Sponsored Links

Dabi’ar Zuciya Hausa Novel

  • Dabi’ar Zuciya 25

    Lantanar tana sake jin tausayin kaltum cikin ranta,saboda gaba daya ta rame,ta kuma sauya,ba kamar yadda fa santa ba “Dauki…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 24

    Jefa qafarta kawai take ba tare da tana kallon gabanta ba,wani zafi qirjinta yake mata,kamar yadda taji idanuwanta na suya,saboda…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 23

    Ba’a dauki wani dogon lokaci ba habiba ta bayyana a tsakar gidan,zani daban riga daban,idanuwanta sunyi jazur dasu,da alama kuka…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 22

    22   Wucewarsu bai sanya taron jama’ar da suka taru a wajen barin wajen ba,ciki kuwa harda wasila da labarin…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 21

    A daren ranar suna zaune a tsakar gida saboda yanayin zafi,ummansu na qofar dakinta,haka babansu na nashi qofar dakin qarqashun…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 20

      ……..tako ina mun dace da juna” takai qarshen maganar tasa ne hadi da fitar bugun zuciyarta,kaf tsayin rayuwarta wannan…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 19

    Ƙarfe hudu saura minti uku a unguwarsu tayi masa,dai da lokacin da masallacin layinsu suke haramar tada sallar la’asar,don haka…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 18

      Ya lura da kyau ya fishi kyan fata da kuma kyan fuska,duk da cewa sutura jikinsan ba wata ta…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 16

    *_Muna siyarda kaya kala kala kamar_* *jaka da takalmi kamfanin* *lamis,Dior,vellabela da dkny da sneakers ‘yan yayi dominku da yaranku*…

    Read More »
  • Dabi’ar Zuciya 17

    *_manzan Allah S A W ya kasance…bai taba aibata abinci ba ko sau daya a rayuwarsa,idan an kawo masa ya…

    Read More »
Back to top button