Sponsored Links
Hausa NovelsHausa Novels and Love StoriesKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 10

Sponsored Links

EPISODE 1️⃣0️⃣

 

*AKWAI GARIN SATA SATA SHAKAF WANNAN SHU’UMIN GARINE DUK INFECTION DIN DA KIKE DASHI DUK.RASHIN NI’IMA DA KIKE FAMA DASHI KINA SHAN SATA SHAKAF ZAKIJI YADDA KIKE SHAKAF SHAKAF KI GWADA WANNAN GARI KISHA.MAMAKI*

*INA DA TURAREN MAI SUNA _ANA WA HABIBY_ Ana wa habiby na matan aure ne kuma turaren magani ne mai jan hankali yanasa namiji jin feeling wa.me/+8132506044*

_HUMKAM INCENSE DUNIYAR K’AMSHI DA MAGANIN MATA INA GYARAN JIKI GA DUK WACCE TAKE GARIN KANO INA SAI DA TURARUKA IRIN SU OTHER ROOM, MATAR SO, BAINI WA BAINIK,JOY GIVER,NIGHT SECRET IDAN.MANYAN KAYAN HARKA HAJIYA KIMIN MAGANA DAN GANIN PHOTON SU DA PRICE_

*Akwai _SHU’UMAR HUMRA_ shi wannan wata fitinanniyar humra ce mai azabar kamshi na manya mata*. wa.me/+2348132506044
Wani babban daki dakenan falo idan anbi wani corridor yabude yashiga dakin study ne ga different shelves na littafai kaman library ga kujera ga table da desktop akai, zama yayi kan kujera tareda lumewa ciki ya lumshe idanu murya chan kasa yace “give me cigar Dan” ijiye ipad Dan yayi kan table yadauki kwalin tabanshi yadauko daya ya kunna mai tareda bashi karba yayi yakai bakinshi daidai lokacin Nas da Wike sun shigo dakin, bude idanu yayi yakalli Nas wani kalan kallo da Nas baisan lokacin dayace “dan Allah kayakuri Pablo” cikin wani kalan murya yace “you know very well I don’t forgive mistakes” dasauri Nas yace “nasani” gyadakai yayi yace “call our tech Guy Munir ayi wipping record na SIM card naka clean, then take the SIM card as far away as possible kaje kabama wani begger ko almajiri dan number ka shine abu na farko daza’a fara tracking once suka shiga wayan direban” dasauri Nas ya gyadama Pablo kai yawuce yafita, daura mayun idanunshi yayi akan Wike dake tsaye kikam kaman soja ahankali yace “how fast are you da samin information akan mutum”? Wani kalan murmushi Wike yayi yace “very fast Oga ai abinda yasa in the first place kuka daukeni aiki kenan a organization din nan, wani zubin amsan da Google bazai baka ba ni Wike zan baka” kusan 1min Maheer yadauka baice komiba sai chan yace “how fast zaka iya samomin key vital info akan this new CP?” Dasauri Wike yace “ai samin information kan public figures yafi komi sauki aduniya compare to na random man, Oga minti talatin yamini yawa zan kawo maka information mai quality da lasisi kan CP” murya chan kasa yace “good” ya mishi alamu dakai daya tafi, wucewa yayi yafita, yarage saura Dan kadai a office din anatse yace “ina bukatan office number CP and a black market phone dabazasu iya tracking ba” dasauri yace “yes sir” fita shima yayi yarage saura shi kadai a office taban yakesha yana fuzar da hayakin zuciyanshi na tafarfasa dan this alone is a stain to organization nashi, how dare this CP Man yataba abubuwan shi, bayan yasan cewa babu wani dan sanda daya isa yakama abun Pablo, ijiyan zuciya yasauke tareda bude idanuwanshi.

Kusan atare Wike dake rike da wata computer yadawo da Dan dayaje kawo waya, office din suka wuce Wike yazauna yana kunna laptop dinshi yace “Oga abinda bansamo maka game da CP ba shine abinda yafaru ranan da aka haifeshi but everything na samo” yay dan murmushi yana wani kalan alfahari da kanshi yace “Oga dan gidan talakawa ne CP sosai a Dutse aka haifeshi yanzu haka anan gidan da iyayensu suka mutu suka bari yake zama shida wanshi dan kasuwa da kaninshi suna awon abinci akasuwa, su uku iyayensu suka haifa maza, matanshi daya yaranshi uku, kaga bank statement dinshi da informant nawa na banki yaturomini yajuya laptop din yana nunama Maheer, kwata kwata babu wasu manyan makudan innanahan kudin dasuka taba shigo mishi balle muce zamuyi pinning nashi dawani act of corruption, Oga mutumin is as clean as pure water, ba’a taba kamashi da karban cin hanci ba kowani aikin banza, bayabin mata, baya shan giya baya shan taba duk wani abu dazamu dan iya amfani dashi muyi threatening nashi bayayi and mutumin is as stubborn as rock yaya zamuyi kenan”? Shiru Maheer yayi sai chan yace “kace baya karban bribe and he’s from a poor family?” Gyadamai kai Wike yayi, Maheer yakalli bank statement nashi yana yatsine fuska yace “banda this chicken change money salary nashi babu wani kudi dake shigowa account nashi”? Wike yace “kwarai kuwa” jinjina kai Maheer yayi kafin yakalli Dan yace “sa number shi kabani wayan”? Saka number Dan yayi yay dialing yamikamai karba Maheer yayi ahankali ya danna wayan yasaka a speaker ya ijiye kan table.

