Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 51-52

Sponsored Links

*51 – 52*

Girgiza kai tayi ,ta fyalla da gudu bayan baban ta riƙesa ta baya.

“Useni,wadu muyal mama”(please, am sorry mama)
Tafaɗa tana leƙo da wuyanta ,ta bayan baban nata.

Fizgota daga bayanshi yayi “ko’anufata(meye haka?)…ko’a wanta nu’a ,maroyanki oga”(me kikeyi ajikin oga ehem)
Zubewa tayi a ƙasa ta fara basu haƙuri a gabaɗaya,don dai yau batasan azaban da zata shaba.

Cikin fushi maman tazo takuma fizgota ,ta shaƙe a bango”Gara in kasheki insan ni nakashe ki da kaina,nayi nadamar haihuwarki mairo…”
Cikin layi julayb yazo ya fincike mairon a hannun maman
“Mama mairo bata da laifi nine me laifin mairo tausayina ya sata aikata abunda kuka gani tayi,amma ba halinta bane”
Girgiza kai tayi ,kafin tasoma caɓa masa magana
“Ƙarya kake makiri ,waye baisan kaiɗin fajiri bane ,mai lalata ɗuyoyin jama’a ba,ni dama tunda maigidana ya bani labarinka ,hankalina ke wajen ƴata don gudun kar alalata mun ita…jiki mairo yanda kika fitsare ,ina shigar mu ta gado ,kin yasar kin rataya na yahudu da nasara,wannan in a hanya na ganki ba abunda zsi hana inkiraki kahura!,inacan jeji ana zaginmu mun barki a binni kinyi kwantai ba miji ,to yau ,baki ƙara kwana garin nan.kuma da munje ɗanlami zaki aura me rake ɗan wajen adda sa’ade kinji na gaya maki zamu huce shashasha…” Ta dada fincukarta keey tayi hanyar waje da ita ,tamkar itace mijin shikam baban saidai yabi kayansu ya shiga tsuntowa,a lokacin kuwa julayb ko ƙarfin magana bashi dashi bare ya iya tashi,sai hawaye kurum dake gangara masa a kwamin ido ,yina ɗago masu hannu.

Har sunkai kofar tana janta a daidai wajen ƙofa ta kakare ƙafarta taƙi bari su fita.
Faɗi take “mama vallude oga zai mutu firtam !yaunu mota likita… Nidi haje likita😭 Miwawan nafturgo wayama shur,useniiii”(mama ku taimakawa oga zai iya mutuwa,inkuka ƙyalesa,ku kira masa likitansa ,ki banni in ɗauki wayarsa in kira masa plzzz)
Itakam ,banda jibganta ba abunda takeyi saidai taƙi sakin ƙofar bare su wuce ,kuma bakinta yaƙi mutuwa,itafa lallai sai a barta taje takira masa likita

 

Tausayin yarinyar ne ya kama baba mai gadin ,a hankali ya sunkuyo ya zaro ƙafarta ,da tasagala cikin glass ta maƙalƙake ƙofar dashi,tuni ya cako naman ƙafan jini na tattatsi,aikuwa yina ciro ƙafar naman wajen ya kwalɓo.

Amma ko jin zafin batayiba ,taruga a guje wajensa tana girgizashi ,kafin ta ɗaura kunnenta akan ƙirjinsa,jin yina numfashi yasa ta ɗingisa ,ta ɗakko wayarsa ta kuma kiran likitan
Hello” yace amma a maimakon ta vasa amsa saita fashe da kuka “baku cancanci zama jagororin al’ummaba ,sai ya mutune sannan zakazo? Kaico da masu hali irin naku” kitttt ta kashe wayar.

Komawa ƙasa wajensa tayi ta ranƙwafa daidai kunnensa “kayi haƙuri ogana ,yanzunnan likita zaizo ya rabaka da wannan ciwon”
Zabura mama tayi zata kuma janyota ta daka,saidai da sauri baban ya ruƙota zuwa wajen varenda.

Ruwan ɗimi ta samu ta kaɗa masa gishiri,dukda vatasan aikinda zai masaba itadai ta yi hakanne don taga yina ciwon ciki ,kuma itama in zatayi period dabaran da takeyi kenan.

