Sponsored Links
Gidan Aunty Book 1Hausa Novels

Gidan Aunty Book 1 Page 62

Sponsored Links

BOOK 1

Page 62.

Kallan fuskarta dake bacci peacefully yayi kafun ya mayar dashi kan dan karamin bakin ta, lips din ta da sukai jajawur ya zubawa eyes dinsa kafun ya lumshe ido, kara rungumota yayi a jikinsa sabida sanyin da yaji yana ratsa shi, ya dau tsawan lokaci idanuwansa biyu ko alamun bacci bashi da niyar yi, har 2:30 idanuwansa biyu sai da bacci barawo yazo ya daukesa.

Farkon kiran sallahr asuba ne ya tayar da ita, jinta rungume a jikinshine yasa ta dan motsa a hankali tare da zare jikinta cikin nasa. Kyakkyawar fuskarsa ta zuba wa ido, kafun ta saka tafun hannunta akan goshinsa, tazo zata dauke taji ya rike hannun nata yana bude idanuwansa, da Sauri ta kwace hannunta tashiga cikin toilet, kanshi ya dan girgiza kafun ya bar dakin shima.

Tahee na fitowa simple doguwar jiya ta saka me warwar ash colour sosai kayn sukai mata kyau, tana idar da sallah gashin ta da ya ta kura mata ta soma tajewa bayan ta zauna kan stool din gaban mirror din,ta ciki taga shigowarsa dakin, a hankali ta amsa sallamarsa kafin ta jigaba da gyara kan nata, gaban stool din ya karaso shima, zata mike ya Mayar da ita tare da karbar Kum din hannunta batare da yace mata komai ba,a hankali ya gama taje mata kan nata kafun ya daureshi da ash ban din da yagani ,”ina kwana”, yaji saukar muryarta har cikin kunnansa, wani irin dadi ne ya zuyarcesa amaimakon ya amsa mata gaisuwar da tayi hannunta d’aya ya tare da juyo da stool din da take zaune akai, binsa kawai tahee take da kallo ganin kamar bashi da lapiya yau,bata Ankara sai ji tayi king yayi kneeling a gabanta, da wani irin mugun sauri ta sauka daga kan stool din itama zatayi kneeling ya hanata tare da mayar da ita kan stool din, kanshi kawai ya dora a cinyar tahee batare da yace mata komai ba, tunda ya dora kansa take jin zafin kansa na ratsa mata cinyoyi a hankali ta zura hannunta daya cikin gashin kanta ,”dady jikinka da zafi har yanxu, bari na hada maka breakfasts sai kasha magani, shiru be amsa mata ba ,sannan be dauke kanshi daga kan cinyartaba, sosai ta damu da hakan taga zazzabine a jikinsa ga sanyin Acn dakin da yawa kara mura ya kamasa,” dady please ka koma kan gado sai na kashe mata Acn karya saka mura” yanxu ma be amsa mata ba, gaban tane ya fadi tayi sauri saka hannunta a wajan hancinshi “da..dy,dady” ta kira sunansa murya a harde cikin rawa rawa , a hankali ya bude bakinsa kafun ya furta “am sorry please “, hawayenta da suka sauka akan tashi fuskarne yasashi saurin bude idanuwan, bata Ankara ba taji saukar bakinsa akan kumatunta, eyes dinta ta ware masa , cikin sanyi da rauni ta furta “ karka karashan maganin nan dady”, kansa ya daga mata” na dena tun da princess dina ta fushi dani,” ya furta mata a hankali har yanxu muryarsa bata gama daidaitaba, hannunta me zobe ta mika masa,tare da mike wa tsaye,”toh ka tashi mana”, ta fada tana dan turo masa bakin ta, hannun nashi ya mika mata ita a dole zata mikar dashi, tana rike hannun nasa ya janyota jikinsa suka kwanta kan lallausan cafet din wajan me shegen laushi,bakinsa ta tura masa yayi sauri kuwa ya cafkesu ya fara tsotsa, ganin hakan be masa ba ya juyata ta koma kasan sa bakinsa cikin nata, bakin take kokarin kwacewa amma ya ki bata damar Hakan saida ya tsotsa iya yinsa kafun ya janye bakinsa cikin nata da yake ji kamar karya dena shansu, bakin ta kara turowa tana kauda kai, bata ankaraba ta karaji ya bata wani passionate kiss a wajan, “nifa Allah ka bari” ta fada a shagwabe, “you’re making me to add more “ , girgiza masa kanta tayi “Nima kamun nauyi , hanjin cikina zasu iya fitowa fa”, hannunsa daya ya dora kan cikin nata yana shafawa batare da yace mata komai ba ya dauketa ya kwantar kan gado, zai sauka tayi saurin jiki hannunsa “ dady baka da lapiya fa, yanxu zan maka abinci sabida kasha magani”, lumshe mata ido yayi “ dont worry dear, I have important meeting, am sorry please “, kanta kawai ta daga masa tana sun kuyar da kanta” common ni bana san wannan kalan face din,”murmushi ta dan sakar masa tana boye fuskarta ,”oya let’s go , ya kamata matata ta dunga yi mun wanka fa”, ya karasa cikin zolaya, karamin pillow din dake hannunta ta buga masa “ ni kana sani jin kunya “, murmushi ya saki kawai tare da shiga dressing room.

