Jarababben Namiji 61-62
*61 – 62*
Cikin hanzari Abbey ya warce wayan a hannun securityn
“Julayb ? Are you insane? Dama ka kawo mu Nan ne don kaci mutuncin mu kasa mutane suyi mana kallon ɓarayi?,see inada hidima fa a gabana na tsinke nazo don in faranta ma ,and all you know…but suddenly sai ka ɗaukan masu yarinya katafi da ita , without their consent ,me kake nufi heye?”
Ɗan relaxing yayi kan three sitter,kafin ya waiga ya kalli mairo dake gefe tana dirzan kuka
“Abbey am sorry,I made a mistake which am not pretending to… beside naga suna ƙokarin sawa a ƙwace mun mata ne ,shiyasa ni kuma na taho da abata,tunda nidai nasan ko asaudi ango ko baban amarya su suke kai amarya gidanta…”
Katsesa yayi cikin bala’i.
“Will you keep that your idiot mouth shout up!…Al’adansu tamu ne? In hakane meyasa baka tsaya ka ɗauro auren da kanka ba sai da ka tattago mu eyeee?”
“Afhuwan ya abeey”
“Kashirya gobe danginta ,zasu taso suga gida ,mu kuma yau zamu taso ƙarfe biyar zamu kwana a hotel kafin mu wuce…so if you like ka wulaƙanta su in sukazo,na rigada na bada an siya dogon motan da ke zuwa Nan…nace in sun je sun dawo abarma limamin da ya bada auren motar”
“Shukran ya abeey , shukran jazeelan”
Yanke wayan yayi cikin jin daɗi,duk da har yanzu ransa bai huce dukaba.
*****
Sauke numfashinsa yayi a hankali “oooops I thank God ,ba wanda zai distracting ɗinmu,so our day just start from now,,ouuuuu!”
Ya dirko ya taho inda take ,a hankali ya yaye mayanin fuskarta
Kyaɓe fuska yayi uwa ƙaramin yaro
“U’uhhh haba mairon julayb ,what is all that,yakamata ki bar kukan nan hakanan,and beside what is the essence of it? Plz ki barmu mu more rayuwar mu me inganci ,coz I’ve a huge plan for the both of us”
Jan numfashi tayi da ƙarfi ta aje ,sannan taja hanci.
“Sorry amaryata,I didn’t mean to hurt you ,ok? Dukda nasan ban maki komai ba plz am soliciting for your forgiveness plzzzzzz” yafaɗa yina wani langaɓe kai ,tareda caɓe fuska,duk abunka dole sai kayi dariya .
Don haka tako tuntsire da dariya,wanda wasu hawayen suka zubo sharrr!
Ko a tunaninta bata aza yinada sauƙin kai irin hakan nan ba
Sa yatsarsa yayi akan dimple ɗinta ya ɗan murza
“Hmmm muji da juna mairota,kinsan mijinki mabuƙacine,amma fa ada yanxu nasan na cika namiji mai cikakkiyar macen da vazata taɓa ginsata ba kamar sauran matan da nai hulɗa dasu a baya …astagfurullah ai na daina ko?🤩 To yanzu na lada da neman aljanna zamu soma”
Tinda ya fara magana ta tsure ,wasu abubuwane suka shiga mata yawo akwanya anya bazan gudu inbar lada ta bakuwa?
“No Mairo,abun nan daɗine fa gareshi,sai ma kin ɗanɗanani don akwaini da garɗi,kinga in hakan ta kasance shine sunanki zai sama promotion ɗaga mairo zuwa other special name”
Caɓe fuska tayi ,”uhm to sallah fa”
“Ke wannan composary ne,kawai I want to convince you ne, Shi yasa buh before then muje ayi wanka”
Shi yayi directing ɗinta zuwa part ɗinta, woooow abunda nace kenan ,any thing new, classical and expensive. Komai sai ɗaukan ido yikeyi da ƙamshin sabunta.
Part ne dayayi comprising five bedrooms ,3 normal parlour ,dakuma tangamemen falo,da kowanne ɗakunan zasuyi linking da na juna.
