Sponsored Links
Hausa NovelsHausa Novels and Love StoriesKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 49

Sponsored Links

Yau talata Ammi tasata ta shirya dan zuwa yima Maman Intee sallama dan dagayau barata kara zuwa ba saidai school kawai zata dinga zuwa Alhamis da
Jumma’a sometimes da asabar dan wani zubin suna zuwa school azahar.
Riga da skirt na atampa tasaka dakeda flowers a pink hakan yasa vauma takarasa wanna pink hijabin, shiryawa tayi tsaf tadauki jakanta tama kowa sallama tafito dan yauma Baba da sassafe vatafi aiki kwanan nan ko breakfast bayayi sick yatafi, fitowa tayi daga gidansu tana tafiya ahankali har zuwa bakin titi tana kokarin tare keke wani mota yasha gabanta har saida tadan
2 koma baya dasauri, wajen direba Dan yabude yafito gain Dan yasa tahaderai zata juya yasha gabanta yace “Oga na Son ganinki come with me” wani kalan kallo Yasmeen tama Dan din takalli bayan motan dayake nunamata dayake tinted ne glass din bata iya gani jitayi idanunta sun rufe da masifa tace “kaje kacemai bazan shigoba who did he think he is dazai dinga bossing dina around haaa? He calls idan yaga dama, yaganni idan yaga dama to bazanie ba” da mamaki Dan yake kallonta dan baitaba dauka Yasmeen tana magana hakaba daidai nan wani keke yazo da sauri ta tareshi tashiga bamata tsaya explaining inda zataba suka wuce Dan yakoma mota yajuyo yace “Oga tak…..
..” “follow them”
Maheer dake baya yafadi strickly babu alaman wasa kan muryanshi yana sanye dawani dark blue yadi dayamai kyau sosai yasa bakin glasses kan idanunshi hannunshi rike da wayanshi yana daddannawa abakin anguwan su Maman
5 Intee mai keken ya sauketa sauka tayi taciro kudinshi tabashi Juyowa tayi zata shiga anguwan Maheer tagani jingine jikin motansu atsaye yayi folding hannunshi akirji yana kallonta bakaramin kyau kayan daya saka yimai ba idan yasa glasses akwai wani kind of special type
0
na kyau dayakeyi dauke kanta tayi dawani kalan gudu daga kallonshi jin yanda gabanta ke faduwa tafara tafiya kaman bata ganshi ba dayake layin ba mutane sosai shan gabanta yay hakan yasa chak ya tsaya takalleshi da jajayen idanunta tace “yauma kabiyoni kasace ni ne I thought kanada boys dake maka aikin”? Sosai Maheer ke kallonta kaman bazaiyi magana ba saikuma yace online
“if I want to har gida zansa akawomin ke basai na biyoki ba on this sunny day” sosai take kallonshi yanda yake maganan kaman karya dena she feels like hugging him she missed him so much wh mota yanuna mata yace “let’s go” makemai kafada tayi tana danne kukan datakeji tace “bara’a jeba, who do you think you are dazaka dinga controlling dina yanda kaga dama”? Hannunshi yadaga yakai kan glass na idanunshi yasauke kasa kadan yana kallonta da kwayan idanunshi cikin wani dan iskan voice yace “your husband!” Dauke kanta tayi da sauri kirjinta na bugawa takai bayan hannunta da sauri ta sharce hawayen dasuka sauko dagakan idanunta, kawai hannunshi taji
£3
yasa cikin hannunta yahadasu gam dawani kalan sauri tajuyo ta kalleshi gira daya yadaga mata yace “idan baki bini ba I don’t care saina daukeki wh” girgixamai kai tayi dasauri hawaye na ciccika idanunta, gently yace “to follow me” yaja hannunta ahankali binshi tayi ba musu har zuwa wajen motan yabude mata baya ta shiga badan taso ba shima vashiga tareda maido kofan varufe batare daya kalli Dan ba yace “excuse us Dan” dasauri Dan ace
“yes sir” vabude motan yafita dasauri yawuce chan nesa.
