Sponsored Links
Hausa NovelsHausa Novels and Love StoriesKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 24

Sponsored Links

EPISODE 2️⃣4️⃣

Kuyi following instagram dina dan samin update na KYALKYALIN KAUNA awajen.

https://instagram.com/mshakur_world?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA==

Girgixamai kai tayi ahankali kaman wata marainiya, hakanan kawai yaji yanda tayi ya sosamai rai, maida glasses nashi yayi a ido kaman bazaiyi magana ba sai chan yace “sisiters naki sun tafi gida da hijabin” dawani kalan sauri takalleshi tazaro manyan idanunta tace “gidanmu”? Faduwa gabanshi yayi ganin idanunta dahar wani walkiya haske suke sabida kwallan cikinsu, samin kanshi yayi da sassauta murya yace “eh” dasauri tace “daman baka kashesu ba da gasken gaske”? Ahankali yasake cewa “eh” wani kalan murmushi tasaki da ijiyan zuciya da saida yaji kirjinshi yabuga dumm! Dasauri yajuya zai fita kaman daga sama tace “ni maisa baka sa amaidani gida tareda su ba”? Wucewa yayi yafita daga dakin yajawo kofan zai rufe saikuma yabude kadan yaleko da kanshi ya yakalleta ahankali yace “sabida babbanki nada taurin kai” yajawo kofan yabugo hararan kofan tayi tace “kaine mai taurin kai ba Baba ba gakanan kaman Boss din film, Baba na kuma shine actor kuma shine zaici at the end” karaf duka maganan a kunnenshi jimm yayi sai chan yasaki gajeren murmushi yarinyar nan magana ne abakinta but ka kalli fuskanta kaman bazaka samata hannu abaki ta ciza ba, bude kofan yayi saida yasake lekowa saida ta firgita atsorace takalleshi, hannu yakai yadan sauke glasses na idonshi kadan zuwa kasa batare daya ciresu ba yakalleta dasauri tadauke kai ganin kwayar idanunshi, anatse yace “in this game I Pablo the boss will always win against actor Baban naki” yajawo kofan yabuga yasa key yajefa key a aljihu yawuce yadawo falo, ko kallon Hajiya baiyiba dake binshi da idanu yawuce dinning zama yayi yadauki spoon yadebi abinci zaikai baki habawa ji Hajiya tayi idan batai aman abinba zata mutu tasowa tayi kaman an jehota ta taho dinning ta tsayamai aka tace “yanzu abincin karaman yarinyar nan zakaci eh”? tashi Nas yayi yataho da sauri yawuce kitchen, Wike da Dan biyeda shi dan abincin yashiga idanunsu suna wlh kamshi kaman zai kashesu, ahankali yabude bakinshi yakai abincin bakinshi wani kalan lumshe idanu yayi yanaji kaman zai shide sabida dadi kunnenshi yaji sunyi kaikayi da sauri ya girgiza kanshi, cikin fushi Hajiya tace “ni kama ihu agaban kowa sabida yarinyar chan Pablo eh ina maka magana kayi banza dani” shi wlh zai iya rantsewa baimajin abinda take cewa abinci kawai yakeci bakaramin dadi abincin yamai ba, jug na juice din yadaga ya tsayaya yakai bakinshi. “Lahaula Wala Quwata Illabillahil Aliyul azeem” jiyayi kaman zai zare sabida dadi kaman ba mutum yay girkin nan ba kaman wani machine ne, juice din jiyayi kaman yanabin all the veins na jikinshi yana sanyayasu is soo damn refreshing and calm, ba sugar sai natural zagin apple, juyawa Hajiya tayi fuuuu tawuce sama rai abace tass yacinye abincin da kazan yana mamaki how small girl can cook like this daganan dinnning yanajin yanda su Nas ke santi har muryan Dan yakeji suna dariya suna yabon Yasmeen, kaman daga sama saiga Hajiya tashiga saukowa daga stairs tahowa dinning din dayake zaune tayi rikeda wayanta a hannu takaraso gabanshi wayanta ta mikamai tace “ga head driver yamini sako tawani strange number an sakesu yace yanata kiran number Nas baya shiga kasan Nas ya chanza layi” karban wayan nata yayi yaduba sakon ya ijiye wayan anan dinning yamike zai wuce dasauri tace “yaushe zakasa su Wike suje suyi dropping nata tunda Babanta yasaki direbas namu” stairs yafara hawa yace “not yet am keeping her here for now!!!” Wani kalan faduwa gaban Hajiya yayi dasauri takalleshi saikuma tabishi abaya dasauri yana shiga dakinshi tana biyoshi tareda maida kofan tarufe hakan yasa yajuyo yakalleta yazare glass na idanunshi yana ijiyewa akan kujera, dasauri takarasa wajen dayake tace “Pablo maisa zaka ijiyeta bayan deal dinka da babanta was yasaki kayanka kasaki nashi, maisa kuma zaka ijiyeta”? Cikeda rashin mutunci yace “ganin dama!” Waje yasamu kan kujera yazauna yadauki system nashi yabude dan yariga yay missing meeting dazaije anjima by 9 zai tafi club gwara yayi wasu aikin yanzu agida.

