Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 63-64

Sponsored Links

*63 – 64*

Jujjuyawa yashigayi ko allah zaisa taga abunda zata tsane kanta dashi ,kuma ta ɗaura dondai ita kanta zataji kunyar maida wannan daddaunan zanin.

Jerin towel ɗin da tagani a sagalgale jikin rank ,masu kalolin pink, cikin ɗari² ta ɗauka,saidai abunda ya bata rigid support shine ganin julayb ɗin da farin towel ɗin,kenan may be shi ake amfani dashi in za ayi wankan ko in angama.

Dawowa ɗakin yayi ya shimfiɗa masu wani faffaɗan darduma mai taushin gaske
Kafin yaje ya jera kayan karɓan bakin amarya😄

Aikuwa tana leƙowa tayi arba dashi. Da gudu ta koma ciki tana ƙarewa kanta kallo.

Tanacan tana leƙe ta labule batayi auneba saidai taji an sunkuceta anyi sama ,tuni ɗan ɓingilin towel ɗin yafara lilo zai fice

“Wayyo ,yi haƙuri ka ajeni,wallahi na daina,zanin zai cirefa ,kayi haƙuri”
Akan faffaɗan gadonsu.

Dakansa ya ɗakko mata suitable cream ɗin da ya dace da jikinta,yafara goga mata a daga kafaɗanta,wuya har fuska,kamo hannunta yayi yana murza mata man ta wani siga “Mairota wannan wani irin lallene🥺”
“Hmm na gargajuyane,mu haka al’adanmu yike” niko nace mairo aji tsoron allah kodai na mallaka….fans ga sirrin *Surah Alam nashrah zaki rubuta ki wanke da ruwa kaɗan sai ki kwaɓa da lallen asa a ƙafa*

*Sai kuma walfajri ki wanke ki haɗe da lalle a hannun dama*

Zame towel ɗin yayi a hankali,bayan ya sakata a jikinsa yafara goga ma dukiyar ƙirjinta semulteniously,yina fuzgo wani irin numfashi tareda raɗa mata wasu zantuttuka da larabci,wanda itakam mairo koda hausane bazata iya fahimtar suba.

Zillewa tafara ƙoƙarin yi sakamakon wasu baƙin al’amura da bata taɓa jiba a rayuwarta da suka fara bijiro mata.rungumota ya daɗa yi tsantsan yina lailaya ƴan ficilcilun kan nononta,cikin inda² yace”Bay…baby…ki bari haramun ne saɓama miji ,kar …kar ki fara kinji love?” Ya ƙarashe tareda kautar da bakinsa adaga kunnenta ,ya manna mata kiss a ta bayan wuya.

Don dole ta saki jiki don dai itama kanta an mata nasiha akan hakan tun a gida.

“Amm,amma oga ba muyi sallan bane ai”
“Oushhh baeby na manta”ɗan sunkuyawa yayi ya lakato man ya fara shafa mata har ziwa ramun cibiyarta nan ya shiga jujjuya yatsarsa ,mammatse cinyoyinta tashiga yi.
“Don allah muje muyi sallan tooo ,ni zafi nikeji abar shafa man” juyata yayi ya lakato cream ɗin ya laylaya mata a ɗuwawu kafin ya maka mata dukkan wasa,saida ‘hannunsa ya ɗan kame kafin ya fita a hankali
Turo baki tayi kafin tace “uhmmnm ni ,ni,ni” tana shushure ƙafa,dariya ya saki ya miƙe ,ya ɗakko mata doguwar riga tasaka ,saida suka sake alwala kafin suka gabatar da sallan yina jansu,hmmm team mairo kuzo kuji yanda julayb ke jero addu’a kamar jikan sudays,hhh ko da yike ƙila maƙwaftane…lolz

Gaban kayayyakin cin da aka sayo masu yayi,a hankali ya jejjera komai gwanin ban sha’awa ,rungumeta yayi ajikinsa kafin yasoma yago rosted chicken ɗin ya saka mata a baki. Dafarko ƙin karɓa tayi saida ya zare mata idu take tsoronsa ya shigeta ,ta buɗe bakin yina tura mata tana taunawa a hankula tana haɗiyewa. saida yaga tana karɓa da ɓata fuska kafin ya ƙyaleta,ya tsiyayo fresh milk a cup ya saka mata a baki…sosai tasha don sukam akwai kyakyawar halaƙa tsakaninta da madara,bare wannan ga daɗi ,flavoured ga sanyi kuma again.

Dam ta ƙoshi kafin ta langaɓar dakai ajikinsa,shimako cin yunwa yayi ma kansa don dai yina jin yunwan .

Brush yasata tayi kafin shima yayi ,a falo suka haɗe,da sauri ya sureta sai master room,yina sauketa a gadon ya rage wutar ɗakin,atake wani kunya yazo ya lulluɓesa abunda bai taɓa jiba a wajen wata kenan ,waishi kunya. Doguwar jallabiyarsa yayi,haka yayi saura dagashi sai boxers.hajiyarsa kam tacika tayi fam ,cikeda shauƙi to ke ko yau zatayi al’amarin da aka daɗe ba’ayiba.

Itakam vanda ajiyar zuciya ba abunda takeyi ,yau ake cewa ta faru ƙare…cikin dimly light ɗin ya nufo inda take,wani sufa yayi ya hauro gadon…

 

_kuyi haƙuri dani gaskiya yanzu posting sai can rana zan inayi in na fito aji,saboda yanzu muna lectures ,amma don allah kuyi haƙury_

 

 

Oum Aphnan✍️
[3/14, 07:06] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button