Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 38-39

Sponsored Links

*38 – 39*

Hujjata kuwa shine jiyannan da daddare naje ɗakin kaimai abinci lokacin likutansa yazo naji yina ce masa “kayi ƙoƙarin cire damuwa a ranka sannan ka rage mu’amala da ƴan mata barkatai hakan nan,da wannan gwara kasama mata daidai kai, ma’ana irinka ka aura ,amma matsawar kacigaba da unprotected sex komai na iya kwaɓe maka,yanzu ga magungunan ka ringa sha don Allah , wallahi ba’a yarda a fito da shi daga asibiti ,don dai kaine nayi wannan kasadan”
Ki faɗamun in ba hiv ba wani maganine za’a ringa ɓoye ɓoyen fita dashi, sannan inzai aure sai ya nemi daidai jininsa ,ai wallahi akwai matsala nidai kinga tafiyata”

“Baba nifa kizo ki tattara kayanki don ba abinda zanci dashi”
“Ke dama ba wasu kayan ƙwarai bane ,daga uniform biyu,sai wata tsohuwar braziyata da koɗaɗɗen zani,sai wannan bijijjigaggen slipas ɗin na bar maki ,kije a rarrage Maki ko ki ƙona kawai

Tsaki taja ta wuce ta anan zuwa ɗakinsa.

*****
“Lateefa ina zaki jene , nine fa momynki nike maki magana kina tafiya”

“No mom Ni ki ƙyaleni da soki burutsunki,kar kija mun asaran iphone ,bawani HIV” tana magana tana cigaba da tafiyanta ,da kayan jikinta half naked wanda da abun tsoro zai zo to da bazata taɓa iya gudu ba.

“Wayyo Allah na jama’a ku taimakeni zataje ta ɗakko mun ɗangwangwan… wallahi in har kikaje kukayi iskancin ku ya goga maki bala’i yaseen bazan jinyar kiba”

“Eh naji , gaskiya saina amso iphone ɗina”

Ta buɗe gidan tayi waje abunta.

“Iphone!!! , iphone zai kai ƴan mata halaka ,ohooo ” ta gurfana anan tareda rushewa da kuka.

*******

Tunda suka watse hidimar gidan kaf ya koma hannun Mairo,itace gyaran gida ,wankin kayansa,ga girki though ba me yawa bane iya nata da nashine kuma ma yanda ta aje haka take ɗauka kallo basu isheshi ba

Yauma kamar kullum tana ta gaban gidan tana mopping saiga shi ya buɗo glass ɗin fafakeken window ɗin ya leƙo da kansa ,da alamu dai jikinsa ya ɗanyi masa daɗi,dukda har yanzu baya fita.

Hannunsa ɗaya riƙe da glass cup ,yaja armless chair ya zauna yina kallon yanda take moving around.

Lashe halshensa na ƙasa yayi sha’awarta na bijiro masa,ƙir ya kashe dukuyoyin ƙirjinta da ido,tun asali sune abu na farko da suka soma jan hankalin sa,saidai a yanzu yaga skin ɗinta ya wani goge ,tayi fresh lukuilukui janta ya fito ,ba abinda ya rage mata illah gidadanci da rashin wayewa,amma bayan nan komai nata yaji .

Kamar tasan yina kallonsa ta juyo sosai inda yike tana wani irin moving komai nata na girgiza

“Wow …see har bom bom,and her hips, wannan kam ta gama haɗe komai,toni inada wannan assets ɗin nike neman ƴan mata a waje?,ai gwara kawai in lale abincin da nake bata,tunda nata gafalallun iyayen sun bar mun ita”

Ɗago dakai tayi ,bayan ta gama da wajen ,karaf idonsu ya sarƙe dana juna. Murtuke fuska yayi

“Waye yace kina mana wannan ƙazantan a gida ina ita baban?”

