Sponsored Links
Gidan Aunty Book 1Hausa Novels

Gidan Aunty Book 1 Page 65-66

Sponsored Links

BOOK 1

 

Page 65_66💖

 

Yau ya kama Monday, Tahee tana idar da Sallah ta d’an yi gyara gyare kafun king ya dawo, Tana kammalawa tashiga wanka ganin lokaci na tafiya, sosai tayi shirinta na zuwa makaranta Bayan uban Noddles din dataci duk da haka saidata dauki wasu chocolate da yawa a jakarta, kallan lokaci tayi yau ta kusa makara gashi be dawo ba.Mikewa tayi ta nufi dakinta wani wafer ta dakko guda biyu da chewing gum shima,tana sakko wa kasa shikuma yana shigowa falourn, Tsayawa kallanta yayi from head to toe kafun ya tanbayeta inda zata je da shigar uniform haka, sakin baki tahee tayi tana kallansa “ kaman ta yau Monday?”, girgiza mata kai yayi alamun ah’ah ,” Lokacin school fa yayi har na fara latti”,dauke kansa yayi kafun ya furta “ Babu inda zakije , you’re not feeling fine “ da Sauri ta karaso gabanta har yana saurin rikota “ Muna da text fa yau honey, please nifa lafiya ta kalau babu abunda yake damuna “ ta karasa zancanta cikin narai narai da ido, kallanta yayi kafun ya sakar mata peck a goshi “ you won’t go anyway banaso ki wahalar mun da Baby na”, ji tayi kamar ta saka ihu, tun ba aje ko ina ba ya fara fifita Babynsa akanta, Bata kuma kallansa ba ta juya zata tafi,” Ina zaki”, shiru tayi masa kafun a hankali ta furta “ zan cire kayana”, jakar hannunta ce ta fadi duk chocolate dinta suka fado kasa, kallan uban chocolate d’in ta dake cikin jakar yayi, wani hau shin ne ya kara kamata cikin Sauri ta fara kwashe ku ko kallan inda yake bata yi, da mamaki yake kallan yanda mood dinta ya canza , yazo zai yi mata magana tayi saurin hawa steps din dakinta.” Oh God “ king ya furta kafun ya nufi dakinta,akan gado yasameta tayi rubdaciki da Sauri ya karasa Wajan ta “ What’s wrong with you my Baby”, ya fada yana dago da ita, kwace jikinta tayi wani saban hawaye na kara zuwar mata zata kara komawa ya rikota a rikice “ No please! Meke damun ki ? , Cikin kine ?,Baby nane?” Duk shi kadai ya kara jefo mata tanbayoyin, wani karin ba’kin ciki ne ya kara kamata wato shi ta Babyn sa yake bata ita ba,cikin dan karfi karfi ta kara fusge hannunta zata koma kwance ya kara rikota , gabaki d’aya ya birkice ganin yaki sakin tane yasa ta saka masa wani saban kukan, runtse idanuwansa king yayi da tasan yanda yake jin kukanta a cikin zuciyar sa da bata soma ba , ji yake kamar ana Caka masa wutar karfe a cikin zuciyarsa, ganin ta’ki dena kukan ne yasa yayi hugging dinta” stop crying ,nayi lefi ko to am sorry”, a ‘kulle ta furta “Ni babu wani sorry! Yanxu ka dena sano komai Baby Baby Baby, Babynka kake so bani ba , Sabida Babyn ka hanani zuwa nayi text dina ni babu ruwana da kai “, ta karasa zata fashe masa da wani saban kukan , murmushi ne ya su’buce masa kafun a hankali ya d’ago face dinta yana share mata hawaye , taki kallansa sai faman kunbure kunbure take “ Shikenan nayi laifi! Am sorry! A dena wannan kukan , and kidena kishi da Babyn mu, ke kadai ce Baby na , shi kadan zamu san mushi kinji”, ka fada ta d’age masa alamun bata hakura ba, kunnensa biyu ya kama “ ohk tell me , me kikeso ! I promise zanyi but ki share wannan hawayen kafun na shanye kayana”, saurin goge hawayen tayi “Muna da test a school “ ta karasa a marairaice,”shiyasaki kuka?”,Bakinta Tadan turo masa “ ok jeki gyara face d’inki” da Sauri ta run kura zata tashi ya riketa “please be careful “, kanta kawai ta daga masa , cikin kankanin lokaci ta gyara face dinta ,”ki kula please cikin ki be yi kwari ba and banasan kisha sweet da yawa , and your lunch kici on time , take care of your self”, a bazata yaji saukar kiss akan Le’b’bensa,” You’re my hero ! I always cherish you “, ganin tana letti ne Yasa shi yin shiru yaga alama yau rigima take ji amma shi kadai yasan ya yake ji, yace zai yi driving dinta ta lallashi ya hakura ganin yana aiki tun dazu shima “, da kyar ta samu ya hakura shima still sai da ya kara mata motar sojoji guda daya , duk da ta hana su shiga cikin makarantar iya bakin kofa suke tsayawa , motar da take cike kawai suke shiga da ita,Mss Stella na gaba ita da driver, Allah ya temaketa tana shiga Teacher din da zai sauke su Civic education ya shigo, kafun ya fito wani Malamin ya