Sponsored Links
Hausa NovelsSoldiers Family

Soldiers Family 27-28

Sponsored Links

Page  27&28

 

__””seda tayi kukanta me isarta tanajamai Allah ya,Isa kana tayi wankan bayan tagama tamik’e Amma takasa takawa se kawai tasaka kuka…Yana zaune bakin bed yajiyo kukanta hakan yasashi mik’e dasauri yashiga bathroom d’in tsaye yaganta d’aureda towel tabud’e kafafu se kuka takeyi kallonta yatsayayi tindaga sama hark’asa besan meyasaba hakan kawai yaji Yana tausayinta kodan wannan abunne dayashiga tsakaninsu yanzu oho…dauk’arta yayi cak

 

 

bedireta ko Inaba se akan bed kana yajanye kayansu dasuka lalace yazauna gefenta tareda zuba Mata Ido shibesan abunda zece mataba be iya rarrashin maceba balle yayimata Kuma yanzu bejin haushinta sedai yakasa tantance miyakeji akanta Amma koba komai yau tabashi farin ciki dabeta sanin ya yakeba se akanta…sunyi shiru kowa yakasa magana ita kukanta kawai takeyi tanajin dudduniya Babu marar Imani kamar wannan mutin da,akace mujintane..shiko Yana tinanin wacce hanya zetemaka Mata.

 

 

Acan perlon kuwa kowa yayi shiru da,abunda yake sak’awa aranshi…sekawai sukaga gimbiya halila tabud’e k’ofar tashigo dudda sunsan cewa sunrufe k’ofar taciki Amma basuyi mmkin ganin tabud’e tawajeba…itako tayi hakanne Dan karta tsoratasu Idan tabayyana hakan kawai agabansu.

 

Kallonsu tayi yadda duk suka shige gashi kana tace””habibullah Ina alyasat da zaraah? “Suna ciki yafad’a Yana nunamata hanyar bedroom d’inda suke..kama hanyar kawai tayi batareda takoma cewa komaiba tana zuwa bakin k’ofar sekawai tayi nocking

 

“Tashi alyasat yayi yabud’e k’ofar Yana kallanta itama kallanshi takeyi kamun tace d’auko matarka muje…shiru yayi kamar bazeyi maganaba itama Bata Kara cewa komaiba seda yagama miskilancinshi kana yace bakaya ajikinta kiyimun magana da yusif yafad’a kamar ammasa doli… okay kawai gimbiya halila tace tareda komawa perlon duban mutanen wurin tayi kana tace yusif..na,am gnr suhaif ya,amsa Yana tasowa kusanta

 

Jeka Yana nemanka tafad’a tareda fita daga perlon shiko yusif yanufi bedroom d’in atsaye yasameshi inda tabarshi…””yayadai bro cewar yusif.. Dan tsaki yaja kamun yace Kaya zaka d’auko mun please a pert ammy..what?? Yusif yafad’a Yana zaro Ido kamun yace bakaji abunda akace bane Kana,nan kana kashe arna anacan waje ana artabo zakace wani na d’aukoma Kaya haba..Dan Allah kabar wasa Mana serious fa kayana bazasu sawuba itama haka..kafin yak’arasa kawai sukaga gimbiya halila tana mikomai Kaya nashi Dana mama kana tabashi wani abun a kwalba tace kashafa Mata agun raunin zetemaka tayi tafiya koyayane domin akwai aiki agabanmu kuyi sauri jiranku nakeyi tanaga gama fad’ar hakan tabar wurin yusif nadariya yabi bayanta yayinda alyasat yarakashida harara

 

 

Komawa cikin bedroom d’in yayi Yana bata kayan shiko yashige bathroom yasaka nashi Koda yafito itama tasaka kallanta yayi Yana tinanin ta,inama zefara Mata magana ganin yanakara B’ata lokaci Kuma bamakawadai seyayi maganar se yace gashi wannan matar tace ashafa miki inkuma Zaki iya gashi yafad’a Yana Mika mata maganin…itako komai tabataceba takarb’i maganin tareda turobakinta gaba tana k’uk’unai..shidai bece Mata komaiba yafita daga d’akin tareda jamata k’ofar…cikin sauri tabud’e robar tareda d’ebo naganin tashafa seda tasaki k’ara tana yarfa hannu sabida taji zafinshi sosai kana tarufe saura

 

 

