Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 67-68

Sponsored Links

*67 – 68*

Girgizata yahauyi ,faɗi yike “Love ki tashi plz karki mun haka,daga jin daɗi sai tsautsayi?🤔 Don Allah ki rufamun asiri” ganin fa vazata tashiba ,yasa ya ɗauko wandonsa ya maida da sauri,ya jawo wayarsa a kan bedside,zaman ƴan bori yayi kafin ya fara Kiran likitansa a waya

Cikin tashin hankali ya ɗaga “sir any problem?”
“Ba lafiya likita madam ba numfashi,karta mutu”
“Subhanallah meyafaru?”
“Plz no time for your sily questions plz kazo yanzu kurum”
Jinjina kai yayi kamar yina kallonsa kafin ya kashe waya.

Tashi yayi yafara safa da marwa,hankalinsa a mugun tashe,gaba ɗaya ta waniyi collapse ,though batayi bleed sosaiba ,sai tinted da ya ɓaɓɓata wajen amma ta gama zama kalar tausayi. Rugowa aguje yayi ya ƙara girgizata yina ganin kamar zata tashine.
Kawai ganin ba sauƙi kawai sai ya fashe da kuka ,kamar ƙaramin yaro “Hooop danasani na ƙyaleta kurum as she shown”

Ƙara kiran wayar likitan yayi,still yayi ringing har ya tsinke bai ɗauka ba.
Tuni ransa yakai ƙololuwa wajen tashi,kamar wanda aka fallawa mari ,atake yayi tunanin ko suma tayi? Aiko da gudu yaje ya ɗekko ruwa a fridge ya hauro kan gadon ya fara shafa mata ruwa a fuskar zuwa wuya.

Wani sassanyar a jiyar zuciya ta saki kafin ,tayi gigif ta farka ,kafin ta miƙe zaune ,tana ganinsa tafara tambul har takai ƙarshen gadon kafun ta sakko ,digurgir kamar batajin wani ciwo ta fyalla hanyar falo da gudun gaske.

Biyota yayi da sauri “wait love tsaya,karki ƙarawa jikinki ciwo,kin ji rauni tsaya…plz tsaya don allah”
Figar towel tayi ta ɗaura,kafin ya ƙaraso wajenta ta daɗa sheƙawa da gudu,haka suka hau tsere ,tsere har babban falo,a daidainan doctor ɗin ya shigo ɗakin.

Dakatawa tayi kafin ta fara juye juye zata koma.
A guje ya cafkota ya zauna ya shigar da ita jikinsa.
Manna mata kiss yayi a saman ƴan lips ɗinta da ta cuno gaba tareda haɗe giran sama da ƙasa
“Sorry love,hakan bazai kuma faruwa ba kinji,now bari likita ya dubamun ke”
Ƙarewa kanta kallo tayi sannan ta kalli shashen likitan da ya juya masu baya yina la’latsa wayarsa

Motsi tayi da nufin ta zulle ,kawai saitaji wani abu kamar ya tsikareta
“Ouchhhouu”
“Sorry,likita zoka dubata mana” ya ɗan ɗaga murya.
Zaro ido tayi kafin tace “A hakan”
“No ai lalurane”
“A’ah fa bara inje in suturta kaina” ta zamo daga jikinsa.aiko a guje tayi ƙasa. Tana shuuu da baki kamar wacce tasha yaji

Saurin sunkutarta yayi ya haura saman “ina dawowa yanzu likita” shima ɗan ɗaga murya yayi “ohk plz inaga inka kaita ka dawo ynzu akwai abunda zan baka kai mata amfani dashi ,basai na dubata ba”
Jinjina masa kai kurum ya daɗayi kafin suka haura sama,tana sagale a hannunsa fiyau kamar teddyn maman teddy🤪

Direta yayi akan gadon kafin yace “wait ina zuwa”
Tankasa ma batayi ba,yina fita ,ta so yunƙurin tashi saidai ina cinyoyi sunyi tsami nan sukace basu san wannanba.sharce gumi tayi ta koma ta kwanta,tana taune leɓɓen ƙasa.