shigo shima, a period na ukune suka test dinsu na Biology, saida aka fita break ne Husna ta kalleta “ yau basa ban ba kinyi letti , ai na dauka bazaki zo ba “, murmushi Tahee ta sakar mata “ Wallahi ba haka bane Husna ,Dan abune ya sha mun kai shiyasa “, itama murmushin Husna ta sakar mata “ Daman ke ai kullum ina da amsar maganar mutum, Ni kinga yanxu i’m hungry ! Let’s go and it some food kafin lokacin dawowa yayi “, gyada mata kai Tahee tayi kafun su fito daga class din , yawanci student basa compound, daddai kune zaki gansu a waje, da sauri stella ta fito daga mota zata nifo su, Tahee tayi saurin dakatar da ita batare da ta bari husna ta luraba, suna shiga cikin cafeteria aka kara binsu da kallo musamman Tahee dake sanye da facemask, Daga gefen su yan group din The untouchable ne wato yan class d’insu Tahee, salma ce ta kalli kubra kafun ta kalli Ruky , ta gefe d’aya ta nuna musu Tahee, gabaki d’ayan su shege suka sa da ya d’au kulan wasu daga cikin yan set din, Tahee da husna kuwa basu san sunayi ba gabaki d’aya harkar gabansu suke . Tashi Ruky tayi kafun ta nufi wani senior dinta da kana kallansa kaga tantiri gabaki d’aya kusan rabin wandanshi yayi asdawun ga wani irin ba’ki da lebensa yayi, dage gefensa ma wasu yara ne da suke da sak irin shigarsa, nuna masa Tahee Ruky tayi kafun ta koma seat dinta suna kara sakin wani shewar. Cikin tafiyar yan iska guy d’in ya nufi table din su Tahee , ragowar yan uwansa ma suka bi bayansa. Doughnuts din da aka zubawa musu ta fara bi da kallo gabaki d’aya sai taji ta kasa cin sa, a hankali ta daga gefan facemask d’inta Daidai baki tafara sipping ice cream dinta,kafun ta d’an d’ana sprinkles din gabanta. “Ke yan mata ji mana “ cewar Mata shin saurayin yana d’an d’age mata gira , ko kallan inda suke Tahee batayi ba sai ma face masks din fuskarta data gyara,”Ba dake nake ba” ya kara furtawa a zuciye , yanxun ma babu Wanda ya kula sai ma mikewa da sukai ganin lokcin break ya ‘kare , jinjina kansa guy d’in ya fara , ta’bashi na kusa dashi yayi “ Cool down TJ, Cool , kar ka hadamu kowa kallanka yake “ ‘Daga idanuwansa yayi gabaki d’aya yaga idanun ‘yan cafeteria d’in na kansa, dogon tsaki ya ja kafun ya fita daga Wajan , shikadai yasan me zaiyi wa Tahee. Tunda suka koma class ita da husna basu kuma fitowa ba sai da aka tashi, kamar kullum su stella Suna jiranta a inda tace musu. Tana koma wa gida ko uniform din jikinta bata cire ba bacci ya dauke , a haka King ya dawo ya tarar da ita, da Sauri ya kara sa inda take ,hijabin jikinta ya cire mata tare da daukar ta gabaki d’aya yayi sama da ita, yana kwantar da ita ta motsa kafun ta ware idanuwanta, da mamaki take kallansa “ Yaushe ka dawo “ ta fada cikin muryar bacci “now , are you okay” kanta ta daga masa ,”karfe nawa “ agogon hannunsa ya nuna mata 3:15,kamar zatayi kuka “sorry bari na dafa maka abinci,bansan bacci ya d’auke ni ba” binta yayi da lumshash shun idanuwansa “ kinci abinci?” Kanta ta girgiza masa “ Bana jin yunwa”, ganin yanda jikinta yayi weak yasa be ce mata komai ba y d’auke ya, kusan almost 30 minutes sai gashi sun fito cikin wasu kadan da ban da Alama wanka sukai, suna sakkowa down stairs suka ga tray akan center , Tahee na ganin kular taci wani yunwa ta kamata , fatan tsaki ne a ciki har da lashe baki kamar taga wani abu, “ what’s this “ king ya fada kamar yaga wani abun ‘kyank’kyami, batare da ta damu ba ta fada mashi sunan abun, spoon kawai ta dauka zata faraci yayi saurin janyewa , da Sauri ta kallesa kamar zatayi kuka “ ka bani abincina “ da wani irin kallo ya bita dashi dayasa tsigar jikinta tashi, cikin wani murya ya furta “ze bata miki ciki , bazakici wannan food ba ,let’s get another one”, kukan shagwaba ta sakar masa , da Sauri ya mayar mata da food din, spoon d’aya ta miko masa yayi saurin kauda kai, wani kukan take shidin yi ya bude bakinsa ta saka masa, cikin dan tabe baki ya cinye faten, wani spoon ta kara kai masa baki yayi saurin girgiza mata kai “ ci kayankii “, Narai narai tayi masa da ido,shima da wani irin kallo ya bita dashi “ok wat will I get in return “, ido d’aya kawai ta kashe masa, cikin shagwaba tasa shi cin abincin tun baya masa dadi har ya fara jin dadinsa, shima sosai yaci faten sai faman dariya take masa.

