Jarababben Namiji 69-70
*69 – 70*
A ɗarare kurum take dashi,ita ga kunya da kawaici da suka haɗe mata saidai Shi sam bayi ganewa ,yaita wani shishige mata ko ya ɗauka ita ƴar iskace oho masa😏
Da hakan ta kuma kwanciya ta juya masa baya,kamo bombom ɗinta yayi yina dariya…da sauri ta zille ta koma ta ɗaya side ɗin.don ita dama kwanciyan ma a gado ɗaya da garjejen ƙato ba iyashi za tayiba
Buyota zai kuma yi ,dasauri ta ƙwalla ihu “Ni ka rabu dani”
“Eh zan rabu dake amma idan kin zo kin kwanta na rungumeki…babe kinsanni kuwa,wallahi bana gajiya da cin mace,a dare sai inyi sau bakwai ke har ten,ban gaji ba,kinji dalulin da yasa Nike son Zakiyya kenan akwai jurewa Buƙata ta,saidai ke kam bansani ba in zaki iya…don wallahi babe indai kika tsare mun wannan abun to komai zam maki ba tareda naji komai ba”
Ran Mairo in yayi dubu to ya tashi,”hmmm anya? To waishin ma sakacin da laifin na waye? Ace angonka yina maka firar karuwa a daren tarewarku…hmmm lallai akwai babban matsala”
Juyar da kai tayi zuciyarta na ƙuna,bakinta har wani ɗaci² yakeyi mata.
Jawota yayi ya kuma rungumeta ,kafin ya ja masu bargo.
Wasu bahagon ajiyar zuciya ta ringa saukewa a jejjere ita batasan ma tana da kishi ba sai yau.
To meye mafita?
*****
Washegari shi ya soma tashi ,wanka yayi da alwala kafin ya tasheta don itama tayi nata shikuma ya wuce masallacin gidan.
Da fari a tsaye ta fara sallan amma saidai ta ida a zaune.
Shikuwa daga masallacin kicin ya nufa ,to abinka da ba gwanin girkiba rasa maima zai iya dafa masu yayi ,kawai sai ya dafo tea me naanaa ,ya soya ƙwai bako albasa y jaro a tray ,ya zo gefen gado ya ajiye
Gurgiza kai tayi,”Nagode ,na ma ƙoshi”
Zaro ido yayi kafin yace “to ke irin zaman da kike so miyi kenan?”
“A’ah”
“To zo mu karya,daga baya zan faɗa maki abubuwan da nikeso da Wanda banso ,don ki kiyaye nima ki faɗa mun naki,kinga a samu damar nishaɗi,kinga shi zaman aure ,zamane ba na Kare ba”
Jinjina kai kurum tayi,ya bata mug ɗin tea ɗin shima ya fara kurɓan nasa,saida ta kange hannunta a baki kafin ta soma sha a kunyace, kallonta ya tsayayi ƙurrr, saida yaga sun kusa haɗe ido kafin ya sauke ya cigaba da shan tea ɗin .
Ita ta soma ajiyewa ,daga mata gira ɗaya yayi “yadai?” “Naƙoshi”
“Ohk dama nasan you won’t enjoy your husband food,buh ai dai I tried koo?”
Jinjina kai kurum tayi don bata ganeba .
“Hiyye wato girkina ba daɗi” zaro ido tayi da sauri “Ni? A”ah ,ni ban ce ba wallahi yayi mun daɗi kawai banson abinci da yawane”
“hmmm i see…with that your big bombom ko?” Ya faɗa yina nuno mata ɗuwawukanta ,sunkuyar da Kai tayi tana dariya.
Gyaran murya yayi,kafin ya ɗan haɗe fuska alamun komai zai faɗa now is serious.
“Babe inason infaɗa maki abunda nikeso da Wanda banso as I made mentioned,banson ƙazanta, inason matata ta so iyayena da ƴanuwana,banson gaddama bare rigima,inason mata ta ta tarairayeni,mu tarairayi juna in return,matana ta iya girki ,magana da sauransu ,ta iya kwalliya ,ehemmm crazy dress👗could be the main main,sannan other sillies such as colouration and the rest su biyo baya…kin gane”
Gyaɗe kai tayi”ohk faɗa mun naki”
“To inshallah zan maka biyayya gwargwadon iyawata,sannan nima inason in iya girki kala² dikda baba tsohuwar mai aikin nan ta koya mun da yawa,ina so in Kara akai yanda zanzama gwana a kitchen, sannan inaso in iya turanci harma da yarenka,sai kuma inaso in zama likita don in ringa kula da matan ƙauyen mu in zasu haihu,sai na ƙarshe banson tsawa da ihu,wallahi burkicewa nikeyi 😩” ta faɗa da shagwaɓaɓɓiyar murya kamar zata fashe da kuka.
“Is alryt baby,all your missions could be achieved inshallah…amma zanki likita bazai amfani ƙauyen ku ba,saboda you are no more there,rather zai taimaki yaranmu to come …” ya rungumota yina raɗa mata a kunne”saidai banji anyi taɗin cin gindi ba ,kinsan i like that”
Runtse ido tayi da gudu ta sa hannu ta rufe fuskarta.