6:15 PM
Kallon Yasmeen da kanta yake akasa yayi tana wasa da yatsunta gashin idanunta sun jike da hawaye dudda babu hawayen akan fuskanta, ahankali yakai hannunshi yakama duka hannayen ta datake wasa dashi hakan yasa dasuri tadago kanta ta kalleshi idanunta har kyalli suke tsabagen yanda hawaye suka cikasu, batare daya cire glasses din dagakan idanunshi ba cikin murya kaman na lallashi yace “why are you angry with me? Mesa kike fushi da mijinki haka”? Lumshe idanu Yasmeen tayi dasauri tana kokari hana kanta kuka amman saidai hawayen suka zubo hakan vasa dasauri ta juyarda fuskanta gabaki daya tana kallon dayan bangaren motan tabashi keya da baya hawaye na zubomata sosai she’s so sad and angry sabida bai nemeta ba bakuma kirata ba, dan ijiyan zuciya Maheer yasauke matsowa dab da ita yay kafin ahankali ya kwanto abayanta yasa fuskanshi agefen kafadanta more like ya rungumeta
• tabaya, awani kalan kalan firgice take kokarin juyowa tana kokarin fizge jikinta jinshi ya kwanta abayanta, kin bata chance din yayi hannunshi da dama kekan hannayenta yahadesu duka ya kulle saman cikinta cikin wata kalan soft sweet voice kaman mai whispering yace
“kada kimin gardama please Fateema” tsayar da kokawan datakeyi tayi dasauri ta runtse idanunta, jin yanda numfashinshi ke sauka a gefen wuyanta zuwa kumatunta tanajin yanda zuciyanshi ke bugawa dasauri dasauri, ta bayanta shima yakejin yanda heart nata ke bugawa, kusan 2mins sukai ahaka yabata warm back hug din, kanshi na wuyanta hannayensu duka atare nakan cikinta ya kulle, awani irin hankali murya mai bala’in ratsa zuciva kaman bana
Maheer ba vace “fushi kike dani”?
Gyadamai kai Yasmeen tayi awani kalan hankali dan jikinta gabaki daya ya mutu acikin nashi, kankameta Maheer vasakeyi sosai danji yake kaman yahadiyeta
• acikinshi yahuta cikin wata yar karaman murva ta usulin lallashi for the first time tunda yafara sanin kanshi yace “I’m sorry Fateema, karki fushi da mijinki”. Wani irin heart piercing apology ne da kawai
Yasmeen taji duka jikinta yadauka. Tunda take aravuwanta bata tabaiin abinda takeji vau din nan ba acikin motan nan yanzun din nan ba, she feels so weak, fragile ajikinshi, is as if dama sorry takeson yace mata ya lallasheta, so many emotions ne kawai taji sunyi clouding duka jikinta batasan lokacin datawani kalan juyoba kawai tasa kanta akirinshi tafashe da kuka sosai kaman wata yar karaman helpless Nana, chak Maheer ya tsaya yana kallon yanda hawaye ke bulbulowa daga idanun daga lumshe akan kirjinshi tana kuka, duk fa rashin kiranta da kin zuwa gidansu da rashin zuwa school ya gwada yine dan yaga
kozai iya cireta ajikinshi da zuciyanshi amman yakasa, yau wlh badadan he wants to marry her legally ba da baiga abinda zai hanashi kawai yadauketa yatafi da ita yau din nan ba dan at this point yasan he has lost his mind akan yarinyar nan shi baimasan menene
yakeji ba but baitaba jinshi akan kowaba, yanda take jikin nan nashi tana kuka wani kalan natsuwa yakeji kaman dama this is abinda yazo duniya yay kuma yasameshi wato Fateema ajikinshi, zare hannunshi yay ahankali kaman mai toro yadaura akan bayanta yay patting, murya chan cikin makoshi yace “I’m here now, it’s okay, it’s okayyy” yay maganan kaman yanama yar yarinya waka rage kukan tayi wani kalan natsuwa na shiga jikinta kamshin turaren dayake na shiga hancinta, kirjinshi yafi katifar dakinsu dadin kwancia kaman karta sakeshi takeji, yana kallon fuskanta da gashin idanunta dasuka jike yace
“daman haka kike so clingy” dawani kalan sauri tafita daga jikinshi taki bari su hada ido taiuvar da kanta gefe tana goge hawayen, dan murmushi kadan yayi yasa hannu yazare glasses na idanunshi yarike yace “rigimammiya kawai” makemai kafada tayi still taki kallonshi cikin muryanta dayadan dishe tace “ni ba rigimammiya bane ba kumani zan tafi” takai hannunta zata bude kofan motan tafita cikin kakkausan murya yace
“nasallame ki ne”? Dan juyowa tayi zata kalleshi takasa tace “to Maman Intee najirana”

wayanshi yadauka yace “zaki rakani wani waje ba yanzu zaki wajenta ba” daidai lokacin Dan dayay dialing number shi yataho dasauri yabude gaban motan yashiga yatada motan duk Yasmeen na kallonshi ganin sunyi kwana sunbar anguwan yasa dasauri tajuvo takalli Maheer hada idanu sukayi yamata wani shegen kallo dasauri tasauke kanta tace “ina zamuje”? live wayan yayi a space din data bari tsakaninsu yajuo yakalleta yace “zankaiki ayi cinikin idanun nan naki ne” dasauri takalleshi tana zaro idanu innocently tace “idanuna zaka saida”?
