Sponsored Links
Hausa NovelsKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 92

Sponsored Links

8/19, 9:59 AM] SAFIYYA: Baffa na zaune shi kadai afalo yana yan rubuce rubuce Baba yayi sallama kallon kofan yayi yace “shigo” anatse Baba yashigo yazauna akasa cikeda girmamawa, baffa yace “ya jikin Yasmeen din yaya tace gobe dasafe akace za’a
sallamesu ko”? Anatse Baba yace eh’ Baffa yace “to Allah ya kara sauki” yayi shiru yacigaba da abinda yakeyi, Baba rasa ta yanda zai farama Baffa
magana yayi, da kyar ahankali yace Baffa uhmmmm dama dama”dago kanshi Baffa yayi ya tsare Baba da idanu, ahankali Baba yace Baffa dama inaso ka jagoranci tafiyan mu ne gobe inaso karakani mu maida Yasmeen dakinta, kaga gata da juna biyu yakamata tayi zamanta adakin daganan
sai uhmm katayani hakuri” duk wacce
takaranta min daidai wani kalan murmushi Baffa yayi tareda girgixa kafa yana kallon baba saikuma chan yace “ni bazaka sani a halin kunya ba lbrahim, kai
kadai kaje kayi rashin mutuncin ka kai kadai zakaje ka gyara abinda ka bata ni baza ayi mubawa yaron ba yan uwanshi
halin karanta Dani da sauri Baba yace
“Baffa dan Allah kayakuri Baffa yadagamai hannu yace “kaga dakata
bawai zancen na yakuri bane, tayaya
zan kalli makahon tsohon nan dakasa
aka kakkama akasa sukai kneeling
akasa aka daura bibdigogi akansu
Sannan ka Sheka musu rashin mutunci?
Koko tayaya kakeso na kalli mijin fatima
da saida ka sumar dashi tsabagen dukan dakamai kaman kasami jaki”?
Lumshe idanu Baba yayi ahankali Baffa
yace “kai bazama kaji kunya ba da full chest naka da rashin mutunci kasa aka kwaso kayan yarinyar nan tsaf ko tsinke baa bari ba yanzu kuma akoma amai da kaya? Haba
haba lbrahim kama kanka adalci mana
gaskiya badani za’ayi ba, Fateema diyaraka ce kariga ka nunamin haka
kome zakayi kayi akanta daidai ne but
gaskiya bazan iya kallon iyayen yaron
nan da yaron nan ba” gumi ketoma Baba
yashiga yi Baba zai
kara magana Baffa yadagamai hannu yace “tashi katafi bazan bika ba iya gaskiya ta kenan nagaya maka” Baba
jiyayi duniyan tamai zafi wato kowa ya
tsame.Hannunshi an barmai komi dan shiyay komi ga Fateema takicin komi a asibiti sai kuka take tana gayama mamanta ita akaita wajen
Maheer Baba har wata yar rama yayı yay Zuru zuru, wucewa yayi yana tafiya shi kadai yaje dakin da aka jera kayan Yasmeen din ya tsaya yana kallo tayaya zai fara sa amaida kayan nan?
Wih abin da kunya bala’in kunya yakeji kaman ba gobe wucewa tayi yakoma daki ranan har gari yawaye bai runtsa ba kasa
fitanta yayi saidai Baffa yaje yadawo dasu Yasmeen. Yasmeen na ganin Baba ta duka agabanshi tafashe da kuka sosai tace
Baba dan Allah kada karabani da mijina wlh wlh Baba zan mutu ina bala’in son Maheer, shi kadai nakeso kabani shi kabani komu aduniyan nan Baba an sakeshi dan Allah ku maidani dakin mijina” kowa na gidan kallon yasmeen yake an kasa magana ga bakin yarinya
yabude Yasmeen bako kunya, Baffa ne yayi jarumta yace jeki hada kayanki
Babanki ze kaiki” dasauri Yasmeen ta
tashi tawuce tafita tai dakinta da gudu
Baffa yakalli Baba dayakasa motsi yace “gwara ka maida yarinyar nan dakin mijinta tun wuri kadai gani da idanunka”