Kafa masa a baki tayi bayan ta tofa masa ,qulhuwalkahu uku da fatiha da ayatul kursiy,daƙyar ya iya haɗiya saidai yina gamasha,cikinsa ya wani ɗaure masa kam.

Da ƙarfi ya jawota ya matse ,kafin ya cusa bakinsa cikin nata yahau tsotsa da ƙarfin gaske kamar zai tsinke bakin ,kafin kuma shaaaaa wani irin ruwa ya shiga bulbula tuni yagama jiƙe wandonsa ,saidai bai damuba don yiba fitarwa wani zufan daɗi ya fara keto masa ,a hankali ya sake,itakam idanuwarta na runtse bamda kuka ba abunda takeyi.

Rarrashinta ya shigayi,a hankali ya janyo ƙafarta yina shafa gefen wajen ciwon
“Kiyi haƙuri mairona ni na ja maki,amma daga yau dani dake bazamu ƙara kukan yinƙurin rabuwa va,nagode da kulawar da kika bani wanda mafi yawan mutane suja gaza bani tubdaga kan ƴan matana,amininina kai harna da likitana ,i can call you wife and i will not regret it,zaki aureni mairo ?”

Zaro ido tayi waje kafin ta miƙe da sauri,a guje ya kamota ya ruƙe.
“Yes i mean it,ki aureni mairona,kicigaba da kula dani daga inda kika tsaya ,nasan ke ɗin me tausayine,don allah karkice aah ,balle ki bada damar da zaa aura naki ɗan lami inkin hakan kincuceni ,kin cucemu,kin cutarda zuciyar da je myradin ganin mun kasance ƙarƙashin inuwa ɗaya wato aure.
Mairo ban taɓa kallon wata ƴa mace da kallon aureba sai a kanki ,plz karki watsamun ƙasa a ido…”

“A’ah zan cutar dakaine oga daga ƙarshe in cutar da kaina da ƴaƴana,kai mai kuɗine mukuma talakwa masu nema a ƙarƙashinka,kai balarabene ,mukuma hukatattun filanin daji masu kiwon dabbobi,kai me ilimine nikuma jahila ,kaiii…”

“Mairoooo!” Ya dakatar da ita tahanyar ƙwalla mata kira.
“Ina sonki mairi,waennan qualityn nawa sunakeso muyi sharing su zana namu tare,ki aureni don mu haɗe ajina ni dake,ki aureni sai in inganta rayuwarmu da ta zuri’armu anan gaba,ki aureni karki duba koni waye,dinni sonki nake saboda gazawar da kika lissafo naki,ke ni banma san ina sonki ba sai da naga mama zata rabamu don haka don allah…”

 

“Dakata julayb,niba ƴar kaina bace ,kar kaga ina giɗiri² akanka ka ɗauka soyayyace ,aah banmasan sonva ,kawai tausayinka nikeyi,don gaja banda zaɓi sai zaɓin iyayena”

“Ki ya haƙuri mairo karki raunana rayuwarki saboda ni don allah”

“Ni cikani inje innemi gafarar mahaliccina da iyayena ,tunda dai kai kaji sauƙi”

Zai kuma magana,dukkansu suka dawo ɗakin ciki harda likitan.
Sulmuyowa ƙasa yayi da sauri yaje gabansu maman ya gurfana kafin ya fashe masu da kuka
“Mama ku bani mairo,ko kuma inyi hauka,ko in kashe kaina”

Jinjina kai likitan yayi cikin tausayawa,gabaɗaya ya burkice gashin kansa ya burkiɗe ,kamar wulaƙantattun misakan larabawannan

A hankali baban ya kamosa ya rubgume
“Naji komai gameda cutanka abakin likitanka,haƙika na tausaya kuma kobaka roƙaba zan baka mairo ka aureta ,koda auren huce shaawa ne ,kafin kasama matar da tayi maka ,allah ya gani banbar rai ya salwanta sanadiyyar damata ba”

“Babansu bazanva jarababben namiji yarinyata dako ƙwari da haɗe ƙashi batayiba,kafin ya ɓararraka mun yarinya ita kenan garemu”

“Nagama magana fatsime ,kaje ka shaidawa iyayenka ,yaro kota salulane su tsaida ranar ɗaurin aure”

Fashewa da kuka yayi kawai sai ya rumfaceshi ya rungume

 

 

 

 

Oum aphnan
[3/14, 07:03] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button