Shiko seda ya kwatanci tagama shafawa kana yadawo yace tatashi sutafi…bamusu kuwa tamik’e dudda tanajin zafin haryanzu sedai korabin nafarko bekaiba domin yanzu tana iya game k’afarta tayi tafiya….k’ofar yabud’e mata bayan tafita shima yabi bayanta suna fitowa perlon dukkan samarin gidan suka bisuda kallo yayinda muhibbat kejin kamar tashake mama setabar duniya sabida bakin ciki…gimbiya halila ce takara shigowa tana fad’ar muje…tareda koma fita hakan sukabi bayanta dagashi se ita…bakowa afarfajiyar filin stet d’in hakan yasa suka nufi pert d’in ammy ganin mama Bata sauri yasa gimbiya halila fad’ar kad’aukota please bamada lokaci inbazata iya tafiyaba..Aiko yad’aga ta cak kamar yad’auki baby batareda yabata damar yin wata magana ba hakan tanaji tana gani harsuka Isa pert d’in ammy bibibo natsaye ak’ofar shiga shida Maheerah se alokacin takara shagwab’e fuska tana kallonsu suko murmushi kawai sukayi tareda bud’e k’ofar perlon suka shiga alyasat nabiyedasu dauk’eda ita…seda sukayi tsakiyar perlon kana gimbiya halila tace ya,ajiyeta.

 

Suko suka shiga zagayen perlon inda maheerah tad’ago Dede wani table dake tsakiyar perlon tana fad’ar nanne..Aiko cikin sauri maheer yak’araso wurin tareda yiwa wurin duka d’aya yadare suka shiga tone k’asar wurin sunyi nisa sosai kana wani wani bak’in hayak’i yafara fita kallon alyasat gimbiya halila tayi tace kasa matarka ajikinka sabida wannan hayak’in…bamusu kuwa yarun gumeta ajikinshi seda suka gama tone wurin tsab kana gimbiya halila taduba ramen taga abunda keciki kana tace suzo suhad’a hannu wurin d’auko tukunyar dakecikin Ramin sud’aukota atare… duk’awa sukayi tareda zura hannuwansu atare sukarike tukunyar suna kamata hannunsu seda duka pert d’in yad’auki girgiza kamar rufin ze kifo akansu hakan yasa sukayi yunk’urin mayarda tukunyar cikin tsawa maheer yace karku kuskura kusaketa komiyeko zakuji harse kunfitoda ita…hakanko akayi Basu saketaba dudda sunaji ajikinsu yadda akeyiwa Naman jikinsu kamar ana konasu sabida azaba Amma hakan suka d’aure suka fitoda tukunyar daga ciki…cikin sauri maheerah tafidda wani ruwa tanazubawa tindaga damtsen hannun kowannensu suna sauka har akan tukunyar seda ruwan suka Kare duka kana tace kud’agata atare seku saketa kasa Kuna ambatar sunan Allah kunji…aikuwa cikin sauri suka d’aga hannuwansu sama dudda nauyinda sugaji tukunyar tak’ara hakan suka rod’ata a,k’asa ta tarwatse..cikin sauri maheer yacillawa abubuwan dake ciki wuta hakan kuwa yayidededa wata irin zaburada ammy tayi tana fad’ar sunnan Allah abakinta tareda bud’e idonta duka tana kallon bedroom d’in…cikin sauri habibbty dake kusanta takaraso tana fad’ar ma,Isha ma,Isha alhmdllh Allah..jiyowa ammy tayi takalleta tace na,am habibbty tafad’a dakyar sabida nauyinda bakinta yamata…Aiko habibbty tarungumota dasauri tana fad’ar Allah ngd maka ma,Isha kinsamu lpy Masha Allah…itako ammy hawaye kawai kefita daga idonta dudda batasan Kona mineneba Amma Idan yafahimci zancen habibbty tana nufin itadin tajima batada lpy sunjima ahakan kamun habibbty yasaketa tana fitowa dasauri perlon inda tasamu alyasat da mama d’uke domin Bata ganin su gimbiya halila cikin sauri tak’arasa tana fad’ar alyasat alyasat ma,Isha tafarka wlh tasamu lpy tadawo hayya cinta..aikamun tarufe Baki yanufi bedroom d’in da azabar gudu

 

 

 

Yanashiga yaganta zaune tadafe kanta cikin sauri yakarasa gareta Yana fad’ar ammyna…d’agowa tayi takalleshi tareda sakin D’an murmushin tace yaron ammy..aidasauri yak’arasa tareda rungumata jikinshi gabaki d’aya Yana sakin kukan farin ciki kukanda yajima yanaso yayishi Amma bezoba cikin tsantsar farin ciki yake fad’ar alhmdllh alhmdllh alhmdllh bini imati rabbi Allah..shiru duk sukayi tana shafa bayanshi kamar wani jinjiri imata k’wallar ce a idonta Jin sunzubo abayansa yasa yad’ago yanashare Mata hawayen tareda girgiza Mata kanshi…maheerah ce tashigo d’akin da murmushin nasara kwance akan fuskarta take dubansu kamun tace alyasat ba lokacifa katashi kuje kuk’arasa aikin zankai ma,Isha gun abban k’awata..jiyowa yayi Yana murmushi yake kallonta Wanda tinda taganshi bataga alamarma yasan miye murmushin ba..shiko cikin farin cikin dayake ciki yace waye abban k’awarki? “”General habibullah tafad’a atak’aice kana takama hannun ammy sukabar d’akin.