Tana ganin shigarsa tayi saurin sakkowa kasa , tunanin abunda zata hada masa me sauki ta fara, omelets ne ya fado ranta , cikin sauri ta soya masa shi, tare da coffee me zafi da ta hada masa daga saban abun coffeee dinta, bread ma tayi Toasting din shi, kafun ta koma dakin, a gaban Mirror ta tarar dashi yana taje gashin kansa da ya fara tsaho, wani blue din suit ne a jikinsa me kalar sararin samaniya, fadar irin kyau da haduwar da yayi bata baki ne ga wani irin daddadan kamshin turaran sa dake cika mata hanci, hakanan kawai sai taji wani kishi ya kamata , kenan yarda taga kyansa haka wasu zasu gani, har bata san lokacin daya karaso Wajan ba , sai tray din hannunta da taji ya dauka , a jiyar zuciya ta sauke tana bin bayansa “ kayi kyau sosai fa, kuma ni ..” kallanta yayi alamun ta karasa , itama kan kujerar ta zauna “kuma ke Menene “, kanta ta langwasar to ka gama breakfast dinka kasha magani,” sir maa, your wishes is my command my stubborn wife “, bakinta ta turo ganin coffe kawai ya ke sha , fuskantar hakan ysashi fara cikin omelet’s din ganin bata cine yasa shi kallanta” ni bazan sha coffe ba, kuma bazanci kwai ba,sabida ni bazanyi kiba ba”, kallanta yayi kafun ya furta “ you’re looking for my trouble ko”, dariya ta saki bata kuma ce masa komai ba har ya kammala cin abinci,” thank you, I enjoyed the food , but karki dafa komai , I don’t want you to stressed your self”, sakin baki tayi tana kallansa ganin yana kokarin saka suit din saman yasa ta temaka masa , bata san lokacin da ta furta “ suma mata haka zasu ga kyankya in ka fita , ni Allah ban yardaba”, sai kuma tayi saurin rufe bakin ta jin bara baraman da tayi, forehead dinta ya sumbata “ duk Wanda ya kalleni zan ce a harbeshi matata tace kar a kalleni”, murmushinta me kayatarwa ta sakar masa kafun tayi hugging dinsa “ Allah ya baka abunda kaje nema, Allah ya kare ka da kare warsa, Allah ya tsareka daga Sharrin ma sharrata ya dawo dakai lapiya”, so tie ya rungumeta “ thank you, take care of your self, love you” dariya ta saki kafin ta ce “me too” , hancinta ya dan dan gwale mata “you will explain me too din nan, kinsa na makara ko”, gwalo ta danyi masa tare da rakashi har falon kasa, zataje wajan kofa ya hanata,”take care “ ya furta tare da barin part din, ji tayi kamar an cire mata wani abu me nauyi Akan zuciyarta, shaf shaf ta gyara masa ban garansa , tare da naga ban gwaran, kulu na zuwa down stairs kawai ta gyara, ganin babu wani aikin tahee ta sallameta, taliya da manja take sha’awa shiyasa tayi taliyanta da yaji pepper sosai tana gama ci ta dauki wayarta dagata tayi haske alamar message ya shigo “ I LOVE YOU Angel “, murmushi tayi kafun ta bashi amsa da “ LOVE YOU TOO”, wani irin dadi ne taji ya kara kamata, cikin kan kanin lokaci tayi wani wankan kafun ta nufi part din su dada , sun dade suna hira abinci kafun ta shiga part din ummey da ammeey, hatta prt din su ihsan da su sumayya ko wanne sai da tashiga , sunji dadin zuwan nata kuwa, part din aunty ne da ta shiga har ta karaci zaman ta basu fito ba tun bayan fada mata da me aikin ta tayi tace gatanan zuwa, tana ganin lokaci ya ja ta koma part din dada anan suka ci gaba da hirarsu, dada na ganin 6 tayi ta Koreta acewarta mujinta ya kusa dawowa kuma gobe zata fara zuwa makaranta.