Acan falo kam ,magunguna ya basa nasha,sai wanda yace ya haɗa mata ruwa a baf ya zuba a ciki sai ya sata ta zauna,yayi mata haka repeatedly kamar sau uku,sannan ta cigaba da process ɗin har gobe,shine zai aggrevating wajen ,ya dausashe da wuri su samu damar cigaba da al’amura …lolz

Godiya yayi masa kafin ya koma ciki shikuma ya fita.
Ruwa mai ɗan zafi ya tara a jacuzzi sannan ya tsalala ruwan maganin
Yazo ya sunkuce ta ,sai bayin ,zai cire mata towel ɗin ta ƙanƙame jikinta.zare mata ido yayi”oya no arguments”
Sa hannu tayi ta kulle bakinta ,ya zare ya ɗagata cak ya saka ta cikin yina sakata ta ƙwalla ƙara.ta zabura zata miƙe dukda rashin ƙwarin jikinda takeji ,ga zazzaɓi dayike ƙoƙarin rufeta.

Danneta yayi ,tun tana mutsu mutsu tana kuka ,har tayi shuru zufa na keto mata kota ina.
Yina ganin hakan ya zubar ya sa wani sabon ruwan ,shima dai tayi rakin ,kafin daga ƙarshe ya wanketa tas ,amma nutsuwarsa nakan ababenta.lallai allah na gode maka,zan sha aiki,don akwai kayanshi”
Barinta yayi a ciki bayan ya tamvayeta yanda ake wankan tsarki…ras ta faɗa masa a kunyace.thumb up yayi mata kafin ya fita yajawo ƙofar .

Koda ta gama kasa fitowa tayi kawai saita sha zamanta,akan gefen jacuzzin tana kuka…
Ganin daɗewan yayi yawane ya kuma leƙowa “yadai love”
“Uhm bayan na kasa tafiya ne”
“Ayya muje zan baki analgesic tabs da sauran pain releivers don inaso anjima a kula dani” ya faɗa yina kashe mata ido guda ɗaya.

Zaro ido tayi kawai saita fashe da kuka
“Ya akayi ba za a kula dani ɗin bane?”
Noƙe kafaɗa tayi kafin tace “A’ah ɗin” dariya yayi yina kwaikwayon maganarta.

Naɗota yayi a towel ya fito da ita
Wucewa yayi ya haɗo mata tea ya kawo mata tayi sip kamar uku ta ture,bai damuba ya ɓallo magungunan ya bata ,nan ko tace fir batashan magani

“Ohk bakida matsala ai na iya ɗura,abu mai sauƙine ,in damashi a cup in danneki in ɗura maki,kuma in koma next patrol komun kukanki bansakkowa sai asuba akanki kinji na gaya maki”
Dafe baki tayi tareda zaro ido
“Zan sha,wa’lahi zan sha” hannu na makyarkyata ta karɓa ta watsa a baki ta maida da ruwa.

******
Saida ya tabbatar ya kintsata cikin wasu riga da gajeran wando blue na jeans mai kyau yasha adon duwatsu,ya ɗaura mata red ɗin riga ƴar riga cas jikinta ,dukda ya kasa combing kan saboda rakinta ,tattareshi yayi ya ɗaure da makeken ribom red ,sannan yabi ya feshe ta da tulare masu ƙamshi…

Kwantowa yayi ya ɗaurata akan ƙirjinsa sauran jikinta akan gadon ,ya fara ɗaukansu hoto ….

“Baby booo kinganmu kuwa,perfectly match,ƙinyi kyau sure ka gudu, now bara inje nima inyi wanka inyi kyau babe kamar ke ko?”
Gyaɗa masa Kai tayi domin Allah, Allah takeyi ya tafi ,don gabaɗaya tsoron sa ma ta fara ji.

A status ya saka hoton su na WhatsApp ɗinsa bayan kuzuzuta abarsa da yagamayi,Shi dole matarsa is dignitarian takai verginity ɗinta …. saying Masha Allah

_Hummm ya zata Kaya ? Mu makaranta ,muna shirin ganin comments mun watsa wainnan👀_

Yina fita,wani lafiyayyen barci ya sureta ,shikuma ya shige toilet yayo wankansa yasa pyjamas farare ya wuto ɗakin .lokacin kam tuni ma tayi barci

Sai cikin dare kafin ta farka,cikin tsamin jiki ,hamma tayi zatayi miƙa taji ta kewaye cikin hannunsa

Mutsu mutsu tasomayi
Cikin muryan masu barci yace “ina zaki love?” Zan je sallah ne”
“A’ah babe ai kin manta kinyi wutr ba damar nafilat”
“Au asuba batayi ba ?”
“A’ah ,inajin zafine ya matsa maki,kinga baki cire kayan jikinki ba ,kikayi barci nashigo muyi fira na ganki kinyi ,barci shiyasa kurum na ƙyaleki”

 

 

Oum Aphnan✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button