A birkice ya wage mata ƙofa ,bata ko kalli gidanba yace muje muje ”

Haka ta zura a guje shima haka ya dafa mata baya ,suka tafi suka bar gate ɗin a wangale

 

_*JARABABBEN NAMIJI BANAYISHI DON MAZA KO ƳANMATA BANE .KE A TAƘAICEMA NA KUƊINE,DON HAKA BAN MA SOMA KOMAI BA SAI ANGAMA BIYA TAS,HEEEEHEEEHEEANAN NE ZAKU GURJI NA KUƊINKU…AKWAI SIRRIKA NA BAN MAMAKI ƳAR UWA KAKANKI TA YANKE SAƘA , DON HAKA ZAN BAMA LITTAFIN NAN TSARO NA MUSAMMAN ,SO KARKI SA RAN JIRAN A GAMA KISAMESHI A BATI WALLAHI BAZAKI SAMUBA,YAFI MAKI SAUƘI INKINA BUƘATA HAR ƘARSHE KI BIYA #100 NA KATIN MTN KO KUMA VIP #200 HAKAMA VTU #200 DUK TA WANNAN NUMBERN 09065990264 AKWAI SIRRIKANMU MU MATA DA YAWA A CIKI KAMAR HAKA:-*_

*SIRRIN BITA ZAIZAI,ZAWARAWA MASU NEMAN MIJI, SIRRIN MALLAKA DA KANKI BA BOKA BA MALAM ,MAGANIN NAMIJI MAI KAIWA DARE A WAJE, MUGUN NAMIJI ,MIJI MAI NEMAN MATA DA SAURANSU*

*ZAKI KOYI KISSA KWANCIYAR AURE,MAGUNGUNA NA GYARAN JIKI ,DA ƘARIN NI’IMA DA SAURANSU*

*HMMM KOYAN GIRKI KUWA AKWAISU TUNDA GA NA GARGAJIYA DANA ZAMANI*

*A TAƘAICE LITTAFIN NAN YA ƘUNSHI YARIKA UKUNE, TURANCI,LARABCI ,FILLANCI DA HAUSA KUMA KOWANNE MUNAYI DA FASSARA YANDA KOWA ZAI FAHIMTA A ƊAN TAƘAITACCEN SANINMU*

*ƳAR UWA UWARGIDA DA AMARYA ME KIKEJIRA GARZAYO KI KWASHI RABANKI AT AFFORDABLE PRICE💃*

~PLZ BANSA NUMBER NA DON ADAMENI BA INKINA RA’AYI ,BIYA KUƊIN KI INBAKI RA’AYI KARKI DAMENI DON ALLAH~👏
[3/14, 06:41] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button