Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 91-92

Sponsored Links

*BONUS PAGE😂*
*91 – 92\

_Wannan page d’in bonus ne ga kaf masoyan julayb da mairo,ku tayasu murna sunyi abun kai,duk masoyan mairo da julay kai dama littafin jarababben namiji gaba daya ,in wannan fejin ta riskeki ki turawa wasu wainda basu samu biya ba su karanta,ko k’wanyarsu ta fad’a😅 din nasan akwai mak’ek’e masu jiran na kyauta….lolz 09065990265_

 

Twins d’insu julayb ne suka shigo Asim da Asib daka gansu kaga kamanni ,saidai shi asir muskiline original asim kuwa warkam sai dai sune ‘yan gayun sa’udiyya…kallon farko dole ya fizgeka dukda komai nasu iri d’ayane saidai banbancin rawar kai

“Hyy mumy we are back” sukaje da gudu suka rungume ta at the same time.tareda kowa yina rege regen yimata kiss.

Dariya tayi kafin ra riko hannunsu a tare,suka zauna aside to side d’in ta.

“My loves bakuga antynku bane?”
Waiwaigawa sukayi,kafin suka hango ta kan resting chair tana aika masu da sakon murmushi har ranta take k’aunar wainnan ‘yan biyun…saidai ita tambayerta shine laylerh da nihla suma twins ne ,ko ko gwarne momy tayi?😃 This is difficult to ask🤨

“Wow what a surprise? Antyyy?”
Suka zo da gudu suka fad’a a jikinta

“Heheheyy stop,manyan kawai girma ba hankali, karkuyi muna asara , have nt you see , she’s conceived”(baku ganin tanada cikine?)

“Wayyo dad’i finally zamu samu baby muna zuwa dashi club da masallaci tare,muna sa kaya iri d’aya komaida shi…sorry anty ina akhy?”

Murmushi tayi ,amma tayi mamakin rudewarsu da murna da sukayi dakuma maganar baby da taji sunayi

Turo kofar yayi dagashi sai gajeran wando da singlet

“Gani abani matana ,in rarrasheta tayi barci,don nasan yau tasha squeezing kowa ya damuk’eta”
“Hooopp bros ka ganka kuwa?…”cewar Asir ,kafin duk su biyun su d’auka magana a tare “you look fresh,giant nice looking handsome,so awesome like your darling wife😉”
Wani bok’are baya yayi ,cikin bragging (kuri) “Ah to ya san ranku , Yara aure kenan ,kuma kuyi maza ku k’ara girma ,ku gama makaranta kuzo ku samo mata musha biki…ni kunga na zama cikakken mutum abunda ya rage mun shine madam ta samu ciki …oushhh ta sulluro muna fine fine kids🥴”

Wurgo masa throw pillow tayi “D’an nema zoka fad’amuna kaid’in matarka nada ciki ,to ai ko baka fad’a ba mun gane ehem …kuma we must to celebrate🥳”

Zaro ido yayi waje kawai yayi dawara ya kalli mairo data kulle ido da sauri ,🙈sai yanzu ta gane zancen

Kan ummah raudha yayi da gudu ya rungumeta
“Momy are you serious?…to ya akayi banganeba …uhhhhh rejoice😅”

“To yakamata ku gane banbancin tsohon hannu da sabon hannu,ni ku kyaleta ma ta huta hakanan ,duk ku fita zatayi barci”

“Yawwa mom gara ki fad’a masu asim ku barta ta huta ,baby zo muje kinji” yawani denying kamar bai fahimci mai take nufi ba

“Wuce bani waje,har kai nike nufi ,anan zata kwana don baa haik’ewa mai yaron ciki ,kaje kayi mana asara”

“Yawwa fada masa Oumma saidai duk mu tafi mubarta” ganinfa da gaske take yasashi ‘daure fuska,idonsa ya wani kad’a

“Oum da gaske kike, to wa zaki bari da abbey d’in?”
“Aah mai ruwanka, lokacin mu kula da surukanmu ne yanzu oya wuce zo kaimata sallama ka tafi”ta fada tana hankad’a su asim waje.duk dariya sukayi su ka wuce side d’insu nihal su k’yank’yasa masu albishir.
Itakuma ta shige wani corridor dazai linking d’in ta da personal kitchen d’in ta,taje ta hau har had’a mata kayan ni’imarsu na larabawa a d’an k’aramin kofi .

Zallar madarar ruwa ta zuba a kofin amma mai d’umi sai d’an zuma cokali d’aya,ta barbada garin kanunfari shima cokali ,sai ta d’ebo wani magani ta tsiyaya ta hau bugashi da cokali. Sarau sarau yayi kamar tsumi yina tashin k’amshin dad’i.

 

Julayb kam Zuwa yayi kusa da mairo ya zauna ,da sauri tad’an matsa ,mintsinin ta yayi.
Cikin rad’a yace “kiji tausayi na ki taso mu gudu a matse nake wallahi yanzunnan muke tareda abokina saad yazo muna murna ya bani wani tab nasha ,yanzu haka na fara jina some how bansaniba ko maganin k’ara sha’awane ya bani ,ya fara dissolving a jikina yanzu”
dariya tai masa tareda gwalo , sannan ta nok’e kafad’arta.ta bude baki zatayi magana kenan saiga su Layla sun shigo da gudu

“Antyyyyyy ?”
Suka k’wala kiran sunanta kafin duk sukayo kanta zasu fad’a mata a jiki

Wani mugun tsawa ya daka masu kafin yace “kuna ta6ata zan shek’e mutum da mari ,bakuda hankaline eheee”
K’am sukaja suka tsaya rik’e da hannu .

Ido yayi rau rau zasuyi kuka.
Mom ce tafito da sauri Jin tsawansa ,tana rayawa a ranta “mai hali bayi fasa halinsa”
“To…to…. what’s going here … haven’t you hear the fines?” Ta kalli julayb tana tambayarsa.shikuwa kya6e fuska yayi tareda girgiza kai.

“Ohk shine zaka fanshe haushinka akan auta da jikalle(tana nufin Layla da take jikan yayarta duk da a Indonesia suke hutune ya kawo ta wajen nihla da kullum suke lik’e da juna in wannan yazo hutu wannan karon wata karon d’ayan ta tafi k’asar d’ayar)
To ba wanda zanbaka fuska ka wulakanta mun inama laifin sunzo tayaku celebration…kinji maryerm taso muje”
Ta jawo hannunta suka wuce hanyar corridor d’in

Buga kansa a lallausan cushion d’in yayi “Ohhhhh shit mum zata k’ure mun maleji”

Dariya suka saki kafin Layla tace “uncle sorryyyy😂”
Suka k’alk’ala waje a guje.
Biyosu yayi da gudu yina ciccillo masu throw pillows , bam suka 6amo k’ofar.

Dawowa yayi ya samu waje ya rafka tagumi🍌 d’insa tana jan ruwa yina dad’a kumbura…zabura ya shigayi abu na tsunguninsa.

“Ai wallahi bazan yarda ba ,bara nasan abunda zanyi” ya mik’e ya nufi corridor d’in da yaga sun shiga ita da umman.

 

 

 

 

 

Oum Aphnan✍️
[3/14, 07:14] Bamalli✌️: *JARABABBEN NAMIJI*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button