“Come on baby ai dai kin samu sauƙi , comfirm to me yau da dare akwai aiki ko?”
Murya can ƙasan maƙoshi “a’ah wallahi ko tafiya ban iyawa ”
“Eyyah sorry ,kinmanta bamusha maganinmu ba”
Caɓe fuska tayi ,ta cuno baki gaba,tareda noƙe kafaɗa.
“Uhm uhm ni banson magani,ni fa kaɗai nikesha Kai baka sha ”
“Eh ai nima zan sha yau ,amma sai da dare…maza sha ki shirya mu fita Yar albarka”
Kautarda fuska tayi kafin ta miƙo hannu ,tana ya mutsa fuska , idonta fal ƙwalla
Dariya ya saki kafin ya miƙo mata,ya zuba mata ruwan a glass cup ya miƙo mata
Sai da ta rintse ido kafin ta zura maganin can ƙarshen maƙoshi ta kora da ruwa .
*******
Ƙarfe sha ɗaya prompt suka fito da niyyar fita shopping,shi da ita.su indo das cikin wani purple abaya sai takalmi mai rufaffen sama sau ciki ,half cover mai ruwan Golding ammasu adon stones yina walwali ta riƙe pos ɗinshi me kalar takalmin sai yayi mata Rolling da Golding veil…form ɗin powder yasa ya goge mata maiƙon fuskarta,ya taje mata giranta ,sai champ balm ,bakinta wani sheƙi ya ɗauka, a hankali ya ranƙwafo ya haɗe leɓɓansa waje guda ya manna mata kiss a leɓɓan nata.
Kautar da Kai tayi , kafin yayi murmushi yasaka mata agogo da Dan mannannen ɗankunne.
Da ɗingishinta ta fito falon ,bayan ta dafa kafaɗarsa.
Shikuma ya wani tallafota uwa jaririya.
Ƙorafi take masa “don Allah oga a dawo da wannan drivern wallahi yinada kirki kuma kaga ba tsaro kana fita Kai kaɗai musamman yanda naji kana magana da ummy kana faɗa mata wai kanada masu tsaron lafiyar ka (body guards) kaga kuma ba hakan bane”
Shafo kumatunta yayi “shinkenan baby yanda kikace haka zaayi dama naƙi dawo dasune saboda tsoron cin amana,amma yanzu ai ina tare dake no more cin amana”
Saida sukazo tsakiyar falon suna maƙale da juna a hakan suke tafiya dukda tana ɗingisa ƙafarta ,amma sai ka Dan lura zaka gane
Daga bayansu sukaji ance “Hye”
A tare suka juyo,cikeda fara’a ta ƙaraso inda suke dukda idonta ya cika da ƙwalla
“Happy marriage life💞” tafaɗa ,Wanda wasu mugun ƙwallane suka zo mata da sauri ta kamo Mairo ta rungumeta,kawai saita fashe da kuka.
Tausayinta ne ya kama Mairo ,a hankali takai hannu tana shafa faffaɗan bayanta”kiyi haƙuri anty nayi maku shishshigi ,ke ya kamata ki auri oga saidai nayi maku,katsahandal ,bazan damu ba in yanzu yace zai aureki saboda kinada kirki nasan zamu zauna lafiya,ina gajata matsayin ƴar aikin saurayinki da kuke Shirin aure kafin ƙaddara ta gifta kin soni a haka,kin bani kuɗi ke ta dabam ce a cikin ƴan matansa”
Ɗagota tayi ta tallafo fuskarta,ta ƙureta da ido
“Mairo na yarda da gaskiyarki don naga hakan a ƙwarar idonki,saidai mairo kishi dani ba abu bane mai sauƙi youre too young…amma zamu cigaba da zumunci in shaallah kisa a ranki da nida mijinki bakomai tsakanin mu face friendship ada kuma yanzu ya koma tsakanin ni dake….”
Waigowa tayi takalli julayb wanda gabaɗaya jikinsa ya gama sanyi
Cikin barkwanci tace “angon ƙwaila…finally ,finallly…plz a bita a hankali…gani nazo in bada haƙurin laifin satar da nayi maka, nayi hakan ne don in ƙuntata maka amma na gane kurena ,kuma ga kuɗinka nan ƙwarzane baduyiba …nagode” ta ƙarasa maganar tana nuno masa ƙatuwar jakar kuɗin da abbey ya zo masa dashi.
Kasa magana yayi kurum sai ya koma ya zauna daɓas kan kujera.
Itakam janyo hannunta tayi,fita ya ƙare dashi muje inkai ki wani waje ko..
Ango abani aron amaryan tamu”
Gyaɗa mata kai yayi kafin taja hannunta suka fito barandan ,tana ɗan ɗingisawa tana binta da sannu dondai tasan tasha aiki
Suna ƙoƙarin fita da motarsu motan ƴan garinsu na cuno kai.
Oum aphnan✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing…✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na…Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________