Jarababben Namiji 2
*2*
“`GOOD SAMARITAN IS A COIN“`
Julaybib matashin mai kuɗine da duniya ke alfahari da irinsu,ya taso cikin gata da kulawar iyayensa,dukda kasamcewar ba shine kaɗai yaron suba
Saidai shine first born sai kuma a bayansa akwai maza biyu twins, sai mace guda auta .
Iyayensu ƴan Asalin kufane a sa’udi Arabia dukkansu larabcine yaransu
Mahaifin julayb mashahurin ɗan kasuwane don kusan ɗaiɗaikun hotels ne a wajen harami ba mallakinsa ba
Ya tara kuɗi na ban mamaki sannan shi yake yowa makkah odan duk wasu nau’ikan fruits da su ɗin basu shukawa
Da sauran abubuwan buƙata don haka Abdulmuez yakasance babban mutum cikin mutane masu faɗa aji a nahiyatul Arab.
Kyau kam allah ya baiwa wannan zuriyar don hatta larabawa ƴan uwansu na kuzanta kyawunsu.
Dukda kasancewar momy rauda cikakkiya kuma kyakyawar mace hakan baisa dady mu’iz ya tsaya ma ita kaɗai ba,kullum hankalinsa yina rarrabuwa akan tikarun da ke zuwa yiwa matarsa aiki ba…
Acewarsa mata ƴan Africa baƙaƙe sunfi teste 😊
Magaji ko mafiyi tun sanda julayb yakai shekaru 14 lokacin yina ajin ƙarshe a secondary to tun sannan ya fara bibiya ƴan matan class ɗinsu.
Mom raudha macece mai tsananin son kanta gashi tanada zafin son ƴaƴa don haka ko me za ace yaranta sunyi bata taɓa yarda
Lokacinda julayb aka kamasa ne yina ƙoƙarin yiwa wata yarinya fyaɗe ,aka je aka sanarda iyayensa amma hir sukace sharri akayi masa daga ƙarshema sai tasasa ya rubuta jarrabawan fita a ajin ,batareda ya jira abokan karatun saba.
Hakan ya ƙara tunzura julayb yayi duk abinda yaso haka momy raudha wato mahaifiyar julaybib taga yaronta ya gama secondary anan ta buƙaci ya tafi jami’atul Madina. Saidai tunda yaje ya kasa maida hankali bare yayi haddan quranai ,tafseer da manyan littafan hadisai dasu tauhidai
Kullum baya iya kwana saida mace ,don haka ya tattara komatsansa yakoma hostel don yaci karansa ba babbaka
Saidai ya makara don kuwa tsaurin yamafi nagida.
Ahaka ya haɗu da wata yarinya ana kiranta jidda.ita ɗin fulanice ƴar nigeria,sun saba da ƙwaƙular juna sosai
Daga ƙarshe tabashi shawarar su bar wannan jamiar su wuce cambridge university ko oxford
Bai wani sha wuya ba wajan gamsar da iyayensa suka amince yayi migrating zuwa can
Aiko anan ya haɗu da tantiran yara ƴan nigeria da basa karatu saidai ai brabing lecturer yasa sin ci
Yakoyi hausa ranganɗau kamar yaran uwa da uba.
Samfarin Hq kuwa harma ya gama ganewa kowacce mace yasan kalar dausayinta.
Saidai dukda haka yinada son practicing buseness anan ne yasoma safaran kaya zuwa mabanbantan qasaahe
Yanzu haka shekarun julayb 27 kuma ya soma kafuwa a business nasa don tamkar nema yake ya wuce babansa don yanzu ɗaiɗaikun ƙasashene bai Zuwa kasuwanci kuma kowacce ƙasa yinada gidansa da guest house ɗinsa.
Dalili kuwa shine yasan shi mutum ne mai larurar shaawa ga mom ɗinsa duk inda zaije tana biye dashi ƙafaƙafa kamar yaron goye da ake gudin kar ya ɓata
Shiyasa yake barinta a gidansa shi kuma yaje holewarsa a guest house ɗinsa
Hakan nema takasance yanzu cikin nigeria a birnin ikko….
Cigaban labarin
*Oum Aphnaan🌸✍️*
[3/14, 06:40] Bamalli✌️: *Typing…✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na…Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________