Jarababben Namiji 47-48
*47 – 48*
Tana shiga yaja suka wuce batareda ya kalli direction ɗinta ba.
Cikinta ne ya bada ƙululu!
Murmushi yayi
“Maeryam kardai bakici abinciba ,tun kafin mu fito” ya faɗa tareda kunna wutar motan.
Ɗago dakai tayi kafin tace “uhmmm”
Kawai sakin baki yayi yina mata kallon mamaki,cikin tsananin ruɗewa.sam yama manta tuƙi yikeyi saida yaji jeran gwanon horn ta bayansa. Da alamu kowa yina ujilan ya koma gidajen shi kasantuwar magriba tayi.
Cikin hanzari ya sauka daga kan kwaltan kafin ya kashe ,motar nan ya zuba tagumi hannu bibbiyu yina kallon ta.
“Oga menene?”
“Hmmm tsakani da allah mairo kece kuwa? Kinga yanda kika koma? Subhanallah dama ke kyakyawace har haka? Ayya na so sakin product me kyau,mairo i’ve never met a wonderful lady like you mairo,mairo i like you face,skin and your struxture entirely ,hmmm had It been you’re Wise ,i must marry you…”
Kumbura baki tayi gaba cikin sigar shagwaɓa
“Oga ni kana ta shuranshi” lakuce mata hanci yayi
“Hmmm shi kaɗai ya rage mun in canja wannan voice ɗin of your ,in mai dake classical lady,and vast educated”
“To” tace tana sunkuyar da kai
Stretching hannunsa yayi zuwa bayan motan ya ɗakko wata ƙatuwar leda mai tambarin sunan inda yaje ya suyo ice cream ɗin
Shawarma ya ciro ya ajuye mata akan cinyarta
“Oya kici kafin mukai gida banason yunwa yina mun punishing ɗinki”
Zarowa tayi ta warware naɗin gabaɗaya
Kyaɓe fuska tayi,ta saka yatsa ta lakato cream din ciki,sannan ta lanɗa.
Furzo shi waje yayi kafin yace”what?”
“Ba daɗi” “Eh and you must eat haka zaki saba,and baa warware shi haka,ya side zakici”ya miƙa mata vanilla ice cream
Karba tayi tana haɗe rai tana cusawa “shi kuwa rafka tagumi yayi ,yina kallon yanda take cuccusa shi unwillingly.
Mommotsa baki yakeyi yina kallon shape ɗin bakin nata yina tunanin yanda in zaiyi mata kiss ,zai masa daɗi”Oushhh see her pink lips”
Rabi taci ta farke bakin ice cream ɗin ,ta kafa kai kamar ta sama koko lolz.
“Oh ,ba haka ake shaba ,still saida ya koya mata” ba laifi yayi mata daɗi tunda ta saba shan madaran shanu da sauransu
Gyatsa tayi ta aje tana masa godiya
“Caf kardai har kin ƙoshi ɗan wannan da kikaci duk kukan da cikin keyi?”
“Uhm ,ni fa yarinyane ,banda ƙaton shiki shaurin girmane”
“Ai to yayi,nagode da kika fada mun lavel ɗinki ,saboda in san yanda zan dealing da ke”
“Van ganeba”
“Karki damu with time”
*****
Suna shiga gidan tayi ɗakin da ya bata da gudu don gudanar da sallah ,shikuma ya tsaya a masallacin dake manne da gidan.
Zaunawa tayi akan darduman ta fara jan carbi bata tashi ba saida taji kiran sallah.sannan ta miƙe ta daura ishai ta hanyar bin sallahn masallacin.
_Akwai falala mai yawa tsakanin magriba da isha,anason mutum yayi addua a wannan lokacin,haka nan kuma ɗalibai anaso suna karatu a wannan lokacin saboda akwai albarka a wannan lokacin .allah kasa mu dace_
Shafai da wutr ta ɗaura kafin ta rufe da salatin annabi ,ta ɗage darduman ta kakkaɓe tayi folding.
_Ina ƴan mata marasa yin shafai da wutr da walha ,wai sallan tsoffine ,to nidai nace inasha neman aljanna ba babba ba yarone?,kuma duk aljanna ɗaya aka tanazarwa budurwa da tsohuwa,wanda yafi aiki shine da morewan_
***
A falo ya zauna yaci nasa abincin da ta sayo ,kafin ya soma ƙwalla mata kira
“Ooohuuuu ,wannan mutumin ya isheni to me kuma zan masa?”
Amsawa tayi tafito cikin hijabin sallan nata.
Tunda ta shigo yike kallonta har ta samu waje can nesa da inda yike ,ta lanƙwashe ƙafa a ƙasa ta zauna a kan carfet ɗin floor ɗin.
“No miƙe tsaye,zo nan cire hijab ɗinnan” mairo ba kai miƙewa tayi ta cire hijabin
“Wow come on ,zo inga gyaran”
Zuwa tayi ta ɗago masa ƙafar,caraf ya cafki ƙafar yina luguiguitashi kamar auduga.
Yina fuzgo numfashi da ƙyar.
Ɗan janye ƙafar tayi ,kafin ta zame hulan kanta ta turo masa kan nata.
Janyota jikinsa yayi ya rungume ta tsantsan, ya saka hannu ya barbaza gashin kan nata,kafin ya cusa kansa cikin gashin kan nata yina shinshine shinshine yina lumshe ido,ƙamshinta yina tayar masa da duk wani sexual arousal ɗinsa.
Kicikicin ƙwace kanta take ƙoƙarin yi,amma ta kasa saboda da tayi motsi za taji kamar gashin kanta zai cire.
Don dole ta daina motsi ta saki jiki .
Happy friday my fans
[3/14, 06:56] Bamalli: *Typing…*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na…Oum Aphnan*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________
*BONUS*