 

Lokacin da Dada ta samu labarin cikin tahee har kuka sai da tayi sabida farinciki, da kanta ta shiga kitchen ta dafa wa Tahee fatee, sai faman masifa take ita kadai anbar yarinya me help tana fita makaranta, ita dai ummey sai Tausar Dada take ganin cikin har yanxu be fito ba, da kyar ta shawo kanta ita da magma da ta kira a waya , gabaki d’aya yinin ranar ammey bata fito ba sai su aunty da Suka shigo taya su ummey murna duk da cikin zuciyar aunty wani irin kululun bakin ciki ne cike a makoshinta. Lokacin da Amrah taji labarin cikin Tahee sau biyu tana suma kamar wata zautacciya haka ta dawo , gabaki d’aya ta bata cikin ‘Dakin, sai faman surutai take , ita bazata yadda ba .Su Ihsan ma da suka ji Labarin har da kida suka sa suka tashe abunsu.

 

*****Ana idar da sallah isha’i ta saka masa rigimar zuwa part din Dada, ya lallasheta dan bayansan wannan fitar tata yanxu ma, yana ganin zata saka masa wata sabuwar rigima ya hade bakinsu waje d’aya , Bakin rigimar ya tsotse sarransa kafun yayi romancing dinta, yanda yake bi da ita har wani lumshe ido take dan wani irin dad’i da taji yana ratsata. Door bell d’in da aka Sanna ne ya tsayar dashi gabaki d’aya idanuwansa yan canza kala sai wani nunfarfashi da yake saukewa, singlet d’in jikinsa ya saka gabaki d’aya ji yake kamar babu wani abu da yake bukatar kamar kusantuwa da ita, ta door bell d’in yaga ihsan ri’ke da baban tray, karamun tsaki yaja kafun ya bude door din , gabaki d’aya ransa a had’e babu alamun fara, tunda ya bude ihsan ta sunkuyar da kanta kasa, shima be ce komai ba ya karbi Tray din hannunta, direct D’akin da take kwance ya nufa , a yanda ya bar ta a haka yazo ya sameta sai faman lumshe masa idanuwa take, yana zuwa inda take bata jira yayi magana ba ta had’e bakinsu waje d’aya , wani irin zaro idanuwansa king yayi, Gawani irin shock da yaji yana zuyartarsa, kwata kwata idanuwanta a rufe suke bata san ma me take yi ba, rigar jikinsa take kokarin cire masa, ganin hakan ya temaka mata wajan cire rigar, gabaki d’aya sun zauce musamman king da yaji wani irin dad’i na ratsashi, tana bukatar cikin abinci shiyasa ya dan raba jikinsa da nata kadan, wani irin kuma Tahee ta saka masa, wani irin yaaam take ji a jikinta abunda yake matane kawai take jin dad’insa , be auneba yaji ta dora hannunta akan mararsa, wani irin karan dad’i king ya saki kafun ya kara had’e bakinsu waje d’aya, cikin kankanin lokaci suka fita daga hayyacinsu, romancing d’inta yake kawai shima , yana shigar ta yaji wani irin masifaffen dad’i ya karad’e ko ina najikinsa, Sam ya manta da ciki a jikinta , aikin gabanshi kawai yake , ya dade yana saduwa da ita, zafin da ta fara jine yasa ta fara dukanshi, Sam be san tanayi har saida ya gamsu kafun yadawo ajiyar zuciya , lokacin gabaki d’aya Tahee ta dena kukan sai ajiyar zuciya da take saukewa , rungumeta yayi cikin lallashi batare daya ce mata komai ba ya fara shafa mata bayanta, da’kyar ya samu muryarsa ta fito” Allah yayi miki albarka wifey, thank you so very much, please don’t leave me , I can’t leave without you”, sosai taji dadin kalaman sa hannunta d’aya kawai tasaka ta rungumeshi sai da ko wannansu ya dawo Daidai kafun ya dauke ta gabaki d’aya sukai toilet, shi dakansa yayi mata wanka kafun ya canza bedsheet din gadon, abincin da ihsan ta kawo yayi serving dinta, da kanshi ya fara bata tuwan tana chi saida ya tabbatar ta koshi sannan ya ajje , ganin beci komai ba yasa itama ta fara feeding dinshi da kanta.

 

*******Washe Gari ma da kyar ya batta taje school saida ta hada masa da shagwa’bar da yake matukar zauta masa tunani, Tunda taje school ta lura da Wanda husna take fad’a mata ‘yan untouchable sai wani Banzan kallo suke binta dashi, bata nuna tasan sunayi ba har lokacin break. Suna zuwa cafeteria wannan karan basu ci abinci a ciki ba , class suka dawo suka ci abincin su.Tj gabaki d’aya sai zuba idanuwa yake yaga ta inda zata ‘bullo, ganin be ganta bane yasashi washi wata kwafar , ai gobe ma ranace .

 

