Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 43-44

Sponsored Links

*43 – 44*

Bayan tafiyarta ne yayi shiru yina meditating maganarta ,yes she’s right coz if he didnt mistaken rabonda ya ware lokaci ya zauna ya natsu don ya gabatar da addu’a shikan sa bazai iya tunawa ba,saboda yinajin shi he’s containted bayi buƙatar komai a rayuwarsa ,komai in yinaso kafin ya buƙaci abun yasamu abun already mata binsa sukeyi ko a ƙasarsa balle anan ƙasar baƙar fata,da suke mutunta jar fata fiyeda tunanin me tunani,although ya haɗu da obstacles a nan nigeria wanda gaba ɗaya ya canza masa tunanin sa,duk da chance na dealing da kalan type ɗin da yike so ,da yayi.

Wucewa ciki yayi ya yo sallah ya zauna akan praying mat ɗin ya daɗe yina jero addu’a kafin ya miƙe yina sharce hawayen da baisan dalilin zubowarsu ba.

Freshup yayi ya fesa turare ,ya ɗauki keys din motarsa yayi horn ta yage masa get tana faɗin a dawo lafiya.

*****
A companynsa ko office bai shigaba ya wuce wajen boutique yasa su haɗa masa kaya ,kala goma na daidai shekarun mairon

Ya wuce wajen masu cosmetics suka haɗa masa turarurrukan mata ƴan saudi, da lotions masu kyau da tsada

Suna hada komai suka zo suka amsa car keys din
Sukaje suka aje masa a back seat ɗin .

Ɗan kewaye yayi a wajen kafin ya hau motarsa ya wuce gida.

Tana cikin gyaran bedroom ɗinsa taji horn ɗinsa ,a guje ta gangara ,tana haki ta buɗe get ɗin .

In a slow motion ya shigo yayi parking,a parking lot.
Ta juya zata tafi yayi calling out “Heeey come”
Da gudu ta dawo taɗan ranƙwafa tareda cewa “Gani oga”

Taɓa wani waje yayi a gaban motarsa saiga murfin bayan ta buɗe.

“Kwashe kayan nan ki tafi mun da su”
Shiga tayi ta hau ja amma ta kasa cirewa

Cikin nishi tace “oga na kasa zoka cinciɗa mun ,ka ɗaura mun aka”

Murmushi yayi mai sauti
“Oh to waye ,me gadin gidan indai wannan kayan bazaki iya ɗagawa ba ,lallai mun cika yan kasada da muke zaune a gidan nan ba tareda tsaro ba”

Murmushi tayi ta soma sosa ƙeya,tareda ranƙwashin kanta kamar taɓaɓɓiya.

“Ke meye kenan?”
“Wallahi ƙaiƙayi yake mun shine nike ƙaiƙayawa”
“Ja can fitar mun a mota ,karki kakkaɓamun ƙwayoyin cuta”

Sumumi sumumi ta fita ta koma wajen aikinta.
Dakansa ya kwaso kayan ya shigo mata dasu.

A ciki hancin sane ya soma masa arba da daddaɗan ƙamshin ɗakin.
Cikin lalube ya kutsa kai ciki,shine kaɗai abunda yikeso a wajenta ,tabbas ba laifi akwai tsafta.

Saidai rashin ita kwalliya da sanin muhallan tsaftan jiki
“Is your responsibilities ai”
“Oh kuma fa hakane,amma me yasa nike son involving kaina a lamarin yarinyar nan?…aah ko banza a bokan hulɗan arziƙinka bazasu shigo suga duk ƙwalisanka ba kana zaune da watannan gajan”
Zuciyarsa ta basa wannan amsan

Gyaɗa kai yayi cikin alamun gamsuwa.
Ya futo ya dawo falo don ya barta ta ƙarasa don yaga ko sanin ma yazo batayiba.

Ƴan mintoci kaɗan sai gata ta futo ,rusunawa tayi kafin tace “barka da hutawa ” shareta yayi,wanda inda sabo tama saba da jujunsa yanzu za ayi hira dashi zai sauya kamar ba shiba.to ƴan rashin son rainin na kusa kenan.caɓe baki tayi ta juya zata fita.
A hankali yayi gyaran murya wanda ya sata dakatawa.