Gyadamata kai yay batare dayay magana ba, adan shagwabe kadan tace “why”? Murya chan kasa yace
“sabida 1 in a billion eyes gareki na saida nasami kudin auren ki” yadanyi shiru kafin yamata wani kallon dake kashe zuciyan mace ganin tanadan murmushi yace “idanuwanki are so bewitching!” Adan kunyace ta sunnar da kanta kasa, sake kwantar da murvanshi Maheer yayi vace “idanun Fateema are beauteous! Dazzling!
Iridescent! Enchanting! Misty!
Swooning! Devouring! Angelic!
Idanuwanki sun zama dafi azuciana narasa yanda zany with the poison saisa zanje na saida su” tunda yafara maganan kanta ke kasa he just praised eyes nata yagayamata idanunta nada kyau shine yawani karike maganan da zai saidasu, yanada barkwanci amman baka taba sani dan baida magana, dago kanta tayi ahankali kaman munafuka ta kalleshi karaf suka hada ido, wayancewa tayi adan kunyace tace “nawa za’a saya to”? Kallonta yake kaman bazaiyi magana kafin chan ahankali yace “kudi dayawa!” Dauke kanta tayi dasauri daga kallonshi takalli window murya chan chan ciki dan bata taba dauka zaiii ba tace “ni ma saina saidaka gabaki daya ma tunda kanada kyau sosai” “dagaske inada kyau sosai
£3
Fateema”? Kawai taji tambayanshi adan rude tajuyo wani irin mugun kunya taji yakamata batasan lokacin data nunamai window ba tace “ni wani abu da nagani nace yanada kyau sosai” murmushi yayi sosai daidai nan sukakai wani orphanage sukai parking kusada wata babban trailer
0
da abubuwa da dama ke kai budemai kofa Dan yayi yafito yazayo yabude mata shima ahankali vace “come” batai musu ba ta sauko ahankali tafito, maida bakin glasses nashi yayi kan idanunshi daidai nan wani babban mutum yafito yabama
Maheer hannu yace “sannu da zuwa
Maheer, bantaba gain mutumin dayake taimakama yaran nan irinka ba Allah yabaka abinda kakeso” yay maganan yana kallon Yasmeen cikeda girmamawa yace “Masha Allah yau kazo da Madam, ina gajiya Hajiya” kallon Maheer Yasmeen tayi dasauri saikuma takalleshi tace “Ina yini” “lafiya sassannunku ku shigo” binshi sukayi abaya shikuma Dan ya tsaya yana tayasu sauke kayayyakin, tundaga kan school bags, shoes kayan sawa different ranges tundaga na jarirai har zuwa na 18yrs abinci, toys, drinks, snacks duka aketa shiga ciki dasu.
all LTE 744)
0
Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan Maheer yakarbi some yamikama Yasmeen dake tsaye gefenshi yace “ki raba musu” dasauri ta amsa, shima Maheer ya amsa, Dan ma haka da shima mutumin dawasu ma’aikata Yasmeen sai murmushi take she loves giving mantawa da komi tayi sabida yanda taga yaran na murya kaman yau salla yaran dasuka rirriketa suka rungumeta sunfi dari tana lurada Maheer ko yaro yaje zai tabashi ko rungumeshi komawa baya yake dasauri baya bari tarasa maisa, tun wajajen 10 sai 12 suka gama raba komi suka musu sallama suka fito Yasmeen sai kallon Maheer take bata tabajin ya burgeta kaman yauba tunda yay kidnapping dinta ya taimaketa tasan vanada kirki bata taba sanin he is this good ba komadai menene yasa yake saida kwayoyi dahar Baba keso ya kamashi Allah ya shiryashi yasa yadaina.