Har aka kare weekend Husna bata bari Tahee ta had’a hanya da su Tj ba dan tasan basu da mutumci shiyasa take gudun abunda zai faru, itadai Tahee saidai tayi murmushi batare da tace komai ba. A bangaran su Tj da yan untouchable kuwa gabaki d’aya sun tamawa su Tahee jira suke Monday tayi kawai dan har meeting suka had’a ran Saturday akan abunda zasu yiwa Tahee. A bangaran ma’aurata ma wani iriyar soyayya suke zubawa me Tsayawa arai kusan kullum tarairarai junansu suke, Tahee har ta rage jin kunyarsa, duk abunda yake bu’kata zagewa take tayi masa , hakan yasa wani irin soyayya king yake mata da shi kansa bazai lissafa adadin taba. A cikin family ma wani irin kulawa su Dada suke bawa Tahee, Ummey ma ba’a barta a baya ba dan sosai suke kula da ita, mahma da small mom ma ba’a barsu a bayaba kusan kullum sai sun kira sun tanbayi ya jikinta, ihsan da su sumayya ma duk lokacin da suka dawo daga makaranta a part dinta suke yini yanxu kafun king ya dawo , shiyasa wata iriyar shakuwa ta kara shiga tsakaninsu, motsi d’aya zasu tanbayeta ko tana bukatar wani abu, abun har dariya yake bata.

 

 

➰➰➰➰➰➰➰➰➰

 

MONDAY

 

Yau tunda ta tashi da d’an zazzabi ta Tashi kadan ga wata iriyar rigima da take ji da iya yau, hatta shi kansa gogan lalla’barta yake da kanshi, snacks dinta kawai ta iba a cikin school Bag dinta sai ice cream

