Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 26-27

Sponsored Links

*26 – 27*

A can gidan kuwa julayb ,mairoce zaune tana karatun littafin ishmawi tana bitan inda babanta ya koya mata, knocking ta ringaji anayi da sauri ta gyara riganta da nonuwanta suka sassaɓo waje taje ta buɗe ƙofan.
Zakiiya ce tashigo tasa wando crazy mai dagargajajjen gwuiwa da damɓareren tabarau a idonta ,zata wuce kenan cikeda masifa ta fuzgota ta buga da ƙofan

“Ke ba’a koya maki gaisuwa ba ne a gidan ku,jiki tiƙeƙiya dake ba’a san darajar jikiba takamammen kayan sawa bakida shi ,kullum kaya tsigil tsigil kamar na Fulani, au na mance su ɗin ne🤭…to inaso in gargaɗeki akan kar ki sake bari wata shegiya ta kuma takowa cikin gidan nan,inkuma tafaru Ni dakene kinajina”

Jinjina kai tayi tareda ƙunshe baki tana kuka

A gadarance ta wuce ta zuwa cikin gidan

******
Kicin direct ta Wuce ta shirya masa haɗaɗɗen girkin larabawa da aka koya mata ta social media ,Wanda taji yina yawan faɗa mata yina sonshi ,saidai wai tunda yazo Nigeria baitaɓa samun sa ba ,and he missed it .
Ƙamshin girkin ne ya fito dashi falon hannunsa saƙale a wuyar wata ƴar budurwa dabazata gaza 18 yrs ba ,yarinyar sanye take cikin wanda matsatstse saidai rigar ya saukar mata har rabin cinya inda ya rufe ƴan madaidaitan ɗuwawukanta ,suna zuwa wajen exit ya ci burki ,ya saƙalo hannunsa ya saka mata kuɗin a pocket ɗin bayan wandonta , sannan yasa hannun sa ya ɗan makawa ɗuwawun dukan wasa

“Ohk bye baby”
Narainarai tayi da fuska kafin tace “kai ko in bazaka kainiba ,why not ko driver kasa ya kaini ”
“Ayya kiyi haƙuri kinga now I want to watch football and beside na aiki driver ,kije kawai saina nemeki”

Jinjina kai tayi kafin ta gyara veil ɗin ta da tayi rolling ta waigo ta kalleshi ,kafin tayi masa murmushi da innocent face ɗin ta “Always remember I love you baby”
Fake yayi mata a goshi “me too”
Yasaketa kafin yaɗa yi baya yina mata waving har yakai wani luntsumemen kujera ya faɗa ,tareda ɗaurka ƙafa ɗaya kan ɗaya

Shau hawayen nadamar yasar da budurcinta da tayi ya zubo mata ,kafin tayi saurin gogewa tana bawa zuciyar ta ƙwarin gwuiwa na ai ƙila innayi ƙoƙari zai aureni.

Bayan zamansa ba daɗewa saiga Ahmed yashigo dawasu files a hannunsa.

Musabiha sukayi kafin ya aje files ɗin ya zauna yina kallon match ɗin da julayb ɗin ke kalla
“Alhaji attention ɗin kafa nike nema coz mun kwana biyu bamu lissafi ”
“Karka damu inna gama ”

Cikin kayan sport Zakiyya tashigo ,Wanda sunyi azaban mata kyau ,da tray na plate ɗin abincin da ta haɗa masa sai drinks da ruwa.

Wani irin tafiya takeyi ko’ina najikinta na amsawa har ta ƙara so inda suke,a hankali ta janye files ɗin gefe ta maye gurbin shi da tray ɗin .

Kyar Ahmad yayi mata da ido zuciyar sa na azalzala masa wutan sha’awanta.
Kallon dukkan su julayb yaringayi ta gefen ido ,yina observing ɗin su.ɗaure fuska tayi tana hura hanci ko arziƙin gaisuwa bai samu ba.

Ta raɓa kan hannun seat ɗin sa ta zauna tana shafo bayan wuyarsa da hannunta , cikin lallami kamar ana rarrashin jariri take raɗa masa ga favorite ɗinsa nan tayi masa

Yamutse fuska yayi kafin ya ɗauka ba yabo ba fallasa ya kai baki ,ba laifi it teste nice.

Thumb up yayi mata , batare da yace komai ba.

Ganin haka yasa ta ƙara gyara zama ta fuskance sa
“Baby dama ina taso in tuna maka alƙawarin da kayimun ?”
Caɓe fuska yayi na alamun rashin fahimta
“Bae alƙawarin mu mana,da kace zaka ciranmun mota idan an kawo maka new order to shine naga ankawo kar a zaɓe masu tsadan da fasali,kasan so nike yanda nike tare dakai komai nawa yazama unique,kamar yanda yarana zasu kasance half cast ,ko ya kace?”

Ɗaure fuska yayi kafin ya miƙa mata fork ɗin hannunsa

Zaro ido tayi waje
“Kar dai harka ƙoshi?”
“Come on take your nasty work” daga hakan ya ture ta ya miƙe ya wuce yabarsu a nan .
Hawayen takaicine ya zubo mata sharrr

Ahmad dake zaune duk yina kallonsune ya muskuta ,a hankali
“Kinga abunda nike faɗa maki ko ? Kibar rayuwar mutumin nan butulu ne ,kizo mu gina rayuwa mai tsafta da zata kaimu ga aure ”
Tsaki taja ta miƙe ta bi bayan julayb ɗin.

Yina zaune yina waya ta landline akan study table ɗinsa
Ta baya ta sargafo hannunta a wuyarsa ta saka fuskarta ta gefe suna kallon juna
“Baby am soryyyy”
Tsaki yaja ya miƙe ya koma kan gadonsa
“Bae You know i love You,buh i only remind You ne dat You promised to give me car,but am soryyyy, i can even give You massage” tafaɗa tana ɗan mammatsa masa ƙafa janyota yayi jikinsa fuska a murtuke yafara romancing ɗinta.

****
Kirane ya shigo wayarsa a bayyane yace “Abbey”
Da hanzari ya ɗauka yina gaishesa .tunda aka fara maganan bai iya cewa komai sai “la daiyr” har ya gama ya katse .
Janyota yayi ya mannata a jikinsa suka miƙe tare.

Sukayo falon .anan suka samu Ahmad ya barraje yina waya yina ganin sun zo yayi maza ya kashe ya gyara zamansa.
Rungume ta yayi tsam a jikinsa suka zauna tare itakuma ta ɗan kwanta a cinyarsa

“Uhm Ahmad muyi lissafin yanzu inajin wasu container ɗina biyu zansa a karkata munsu daga america zuwa Korea to dole inje ,ko kuma inkanaga zakajene to,don zaka samu alkhairi sosai”
Girgiza kai yayi
“A’ah Ni bani son abinda saina bar ƙasata gaskiya”

Ɗage masa cikakken giransa na da yayi kafin yace “really ?”
“Yeahh”

“Shikenan muje lissafi”
[3/14, 06:48] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button