Tana komawa part din ta , turaran wuta ta saka me shegen kamshi, kafin ta sake wani shirin cikin kananun kaya masu shegen kyau da suka fito da ainahin shape din jikinta, abinda zata dafa take tunani message din da ta gani a wayar ne ya dauke mata hankali , wasu irin kalaman soyayya me tsayawa mutum a rai ya turo mata, da ka karshe ya jaddada mata kartayi abinci, ganin hakan yasa ta dakko pop corn dinta , tana ci tana watching wani cartooon da akeyi, white paper din data hangone yasa tayi saurin dakkota, kamar yanda tayi tsammani kuwa, kalmar da aka saba fada mata shi aka kara fada mata yanxu ma , tayi alkawari ko Wanene yake ajjewa sai ta kamasa, door bell din da aka dan na sau daya ne ysa ta ajje popcorn dinta, ta karaso wajan door din, lekawa tayi kadan ta hangosa ta kashe mata ido d’aya , tana bude kofar yayi saurin shigowa, kafun yayi magana tayi masa wani fari da ido, cikin wani irin salo tayi masa Sannu da zuwa , kasa motsi yayi daga inda yake, ganin hakan yasa ta karbi ledojin hannunsa ta ajje masa, cikin wani irin saban taku daga canza ne daukan hankali, kamar rakumi kuwa haka ya dunga binta har tasa yayi wanka ta tayashi shiryawa, mamaki ne fal ransa surar jikinta sai faman fusgarsa yake yana kokarin sassaita kansa, ledojin ya bude mata , kayan ciye ciye sosai a ciki, tun daga kan pizza, burger , da shawarma sai ice creams da yawa da ice pops , ga uban chocolate da ke ciki kala kala, dayan ledar kuma, Kifi ne manta guda uku gasassu sai ledar kaji gasasshe shima , sakin baki tayi tana kallansa “ dady wannan abincin fa”, Kai tsaye ya bata amsa “it’s for my baby”, rungumeshi tayi da har saida yayi ajiyar zuciya sabida yanda boobs dinta suka taba masa kirji yayi kewar su sosai, kallanshi tayi kafun ta furta “ wanne zan zuba maka a ciki”, na koshi , ya bata amsa dan gabaki d’aya bashi da mood din cin abinci, so yake kawai ya kasance tare da ita , idanuwansa har sun fara sauya kala sabida duk motsi daya da zatayi sai jikinta ya dan motsa, bataci komai ba itama sai ice creams da ice pops din data iba ragowar duk ta sasu a cikin fridges din da yake shake da wasu kayan ciye ciyen, “ yayi sanyi da yawa , you have to eat dan yau zakiji yunwa “, kallan shi tayi da yace zata ji yunwa , bata gane abunda yake nufi ba shiyasa tace masa ta koshi ita, tana shan ice cream dinta tana lumshe idanuwa, lokaci zuwa lokaci tana bashi shima a baki, sai data gama ciye ciyen ta , tace masa zataje tayi brush , Tom kawai yace mata , tana shiga dakinta ya kashe light din kasan tare da barin dum din, TAHEE na cikin yin brush din ya shigo toilet din, ware idanuwa tayi sabida babu komai a jikinta sai karamin towel ganin shi da towel din ma yasa jikinta daukan rawa, zata fita ya hanata gabaki dayanta y dauketa, duk yanda taso ya ravu da ita be kyaletaba saida sukayi wankan tare , wajan sa kaya ma shine ya saka mata kayan da yake so duk da kasancewar komai na jikinta a bayyane yake cikin rigar.suna kwanciya ya kashe light tare da matso da ita jikinsa, jikinsa har ya fara rawa, bata hanashi yin abunda yake so ba, sai ma biye masa da tayi lokacin da yake sumbatarta bata san kara zautar dashi take ba, daga nan zani ya canza salo a zatanta iya romance zai tsaya sai dataji yana adduar saduwa da iyali,ya dade yana biya wa kansa bukata, wannan karan batayi masa rakin da ta saba ba, ta daure sosai ko shi saida yaga bajintarta, bayan komai ya lafa sun yi wanka ne tace masa yunwa takeji, kifin dazu yayi warming tare da feeding dinta a baki da kansa , ganin yanda take rike kwankwasone yasashi fara matsa mata wajan a hankali, a jiyar zuciya kuwa ta fara saukewa dan ba karamin dadin message din take jiba,da wuri ya sata tayi bacci sabida school dinta gobe . Shima da wurin ya kwanta rungume da ita.