Guda biyu data d’iba, Tana zuwa school Daidai lokacin da husna tazo Sukai karatun da suka sabayi, mss hauwa daga ke daukarsu computer ta rabamusu test d’insu, gabaki d’aya saida ta fad’i score d’in kowa , gabaki d’aya Tahee ce overall sai husna dake class rep, hakan ya ‘kara ba’kantawa ‘yan the untouchable sabida gabaki d’ayansu babu Wanda ya tsinana abun arziki a cikinsu. Ana fitowa break su husna sunzo zasu fita Suka tare musu hanya, cikin wani banzan kallo Tahee ta kallesu daman ta gaji da halayensu, “ excuse me “ Kawai tace musu tare da ra’bawa zata wuce , Zukkyce tayi saurin tare hanyar, “ idan mun’ki matsawar ubanme zakiyi”, a kaikaice Tahee ta kallesu tare da jan tsaki tayi wucewarta, itama husna da wani banzan kallo ta kallesu tayi wucewarta. “Kutumar uba “ cewar kubry ,kallanta salmyyy tayi “ Gaskiya yarinyar nan ta rainamu,idanta san wata ai bata zan wata ba , yau zata gana kuranta “ tana gama fadar hakan suka wuce cafeteria su ukunsu, koda su Tahee suka karbi abincin su waje suka samu inda bakowa Suka ci abincin su, sunzo zasu koma Tj ya tare mata hanya, da wani banzan kallo itama Tahee ta bisa tare da ra’bawa zata wuce lokacin har an fara taruwa ganin TJ awajan, kara tare mata hanya Tj yayi akufe ta d’ago da manyan idanuwanta, bata kuma cewa komai ba ta juya Zata wuce, hannunsa ya d’aga da niyar ta ‘ba mata hijab ta daddage ta tsinka masa mari, ba ita da tai marin ba, gabaki d’aya kowa cikin firgici ya bita Dashi sabida sanin halin Tj da akai da kuma mahaifinsa da yake biyemasa ba’a masa komai a makarantar, wasu daga cikin student har sun fara tausayawa Tahee, Husna ma cikin d’an tausayawa ta kalli Tahee cikin rad’a rad’a ta furta “Tahee ki basa hakuri mu wuce kinji, karya ‘bata mana karatu, “ banza tayi da husna tahee kafun ta d’aga hannunta cikin alamun warning , “ daga yau sai yau, duk ranar da kazamun hannunta yayi kuskuren yin gangancin ta ‘bamun hijab, ba mariba ‘yan yatsun zan cire stupid kawai “, wani bacin raina ya kama Tj ganin yanda ya wulakanta a gaban mutanan da suke tsoransa ,su zukky ma kallan zaki sani suke binta Dashi ita kuma ko a jikinta.” Ni kika mara “, wani irin bombastic side eyes Tahee ta bishi dashi kafun ta furta “ an mara do your worse “, tana kammala zancanta taja hannun husna suka koma class , gabaki d’aya Husna ta shiga damuwa dan tasan su Tj bazasu ta’ba hakura da abunda Tahee tayi musu ba, su untouchable ba suna shigowa kallan Tahee Sukai alamun zaki sani , gabaki d’aya tana kallansu amma babu Wanda ta tanka sai ma maida hankali da tayi kan Topic d’in da ake musu har lokacin sallah yayi sukayi sallah. Yau wacce zatayi musu biochemistry bata zoba shiyasa yau suka tashi da wuri, suna fitowa daga class yawanci student basu tafi ba kowa jira yake