Tunda take arayuwanta bata tabajin abinda takeji yau din nan ba
acikin motan nan yanzun din nan ba, she feels so weak, fragile
ajikinshi, is as if dama sorry takeson yace mata ya lallasheta, so
many emotions ne kawai taji sunyi clouding duka jikinta batasan
lokacin datawani kalan juyoba kawai tasa kanta akirjinshi tafashe
da kuka sosai kaman wata yar karaman helpless Nana, chak
Maheer ya tsaya yana kallon yanda hawaye ke bulbulowa daga idanun
daga lumshe akan kirjinshi tana kuka, duk fa rashin kiranta da kin
zuwa gidansu da rashin zuwa school ya gwada yine dan yaga
kozai iya cireta ajikinshi da zuciyanshi amman yakasa, yau wlh
badadan he wants to marry her legally ba da baiga abinda zai
hanashi kawai yadauketa yatafi da ita yau din nan ba dan at this point
yasan he has lost his mind akan yarinyar nan shi baimasan menene
yakeji ba but baitaba jinshi akan
kowaba yanda take jikin nan nashi tana
kuka wani kalan natsuwa yakeji kaman dama this is abinda yazo Qduniya yayi kuma yasameshi wato Fateema ajikinshi, zare hannunshi
yayi ahankali kaman mai tsoro yadaura akan bayanta yay patting, murya chan cikin makoshi yace “”‘m here now, it’s okay, it’s
okayyy” yay maganan kaman yanama yar yarinya waka rage
kukan tayi wani kalan natsuwa na shiga jikinta kamshin turaren
dayake na shiga hancinta, kirjinshi
yafi katifar dakinsu dadin kwanciya kaman karta sakeshi takeji, yana
kallon fuskanta da gashin idanunta
dasuka jike yace “daman haka kike so clingy
dawani kalan sauri tafita daga jikinshi taki bari su hada ido tajuyar da kanta gefe tana goge hawayen,dan murmushi kadan yayi yasa hannu yazare glasses na idanunshi yarike yace”rigimammiya kawai”makemai kafada tayi still taki kallonshi cikin muryanta dayadan
dishe tace “ni ba rigimammiya bane ba kumani zan tafi” takai hannunta zata bude kofan motan tafita cikin kakkausan murya yace nasallame ki ne”? Dan juyowa tayizata kalleshi takasa tace “to Maman Intee najirana
wayanshi yadauka yace “zaki rakani wani waje ba yanzu zaki wajenta ba” daidai lokacin Dan dayay dialing number shi yataho dasauri yabude gaban motan
yashiga yatada motan duk Yasmeen na kallonshi ganin sunyi kwana sunbar anguwan yasa dasauri tajuyo takalli Maheer hada idanu sukayi yamata wani shegen kallo dasauri tasauke kanta tace “ina zamuje”? ljiye wayan yayi a space din data bari tsakaninsu yajuyo yakalleta yace zankaiki ayi cinikin idanun nan naki ne
dasauri takalleshi tana zaro idanu innocently tace “idanuna zaka
saida”? Gyadamata kai yayi batare dayay magana ba, adan shagwabe kadan tace “why”? Murya chan kasa yace “sabida 1 in a billion eyes gareki na saida nasami kudin auren ki” yadanyi shiru kafin yamata wani kallon dake kashe zuciyan mace ganin tanadan murmushi yace idanuwanki are so bewitching!” Adan kunyace ta sunnar da kanta kasa, sake kwantar da muryanshi Maheer yayi yace “idanun Fateema are beauteous! Dazzling Iridescent! Enchanting! Misty!
Swooning! Devouring! Angelic! idanuwanki sun zama dafi
azuciyana narasa yanda zanyi with the poison saisa zanje na saida su
tunda yafara maganan kanta ke kasa
he just praised eyes nata yagayamata
idanunta nada kyau shine yawani
karike maganan da zai saidasu,
yanada barkwanci amman baka taba
sani dan baida magana, dago kanta
tayi ahankali kaman munafuka ta
kalleshi karaf suka hada ido,
wayancewa tayi adan kunyace tace
“nawa za’a saya to”? Kallonta yake
kaman bazaiyi magana kafin chan
ahankali yace “kudi dayawa!” Dauke
kanta tayi dasauri daga kallonshi
takalli window murya chan chan ciki
dan bata taba dauka zaiji ba tace “ni
ma saina saidaka gabaki daya ma
tunda kanada kyau sosai” “dagaske
inada kyau sosai Fateema”? Kawai
taji tambayanshi adan rude tajuyo
wani irin mugun kunya taji yakamata
batasan lokacin data nunamai
window ba tace “ni wani abu da
nagani nace yanada kyau sosai”
murmushi yayi sosai daidai nan
sukakai wani orphanage sukai
parking kusada wata babban trailer
da abubuwa da dama ke kai budemai
kofa Dan yayi yafito yazayo yabude
mata shima ahankali yace “come”
batai musu ba ta sauko ahankali
tafito, maida bakin glasses nashi yayi
kan idanunshi daidai nan wani owner
tafito, maida bakin glasses nashi yayi
kan idanunshi daidai nan wani
babban mutum yafito yabama
Maheer hannu yace “sannu da zuwa
Maheer, bantaba ganin mutumin
dayake taimakama yaran nan irinka
ba Allah yabaka abinda kakeso” yay
maganan yana kallon Yasmeen cikeda
girmamawa yace “Masha Allah yau
kazo da Madam, ina gajiya Hajiya”
kallon Maheer Yasmeen tayi dasauri
saikuma takalleshi tace “Ina yini”
“lafiya sassannunku ku shigo” binshi
sukayi abaya shikuma Dan ya tsaya
yana tayasu sauke kayayyakin,
tundaga kan school bags, shoes
kayan sawa different ranges tundaga
na jarirai har zuwa na 18yrs abinci,
toys, drinks, snacks duka aketa shiga
ciki dasu.
