Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 93-94

Sponsored Links

93 – 94*

 

A can d’akin kuwa oum tasa mairo tayi ta shanye maganin da ta had’a mata
“Daughter from now a kowanne dare kina shan wannan had’in da nayi maki ,har zuwa cikin ki yayi k’wari for at least 3 months, inba wannan ba,zuma ma da ruwan zafi kad’ai ya isah banda inserting unnecessary abubuwa da ka iya janyo maki matsala kin jini ko?”
A kunyace ta gyad’a mata Kai.

Yanzu bara in d’akko maki kayan had’in ,ki adanasu kafin nan sai in aiki su nihal su d’auko maki night dress d’inki.keda had’uwa da julayb sai kun tare a gidanku”

Jinjina kai tayi kafin tace “Nagode ummah” amma ranta na mata rawa,sai mun tare a gidanmu? Bayan gidan da muke dashi a lagos?… can’t understand.

Tana bada baya julayb na shigowa

Yina zuwa ya sureta ,ya d’aga cak kamar ‘yar tsana
“Zaki sani ne yau,kina sane ina jiranki ,kinsan condition d’ina amma had’uwa da ‘yan gidan nan ya koya maki rashin tausayi na ko?”
Cuno baki tayi “ni ka saukeni ko in kira ummah”
“To saime ? Mutum da matarsa a hau yi maka seizing kamar wanda yayi laifi? Kita kiranta”
Haka har suka kai bakin k’ofa,hannu tasa ta Ri’ke k’ofan

“Habawa d’an arziki shirin albarka…kayi hak’uri kar ka jamun abun kunya gidan surukai…kaji d’an kirki na?” Ta fada cikin kalailaya murya , kamar wacce take rarrashin babyn da akeso yayi barci

“Nak’i wayon saki mutafi”
“Kwalla Kiran sunan mumy tayi cikin sigar wasa bata san muryarta zaiyi k’ara ba” aikuwa sai ga mum ta dawo da sauri tana Kiran “Na’am ya akayine ‘yar albarka?”
Kawai sai gashi tayi kici6is dasu a bakin k’ofa

“Kai lafiya cikata mana😡”

Sauketa yayi a hankali kamar wanda ya tallafo k’wai kar ya fashe
“Umma plz ki barta tazo muje ,wallahi nagaji da yawane , massage kawai zatai mun ta dawo…just few minutes😉”

“Hmmm massage? Lallai julayb ni kake,kallo kana fad’amun zakaje da matarka taima tausa?…yau ka fara dawo wa daga tafiya eheee?….to amma tunda kun nuna mun k’ok’on usuli ,ja matarka ku tafi” ta fad’a tana tafa hannu.

Fyallawa da gudu mairo tayi ciki “Oumma ba ruwana,ni na fi sonki a wajenki zan kwana”
“Kajimun yaran zamani,ni zaku had’awa plan ? Sarai nasan kin fison kwana da mijinki zo ku wuce allah bamu lafiya😊”

“Kinji ummah d’in nan ku haka akayi maku?” Ya fad’a cikin k’unk’unai

“Me kace?”
Sosa k’eya yayi “momy i just said thank you” ya wuce yaje ya janyo hannunta ,aikuwa zugwui zugwui tabi bayansa suka fita

“Hmmm i love this couples allah ya k’ara masu zaman lafiya amin”

*****

Washegari wani babban Asibitin dake garin suka tafi shi da ita.
Serum test akayi masu anan aka tabbatar da shigar ciki na sati biyu da kwana uku

Murna kam kamar me,daga asibiti shopping ya wuce dasu ,wanda duk yawanci irin sexy clothes ya sayo mata amma freely marasu nauyi wai kar a matse masa hancin baby.

_Ni jikar mallawa,ina kitsen ina romonta ,d’an cikin satittika ina akai gudansa bare har yaga hanci_

“Baby do you know what?…Nayi calculating na gano a dubai mukai cikinnan saboda a lokacin ni kaina jarabanki sai nayi da k’yar,kar ki k’ureni aradu…inyi ta bakinki😄”

“Kai haba to ya akayi ka gane?”
“Ya bazan ganeba…wata zubin fa haka zanji ina shiga wani d’an lungu mai santsi ,dukda ina shigane Ina Jin ana triggering d’ina out,donma wani maganad’isun sha’awa na mak’alar dani….ke kinsan menene kuwa? Mata masu ciki dad’insu na davam ne, kamar yanda ni’imarki kullum dad’a hauhawa yike… baby fad’amun kyautar me zan maki na kar6an baby na da kikayi…. wow na k’osa inga kin haihu kina feeding babynmu da wannan mulmulallen nonuwan naki mai nipple d’in ‘yan yara dad’in tsotso.. kin san allah sai nasha nima watarana inkina bashi inji kalar abunda sukeji da zakiga suna tand’e baki…”

“Saikace hauka dadyn baby da shan nonon baby,ai daga ranan da na haihu bakai ba sha ehemmm”

“Aiko baki isah ba,ko in bari saikinyi barci ,in la6a6o insha”

“Tab da na murd’e kunnen rashin jin magana😄”

“Yawwa back to issue ,me zan baki in yaba kyautar Allah…k’wakwata ta kulle”

“Hmmm niba abunda nikeso ka rigada ka gama bani komai tunda ka soni ka inganta rayuwata ka kawoni cikin ‘yan uwanka,suka soni tamkar jininsu,wannan kad’ai ya ci in gode maka…I love you baby and i will be continue loving you until the end of my life ….” Kukane ya sark’e mata a maimakon ta cigaba da maganan

Da sauri ya rungumeta “Is alright baby… I love you too more than my life , i want you to understand that,,when ever my blood flow into my heart it pump with thousands of your additioning of love, function such a purkinje fibre to my heart”

Ruk’unk’umesa tayi tana basa flash kiss ko ta ina
Abinka da titin saudiyya ba gargada,sam mantawa sukayi a cikin mota suke,suna shayar da junansu wani irin madarar soyayya dake fitowa direct daga zuciyarsu maras algusu,cikin shauk’i yace “baby i want to fulfill your dreams,zan maidake makaranta daga gobe inshallah”

K’ur tayimasa da ido sa hannu yayi kamar zai tsokane idon.

Dasauri ta k’yafce idon,tana cuno baki

Akwai wani abu a ranki ko bakison school din yanxu?”

“A’ah inaso baby saidai baby to gida fa”

“Wani gidan…bayan gidan mijinki,i forgot to congratulate you mun bar Nigeria ,yanzu mu da Nigeria sai don visitation,dama allah ya kaini ne don in d’auko matata kuma na d’auko,yanzu haka company na zan maisheshi na had’in gwuiwa da duk Maiso duk wata ana turo mun da percentage din share d’ina…amma karki damu daga zaran kin haihu zamuje da babyn mu suga dangi kafin kema muzaga dake k’asashen da duk family dina,suke kinga yanzu sai in kewaya dake na kusa….amma in kinajin kewa ga wayanan kuma ga nihal da ita zamu koma gidana kuma Zaki ai ringa waya dasu mama…and in lokacin hajji yayi saiki biya masu baba da dangi su sauke farali kuma a sada zumunci”

Dariya ta saka “To ni ina naga kud’i ,hmmm aikuwa baby ke kikeda kud’i ….amma bari inyi shiru don nima gulma na juyo saikinji d’aga bakinsu tukunnna”

“Hmmm allah ya ji shemu khairan”

 

 

 

 

 

Oum Aphnan
[3/14, 07:14] Bamalli✌️: *JRRB NMJ*

 

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

 

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A.W.A*

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button