yaga hukuncin da Tj zaiyi wa Tahee, su husna suna cikin tafiya sai ganin Tj Sukai da wasu boys a bayansa, hannu yasa a bazata ya dallawa husna mari, be sauke hannunsa ba itama ta d’aga nata hannun ta zuba masa mari, gabaki d’aya wajan shiru ya d’auka, a zuciye ya kalli mazan nan, “ inaso ko wace shegiya acikinsu ku ‘barkamun hijabin jikinsu, yau zasu gane wanene TJ a makarantar nan, gabaki d’aya sai naga wanene ubansu”, hannu ya d’aga zai taba hijab d’in Tahee wasu irin ratsats tsun motoci na bugawa a jarida suka shawo cikin makarantar da mugun gudun gaske , gabaki d’aya student din maida kallansu Sukan kan motocin da akalla zasu kai 8 ba’ka’ke kallo ga wata farar ratsatssiyar BMW a tsakiyarsu, cikin wani irin salo motocin nan sukayi parking , kafun kabaki d’aya mutanan cikin ba’ka’ken motar fitowa ko wannansu sanye da suit ba’ki’kirin ga wani Ba’kin glass da yake fuskarsu, ko wanne ka kalla fuskarsa sai ya kusa razanaka sabida yanda ko wannansu ya hade rai ga bindugogin da ke hannunsu, labari har ya kaiwa principal , hatta me makarantar sai da ya fito dan ganin wanene yazo fuskarsa sai faman had’a gumi yake,tsawan mintuna biyu kowa jira yake yaga wanene a cikin motar, hatta me makarantar yaja layi tare da malaman makarantar gabaki d’aya, zaki ne ya fito cikin shigar ba’ka’ken kaya fuskarsa Sam ba annuri, ya bud’ewa king kofa, cikin kwarjini king ya zuro kafarsa d’aya me sanye da farin wando far’kal dashi tare da ta kalmin kafarsa half shoe me shegen kyau sai faman daukar ido yake, tun kafin ya fito daga cikin motar gabaki d’aya da yawa sun fad’a san ganin ko wanene hatta yan untouchable da zukky harta fara tunanin tazana matarsa dukda bata gansa ba, cikin wani irin salo king ya fito daga cikin motar gabaki d’aya sakin baki student sukai ganin kyakkyawan balaraben da ko a kyawawa da wuya a tsamu me kyawunsa, sanye yake cikin white suit fari kal dashi ga gyaran gashin kansa na yau na musamman sabida tufkeshi da yayi kad’an akye yarsa daga gefe d’aya kuma ta fuskarsa lallausan gashin kansa ne da yazo har wajan idanunsa, lips dinsa gabaki d’aya yayi wani irin turuwa ,idanuwansa sanye yake cikin bakin glass gabaki d’aya babu fara’a akan fuskarsa. Da yawan daga cikin student sun fara sanshi kallansa da sukayi kawai hatta su zuky kowa yana fata dama mijintane , ne makarantar na ganinsa yayi saurin gaisheshi suma teachers d’in gaishesa Sukai cikin girmamawa, babu Wanda ya kalla a cikinsu sai matarsa da ta zuba masa idanu, a hankali ya soma ta kowa su zaki suna binsa a baya , be tsaya a ko ina ba sai a inda Tahee take, gabaki d’Aya mutanan kawanya sukai musu suka zagayesu ba a ganinsu , zaki kuma a zuciye ya dora bindigarsa kan Tj.

 

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button