Yaran kowa na ganin Maheer yafara
murna aka shiga shigo da kayan
Maheer yakarbi some yamikama
Yasmeen dake tsaye gefenshi yace
“ki raba musu” dasauri ta amsa,
shima Maheer ya amsa, Dan ma haka
da shima mutumin dawasu ma’aikata
Yasmeen sai murmushi take she
loves giving mantawa da komi tayi
sabida yanda taga yaran na murya
kaman wan calla varan dacuka
Yaran kowa na ganin Maheer yafara
murna aka shiga shigo da kayan
9Maheer yakarbi some yamikama
Yasmeen dake tsaye gefenshi yace
“ki raba musu” dasauri ta amsa,
shima Maheer ya amsa, Dan ma haka
da shima mutumin dawasu ma’aikata
Yasmeen sai murmushi take she
loves giving mantawa da komi tayi
sabida yanda taga yaran na murya
kaman yau salla yaran dasuka
rirriketa suka rungumeta sunfi dari
tana lurada Maheer ko yaro yaje zai
tabashi ko rungumeshi komawa baya
yake dasauri baya bari tarasa maisa,
tun wajajen 10 sai 12 suka gama raba
komi suka musu sallama suka fito
Yasmeen sai kallon Maheer take bata
tabajin ya burgeta kaman yauba
tunda yay kidnapping dinta ya
taimaketa tasan yanada kirki bata
taba sanin he is this good ba komadai
2menene yasa yake saida kwayoyi dahar Baba keso ya kamashi Allah ya
sashiryashi yasa yadaina.
SPARKLES OF AFFECTION 1

Har sukakai gaban shagon Maman Intee bata kara dago kanta ba shikuma sai kallonta kawai yake batare dayay magana ba, parking motan Dan yayi hakan yasa dasauri tashiga kokarin bude kofan tafita, ahankali Maheer yace “is this how u say goodbye”? Juyoba tayi ta kalleshi hararanshi tayi tabude koan tafice da sauri sauri gudu gudu tashiga cikin shagon, ta wajen windown shagon ta tsaya tana leka motansu dayake na waje baya iya ganin naciki daga window har addu’a take yafito yashigo shagon yazo yazaun dan wlh batason yatafi, gamamakin ta kaman yaji wish nata bude kofan mota yayi yafito yanadan yatsine fuska yasaka bakin glasses nashi dawani
* kalan sauri tajuya tai cikin shagon ganin kaman zai shigo ne daidai lokacin Maman
Intee na fitowa karo sukaci Yasmeen tarike hannunta tace “auuchhh” takoma baya dasauri, ringing wayanta yashigayi dasauri tashiga kokarin ciro wayan daga
0
jaka Maman Intee tace “ke Yasmeen duk
• zumudin amarci yasa baki ganin gabank”? Ganin number Maheer dan yanzu ta haddace shi tsaf akanta yasa
• tawuce ciki tabar Maman Intee nan wajen kofa, ciki store tashige takai wavan kunne tanadan murmushi ahankali tace
“Hello” strictly Maheer yace “come back here, ban sallame ki ba” turomai baki tayi kaman yana gabanta tazare wayan daga kunne tadago kanta karaf suka hada ido da Maman Intee datawani kalan kwashewa da dariya, rufe fuskanta Yasmeen tayi da Hijabi tawuce tafita daga shagon waje tafita ahankali yana tsaye jingine da mota dan nesa dashi ta tsaya ta turo baki tace “gani” ahankali yace
“don’t spend more than 1hr anan ki koma gida” gyadamai kai tayi batare data kalleshi ba, murya chan kasa yana kallonta yace “u can go” wucewa tayi ta tafi yabita da kallo harsaida tashiga ciki sannan yajuya yabude mota yashiga Dan na kokarin kunna key Maheer yace “stop” tsayawa Dan yayi yajuyo yana kallon Maheer dayaga madubin motan yake kallo hakan yasa yace
“what is it Sir”? Batare da Maheer ya janye idanunshi ba yace “someone is following us” daidai wani mutumi dake kan machine yaja machine din dagudu yabar wajen dasauri Dan yace “do you think Boss ce”? Ahankali yace “no ba ita bace” dasauri Dan yace “toko Baban tane”? Ahankali Maheer yace
“this is not her Dad’s men, this is someone daban but who could it be?
