Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 40-41

Sponsored Links

*40 – 41*

Ta ɓangaren julayb kam abun ma dariya ,ya basa wato dai duk tururuwan jama’an nan ba don Allah must of them suke tareda shiba,shiyasa kayi pretending a rayuwa yinada nasa ranan.jifa yanda wasu staff ɗin companyn sa da baima sallama ba suka arce suka bar ladansu,for all there perceptions ance masu ya haukace! Emergine🤣

Mairo kam jigaba da wankinta tayi ko bi ta kanta batayi ba tagama ta ɗauraye taje can back yard ta shanya .

Ganin duk ta gama komai yasa taje tayo wankan ta ,ta ɗakko wasu bunkuma² riga da zani ciki da alaku ,ta saka ta gingira ɗauri ,ta wuce duba wankinta,duk ko sun bushe ,nan ta kwashe ta wuce ɗakinta dasu ta goge ta kwasa zuwa sif ɗinsa

Yina kwance cikin bargo yina waya da mom ɗin sa ,ta shigo
“Mom inshaallah zan fixing time ɗinda zanzo in ganku,nima kaina nayi missing ɗinku , musamman ke da lil….Eh very, very soon”
Ganin hakan ta wuce tana jera kayan cikin sif ɗin comfortable

Cikin sanɗa ya sadaɗo bayanta , while wayar na saƙale a tsakanin kafaɗarsa da wuyarsa.

Bai sanyaba kawai ya cusa hannuwansa a ta tsakanin hannuwanta data ɗaga tana jerawa. Kam ya roƙo duk nonuwan a lokaci guda.

A firgice ta juyo tareda ƙwalla ƙara,kittt ya kashe wayar kafin ya juyo da ita suna fuskantar juna.

Nishi tasomayi kamar wacce tayi mugun gudu tana zazzaro ido na tsananin tsoro.

Cikin yaudararriyar muryarsa ,mai sanyin gaske ,ya fara mata magana

“Calm down sweet ,ba wani abu zan maki ba to hurt You,kawai zan saki kiji daɗine ,kema ki more baiwar da Allah ya ba ki,ko ya kikace?” Ya ƙarasa maganar yina mai ɗaga mata gira

Kuka tasomayi wuiwui
“Ni ka ƙyaleni, tukuicin da zakayi mun kenan , shikenan sakeni Ni garinmu ma zan tafi”
“Ohk zan sakeki yanzu,but waye zai baki kuɗin transportation?”
“Allah mana,ko Bara sai inyi”

A hankali ya saketa ya soma ja da baya
“Shikenan safe journey”
“Uhm ?”
“Allah ya kiyaye hanya”
Jinjina kai tayi kafin ta tattare zanin ta sama ta ƙalƙala da gudu.

Murmushi yayi ya koma ya kwanta ,wautanta yina birgesa , saidai in ta gudu ya zaiyi ,kai ina bazata fitaba.

Da wannan ya kuma receiving kiran da mom ɗin sa ta daɗa yi masa
“Son ya kuma naji ƙara ta wayar ,any thing wrong”
“No at all, wata house maid ditace ta yanke da wuƙa a kicin Ni kuma na shiga ɗakko cafee da na sata ta haɗa mun bata kawo mun da wuri ba”
“Ayyah kace mata ina mata sorry,let me live You so as to entertain her sympathetically”

Kirit ta kashe wayar.
Da sauri ya miƙe ya nufi , window ɗin sa da yike iya hango duk motsinta ta waje

Ya juma a tsaye kafin yaga ta fito , cikin shirin tafiya,dummm yaji gabansa ya faɗi amma sai ya maze.

Har takai bakin get ta riƙe ƙofar kuma saita tsaya tana ƙarewa gidan kallo tareda sharce hawaye

Da sauri da sassarfa ta biyo hanyar da zai sadata da cikin ɗakunan sa .

Komawa yayi ya zauna for a mean time .

Can saiga ta tashigo “what brought You here,heeeee?”
Daburcewa tayi ta soma inda inda.

“Nace lafiya?”
“Ammm ,dama nazone inga yanayin jikinkaaaaa” tafaɗa da shagwabaɓɓiyar natural voice ɗinta.
“Ohk ƙalau nike zaki iya tafiya yanzu”

“Oga wazai rinƙa ma shara ,wanki ,wanke wanke ,girki da sauransu,bazan iya tafiya in Barka a wannan yanayin ba”
Ɗage kafaɗa yayi
“Fine to You,go”

Shiru tayi ta tsaya tana jujjuya hannu
Cikin sarƙewar murya yace”mairooooo?”
A zabure ta kalleshi,au ashe yasan sunana yike cemun ke

“Ki fita kina arousing ɗina which if it reach to some limit i cant hold my self”
“To” tace dukda bataji sauran me ya faɗa ba .

******
Tana fita kuma sai tausayinta ya kamasa,lallai yaga wani abu dangane dashi a ƙwarar idonta ,which bazai iya cewa ko menene ba,saidai yasan is either soyayya ko tausayi ,so what so ever i will continue to endure and meet her in action”

Wani azababben sha’awa ce ke masa rubdugu kamar me tuni cikinsa ya fara murɗa masa a guje ,yaje wajen magungunsa ya ɗakko tables ɗin rage sha’awan ya watsa a baki ya kora da ruwa.

Sai yamma lis ya fito wajen ya samu seat ya zauna yina kallon wajen a gabaɗaya da guntun gajeran wando da singlet.

Tunda ta lura dashi tai saurin zuwa ta haɗo masa cafee ta kawo masa.
Sosai yayi appreciating ,dukda yina ƙyanƙyaninta hakanan ya daure ya kurɓa

“Thanks for your caring”
Turo baki tayi “uhm Ni banaji” tafaɗa tareda bubbuga ƙafa “oh sorry Nagode”
“To”
Har tajuya tatafi saikuma ta tsaya daga can nesa tana observing ɗinsa.

Yalula duniyar tunanin su Ahmad da Zakiyya da yanda sukayi deceiving ɗinsa,komai ɗanye ya dawo masa take ransa ya soma ɓaci ,komai ya sire masa “Lallai ƴa mace shu’uma”

Cikin sanyi ta zo inda yike

“Oga dukda bakaso sakani cikin al’amarin kaba,amma zan shiga ne saboda tausayin halin da kake ciki…kayi haƙuri oga da tambayan da zan maka,shin kana du’ai kuwa?”

Murmushi yayi ,kafin ya gurgiza mata kai cikin provocating
Itakuwa ta ɗauka serious “oga akwai sirri mai yawa cikin addu’a , kunci yakan ragu , zuciya ta samu salama,bakasan ba wani ƙaddara da ya gagari addu’a ba? Bari kaji wannan ayar
بسم الله الرحمن الرحيم
يمحوالله ما بشاء و يسبت و عنده ام الكتاب…..صدق الله العظيم

Nasan baka buƙatar in fassara maka,tunda yarankune,amma kaji addua yina canja ƙaddara,allah kasa mu dace,don allah ka fara daga yau.

“To malama inshaallah”
Ita bata ma gane gatse yayi mataba ta jinjina kai ta wuce.

 

 

✍️Oum Aphnan
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button