Sponsored Links
KyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 66

Sponsored Links

[7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Sai yanzu taji kamshin turarenshi daya daki hancinta, dawani kalan sauri tashiga kokarin tureshi amman takasa ahankali Maheer yace “you don’t have that power” with so much rage Yasmeen tace “me haka? Lafiya Malam”? Dan shiru yayi kafin ya manna side na face mashi da side na face nata bakinshi na saitin kunnenta cikin wata irin muryan lallashi yace “namiki laifi dayawa pls kiyakuri and give me a chance to explain myself” dazaka zo kitchen din bazama kadauka akwai mutane ba dan bazaka taba jn maganan dasuke ba, wani abu
Yasmeen taji vazo mata wuva baki tabude zatai magana taji kuka yazo mata hakan yasa tai shiru takasa magana, awani irin hankali Maheer yace “wallahi I love you Fateema” yay maganan yana kama hannunta ahankali yadaura kan kirjinshi dake beating kadan kadan, awani kalan hankali yace “my heart is slowing down sabida kina fushi dani! I love you believe me” har lokacin
Yasmeen kasa magana tayi bawai dan bataso tabashi befitting reply ba kawai dan sabida avanda takeji tana bude baki kuka zata saki kuma bataso takaramai kuka dudda komi nadawo mata fresh arai, dan goga sajenshi yayi jikin kumatunta yace “everything is not like yanda kike gani give me a chance to explain” “explain wat!”?
Yasmeen tafadi dazafi kanain muryanta kasan she’s still bittered, tace “angaya maka ina bukatan any explanation from you ne bayan wanda voice naka a record din nan yam…
Takasa karasa magana sabida kuka dayazo mata tadaure tahana kanta, awani irin hankali muryanta nadan rawa tace “ina gidan nan ne kawai sabida Baba inaso na nunamai cewa ya isa dani, but aure tsakanina dakai yakare Maheer, I don’t want you, not now, not gobe, not har abada, I don’t want you”
wani kalan fizgota zuwa kirjinshi
Maheer yayi yamatse taredasa hannunshi yadago fuskanta yazo dab da nashi dudda batason tadago amman ina yafi karfinta dole kan nata yadago, cikin husky yet very sexy voice Maheer vace “are you sure vou don’t want me”?
Yay maganan yana wani kalan lashe soft lips nata da tongue nashi hannunshi daya yakai bayan ass nata yay squeezing da kyau yatsunshi na lumewa a soft bombom din, runtse idanunta Yasmeeen tayi tanajin abinda bata tabaji ba ko numfashi mai kyau
kasa saki tayi tanaji kaman he should kiss her already at the same time tanajin mugun haushinshi,
jin yanda jkinta yayi da vanda take numfashi vasa yaja bottom lips nata to his mouth yadanyi sucking kadan murya chan cikin ciki vace “you’re not
a good liar Fateema” yay maganan yana wani kalan grabbing lips nata yashiga kissing nata da kyau takasa komi, irin kiss din nan nagayama mace you missed her, and u love her, kusan 2min yayi yana kissing nata kafin ahankali yasaki bakinta batare daya cire lips nashi dagakan mata ba cikin taushin murya yace “don’t let my past, my mistake ruin our marriage Fateema, it doesn’t change the fact cewa you are my first love,
kene mace tafarko da Maheer yataba so, you are my soul! You are the whole entire me Baby, I love you so so soo much, dan Allah ki yakuri” yay maganan yana zare hannunshi dagakan ass dinta vakai kan kunnuwanshi varike duka biyun daidainan aka kawo wuta hada idanu sukayi,
yawani kalan kwabe mata fuska ashagwabe kaman zaiyi kuka yarike kunnenshi ya lumshe mata idanu yabudesu ya lankwashe kai yace
“sorrrrryyyyyyyyy” vanda yaja sorry saida yawani chaki zuciyanta batasan sanda tadauke kanta ba jikinta yasoma rawa jin kaman tai hugging nashi he looks sooo super cute yanda yake bata hakuri yana lallabata kaman ba Pablo,
ganin zuciyanta na skipping yasa dasauri tajuya zata fita dawani kalan sauri ya rungumeta abaya batare dayay magana ba chak Yasmeen ta tsaya tana in vanda zucianshi ke bugawa bamatasan yazatayi ba Baba yamata wa’azi kan yafiya,
takalli kwayan idanun Maheer taga he really meant d apology har ramewa yayi dan fadan kwana ukun nan zuwa hudu, ko biyar ne ma, infact a week fight, he’s really sorry, and her heart wants him and that same hearts that wants him is f*king jealous again about everything, daidainan sukaji muryan Baba na kwalamata kira zai shigo kitchen din. “Fateema” da gangan Maheer yadaga dogon 23 hijabinta tabaya yashige jin muryan
Baba daidai Baba nabude kofan yana shigowa kitchen din hakan yasa dasauri Yasmeen tace “Na’am Baba”
Baba dake tsaye daga ta kota yace
“banace kada ki kara komiba”? Baki tabude zatai magana takasa sabida
•hannun Maheer dataji vana sawa cikin riganta takasa wajen ciki yana tafiya sama dashi yana kissing bayanta da bayan wuyanta kaman wani tsohon maye daya dade bai sami nama ba,
jin takasa magana vasa dasauri Baba yace “lafiya kika kasa magana ince badai kuka kike ba” Baba yay maganan cikeda damuwa dan yadauka rashin ganinshi yasa tazo nan take kuka ya yunkuro zaizo inda take daidai lokacin
Maheer najan bra dinta kasa yawani dage riganta sama ya mannata abango tana tureshi kusan damben kokawa suke mara kara gudun kada Baba yaji tai wani ihu tace “Baba tsaya kada kazo…….nan”
takarasa maganan bakinta narawa sosai jin Maheer yakafa bakinshi kan nononta harya farasha yana wani sauke ~ jiyan zuciya kaman wanda yay shekara uku baisha nono ba, hannunta datake kokawa dashi yahada yarike gam yamaidasu baya hakan yakara bankaromai da kirjin nata, Baba daya tsaya yaji tayi shiru kuma vace “lafiya Fateema”? Amugun rude Yasmeen nafama da Maheer cikin hijabinta tace
“Baba ka……..kooo……
da kyar tace “Baba ka koma falo kwalba yafashe ne kada ka taka, bari na kwashe inzo” dasauri Baba vace
“ayyooo to kiyi ahankali dan Allah”
yaja kofan yajuva yafita dawani kalan sauri Yasmeen ta fizge hannunta da karfi ta ture kanshi tana matsawa baya hakan yasa Maheer yafito daga hijabin saman bakinshi duk danshin yawu kaman wanda yay satan abinci amman kana gain shaidan vaci asaman bakinshi dinnan, kallo daya Yasmeen tamai tadauke kanta dasauri tazo zata wuce cikeda iskanci Maheer yace “har booby rowanshi zakimin nida abuna sadaki nabiya fa” wani kalan fizge hannunta tayi da mugun gudu tawuce tafita daga kitchen din jin maganan banzan daya mata dayasa tsigan jikinta ketashi, wl Maheer baida kunya ko kadan.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button