Waye yasan ina kasar nan” yay dan shiru kafin anatse yace “call my external men code 020” dasauri Dan yadauki iPad dake kan kujeran gefen driver yashiga danne danne, ahankali Maheer yace “let’s go” dasauri Dan
•yace “what if? Ita fa”? Dan murmushi kadan Maheer yayi yace “the person is after me not she, karka damu let’s go” wucewa sukayi suka tafi.
*
4:24 PM
Wuraren 3 nadare waya yay karan alamun shigowan sako awayan, ahankali
Adamun yabude idanu yajaye jikinshi daga na Hajiya data kankameshi ya mike tsave vana rike kwankwason shi dake ciwo sosai kaman zai fita danba karamin aiki yakema Hajiya ba kwanan nan so yake ya burgeta ta manta da Maheer gabak daya dan yana gab da ya kawar da
Pablo gabaki daya daga empire nan, he’s about to end Pablo and end him for good, saisa akace gwara enemies din dakasani da wanda baka sani ba, dan he’s about to strike Pablo from all angle.
Riganshi da wando yasaka yadauki wayanshi ya zura slippers yawuce yabude kofa ahankali yafita dan baiso yatada Hajiya, sauka yayi kasa yatafi hadadden reception din hotel din dasuke zuwa inda wani matashi haka ya zauna kan kujera da wata jarida a hannunshi, murmushi Adamu yayi yace “tell me kanada good news Jarida” mutumin
Wanda aka kirada Jarida yayi yace “niko keda good news” zama Adamu yayi yana gyara zama yakalli mutumin yace “ina jinka” anatse mutumin yace “yau duka duka bikinsu saura sati daya da kwana biyu, sannan gidan dan wan nan nashi yake zama naga likita ne har asibitin dayake aiki naje, sannan naga anata gyare gyare agidan da alamu anan yarinyar zata zauna yanzu mekakeso ayi nabama CP tip kan wanda yake shirin aurama divarshi ne”? Dawani kalan sauri Adamu yace “nooooo kai, idan kayi haka kayi babban kuskure ka batamin plan dina gabaki daya kasan shekara nawa nake planning yanda zanga karshen
Pablo sainayi ya rushe” yay wani murmushi yace “banda rival kaman Pablo aduniya, babu wanda na tsana irinshi sabida yazo yatare tauraro na yahanani haske nakuma haskaka, sabida Pablo Hajiya takasa ganin amfanina da potentials dina, inaso nai ending Pablo for good ta bangare biyu ne, ta bangaren Hajya dakuma CP, inaso
Hajiya ta yarda dani tasan cewa Pablo baitaba sonta daidai dana miskala zarratun aduniya ba sannan taga evidence kuru kuru gashinan yamata karya zaije Iran ne amman aure ashe vatafi yayi aboye batare da sanin kowa a empire ba” yay murmushi yakai hannunshi yana jan dan gemun daya tara yace “saikuma nabiyun shine kaga ayanzu idan CP yakama Pablo yakama shine amatsayin mai saida kwayoyi daya kamamai yara dan yasaki kwayoyin shi abin yayi kadan, inaso CP yakama Pablo yahadamai badakalar da Pablo saiyayi life imprisonment gabaki dayan rayuwanshi zai karike a gidan yari, inaso nasa CP ya tsani Pablo sama da kowa da komi dava taba tsana aduniya, and idan inason cimma burin nan dole saina bari ya auri
•yarinyar sundan rayuwa kadan, kasan maivake nufi idan CP yazo yagane waye ya aurama diyarshi, first born dinshi?
