Sponsored Links
Hausa NovelsKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 79

Sponsored Links

Dasauri Yasmeen dake kuka sosai tayi cupping face nashi tace “Maheer!
Maheer!” Da kyar Maheer ke kallonta awani kalan hankali Maheer ace
“Fateema”
baki Yasmeen tabude zatai magana
Baba yasa hannu azuciye yawani finciko Yasmeen ya taso da ita ta tashi yajuyo da ita cikin ihu yace “kinsan waye wannan mutumin dakike tausayamawa”?
Yasmeen na kuka sosai tana kallon fuskan Baba tace “Baba nasan wayeshi
dan Allah karkai arresting nashi he’s not a criminal, wh wh Baba yadaina koma ne kake tunani kuma ina sonsh.
bata karasa maganan ba Baba vadauketa dawani irin mari da kawai taga duhu yarufe mata idanu tai luuuu zata zube kasa asume Baba vatarota a hannunshi yariketa gam yajuyo da kanshi yana kallon Maheer dake kokarin tashi tsaye gain Yasmeen ta sume yakalli polisawan wajen yace
“take him away lock him up a one of the worst cell damuke dashi a headquater”polisawan suka kwashi Maheer sukai waje dashi Baba Makaho yabude baki zaiyi magana Baba yanunashi da vasa yace “karka kuskuraka bude baki kamin magana the only thing dayasa bazanyi arresting naku yanzu ba sabida vace shiyay forcing naku amman dudda haka kujra sammaci dan ko kuda ne aka hada baki dashi akazo aka aure
V’ata bazan barshi ba namaka alkawarin nan”
yadauki Yasmeen chak vafice da ita ko kallon su Baffa baiyiba yawuce vasa
* Yasmeen abayan motanshi yaja motan yatafi su Baffa ma suka fice yan anguwa suka watse Hamad na inda yake taugunne yana kuka dan shi he’s a very emotional person baida taurin zuciva irin na Maheer ko kadan abin saiya koma Baba da Malah shi suke
° lallashi, da kyar Hamad ya iya ya goge
•hawayen kan fuskanshi azucive ace
“Baba wlh ba Baban Yasmeen ba koshi waye na rantse da Allah idan wani abu yasami Maheer sainayi sharia da mutumin nan, what nonsense is this?
Maheer yayi laifi kowa yasani but what gave him the right yadaki kanina haka yana bugamai duwawun bindiga haka akai idan Maheer yasami wani brain damage fa? Ko concoction? What sort of wickedness ne hakan? Wayeshi?
Kowani dan adam akwai constitutional human right daya tsareshi akanme zaima Maheer irin dukan nan? Shi yadauka ya isa yakama Maheer ne inda
Maheer baiso yakamashi ba? Yasan waye Maheer kuma?
This is injustice and yaci sa’a Maheer ya chanza sannan vana auran divarshi dabai isa ba wlh” Hamad ya goge fuskanshi yakalli Malah yace “kawomin car key I need to go and get my lawyer” dasauri Malah yace “Oga nada lawyer shi”
girgizamai kai Hamad yayi yace
“Wannan lawyer empire gabaki daya yakema aiki not just Maheer trust me by now Hajiya tariga tagama dashi dan kasan all this is her work but abinda bata saniba shine if Maheer is going down wIh ko baiyi taking nata along ba
I will makesure saiyayi bakasan komi akan business dinba Malah”?
