Sponsored Links
Hausa NovelsJarababben Namiji Hausa Novel

Jarababben Namiji 24-25

Sponsored Links

24 – 25*

A rugarsu baba kuwa tun zuwansa yike ɗigiri ɗigirin kaita asibitin cikin gari , hankalin sa bai kwantaba saida akayi hoto aka tabbatar da ciwon zuciya yaso kamata ,saboda sakaci da ake yi da lafiyarta bayan hawanjini da ulcer da suka kamata tunda daɗewa ba magani.

Zuwa cikin garkensu yayi ya zaɓo tiƙatiƙan shanaye biyu ,ya kora kasuwa batare da yayi shawara da kowaba yaje ya saidasu yakai dubu ɗari cas yace aita nemar lafiyarta har taji sauƙi. yabar hamsin a hannun sa nako ta kwana

Aiko cikin ikon Allah sauƙi yafara samuwa saidai ya na shan zagi a gari wai yasaida shanaye har biyu don neman lafiyar mace,wato yaje Maraya ya koya almubazzaranci da ƙarya,har ya sadaukarwa bariki da ƴarsu ɗaya tilo .
shidai haka ya toshe kunnen sa.

**********

Aikuwa baba da sauri ta gama mata girkin takai mata , lokacin tana zaune a kan lap ɗinsa ,daga ita sai farin wannan pant ɗin da bra .
Kauda kai tayi taje ta ajiye mata a kan Centre table ɗin .jiki na rawa tajawo table ɗin a gabanta a nutse tasaka spoon a abincin ,ƙuri tayi mata da ido .
Wani firgitaccen tsawa tayi mata “ke meye haka? Kinmun ƙir da ido ,ki yi sarving ki waje ” tafaɗa tana zuba abincin a baki

A guje ta furzoshi tana mata bala’i kamar zata ari baki wai ta cika scotch pepper zata tayar mata da ulcer,harga Allah baba ta tsorata a guje tayi ƙasa tana bata

Abinne ya ishi
[3/14, 06:47] Bamalli✌️: *Typing…✍️*

 

*JARABABBEN NAMIJI*

 

*Na…Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*

*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button