Trust me CP saiyayi duk abinda zaiyi yaga Pablo rot in hell” dariya dukansu sukayi tare Adamu yay wani kalan zama kaman sarki yadaura kafa daya kan daya yace “and daganan haka zan dawo nine komi na Hajiya, na mallaketa tass, nine zan dawo ruler of the empire, kudin da komi yadawo hannuna, kuma babu wanda zaisan nine nay tipping both
• Hajiya da CP dan kai zansa kayi kaman yanda har yau babu wanda yasan nine nai tipping CP akan shipment din su da
CP ya kwace dahar yay leading yay kidnapping yaran, daga Hajiya har Pablo babu wanda yasan nine, Pablo baiyi tunanin ina tare da Hajiya akan gado yafada mata ga randa zasu iso ga time nikuma nakiraka nasa kaje kanemi mai bara atsakiyan kasuwa ka aika sakonda wayanshi and look
abinda successful plan dinnan nawa da brain dina yay yielding gashinan am about to end Maheer forrr goood, dudda alokacin naso yayi asara ne akama kayansu direbobin su bada information dinshi azo akamashi but something even better yafaru huhuhuuu” kwashewa sukai da dariya mikewa
Adamu yayi yace “kaje kacigaba da binsu kada kasake su kamaka, kullum kadinga bani info Allah yakaimu bikin
Ipy tashi kaje zan tura maka was kudi masu nauyi idan gari yawaye” tashi Jarida yayi yana dariya yace “godiya nake yallabai saida safe” yamai sallama yatafi. Yau duka duka bikinsu saura kwana uku tun bayan ranan dsukaje orphanage din nan basu kara haduwa ba Sunday kuma daya kamata yazo but Baba bai fita daga gidaba gudun fitinanshi vasa Ammi takira Yasmeen tacemata tagayamai karyazo text message Yasmeen tabama Farida wayanta ta tayata yimal.
Yasmeen tayi kyau kaman ba itaba itada Sa’a gyara ake musu nakin karawa gyaran jiki, yau akaje yima Yasmeen jere, Baba da Baffa sun mata kavan daki na gani na fada, bedroom duplex ne gidanta kuma ko’ina saida suka zuba kaya suka zuba gadaje
” ko’ina gobe akace za’akai kawo akwatin Yasmeen da safe.
0
Itadai Yasmeen bin komi take da idanu tarame sosai tarasa maisa Maheer baya kiranta most times short text messages yake mata shima ba kullum ba, yanda takeji gameda shi kaman zata zare, bangare daya na zuciyanta kuma fargaban auren take tana tunani vanda zatai rayuwa da criminal, tana zaune adaki Farida ta shigo tace “Anty Yasmeen mijinki yaturo abokinshi yana waie wai kie” kallon Farida tayi bamata da energy murya chan kasa tace “jeki gayama
Ammi” juyawa Farida tayi tafice bata wani imaba tace “Ammi tace kie” hijabi tadauka har kasa tasaka tasa slippers tafito gidansu jama’a sosai dan yau aka kawo akwatin Sa’a ita bama tanan, bude gate tayi tafita
Hamad tagani jngine jikin mota yana sanye da manyan kaya, tana ganinshi taganeshi akunyace tace “ina yini” kallonta yay yay murmushi yabude mota yaciro was manyan jakunkuna guda biyu yazo dab da ita yace “gashi amarya angonki yace nakawo miki” hannu tasa ta karba ahankali tama 2 kasa magana sabida yanda takeji
Hamad yayi murmushi yace “to bari naje” gyadamai kai Yasmeen tayi tace
“nagode” shiga motan shi yayi yawuce itakuma takoma gida tawuce dakinsu, tana shiga daki bama ta duba kayan ba ta watsar dasu kawai tafada gado tafashe da kuka sosai, bakaramin kuka tayi ba ahaka bacci yay awon gaba da
ita. Sa’a tamata tambayur?tana kai hannunta tana sharemata fuska ahankali tace
“fadamin menene kunyi fada da Maheer ne”? Girgizama Sa’a kai tayi kafin ahankali tace “a’a kawai” tai shiru Sa’a tace “kifadamin menene to? Meke faruwa”? ahankali tasauke jiyan zuciya tace “Ya Sa’a baya kirana kwata kwata, duka duka sau biyu mukai waya rana na farkon was randa nai dialing number shi da mistake yakirani back, rana na biyu was rannan da Ammi tace nakirashi karyazo dan Baba na gida, wasu yan kananun test message yakemin shima maybe once in a week, baya kirana kaman yanda kuke waya da Ya Faisal” takarashe maganan tana goge hawayen daya zubomata, ahankali Sa’a tace “to ke mekikeso”? Wanna karan duka hannayenta Yasmeen tadaura akan fuskanta tafashe da kuka sosai kana ganin yanda take kuka kasan kawai she can’t help it ne cikin kuka sosai tace “ni kawai inaso yadinga kirana, vadinga magana dani, yabani attention, Ya Sa’a duk idan na zauna wlh shinake tunani, banasa kaina amman kawai sai inta tunaninshi yana zuwan mini zuciya, inta tuna komi nashi da yanda yake magana, nakaranta messages dayake turamini sunfi sau miliyan kinsan sau nawa ina yunkurin kiranshi saina daure nahana kaina? Rannan da Ammi tace nakira nacemai karyazo har kuka saida nayi nacemai karyazo har kuka saida nayi sabida I wanted to see him dan nai kewanshi sosal,
