Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 45-46

Sponsored Links

*45 – 46*

Shidai security tsuru² yayi da ido,cikin mamakin dramansu,to waye wannan yarinyar,kuma meye alaƙar da ke tsakaninsu?

“Go to your destination”
“Yes sir!”

Can back yard taje ta adana shirginta ,kafin ta kakkaɓe jikinta ta fito.

Kallom up and down yayi mata.
Tsirrr nonuwanta suka soku masa cikin ƙwarar idonsa.
“Amm eh ai mu shiga motan” ya faɗa da murya kyarma.kafin ya buɗe mata ƙofan tashiga ya kewaya wajen driver yaja tunkafinma ya nufosa ya kware get,dagani namiji ya karɓi aikin😄

Wajen wani beuty saloon ya kaita,suka shigo wajen a tare,tuni ta diririce ganin mutane sun zuba masu na mujiya

Jikinta ne ya fara karkarwa,ƙasa ² tace “Oga mu koma ,tsoro da kunya nakeji”
“Common ,ok” ya janyo kafaɗarta sosai ya maƙalota a jikinsa ,luf ta lafe ,sam ta manta meye tsakaninsu

A reception ɗin yayi masu waje mai kyau,kafin ya kwantarda murya yina mata bayani ƙasa ²

Har mai wajen ta Zo “sir, akwai normal services da mukeyi akwai na Vip wanne zaa yi maku?”
“Which one is the must?”
“Ah vip ɗin”
“Ohk shi za ayi mata”
Takardan list ɗim services ɗinsu ta miƙo masa

“Kuyi selecting abubuwan da za ayi mata”

“Mention all ”
“Muna wankin ƙafa ,kitso kala² ,Lalle, gyaran ƙunba,wankin gashi kala davam² ,akwai stretcing ,straming ,wash and set,Retourching dadai sauransu,ita duk wacce takeso zata faɗa”

“Ai mata wankin ƙafan ,sannan gashin i dont know what to said amma ta buɗe maki ki gani”

Murmushi tayi “ohk ai akwai ɗaki na musamman na yan vip kuzo mu shiga”

Ɗakine mai kyau sanyin ac ya maimaye ɗakin ,sam ba hayaniya kamar ba a wajenba.

Suna shiga ta mayar ta rufe ƙofar
A hankali mauro ta jaye ɗan veil ɗin
“Chai🥺 me zan gani haka duk gayunnan ”

“Ki gyarata sosai ko nawane zan biya bara inje in dawo”
Jinjina kai kurum tayi,ta fita ta kira yaran wajen ,ta umurci ɗaya ta kwance danƙararren kitson,ɗayan kuma ta saka ƙafarta a abun wankin ƙafar ta fata jiƙawa

Sun ci wuya kafin su gama ,itakam me saloon ,yakushi da futina ne ya isheta ,ta fiddota a cikin injin ,don ita cewa tayi suna ƙokarin soyata

Ƙarshe da handdrayer aka ƙarasa steaming ɗin,don acewarsu irin gashinnan bai dace da relaxer ba

Tsaf suka gyare suka mulmuleshi suka maisheshi donut jibgege

Fiyau fuskarta ya zama sai ɗimin gashi ashe harda shi yake daɗa munanata.

Kowa a wajen janta a jiki sukeyi,ganin ta rikiɗe sak balarabiya daga me tambayanta ko ita blood sister ɗin julayb ne sai masu ,son ta haɗasu dashi.

Itadai murmushi tayita masu

A wajen wata ta bata complimentary card ɗinta wai ta kirata a waya in taje gida zasuyi magana

Karɓa tayi kurum tana jujjuyawa ,kafin tabita da “to”

Sai kiran magrib yazo ,ya biya bill ɗinsa yace a fito da ita yina mota.

 

 

_Kai ala barmu da masu sonmu🤸‍♀️🎧🎺🎷 Me sanka abin kasoshi ,maƙiyinka abin gudune🏌️‍♀️🚴‍♀️🎷🎺Haƙiƙa naji daɗi kuma na yabi masu sona🎺🚴‍♀️🎷…_
_Ni Oum aphnan na ji daɗin soyayyarda kuke nuna mun a koda yaushe,ku cigaba da jan time ɗinku ƴan vip week end ɗina nakune🤪 Zamusha abubuwa fa🙈Karki yarda ki missing akwai gumurzu week end ɗinnan ,don ni kaina na matsu,dont mind mun ɗan bada iska_
_Don haka koba datas inada masoya,don haka zamuyi posting duk abunda zai faru yafaru🎷🏌️‍♀️🎺🤣_

 

 

 

Oum aphnan
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

_This page is wholly dedicated to you , *Maman yaseer* kiyi duk yanda kikaso dashi,sannan inama yarana happy friday,allah ya inganta muna rayuwarsu kan fiɗra al islam👏_

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button