Kishi rufewa Hajiya idanu sukayi cikeda daga murya tace “akanme zaka ajiye mana wata mace agidan nan bayan ni, kasan halin ire iren kananun yaran talakawa irin wannan yarinyar kuwa, nasan in her entire life bata taba ganin gida mai kyau irin wannan ba, same with you bata taba ganin namiji mai kyau da aji ga tsawo ga jiki mai kyau ga pink lips irin naka ba, tana wani koke koken banza tana maka shagwaba tana wani boyewa abayan ka, nine zatazo har gidana ta gwada mini bariki, gaskiya barata zauna ba, baran bari wata mace tazo gida nan ba wlh Maheer, banson kowa ya rabeka I don’t trust any girl, gashinan yaushe tazo gidan nan just jiya ne ko shekaran jiya gashi harta maidaka so soft towards her, bantaba ganinka in the mood I saw you today ba wlh this is not you, kaine har wani tausayin yarinyar nan kakeji ga damuwa kan fuskanka karara sabida wuta yakama hannun riganta kaje kama wanke mata, I hardly sees any kind of emotion akan fuskanka but yau naga tausayi and softness towards this girl dabaka santa ba jiya jiyan nan taz……” dago kanshi yayi yazuba mata mugayen idanunshi yace “what do you mean by all this maganganun” rage murya tayi kaman wacce ta zare tareda kneeling ahankali akasa agabanshi, hannunta takai takamo hannunshi takai saman kirjinta tace “Pablo I trust you! Nasan waye kai, but I don’t trust any woman around you no matter how big or small she is zasu batamin kai! Nasan ba son yarinyar kake ba ko wani abu but just two days dazama dakai datayi I am seeing some actions and reactions daga gareka da bansan dasuba” dan gajeren tsaki yayi yana kallon kwayan idanunta yace “why are you so insecure”? Girgixamai kai tayi tace “I’m scared of loosing you Baby, I love you a lot Maheer, I love you, inason ka ina sonka sama da yanda nakeson rayuwana, ko murmushi naga kama wata jinake kaman rayuwana yazo karshe, ina sonka sama da komi dakuma kowa na duniya, I love you tun kana Dan yaron 8yrs Maheer, I love you, I love you Maheer, I love love love loveeee you, Dan girman Allah kada kaso wata karufamini asiri baby, kaso wata zan iya zarewa please karufa mini asiri” fizge hannunshi yayi daga hannunta rai abace yace “you are just saying trash Maryam” kaman zata haukace tasowa tayi ta zauna ta bayanshi tawani kalan rungumeshi sosai tashiga kissing ko’ina ajikinshi tafashe da kuka sosai tana magana kasa kasa tace “idan kaso wata zan mutu Pablo you are mine, only mine, kadaina fushi dani kayakuri please” ahankali ya ijiye laptop na hannunshi kaman jira take tasowa tayi dasauri tahau kanshi takai hannun baya tana zare zip na riganta Maheer nawani kalan kallonta kawai da idanu, cire rigan tayi ta yar yarage daga ita sai wani black bra, hannayenshi takama takai kan boobs nata tace “take Mama bra off” zare hannunshi yayi ya ijiye akasa hakan yasa hannunta har rawa yake tashiga cirewa ta yar tawani kalan kwanta ajikinshi ta matse kirjinta akan nashi fashewa da kuka tayi ahankali tace “dan Allah have me kaji baby, eat Mama, eat Mama” lumshe idanu Maheer yayi ahankali kaman wanda yasha wani abu ganin haka yasa dasauri ta dagashi takai hannunta tabude 3quater dayasa tacire harda boxer dawani kalan sauri tahau kanshi, ijiyan zuciya yasauke ahankali yana kallon fuskanta, tashi tsaye yayi rikeda ita yakaita bakin gado ya kwantar shi yana tsaye yashiga hitting nata zaka dauka wani kalan machine aka kunna, hannuwa biyu hajiya tasa tadanne bakinta kar aji ihunta amman Maheer kaman zai cire mata rai, saida ya lallasata sosai tana “yauwa yarona, yaron Mama, eat Mama well, yauwa yaron Mama, have no mercy on Mami, goodboy…..” tun tana iya magana tazo takasa da kanta tafara tureshi amman sabida yanda tabata mai rai yaki sakinta, hakan yasa tafara ihu sosai duk dauriyanta tana kuka, tuni su Nas sun fita bayan gamacin abinsu wasu yaran Wike guda biyu ne ke gaban dakin Yasmeen sukuma ba ruwansu.
Sai wajajen 10 nadare ya barta shima dan yaga ta sume ne yaja gajeren tsaki yawuce bayi, wanka yayi yafito ya shirya agurguje zuwa suit dan zaiyi baki fitowa yayi ko kallon gadon baiyiba yawuce yasauko harya wuce zai fita daga falo saiya dawo baya hanyar dakin Yasmeen yayi gaidashi yaran sukayi yaciro key yabude dakin ahankali yashiga, kwance yaganta akan tiles na dakin tana bacci atakure wuyanta ya lankwashe ga busheshen hawaye akan fuskanta kusan 2min yayi yana kallon fuskanta is as if fuskanta is always telling him something juyawa yayi zai fita saikuma ya tsaya chan yajuyo tausayin ta yake da gaske kaman yanda Hajiya tace? Inba hakaba meruwanshi da yanda ya kwanta akasa ba Hajiya ne yanzun nan yakusan kashewa ba ko ajikinshi yama batta abakin gado sanin zata iya fadowa but ko ajikinshi mesa yake tausayin yarinyar nan? Yarinyar da ubanta yatabashi, tsaki yaja yajuya yawuce yafita yasa key yakawo falo zai sake fita yaji yakasa dawowa kawai yayi su kansu yaran sunma dayka wani abu ne bude kofan yayi yashiga daganan bakin kofan yabuga kofan yace “ke, Ke” afirgice tabude idanu, hararanta yayi yace “hau kan gado” gyadamai kai tayi ahankali obediently tatashi tahau gadon ta takure waje daya kaman marainiya tana kallonshi wani iri yaji dayasa yajuya dasauri yafita daga dakin yarufe kofa yafita.

 

Follow tiktok page dina dan samin littafin nan.

@mshakurr

✨KYALKYALIN KAUNA✨

 

✍🏻M SHAKUR

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button