Ya Sa’a bansan meke damuna ba kaman zan haukace nakeji bansan mesa am even feeling this way ba akan me zan dinga damuwa da wanda bai damu dani ba I don’t know what’s wrong with me” dudda Yasmeen ta bala’in bata tausayi dan tana mugun son Maheer amman saida Sa’a tai dariya gain batasan soyayya ne ke damunta ba, ahankali tace “Malama nothing is wrong with you face soyayya, Wallahi bala’in son Maheer kike maybe sama da yanda shi yake sonki ba”
dasauri Yasmeen takalleta tana tsayar da kukan datake, Gyadamata kai Sa’a tayi tace “yes all this abubuwan nan dakikeji shine soyayya to Allah natuba waye ma bazaiso Maheer ba gaye har gaye, ga kyau ga tsayi ga aji ga gayu ga yanga ga miskilanci kuma wh shima yana mutuwan sonki dan ai naga yanda yake kallonki rannan daya zo wajenku dana fito dake kawai dai baida magana ne baida hayaniya kuma dama mutum mara magana kira namai wuya, amma dai” Sa’a ta dafata tace “Yasmeen you are too innocent sannan har yanzu ke yarinya ce Baba bai baki opportunity kinyi friends ba balle samari saisa bakisan all this things ba yanzu dai shawaran dazan baki shine kada ki nunama Maheer wannan mahaukacin son dakikemai dan zaki sha wahala, yakamata soyayyan namiji yafi na mace yawa so dole zaki zage dantse shi yanuna miki shine yake mahaukacin sonki bake ki nuna naki ba karki wahala besides Kece mace Kece abinso, gaki da bala’in kyau Yasmeen, ga gashi, ga hali nai kyau, ga iya girki ga uwa uba dadin zama babu abinda bazaki iva samu ba idan kinso dan haka take charge of Maheer kema kijamai aji kinashan kamshi kaman yanda yake miki kinajina” gyadama Sa’a kai tayi ahankali, saikuma
0
cikin don yakara tabbatar da abinda Sa’a tace, tace “Ya Sa’a yanzu dagaske son
• Maheer nake”? Gyadamata kai Sa’a tayi tace “so ba kadan bama Yasmeen, you 3 are hopelessly in love with Maheer, Kodayake ba laifinki bane Maheer ya iya sace zuciyan mace koni Badadan inada baby Faisal ba da haka nai crushing akanshi wh” Sa’a takashe mata idanu daidai sukai ana buga kofan ana cewa waya rufe kota sa’a tawuce falo dasauri tana cewa nine,
Yasmeen kasa koda motsi tayi daganan zuwa chan yanzu itane ke son Pablo wannan criminal din da babanta keson kamawa, mutumin dake running drug empire? Mutumin dakeda bindigogi, mutumin dake shan taba, mutumin dakesa ayi kidnapping mutane, mutumin da yanzu haka auren nan nata dayake shirin yi sabida yay threatening zai kashe iyayenta ne, mutumin da is after her family, number druglord a africa gabaki daya, mutumin da shine burin kowani dan sanda yakamashi, how can she fall for a ruthless person a ruthless man like that
” how???? tambayi kanta kafin ahankali tace “na shiga uku noooo, bazan iya sonka ba Pablo, bana sonka mistake Ya Sa’a tayi” daga labule Hajjo tayi tace “Kekuma me kika fadi ke kadai adak….” baki Hajjo takama ganin hawaye kan idanun
Yasmeen tace “ke tun yanzu harkin fara kukan ahhh lallai amarya Yasmeen”
wucewa Yasmeen tayi tafita daga dakin dasauri batare datace komiba dakinsu takoma an kawoma kawayen
Sa’a abinci dayawa duka sun hadu sunaci babu yanda basuyi da ita kan tasauko suci ba taki ta kwanta tai shir tunani yamata yawa tana zaune wajen matan dake basu magunguna tashigo tabasu tashaa tasake komawa ta kwanta, wayanta takalla dake gefenta sotake tadauka tabude message din Maheer takaranta kotaii dadi aranta amman tahana kanta tunawa da Ya Sa’a tace sonshi take, runtse idanunta tayi gamgam ta kankame jikinta ji kaman zazzabi na neman kamata ahaka bacci yay awon gaba da ita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button