Wayan na gab da katsewa aka dauka cikeda kamala Baba yay sallama. “Assalamu Alaykum” shiru Maheer yayi bai amsaba, kafin cikin wannan shegen voice din nashi yace “Commissioner Ibrahim Ibrahim” shiru Baba yayi sai chan ya murmusa da kanajin sautin murmushin sa tacikin waya yace “the famous, the kingpin, almighty Pablo Escobar, to what do I owe the honor?” Hannu Maheer yamikama Dan alamun yabashi taba hakan yasa Dan ya kunna yabashi da sauri saida ya zuka ya fuzar sannan cikin isa da takama Maheer yace “Nigeria kap da kewaye babu wanda ya isa yataba kayana! Banyi fushi ba sabida nasankai yaron Oga ne kuma sako kake aikamini dan haka miliyan nawa, kokuma ince biliyan nawa, wait dala miliyan nawa kakeso?” Cikeda isgalanci da tsantsan rashin kunya Maheer yace “nasan baka taba ganin sama da dubu dari biyu da hamsin ba arayuwanka, Commissioner Ibrahim Ibrahim name ur price banda lokaci meeting gareni in the next 45mins” wani kalan murmushi Baba yayi tareda girgiza kai yace “yaro kasami duniya saisa harkakeji ka isa kabani kudi daga kudaden dakake making a saida kwayoyin shaye shaye to bari kaji!” Baba yay maganan cikin kakkausan murya yace “ni Commissioner Ibrahim Ibrahim bana karban cin hanci da rashawa kuma bazan fara akanka ba koda ko zaka bani duka kudin duniyan nan ne, and listen to me your drivers might be hard but nan da few minutes or couple of hours zanyi cracking nasu, Pillow, Pablo ko wakake da suna, empire ka na saida kayan shaye shaye dakai kanka sun soma zuwa karshe I will makesure I bring you to justice koda shine the last thing I will do as a police offer, saina makesure na kawo karshenka ni Ibrahim Ibrahim nai maka alkawarin nan” dan murmushi kadan Maheer yasaki, yace “I wanted to be nice saisa personally nakiraka bansa an kiraka ba, zan maka alkawari kaman yanda kaima kamin alkawari, ni Pablo Escobar namaka alkawari koda ire irenka ku dubu kekaina bazan taba daina harkana ba! Idan kaga nadaina sana’an nan dan kaina ne badan sabida ku government pest da peasant ba, sai abu na karshe Comissioner Ibrahim Ibrahim” Maheer yakirashi cikin kakkausan murya yace “nabaka one hour kasaki kayayyaki na da direbobi na inba hakaba zan aika maka da yar karaman sako, your time start now! Don’t forget 1hour nabaka!” Dip Maheer yakai hannunshi yakatse wayan dake kan table ya zuki taba ya fuzar da hayakin yana huci yakalli Wike yace “what are his likes? And menene weak points nashi” wani kalan murmushi Wike yayi yace “Oga niko nasan likes nashi da weak points dinshi” yay maganan yana danna laptop nashi kafin yafito da hoton Baba dauke da Nanah a hannunshi yajuya laptop din yace “kadinga swiping zakaga sauran hotunan” hakan yasa yafara Wike dake kallonshi yace “Oga aduniyan nan babu abinda mutumin nan yakeso kaman yaran nan nashi mata guda 3, like he is obsess da yaran nan, and over protective of them, I think abinda kafiso aduniya shine weak point naka right Dan”? Gyadamai kai Dan yayi dake tsaye kaman soja yace “hakane Sir” sosai Maheer ke kallon hotunan, saida yakai wanda Baba ke rikeda hannun Yasmeen ya tsaya chak idanunshi kyam akan Yasmeen dabaisan mesa ba kawai face nata just grip his eyes, yakai kusan minti biyar yana kallon hoton, kafin ya janye idanunshi, yakalli Wike yace “nasan mutumin nan bazai taba sakin kayana ba just like that, dan haka inaso get your men ready” gyadamai kai Wike yayi, ijiye taban bakinshi yayi ahankali kan ashtray sannan yakalli Wike yace “duk inda this 3 gurls suke aduniya I want them found, but” dasauri Wike yakalleshi yace “don’t pick them up harsai 1hr dana bashi yacika, idan baisaki kayana ba Dan zai kiraku yabaka go ahead to abduct them and bring them here” dasauri Wike ya gyadamai kai yace “yes sir” yadauki laptop dinshi yajuya zai fita haryakai kofa Maheer yace “Wike” chak ya tsaya tareda juyowa yace “naam Oga” komawa yayi yashige cikin kujera tareda daura kafa daya kan daya yace “don’t hurt them!” Anatse Wike yace “yes sir” sannan yabude kofan yafice.

✨KYALKYALIN KAUNA✨

✍🏻M SHAKUR

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button