Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 30-31

Sponsored Links

*30 – 31*

A kasalance Zakiyya ta shiga ɗakin Ahmad ,gani take kamar ta yaudari julayb ta so abokin sa , amma ya zatayi tunda zai kaita Dubai kuma zai bata mota , dole tayi maleji dashi.

Exotics yaje ya ɗakko mata a ɗan guntun fridge ɗin dake bedroom ɗin tareda cup ,yazo har gabanta ya dirke a side drawer ya kawo juice ɗin ya tsiyaya bai wuce half cup ɗinba.
A hankali ya haura kan gadon kafin ya jawota ya rungume sannan ya tallafo ta yina ɗan saka mata a saman lips ɗinta.
Sipping taringa yi gradually har ta ɗan sha quater kafin ta kauda fuskarta gefe
“Sorry zakiyaty I know what you’re feeling,I will make sure na saki farinciki fiyeda na julayb ,inma banda julayb banzane yinada kamarki meye nasa na kwashe kwashen ƴan mata,ko kuwa salan jaraba”
Caɓe baki tayi bata tamka masa ba

Hannunsa ya zura ta saman rigarta yina shafa nonuwanta,gintse fuska tayi kafin tace “To kuma meye ,basai a barni in huta ba?”
Ƙwafa yayi ciki² kafin ya jinjina kai”shikenan yanda kikace haka za’a yi ,tashi mufita outing”
Zullo tayi ta miƙe ,ta rungume sa “wow baby ,kaga banbancin ka da julayb ko? Shi ko ɗan fita outing ɗinnan bayayi always he’s busy working,ba a office ba ,balle kuma a gida , saidai in kanaso kaga faraarsa to azo cin gindi haba,ai jiki da jini kuma rai dangin goro”
Lakace mata hanci yayi “ba kida dama wallahi”

****

Tunda sukai wanka suka shige bargo basu farka ba sai around ƙarfe tara ,da sauri ta mirgino da nufin ta sauka ,janyota yayi ya maida ita inda take kwance kafin ya cusa kansa tsakankanin nonuwanta yina shinshinansu

“Baby wannan ƙamshin fa?”
“Tafiyayyen tulare tundaga Madina ,don kawai insa in faranta ran qalbiy nah”
Da sauri ya tunbulo nononta ɗaya ,ɗayan kuma ya saka a baki yina tsotsa kamar yaro

Wani yummm yarrr tasoma ji “baby gindina fa ya fara rawa, karka sa mukoma next ehhhh…ai kagane ” tafaɗa tana kashe masa ido.

“Bother not ,ai Ni a daɗina kenan”
Halshenta tasaka akan ƙirjinsa ta hau lasa ta jan numfashi ,tana ɗan haɗe lips ɗinta tana kamo gashin ƙirjinsa tana murzawa ,ta saka hannunta ɗaya tana murza kan Nononsa ɗaya kuma yina cikin kunnen sa taɗan caka tafito dashi.
Diriricewa yayi gaba ɗaya yama rasa control ɗin sa .
Ƙanƙameta yakuma yi yina fidda numfashi ,yina lagudan nono son ransa .

Daga wajen ƙofane ,suka fara jin bugu ,a kasalance Cikin Muryar masu sha’awa kamar na mashaya yace “who is that idiot that want to expose my privacy”
Murya na rawa kamar za tayi kuka ta fara masa magana dukda bataji me yace ba.

“Oga wasu baƙin larabawa ne ,suka zo gidan nan ,da sojoji da ɗima ɗiman motoci ,shine nazo in faɗa maka kar yazo iyayenka ne”
Tar idonsa ya buɗe a guje ya hau mulmulowa yinayi kamar yina burgima har ya kai edge ɗin gadon ya sakko da gudu

Ya yayi farar jallabiya a hang ,ƙifƙifta idanu ya sagala a juye.

Da sauri ya kware ƙofar ,ya fuskanceta faɗi yike “eyeee,eyeee me kikace?”
“Wallahi cikinsu harda wani mutum me kama dakai riƙe da sandan zinare…lolz”
Firfita ya shigayi da hannunsa “Jeki ,Jeki abinki ƴar albarka na gode”
Har zai fita ya juyo ya kalli gadon ya ganta still a kwance
Tsaki yaja kafin yace
“Dayallah Malama ,tashi ki ɓuya ko? Wato kema ko ajikinki tunda ba ubanki bane zai ritsaki da kwarto ba”
“A’ah karfa ka zageni , harka ne ta farantawa juna rai,barni indawo daidai in samu in kore guntun sha’awar da ya taso mun”
“Ke Ni kincika Ni da unnecessary talking ,sharappp?!”

Murguɗa bakinta tayi kafin tace “bazanyi shurun ba”

Da ƙarfi ya zo ya fincikota ya jawota kirrr har gaban drawern bango Ya ko buɗe ya hankaɗa ta ciki ya maida ya rufe ya murza key ,ihu ta hau kwararawa amma baka koji saika manna kanka da jikin ƙofan.

Kakkaɓe hannun sa yayi ,kamar wanda ya taɓa ƙura ,kafin ya wuce ya gangara ƙasa.
Abbansa ya gani zaune kan kujera 3seater guards ɗin sa na shigo mashi da kayayyaki

Da sauri ya zo da gudu faɗi yake “Ahlan wa sahlan ya Abbey”(Barka da zuwa babana)

Cikin azama ya miƙe,ya buɗe hannu ,fuskarsa fal fara’a

A guje ya faɗa jikin ta ,ya maida ya rufe tareda riƙesa tsantsan a jiki

“Ya bunay,Habibi ,ya bunay khalili”
“Naam ya abbiy”

******
Saida ya kimtsa yayi Sallah kafin ya umurce sa da suzo yaje suga company ɗinsa

Cikin sanyin jiki ya wuce ɗakinsa don ya kimtsa amma ransa yina wajen babymsa daya kulle a drawer .karfa zafi da rashin wadataccen iska ya hallaka ta ,ya kashe gawar da ba tasa ba.

“Gaskiya bari innaje sa kaya ,zan buɗe ta ince in mun fita ta fito ta gudu”

Aikuwa yina tsaka da sa kaya ,saiga Abbey ya biyosa har ɗakin .
“Abbey kai da kanka ? Zo ga bakin gado zauna”
“A’ah maza shirya ,nan ma ya isa” ya wuce gaban drawern da take ya tsaya yina wasa da handle ɗin .

Tuni jikin julayb ya fara ɓari ,zufa na tsiyaya masa,yina fuzgar numfashi da ƙyar.

“Oops maza asabak ya habiby?”
“Bakomai zafi nikeji wai sa kayan nan da nikeyi ,kuma ban kunna ac ba wai shine”
“Ooh to yaran zamani Baga automatic fan ba,ni sanyin ma yaso yayi mun yawa,ammm…yawwa wai wannan motan nawaye naga kamar ba a cikin rumfar motoci takeba,symbolize na baƙi ne”

Inda inda ya soma yi “ammmm auuu eh dama na abokina ne ,yazo sai kuma ya fita ana wani abokin nawa dayazo ya taddashi,but am pretty sure zai zo yau ya ɗauka”

 

 

 

 

Typing on progress
[3/14, 06:49] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button