“Am ,au ina yini oga”
“Lafiya ,ina baban nace?”
“Ehto tunda taje gida dai har yanzu bata dawo ba”
“Tsawon yaushe,kodai tabar aikin ne?”
“Yau kwana uku ,amma ban sani ba”
Jinjina kai kurum yayi ,ya kullo window ɗin yayi baya yina wassafa abubuwa a ransa

“Kai julayb ,ka shiga kanti ka lafto mata kayan gayu ,ka kaita saloon a wanke mata ɗan duƙununun gashin can sai , ka mori kuɗinka ba tareda ƙazanta ba”

Jinjina kai yayi cikin gamsuwa da shawarar zuciyar sa.
*****

Lateefa ce ta shigo gidan cikin yauƙinta as usual.

A premises ɗin ta tadda Mairo tana faman wanke ma ogan nata undies.

Ɗakko wani tayi zata saka a ruwa,batareda tako kalli direction ɗin lateefan ba

“Ke ! Are You mad, iyayenki basa sonki ne zakizo kina wankewa gardi pant!
Jibi wannan duk miskin maniyyi ,haba”

Cikin rashin kunya ta miƙe ta riƙe ƙugu kafin tace”Ai gwara Ni ina kan aikin ubanane, kuma ba iskanci ya kawo Ni nan ba ,balle har uwata ta turoni inbi namiji don in kawo mata kuɗi ba”

“Ke dawa kike yi rashin kunya zakiyi mun don naga kina wanke najasan gardi”

“Ai gwara Ni wankewa nakeyi don insama lada,gwarani da wacce zata buɗe cinyoyin ta azuba mata najasan ,a bata kuɗi”

Ɗaga hannu tayi zata kifa mata mari,aiko da sauri ta riƙe “wannan shine kuskuren da zakiyi na ƙarshe yunƙurin marina, inkinje ki gaishe mun da baban ,kice mata mu da muka zauna ƙanjamau ɗin bata nemi hallaka muba,amma ke gashi kinzo karɓan mata ki bita dashi har gida”

A mamakance ta sandare tana kallonta “kenan tasan Ni ƴar mom ce,shine ko alama bata taɓa nuna mun ba”

Cikin borin kunya ta wuce tareda ball da kayan wankin wajen

“Oho dai”

Da sauri julayb yayi baya ya koma ya kwanta kan doguwar kujera tamkar baisan da shigowar taba ,bare faɗarsu.

Cikin karairaya ta ƙaraso wajen sa ,kafin ta ranƙwafa ta manna masa kiss a goshi
“Baby am here for You” ta faɗa tareda lafewa a kan ƙirjinsa.

Nishi ya fara saukewa sama sama,kafin ya hau tari ƙwalƙwal
Cikin rawar murya yasoma mata magana “Baby welcome ,Nagode dake baki guje niba,kinga yanda rayuwa ta maida Ni Ko,ba mata,ba jin daɗi sai cuta, amma ina mai maki alƙawarin ki yarda dani mu auri juna ,a haka zan baki dukkan wani jin daɗin rayuwa ,kuma bani ba bin wasu matan bariki…”
Runtse ido tayi kafin ta dakatar dashi ta hanyar ɗaga masa hannu
“Heheheeee wait!,kana nufin kace mun maganar su mom gaskiya ne?”
“Yes as You can see,ya zanyi haka Allah ya tsara mana,plz ɗan dafo mun light food a kicin”

Tsaki taja kafin ta miƙe
“Ni ɗin ko? To ko uwata bana mata aiki bare kai banzan bazara,inma kayi hakanne don karka bani iphone ɗin kaje ka ƙarata, amma karka ƙara dangantani da kai am pure banda cuta ehe”

Taja ƙafarta tasoma tafiya tana Allah ya isana kuɗin hayan kayan da nayi

“Lateefa my love karki gujeni,Nifa yanzu shirye nake in aureki ba wani abuba”

Tsaki tayi ta banko masa ƙofar.

A compoud ma haka take ma Mairo murguɗe ,murguɗe ta sakai tabar gidan .

 

 

 

✍️OUM APHNAN
[3/14, 06:53] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button