Sponsored Links
Hausa NovelsSoldiers Family

Soldiers Family 43-44

Sponsored Links

Page 43&44

 

__””wanka yayi musu dakanshi kana yad’aukota suka fito dakanshi yashiryata shima yasaka kayanshi kana yarik’o hannunta suka fito perlon

 

Mom dake zaune tana waya tad’ago tana kallonsu kamun tad’auke kanta..zama sukayi Yana rik’eda ita domin gani yakeyi dayasaketa tsere Masa zatayi itako mama gabaki d’aya kunya ta,isheta se sunne Kai takeyi k’asa seyanzu take danasanin abunda sukayi domin tanada tabbacin mom tajisu wannan uban ihu dasukeyi…itako mom sedata K’arasa wayarta kana tad’ago tana duban Alyasat tace””son saukar yoshe?

 

“Wlh mom yau d’innan nasameku lpy? Yafad’a Yana murmushi. Baki mom tasaki tana dubanshi yadda yake magana bawani miskilanci yanzu se murmushi yakeyi “”humm tasauke numfashi kamun tace”lpy qalau alhmdllh ina Y’an uwan nakane ko batare kukazoba?

 

Shiru yad’anyi nawani lokaci Shi sema yanzu yatunada basusanda zuwanshiba “tab d’ijam nashiga ukku da wancan mebakin akun yafad’a aranshi,,afili kuma seyace””eh batare mukazoba nima wani aikinne yakawoni zankom gobe insha Allah.

 

“To shikenan Allah yakaimu goben kutasoto kuci abunci ko..to sukace sunabin bayanta,,saving d’insu tayi dakanta kana tabar wurin,,ahakan sukaci abuncinsu hankali kwance dudda Babu wata shak’uwa tsakaninsu Amma ba laifi Sundan dakeda juna,,bayan sungama cin abuncinne alyasat yace tad’auko mayafi tarakashi part d’in ammy Dana habibbty,,bamusu kuwa tanufi bedroom d’inta tad’auko mayafi kana tafito tundaga nesa yake k’are Mata kallo yadda duk takon dazatayi se jikinta ya girgiza musamman manyan nonuwanta kamar kad’asu takeyi dagangan,,hakan hartazo gabanshi tawuceshi nanma yabi bayanta da kallo d’ima d’iman d’uwawunta kamar zasu fad’o k’asa sabida yadda suke juyawa kamar tarwad’a,, dasauri yadafe hajiyarshi Jin yadda tadaka tsalle kamar zata b’alle tafito atake yaji zuciyarshi tasoka aranshi yake fad’ar ahakan zamu fita? Kenan kowa hakan yake ganinta tab Aiko bazata sab’uba Wai bindiga aruwa.

 

“Zaraahh yafad’a cikin cool voice d’inshi..”na,am tace tana juyowa,,kallonta taga yanayi ko kiftawa Babu kamar yasamu tv murmushi tayi kamun tazo kusanshi tahuramai iska a,ido,,Aiko firgigit yayi Yana sakin murmushi,,itako gira d’aya tad’aga Mai alamar yadai? Hannunta yarik’o Yana murzawa ahankali yace “”please kikoma kisanya hijab.”okay kawai  tace Takoma bedroom d’inta tasawo hijab d’in kana suka fita Amma fa dudda hakan ana ganin kayan azzikinta acikin hijab d’in sabida basa b’oyuwa 😍

 

Part d’in ammy suka nufa ak’afa suna tafe suna firarsu ahankali jefi jefi yake D’an yimata tambaya tabashi amsa tinda dukkansu ba gwanayen surutu bane har suka isa,, bud’e k’ofar perlon yayi tafara shiga kanashima yashiga da sallama d’auke abakinsu,, dukkansu mutanen gidan suna zaune a perlon cikin farin ciki abbe yace “”Masha Allah my angel kune tafe? Ina kikaga wannan shikuma? Yafad’a Yana kallon alyasat…murmushi kawai tayi tareda K’arasawa cikin perlon yaduk’a har k’asa tace inawuni abbe.