 

Tasowa yayi yabisu Yana tinanin wacce k’awarta take cewa abbe abbanta? Yana fitowa gimbiya halila tace yad’auko matarshi hakan yak’ara d’aukar mama suka nufi pert d’in habibbty.

 

 

Acan pert d’in dady kuwa duk suna zaune jugum2 banecewa komai domin dukkansu jiran tsammani sukeyi””assalamualaikum maheerah tafad’a tareda shigowa perlon ta,ajiye ammy kusan abbe kana tace abban zaraah kamatarka…abbe kuwa dayashiga shock tinda sukashigo dashi da duk Wanda ke perlon ganin abun sukeyi kamar a mafalki yau ma,Aisha ce tashigoda kafafunta batareda anrik’ataba ga habibbty biyedasu abaya..ai besan sanda yakankame abarsaba Yana yiwa Allah godiya su Al,Hassan da sauran yaran gidan harda matan bawanda be rungume ammy ba Yana farin cikin samun lpyr ta yusif da lateep kuwa kamar sutaka rawa Dan murna sunsan damuwar D’an uwansu tak’are tinda ammy tasamu lpy abbe Kuma Allah ya bayyanashi…mazama sunyiwa D’an uwansu murna nasamun lpyr matarsa.

 

 

Acan pert d’in habibbty kuwa wani kwarido sukashiga mezurfin gaske Wanda ko alyasat besandashiba agidan wani tsohon store sukashiga kana suka bud’e wani k’aramun d’aki aciki

 

Shidai alyasat Yana biyedasu kawai Yana kallon ikon Allah yayinda mama ke mak’ale ajikinshi..duhun wurin yayi yawa Wanda baka ganin komai aciki hakan yasa maheer bud’e hannunshi atake wani haske yafito yagauraye wurin

 

Cikin mmki alyasat ke kallon wani show glass dake mak’ale awurin dawani abun acikinshi kamar sak’aho…gun show glass din maheer yaje tareda b’antale murfin kana yajiyo yanayiwa gimbiya halila magana bayan sungama maganar ne tajuya tace”””alyasat zo kuhad’a hannu kaida zaraah kamar yadda kukayi d’azun kuciye wannan babyn k’arfe (Yar tsanar k’arfe) dakejikin wannan abun…bece Mata komaiba illah ajiye mama dayayi suka nufi abun shidai yaga kamar siffar mutin Kuma kamar yasan fuskar Amma yamanta Aina yasanta sekawai suka shiga b’anb’are Yar tsanar Amma suna Dora hannunsu akayi Bala,in cilli dasu seda sukayi sama kafin sufad’o maheer yayi saurin taresu Yana kallon abun kamun yasaukesu tuni gimbiya halila tayiwa wurin tsinkeda wani haske me,azabar zafi Wanda kefita daga idanunta atake shima maheer yayi hakan sesuka had’a k’arfi wurin d’aya kamun wani abun yace tusss yafashe Amma fa kamun yafashe sunjigata sosai Yana fashewa gimbiya halila tafad’i domin tajigata ba kad’an ba…cikin sauri mama tayi kanta tana fad’ar momma miyasameki? “”Bakomai Zara kuyi sauri kucire ba lokaci maheer zetemaka maku..Aiko suka koma wurin wannan abun tareda Dora hannunsu atare suna Kiran sunan Allah yayinda maheer yakafesu wuri d’aya dudda mama dabatajin tsoron wani abun Idan sukayi sabida tasaba dasu Amma wannan sedaya firgitata balle alyasat dabesaba ba Amma hakan yadake sabida namujine jajurtacce Kuma soja…datemakon Maheer suka samu nasarar b’anb’aro abun cikin iyawayar Allah da buwayarsa suna b’antaleshi sukazube awurin..yayinda habibbty tamik’e arazane tana fad’ar…!

 

 

 

 

*SOLDIERS FAMILY* na kud’i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk’atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub’ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉 08107819124

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*S F*

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button