Dasauri Malah yace “eh nasan komi even the smallest detail nasani” cikin natsuwa Baba vace “ku kaini daki” ahankali dukansu suka kaishi daki zaunar dashi sukai akan kuiera zasu juva Baba yakama hannunshi anatse yace “Malah, Hamad ku zauna” basuyi musu ba dukansu suka zauna agaban Baba suna kallonshi, anatse Baba yace
“inason dukanku kubi komi ahankali
Maheer yasan meyakeyi” vadanyi shiru yace “nasan I supported Maheer yay auran nan dudda nasan mahaifinta
2 baisan wayeshi ba but Allah yaga zuciyana babu komi cikinta sai alkhairi sannan naga hanyan shiriya ya dauko kuma wlh wh banyi nadaman abinda navi ba idan akace za’a maida hannun agogo baya zan karamai zance eh zan kara dan gashinan Maheer yazama mutumin kwarai”
11:27
Baba vasake shiru vace “Hamad banso kayi kuskuren kai karan mahaifin
Yasmeen kodako wani abu dudda bana fata yasami Maheer din” dauke kanshi
Hamad yayi dasauri, anatse Baba yace
“don’t be selfish Hamad put yourself in mahaifin Yasmeen position rana daya wani criminal ya kwashe maka yara yayi kidnapping sannan daga baya yabiyo tabasaja ya aure maka diva kasan me hakan ke nufi kow?? That’s the hight na disrespect,
to them family Fateema they will always see Maheer as criminal, Pablo Escobar mutumin daya kwashe yaransu, mukadaine mukasan gaskiyan Maheer mukasan wayeshi but aduniya ba hakan bane, Baba is just a father and haka yay handling case din kuma as a father dan abin is soo painful, abin da ciwo Maheer vamai babban laifi wanda dagani har ku dukanmu munsan rana irinta vau zatazo komujima komu dade”
anatse Baba vace “inaso mu kwantar da hankalinmu kaje kasamoma Maheer one of the best lawyers dakuka sani agarin nan sannan mudage damai addu’a dan muna wata gaba da Allah kadaine ayanzu gatan Maheer bamuba ko lawyer shi ba, sannan inaso in tabbatar muku yanda Maheer yakoma ga Allah yatuba yakuma rabu da mugayen halinshi dayayi abaya Wallahi Wallahi bazai taba wulakanta ba komi zaizo dasauki, shiga dakina kadauko wannan miliyan goman na bakar leda kabiya lawyer dashi ayidai duk abinda yakamata da kudin idan bai isaba saina karasa saida gonaki na”
atare daga Hamad har Malah sukace
“Baba akwai kudi a hannunmu bari muje”
tashi sukayi suka fice gain yanda
Hamad yake yasa Malah ya karbi key dan yafishi karfin zuciya sosai banawasaba.
Direct wani private asibiti Baba yawuce da Yasmeen yana parking yabude bayan motan fuskanta yafara dubawa ganin shaidan
hannunshi yafito radau akumatunta yaji wani iri dan jiyan zuciya vasauke kafin ya dauketa yawuce ciki da ita aka karbeta akai ciki da ita shikuma yawuce office asalin head likita asibitin,knocking daya yayi yabude yashiga wata babban mace ce akan kujera ganin Baba yasa tace “aaaa comissioner Ibrahim Ibrahim kaine dakanka pls come inside, have a sit”
Gyadamata kai Baba yay yakaraso yazauna yay shiru saikuma chan yakalleta yace “y’ata nakawo miki Dr
Ameena” dan gyara zama Dr Ameena tayi ganin yanayin Baba, ahankali Baba vafuzar da iska idanunshi sunyi jazur bana wasaba vace “bazan boyemiki ba 3 mijinki yasan komi criminal na aurama
Yasmeen unknowingly”
dasauri Dr Ameena wacce take
Uwargidan IG tace “Innalillahi wa innailaihi rail’un”
baki Baba ya cija cikin jin ciwo da zafi aranshi yadan sake fuzar da iska vace
“please ke uwace inaso kiduba mini ita ko tanada c……
Baba yay shiru yakasa magana sai kawai yadaura hannunshi kan fuskanshi yakasa magana sai huci yake mai bala’in zafi bakinshi nadan rawa,
kwalin tissue Dr Amen ta turamai dake kwalin tissue Dr Amen ta turamai dake kan table din kafin ta mike tsaye ahankali tace “I understand CP please calm down you need to be strong for your daughter, bari naje wajensu, just stay here akwai rest room zaka iya shiga ka wanke fuskanka”
wucewa tayi tafita daga office din Baba yadago kanshi yazare tissue yagoge fuskanshi tass babu wanda vatabamai abinda Pablo Escobar yamai aduniya, no one has ever hurt him kaman that boy tunda yazo dubiya, yazo har cikin
2 gidanshi ya auremai diya,
yadade zaune a office din kusan 1hr sannan aka bude kofan Dr tashigo tareda was papers Baba yabita da kallo takarasa tazauna anatse tace
“nada good new Comissioner sannan inada bad news bansan wanda kakeso ba amman zan fara da good night news din”
paper test din Yasmeen takalla kafin ta tura gaban Baba tace “Alhamdulillah
Yasmeen batada ciki dudda bansan kwana nawa yanzu dayin auren su ba” ahankali Baba dake kallonta yace
“kusan wata suke nema yanzu, sun Kunsan cike sati hudu da aure”
gyadamai kai Dr tavi tace “for now batada ciki amman zaka iya dawo da ita nan da sati biyu ko uku muduba sannan batada any cuta irin su STD,
Hepatitis dasauransu dan duk namata test din shima saimuce Alhamdulillah sai bad news din”
Baba ya tsare Dr Ameena da idanu, cikeda hikima irin nasu a likitoci Dr Ameena tace “I am so sorry commissioner nasan bazakaso in wannan ba amman abu yariga yashiga tsakanin shi da yarka,
gaskiya ba budurwa bace Yasmeen ba yanzu cikakkiyan matan aure ce ita”
runtse idanu Baba vavi da karfi vana dunkule duka hannayenshi biyu zucivanshi kaman ana soyawa, kana ganinshi kasan he’s deeply hurt murya chan kasa tace “Innalillahi wa innailaihi raji’un, varon nan ya cuceni ya cuci
Fateema” ahankali Dr Ameena tace “I am so sorry commissioner, sai hakuri kaddara tariga tariga fata, idan mutum yana aiki irin naku zaiga abubuwa da dama daban daban, Allah ya kiyaye gaba Allah yasaka mata, please kadauketa you have to be strong for yarka, makesure dan Allah kun dawo nan da 2weeks ko 3 asakeyin pregnancy test din mugani you can go ta tashi”
Gyadamata kai Baba yay yamike tsaye ahankali yawuce yafita daga dakin yana fita wayanshi yashiga ringing a office hakan yasa yaciro wayan daga aljihu ganin IG ne yasa yay picking yakai kunnenshi kafinma yay magana IG yace
“kana ina?”