 

“lpy qalau alhmdllh my angel y mom d’in taku? “Tana lpy qalau.”Masha Allah””inawuni ammy tafad’a tana duban ammy dake saukowa daga dining area.”lpy qalau mateemah y suhaima?”Tana lpy qalau””to yy kyau hakan..

 

“Anty zaraah seyau inawuni cewar Al,Hassan da alhusain suka had’a baki wurin gaidata…turo baki gaba tayi tana duban abbe tace””abbe kagansuko?

 

Ware musu hannu abbe yayi Yana fad’ar”ungonan batace batasan antynan ba bazaku Dena kiranta hakanbako? “”Kagad’ai hubbi inba shirmeba Taya yayu zasu rik’a Kiran k’anwarsu anty cewar ammy…dariya sukayi suna fad’ar to ai matar babban yaya ce..”to nak’arajin wani yakirata anty anan gidan kuga yadda Zan muku,,,tuba mukeyi little sister👏

 

Shidai alyasat nagefe Yana kallonsu””juyawa tayi wurin suhaif dake maganada alyasat tace “Yaya suhaif inawuni””lpy qalau sis y gidan? Yafad’a Yana murmushi.

 

Alyasat kuwa juyawa yayi gunsu abbe Yana wani kwab’e fuska yace”abbe shikenan yanzu bakwa sonako ji yadda duk kukashareni seta wannan kawai kukeyi yadungurewa mama Kai…itako k’ara tasaki kamar wadda akayiwa wani abun tana fad’ar wayyo kaina abbe kaganshiko

 

 

Duka abbe yakaimasa abaya cikinnhanzari yagoce Yana dariya..dariya duka sukamasa abbe nafad’ar wlh kiyayeni inagayama dawannan gabjejen hannun naka zakadokarmu y’a,,fuska yakwab’e tareda duban ammy yace kinganiko ammy? “”Uhmm baruwana nikam domin nima Rama matazanyi kasani..

 

“”Shikenan tinda duk bakwa Sona barama natafi abuna kekuwa zamu had’u ne yak’asara zancen Yana haurawa pert d’inshi,,,itako gwalo tamasa taname fiddo harshenta waje..dukkansu dariya sukayi kana sukaci gabada firarsu cikin nishad’i.

 

*Game buk’atar litafaina kamar irinsu*

 

IZZAR MULKI

 

INGARMAN NAMUJI

 

WAYE MIJiNA return

 

TANTIRANCI

 

BIG LADY’S

 

*Ze iya tuntub’ar wannan nomber 👉 07037092176 a WhatsApp da ita kawai Zaki iya samuna inkuma kirana kikesanyi Zaki iya Kiran wannan nomber 👉 08107829124*

 

India

 

Zaune take yau ma acikin turakar tsafinta tasaka wasu abubuwa agaba se surutai takeyi tanacikinyi taji ana magana a perlon ta cikin Jin haushi ta,ajiye tukunyar tsafin kana tabud’e wata k’ofar segata a bedroom d’inta cikin sauri tacire kayan jikinta kana tasauya wasu tana gamawa anaturo k’ofar d’akin,,,wata dattijuwa ce tashigo sedai wadda ke ciki tafita tsufa ga dukkan alamu k’anwarta ce..kallon yayar tata tayi nad’an wani lokacin kamun tace””didi tind’azu nazo bangankiba ashe kinaciki..eh ya,akayine? Tatambeta Kuma duk da indianci suke maganar.

 

“”Bakomai kawai nazo nagaya mikine nayi maganada yaron ma,Isha suna,nan zuwa cikin satinnan shine nace miyadace ashirya kamun suzo se,akira y’an uwanta agayamusu domin dukkansu zasuzo harda matar alyas…tinkamun tak’arasa tadakatarda ita cikin tsawa tana fad’ar””ko kusa karki kirakowa danki fad’a masa zuwanta kibari idan tazod’in saganta kinjinagayamiki..”miyasa kike kahanne Didi Abu shekara da shekaru yak’ik’arewa wannan wanne irin abunne sekace bakekika haifi ma,Isha ba.