yakalli su Ammi
da Yaga yace “kuje
ku shishiryata pls”
da kyar Baba yace
“idan gari yayi
duhu zan kaita”
hararanshi Ammi
tayi duk suka fice
sukayi lafiyayyun
magunguna aka
babbama Yasmeen
tasha, Ammi
dakanta tamata
wani kazan magana
batai amai ba sai
murna taje zata
koma wajen mijinta.
Yasmeen tasha
Abinda Baba bai
sani ba tuni Baffa
yaje har gida
yabama su Baba
hakuri dasu Hamad
sosai yace yau Zaa
dawo da Yasmeen
anjima da daddare
har cikin ranshi
Maheer yaji dadi,
dakanshi duk wacce
takaranta min daidai
da harafi daya a
littafi ban yafe mata
ba wlh har abada
yakira wani funiture
company aka kawo
funiture saka shiga
gyara side nasu
komi dasauri sauri
akeyi shima sai
murmushi yakeyi dudda bawani zama
sukayi agida ba dan anyi inviting nashi
to channels new dan amai interview
sukaje sai bayan magrib yadawo.
Shirya Yasmeen su Ammi sukayi dake bala’in kamshi dan sun mata wankan
turare cikin wani pitch lafiya an gyara mata gashi, dudda ta rame but tayi wani irin kyau farida tace “Anty Yasmeen kinyi kyau” murmushi Yasmeen tayi takalli Ammi dake kulle mata lafayan a waist
tace “Ammi wai haka”?
abada Gyadamata kai Ammi tayi tace
“sosai” cikeda jin dadi Yasmeen tace
“nasan shima Ya Maheer zaice nayi kyau” dan buge bakinta Ammi tayi kadan tace “ke bakida kunya ko” turoma Ammi baki tayi cikin kunkuni tace “nida mijina” hararanta Ammi tayi tace “mara kunya
wuce kitafi Baban ki anjiranki amota” rungume Ammi tayi tsamtsam tace Ammi na ina sonki sosai sosai wlh,
zancema mijina yakaina nasaya miki
gift kinji” baki Ammi tasaki tana kallon
Yasmeen yanda take wani murna za’a kaita gidan Maheer akunyace Yasmeen tajuya tafita mota tashiga Baba da baida karfi yatada motan suka tafi harsukakai
gidan baicema Yasmeen uppan ba koda sukakai gidan kasa horn yayi sai tuna abubuwan dayayi yake ranan dayaso gidan da kyar yatara courage
Wainolotrey yayi horn aka budemai yashiga ciki yayi parking ya aika mai gadi yaje yayi sallama, baa jimaba Baba yafito
cikin mutuntawa yace “kushigo pls ku shigo” binshi Baba dake rike da Yasmeen yayi suka shiga ciki Hamad ne kadai
afalo ganin Baba yatashi yabama Baba hannu, Baba yace “jeka kira Maheer Hamad” zama Baba yayi
Yasmeen na zaune gefenshi hakanan
Taji gabanta yahau faduwa, ba’a wani
jimaba Maheer yasauko tareda Hamad yana sanye cikin wani farin yadi anmai dinkin jumper yamai kyau na fitina yana zuba wannan mugun kamshin ijiyan zuciya Yasmeen tasauke gabanta nafaduwa sosai yanzun wannan Hadadden guy din nan ne mijinta, Maheer is huge, ga tsayi, ga broad chest, ga lifiyayyen saje, ga dogon hanci, ga
idanu, ga pink lips ga kira Ya Allah! sosai take kallonshi amman ko kallon inda take baiyiba bakaraso cikin falon, tashi Baba yayi ahankali yabama Maheer hannu.
[

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button