Ahankali Baba vace “ina nan asibiti waien Dr Amen nakawo mata
Yasmeen tadubamin” dan shiru IG vavi dan he’s really sympathizing da Baba dan abinda yasameshi abin amai jaje ne ahankali
yace “idan ka kaita gida kazo yanzun nan ina nemanka a office” anatse Baba vace “to vallabai” sannan ya katse wayan yamaida aljihu ya tsaya ya gyara fuskanshi tsaf yana kallon glass na kofan sannan yawuce dakin emergency dayasan nan Yasmeen take yabude kofan ahankali.
Yasmeen na zaune kan gado ta kifa kanta kan kafafunta tana kuka sosai jikinta har bari yake sabida kukan datakeyi mai tabarai, haderai Baba yayi babu alamun wasa kan fuskanshi yace
“sauko mutafi” dasauri Yasmeen tadago kanta jin muryan Baba ganinshi yasa tawani dirko daga kan gadon dasauri tazo gabanshi kaman zata fado kanshi tana kuka tabude baki zatai magana Baba yanunata da yatsa yace
“wth idan kikai kuskuren bude baki kikacemin tak saikin sha mamaki zanyi magana dake but not now dan baki hayyacinki yanzu so let’s go!” Baba vadaka mata tsawa vasa hannunshi yakama nata yajata suka fita waje har mota yabude vasata ciki yadawo yashiga mazaunin direba yaja motan tsabagen kuka Yasmeen bamatasan inda sukai ba vana parking akofar gida yabude yafito yazagayo bangaren datake yabude kofan yakalleta yace
“fito” ahankali Yasmeen tafito tana bin kofar gidansu da kallo gain gidansu sukazo taji wani sabon kuka yazo mata, hannunta yarike yawuce yashiga cikin gida da ita atsaitsaye yaga kowa na gidan tundaga kan su Baffa da Ammi das Yava da Hajjo da Farida da Nana duk suna kallonta idanun kowa yay jaa,
Yasmeen na ganin Ammi ta fizge hannunta tawuce wajen Amminta da gudu tafada jikinta tahau kuka sosai Ammi tana tsaye takasa komi Baba yakaraso wajen yana kallonsu anatse yana kallon Ammi yace “ku gyara wanchan dakin afitoda komi naciki” vanuna wani daki dake kusada dakin Yaya yace “za’a dawo da kayanta anan zaa zuba agyara mata shi anan zata dinga zama, kibata abinci taci tai wanka bari naje nadawo” vajuva zai wuce Baffa yace “Ibrahim” juyowa Baba yayi yakalleshi fushi yake da
Baffa amman deep down yasan shima ai baisan komiba dukansu aka hadu aka yaudara dan ijiyan zuciya yasauke yace
“Baffa ana nemana awaien aiki idan nadawo zamuyi magana” yawuce yafita
Yasmeen takara sautin kukanta Mota
Baba yashiga yazauna tareda fuzar da iska daidai van sandan dayake jira sunzo da mota gudu su kusan goma suna masu tsare gidanshi dagayau gyadamusu kai yayi sannan yatada mota yabar wajen yay dialing number Aliyu ringing daya Aliyu yadauka Baba vace “Alivu inaso asamo Babban mota aje akwaso kayan Yasmeen agidan nan yanzun nan” cikeda girmamawa Aliyu yace “yes sir” katse wayan Baba yayi ya ijiye yacigaba da tuki har zuwa headquarter.
[

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button