Sponsored Links
Hausa NovelsKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 80

Sponsored Links

8/10, 7:32 AM] SAFIYYA: Suna fita waje Maheer yaga Baba
Makaho da Hamad da Malah ansa sunyi kneeling akasa gawas yan sanda abayansu gasu any pointing guns to kawunan su dukansu sai kallon
Maheer suke.
Baffa da Baba Karami agefe suna tsaye duka suna kallon Baba dake tsaye atsakar gidan yay folding hannu a kirji da idanunshi jazur kaman va watsa musu jini yanama Maheer wani irin kallo vanaso ya kasheshine har lahira,
ga yan anguwa duk an shishigo maza da mata ancika makil ana kallo aga meke faruwa.
Ana kawo Maheer nesa da Baba awulakance yan sandan suka wani hankado Maheer gaban Baba saura kadan yafadi akasa ya tsaya on his feet kyam kallo daya Maheer yama Baba ido cikin ido yasauke kanshi kasa ahankali
Baba baiyi wata wata ba yadauke
Maheer da mari jikake tasss!
Yay wani dan darivan fushi da takaici saikuma yadaga hannayenshi yafara clapping sosai yana kallon Maheer da kanshi ke kasa yace “wowwww Woww woo yau gani ga the famous, the almighty Pablo Escobar the biggest druglord na Africa what happen kake sunnar da kanka kasa look me in the eye, ka kalle ni like the man you are ba ance kai kwaro bane”
Kan Maheer na kasa yaki dago kanshi babu ko gezau baya ko motsi, Baba kawai kallon Maheer yake tundaga sama har kasa ranshi na tafarfasa da zabarbaja yana tuno tundaga kan maganansu da Pablo awaya na farko,
da rashin mutuncin dayamai, da yanda yashigo gidanshi like a holy man ya auremai diya, Baba is just feeling miserable and stupid, and naive, yaro karami haka played him, yaro karami haka endangered his girls,
yaro karami haka ruined life din yarshi, dan taune lips Baba yayi sannan yakalli su Baba Makaho da Hamad yanunasu da hannu yace “wayan chan ne accomplice naka ko dasuka shigo har gidana suka nema maka auren y’ata” ahankali Maheer yadago kanshi yakalli su Hamad dayaga sunyi shiru suna kallonshi kuma yasan bazasu taba cewa komiba gwara ay arresting nasu tare gabaki daya dasu tonamai asiri.
maganan Baba yadawo dashi daga tunanin dayake yace “dukanku tare zanyi arresting I will make life naku duka a nightmare”
kan Maheer na kasa dan bazai taba bari su Baba da Hamad su wulakanta
2 ba and suffer akan abinda basu da laifi ba, all they ever did was to love him support him and be his family, ahankali yace “they have nothing to do with anything Baba” dasauri su Hamad suka kalleshi ransu abace, Maheer yadanyi
shiru ahankali yace “kome sukayi ninai forcing nasu at gunpoint” dasauri
Hamad yace “Maheeā€¦…” juyoda kanshi
Maheer yayi yakalli dukansu daga
Hamad Malah da Baba ya girgiza musu kai alamun kasa su sake suyi magana, sannan yajuyo da kanshi, ahankali yadago kanshi adake
babu toro ko digi akan idanunshi yakalli Baba in the eye kaman yanda Baba ke kallonshi babu toro ko kwaya daya akan idanun Maheer anatse
Maheer yace “Baba nasan namaka laifi and i will accept any hukuncin dakamin”
gently vasauke kanshi kasa ahankali yace “nine Pablo Escobar dakake nema! Ni kadai nai plan dina nashigo har gidanka na auri Fateema!” Wannan statement din was wat Baba was looking for wato confession daga bakin
2 Pablo, cikin asalin tsantsan fushi da gushewan hankali Baba yadaga kafanshi yawani daki kirjin Maheer saida Maheer yakoma baya still kanshi akasa tsakar gidan yay tsit babu ko me tari