 

“Banasan zancen banza zeenah kificemun dagani Kuma yadda nace hakan za,ayi muddin wani yasanda zuwanta daga cikin Y’ay’anmu narantse da babarmu sekinga abunda zanmiki taga kaiwanan azancenta tabar wurin fuuuu cikin fishi da b’acin Rai..itadai zeenah kallo kawai tabita dashi na mmkin wannan muguwar zuciyar na yayar tata..!

 

London

 

Yusif ne zaune aperlon Shi Yana aiki sega lateep yashigo d’agowa yayi yakalleshi Yana amsa sallamarshi..bayan yazauna yace””bro Wai Ina alyasat ne? nifa tin safe banganshiba Kuma naduba part d’inshi ma haryanzu bedawoba duba time kaga…d’agowa yusif yayi Yana kallonshi yace””kakira wayarshi kuwa? “Eh Amma Bata shiga,,cikkin mmki yusif ke dubanshi Yana tinanin Ina alyasat zeje hakan baya Basu tab’a Bari dare yayi basa tareba kokuma sunsan inda junansu suke,,,nisawa yayi kamun yace kakira sim d’in shina Dubai?

 

Da mmki lateep yace “Dubai Kuma? Awannan Daren? “Eh mana gwada kaga domin to inazeje anan bamusaniba?,,

“Hakane kuma barana Kira Amma bana tinanin Yana Dubai yafad’a tareda d’auko wayarshi yashiga Kiran layin alyasat nadubai d’in..

 

Dubai

 

Zaune yake a bedroom d’inshi Wanda ke part d’in mom yanajiran mama takawo Masa coffee kamar yadda yagayawa mom d’in bakomai ajikinshi se dogon wando  kwantaccen sumar kirjinshi duk abayyane da wannan mird’ad’d’in jikin nashi gaya se d’aukar Ido yakeyi..sallama mama tayi tashigo hannunta dauk’eda coffee d’inda yabuk’ata,,Yana ganinta yamik’e dasauri tareda karb’ar coffee d’in ya,ajiye a bedside kana yarik’o faffad’an hips d’inta dake tsokalemasa Ido tareda k’urawa bakinta Ido Yana kalla…itako tayi k’asa da kanta tak’ibari suhad’a Ido kamar yadda yakeso kwantaccen sumar kirjinshi take kalla domin tayi Bala,in burgeta musamman Wanda kezagayeda nipple d’inshi data cibiyarshi mmki take dama suma nafita zagayen nipple 🤔suna acikin wannan yanayinne wayarshi tayi k’ara Amma yashare seda akakira kusan sau hud’u kana yad’auka…acan b’angaren su lateep kuwa bakaramin mmki sukayiba Jin wayar tashi tashiga Yana d’auka lateep yashiga yimasa masifa nayazo duk yatada musu hankali.

 

Mama kuwa ganin hankalinshi nakan waya sekawai tafara shafa kwantaccen sumar cikin salo dake birgeta..shiko Jin abunda take Masa yasashi fara sauke numfashi da sauri sauri yakasa cewa lateep komai,,itako ganin bece tadenaba sekawai tad’ora bakinta akan zagayayyar sumar nipple d’inshi tana lasa tareda zagayawa d’ayan Kuma tana gaya sumar da hannunta,,,hakan yasa Alyasat gantsarewa yanaturo Mata kirjinshi tareda fidda wani Dan iskan sauti me shiga jikin domin abun yashigeshi sosai dasauri yace aushhhhh shiiiiiiiiiii oshhhh babyyyy…Ido lateep yazaro Yana kallon yusif dashima idon yazaro domin wayar a handsfree take kamun yace…!

 

 

 

 

*SOLDIERS FAMILY* na kud’i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk’atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub’ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉 08107819124

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*S F*

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button