Mairo kam ta rude ƙarshe, ganin arnan kuɗin da aka kashe mata “oh ni Mairo ,duk a kan so,akayi mun hakan ,batareda duba usulina ba dana iyayena ,ubangijina Allah ka bani ikon yiwa mijina biyayya ,iya iyawata”
Maganarsa ne ya ankarad da ita
“Ya kikaga section ɗinnaki? Hope kinason ɗakin ƙololuwar sama ,rather ki dawo nawa part ɗin”
Gurgiza kai tayi “Nagode Allah ya biyaka da aljanna maɗaukakiya”
“Amin amaryata,mai kalar hurul aini ,tun yanzu kin fara samun daraja da lada…kinga wainnan akwatunan kine,though banson matana tana jibga mun irinsu,but dole in siya maki,saboda haƙƙin kine so that daga baya nasai maki my choice”
Akwatina ne jibgi guda nidai nace ƙila yayi set huɗu ko biyar,don dai sun cika ɗaki ban tsaya ƙirgawa ba.
Rasa bakin magana tayi kawai saita fashe da kuka ta zube akan gwuiwoyinta
“Oga me yasa hakan ,nifa ba auren kuɗi nayi ba ,me zanyi da wainnan saikace wacce zata buɗe kanti,haba”
Ɗaure fuska yayi “Ai ke mata tace,donhaka haƙƙina ne in baki ci,sha ,muhalli mai kyau da lafiya…ke mun saki abunda annabi yace don shi cewa yayi aba mace abinci,ba kayan abinci ta sarrafa ba saboda darajar da allah ya baku ku mata,don haka banni innemi ladata mai kyau”
Cak ya ɗagata ya aje akan gado ya fara ƙoƙarin cire mata kayan jikinta ,na kirta²n kayan saƙi.
Mutsu² tafara yi,”aah ban fa son gaddama,ki tsaya in cire maki kayan zafin nan kije kiyi wanka”
“Hmmm to bari zan iya”
Sakinta yayi ya fita ya ja mata ƙofa.
Cikin sauri ta ciccire kayan ta aje agefe ta ɗaura zanin kayan tayi cikin bayin da gudu…nan ta fara warewaren inda zata ajiye zanin ,da braziya da pant.lolz
Kan sink ta ɗiɗibga,kafin ta fara wankan.
Shima nasa ɗakin ya nufa ,bayan ya saka mai gadi ya sayo masu kayan wa ƙaddimu li anfusikum🤪
Har ya fara kawai,sai tsamin kanta ya faɗo masa akai na man shanu. Da sauri ya ɗaɗauraye jikinsa ya ɗaura towel ,yina zuwa yaji ƙaran ruwa alamun tana wankane…kawai sai ya burma ciki ya maida ƙofar ya rufe.
Ƙara tasaki ta koma ta tsiguna ta cure guri guda.
“Hhhhh calm your nerves zan wanke maki kaine”
Itakam ko ta kansa batayiba din idonta ma yina kullene saboda ganin lafiyayyen ƙirjinsa kwance da layalayan gashi ,komai nashi cute,gashi bawani irin muscle man ɗin nan ba ,sai tsawo da murjewa jiki.
Ya wani cukurkuɗa towel ya soke,kamar irin na ƴan indiya ,tako shamale can sama.
Gaban wajen mayukan gyaran kan yaje ,kowanne sai ya tsaya ya karanta kafin ya curo.
Kallo ɗaya yayi mata ,kawai yaji tsikar jikinsa ya tashi ,komai na neman kufce masa,ganin dumaduman ɗuwawukanta ,da gefen nonuwanta
Cikin sanyin jiki ,ya fara duddula shamfu ɗin yina squeezing kan cikin sulɓin jiki.
Ya daɗe yina duddulawa kan kafin ya fara kumfa,hakan kam tuni ya warwarar da manyan kitson yabar ƙananan
Yina gamawa ya kauda kai yafita ko ya barta ta gama wankanta lafiya
Yina fita ta miƙe a kunyace ta cigaba da warware sauran kitson ta ɗauraye gashin ta ƙarasa wankanta.
Oum aphnan✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing…✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na…Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________