Hamad da Malah suka rufe ido ganin yanda Baba yadaki Maheer, cikin fushi Baba yasa hannunshi yakama wuyan rigan Maheer yay ihu yace “ka daukeni amatsavin wawa wanda baisan abinda yakeyi ba?
Kadaukeni mara hankali dakiki kazo ka auremin diva abasaja bayan kayi kidnapping duka yarana uku how dare you”? Ahankali Maheer vana kallon idanun
Baba daya shakeshi ta hanyar kama wuyan riganshi yace “inason Fateema ne Baba!”
wani kalan zuciya daya debi Baba baisan lokacin daya fizge bindigar dake hannun daya daga cikin polisawan dake wajen ba vadage yabugama Maheer bindigar akai
Saida keyan Maheer ya
tsage saiga jini, Baba yace “ka auremini yarinya! Ka zo har cikin gidana ka auri Yasmeen” sake dauramai bindigar yayi akai saida Maheer yay baya zai fadi Malah ya yunkuro shida Hamad police suka taresu,
wani kalan jefarda bindigar Baba yayi akasa ya tattare hannun riganshi yana nannadewa ran Baba yabaci ainun baimasan meyakeyi ba yakalli Maheer yace “fight me Pablo fight me like a man dan ka isa zaka iya” Baba yakaimai wani mugun punch a kumatu saida bakin Maheer yazubo da jini Baba yace
“au bazakai fada dani ba, I thought kagama rainani fada dani is not a big deal for you, how dare you Maheer ka auranmin yarinya”?
Yay maganan yana kwance belt din wandonshi idanunshi sunyi jajir yana kallon Maheer din da kanshi ke kasa bakinshi yashiga diddiga da jini Baba yawani finciko belt din duk inda vasamu ajikin Maheer duka yake
kaman zai kashe Maheer duk dauriyan
Hamad yakasa yafashe da kuka yace
“kana abusing human rights Baba”
Baba yace “akwai abuse dayakai kidnapping kananun yara mata guda uku daga baya kabiyo ta basaja ka auri daya”
yacigaba da dukan Maheer, Maheer ko gezau baiyiba dudda jikinshi na nuna shatin jini dan farin vadi ne ajikinshi amman ko gezau da duka karfinshi Baba ke sawa yana dukan Maheer da so much agony, hatred, sorrows, bitterness da anger, ya faffasama
Maheer jiki katsewa belt din yayi tsabagen yanda yake dukan Maheer dashi hakan yasa yasake fincikan wata bindiga ya sarashi akan Maheer kawai Maheer yahau tangadi yakai hannavenshi yarike kanshi vanaji kaman zai fadi akasa kadan kadan yake bude idanunshi yana layi sabida vanda
bindigar ta daki kanshi but he could see Yasmeen tafito daga dakin da gudu tana tahowa hakan yasa ahankali
Maheer vasaki soft smile in
pains yana kallonta da idanuwanshi dake juyawa, bindiga Baba yakara dagawa with so much anger zai bugama Maheer Yasmeen tai wani kalan ihuuu Babaaaaa.
Tawani kalan rungume Maheer daidai idanun Maheer sun juve yasume yafado jikin Yasmeen kanshi akan kafadanta ta kankameshi gamgam tana wani irin kuka Baba ya tsaya chak da bindigan a hannun yana kallon
Yasmeen da mugun mamaki.
Wani irin ihu Yasmeen tavi tace
“Maheer” jin yanda jikinshi yasaki aikinta bata taba sanin tanada karfiba sai ranan cikin bala’in jarumta ta ciroshi asume daga

jikinta tatsugunna da kyar dashi tadaura kanshi akan kafanta tana kallon fuskanshi tace
“kubani ruwaaa”
takai hijabi ta dasauri tana goge jinin dake agoshinshi da bakinshi tana wani bala’in kuka tana cupping face nashi with so much love and affection daidai okacin hawayenta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button