“Kizo ki fiddomun kayan nan in gani”
A sukune ,cikin taka tsantsan ta fiddo masa kayan ta shishimfuɗa a kan kujeran

“Ya kingani suna da kyau”
“Sosai ma😄 ,ai ko wace akaba kayan nan ta gwaje”

“Hmm cikinsu wanne yafi burgeki ?”
Wani dark maroon ɗin riga da wando ta ɗakko wanda zai sauka iya rabin cinya da ƙaramin mayafinsa ,maroon me haske

Gaskiya shikansa sun masa kyau”hmmm ashe kinsan abu me kyau?”
Rufe ido tayi cikin jin kunya

“Now cire kayanki ki je ki gwada mun in gani?”
Sakin baki tayi tana kallonsa “baki jini bane?”
“Au ni ɗin?😳”
“Eh can zaki”
“To” tace
Ta je ɗakin da ya nuna mata tanayi tana waige waige ta saka kayan ta dawo

Cif cif jikinta kawai saita wani rikiɗe tazama irin yaran hutun nan

“Hmm kamar gaske ,ana knocking head ɗin za aji empty” ita bata ma gane me yake nufiba,tana murmushi tana shinshinan hammata

“Ke stay comfortable,me ye haka”
“Eh ina tsoron kar inmasu wari da kayane ,inata buga tsami na kwan biyu ban wanka ba”
“Ooops ai kaji tsiyan,to akan me”
“Kai sanyi ake yi ”
“Hhhhheyyshhh sharafffff!!”
Ya buga mata tsawa ,kawai sai ƙwalla ,idonta yayi narai narai zata fara kuka.

Takalmin kayan tombs ya watso mata ,haɗi da turare oya saka ki tattare kayanki kikai can ɗakin yanzu shine ɗakinki nasa sabon me gadi yanzu haka yina hanyar zuwa so ,duk abun babanki very important i mean kisaka a jaka ki kawo ciki,sauran naki kuwa ki barsu zan sashi ya fiddasu ya ƙona”
Zaro ido tayi
“Dan allah kayi haƙuri nifa inason kayan saƙina ,Adda mai hura ta haɗamun”
Yanda tayi narai narai da fuskane ta basa tausay
“Shikenan ki ɗauka…maza jeki kwaso kizo ki rakani wani waje”
“To barama sai in ciro masu kayan daganan sai in maida nawa”
“Ke banson shashanci ,nakine duka ”
“Mene?”
“Eh jeki kawai”
“Nagode ,allah ya ƙara buɗi ya yaye maka duk damuwarka”
Lumshe ido yayi kafin yace “amin wuce dai yamma nayi” don har cikin ransa yaji daɗin adduan.

Da tsallen murna tafita,can gaban corridor ɗin ta tsaya tana daɗa kallon kanta ta glass din wajen
_Ni kuwa nace mairo kinyi ɗanɗas ,koni kamar in sureki in gudu ,abunda yarage maki saka braziya don wainnan nonuwan sun balagen da yakamata a sakayasu ,bawai kina yawo jiki ba komai ba_

Jin knocking ɗin gate ɗin tayi wajen da sauri.
Ɗaya daga cikin security ɗin kamfaninsa ne ya shigo ,cikin uniform ɗinsa
“Good afternoon ma”
Turo baki tayi “kai ka sanshi,ni inzaka wucene ka wuce ogan nanan ciki” ta wuce ɗakin gadinsa ta barsa a nan tsaye.

Hangame baki yayi cikin mamaki
“Jidai tsaleliyar yarinya saidai ba turanci,murya wani kala kamar na fulanin jeji?”
A haka yaje wajen varenda ɗin ya tsaya yina jiran ai masa iso.

Da ƙullin kayansu ta fito yuuuuu da wasu tsoffin tabarma
“Au baka shigaba?”
“Eh kimun iso wajensa”
Ca’be baki tayi ta wuce ciki

Tana shiga wani ƙarni mai maƙaƙi ya turnuƙo masa ,murya a maƙoshi ya hau bala’i “ke ,out with that rubbush!” ,Tsuru tsuru tayi da ido ta aje kayan tana kallonsa.

“Kifitar mun da wainnan gabages ɗin nace”
Dagudu tafita dasu “to wai yace gayi can a waje”
A karce ya biyota
“I said out with it”
A karce ta ƙara shikuma ya tsaya sakamakon kaciɓis da yayi da security ɗin.

Cak ya tsaya yina maida numfashi.
Kafin ya masa bayanin
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button