WASHE GARI

Yau ya kasance Monday ,tun bayan sallar asuba tahee bata koma bacci ba , jinta take kamar a cikin sabuwar duniya , ganin yanda take farin ciki hakan yayiwa king dadi, yanxu ma duk yanda yayi da ita taci abinci taki ita ba tajin yunwa , da kyar taci abincin shima dan kadan, kayan uniform dinta take kalla ita kadai sai faman sakin murmushi take,shiryawa tayi cikin uniform din da ya kasance light blue din sararin samaniya sai wani dark blue din skirt shima , daga sama wani irin jacket ne da baya fito da jikin mutum shima dark blue, wani mini hijab ta dakko shima light blue ta saka tare da saka ta kalminta black colour , OMG sakin baki nayi kawai na zuba wa sarautar Allah ido, kyau iya kyau, fadar irin kyau da kayan sukayi mata bata baki ne,ko makiyi yaga kyan da tayi sai ya yaba mata , beret dinta dark blue ta dauka ganin ta kasa saka wa ne ta nufi dakinsa, ya na zaune d’auke da system ta shiga dakin, tundaga kan kafarta har zuwa kanta yake binta da kallo, wani irin masifaffen kyau me kayatarwa da tafiya da inajin mutum tayi, shikansa kasa d’auke idanuwansa yayi akanta , a gabanshi ta tsaya tana sakar masa murmushi “ dady nayi kyau”, more than kyau , amma am feeling jealous I can’t leave you ki fita haka , sakin baki tayi tana kallansa kafun ta dubi jikinta ganin babu ta inda jikinta ya fito, raurau tayi masa da ido amma ya dage bazata fita haka ba da kyar ya kyaleta shima sai dai kullum face masks a fuskarta, ta yarda da hakan shiyasa wani light blue din facemask ya baka mata kafun ya saka mata beret dinta,” u look more than beautiful, I love you “ murmushi ta sakar masa tana hugging dinshi, “ thank you sweetheart “, say it again “sweetheart “ ta kara maimaita masa, kokarin janyota yake tayi saurin yin baya tana dariya , lokaci ta nuna masa , bece mata komai ba ya bita dakinta, school back dinta da ta kasance black color ta Rataya aban gare d’aya , wata jaka ya mika mata me shegen kyau cikinsa cike yake da kayan kwadayi, “ all the best “, kallanshi tayi alamun bata gane ba kafun ta furta “ ba tare zamuje ba dady”, am sorry Zanzo wataran,I have to go somewhere, take care masu kula dake sunanan nothing will happen to you, and kar ki cire facemask din sai zaki ci abinci , in kin gama sai ki dakko wani a bag dinki kisaka,ok” murmushi ta saki tana daka masa hannu “okay”,suna fitowa wasu jerarrun motoci ta gani she kyalli suke dukansu ba kake, suna ganin king suka sara amsa tare da tahee itama , ita abun dariya ma ya so bata, wata matace ta karaso wajan me dan jiki da shigar suit a jikinta , ta tunana tahee harya “ this way ma’am “ , kallan king tayi ya jinjina mata kai, bye bye tayi masa kafin ta shiga cikin motar, wannan matar ce ta kulle mata motar kafun sukara sarawa king, zasu jira ya basu umarnin tafiya , a hankali motocin suka fara slow, TAHEE na motar tsakiya sauran motocin biyu muma duk bodyguard ne a cikinsu, 17 minutes ne ya kawosu wani kayataccen building JOLAS PRIVATE SCHOOL, abunda aka rubuta da wani irin design, suna zuwa bakin kofar bodyguard daya ne ya fita yayi wa masu tsaron magana kafun a wangale musu baba nan gate din makarantar ,” wow “ tahee take furtawa a kasan zuciyarta sabida haduwar makarantar tun kafin ta shiga, jefi jefi tana ganin wasu masu irin kayanta, tunda kasancewar private school ce da ba ko wana me arziki zai iya sa dansaba sai da motocin su tahee ya dauki hankali wasu daga makarantar, tafiyar mintuna biyu sukayi sukazo wani babban waje da yafi ko ina haduwa, ga wasu mutane kusan su 7 tsaye a wajan, ana tsayar da motar wannan Matar ta bude mata kofa ta sara mata,ga baki d’aya mutanan da zasuyi ‘ya da ita suka karaso wajan suna gaisheta , banbarakwai abun yayi mata musamman wani girma da suke bata, “ you’re highly welcome maah” suka fada tare da dakko wani rose red colour zasu mika mata wannan Matar ta karba saida ta duba ta sannan ta mayr musu suka bata, Godiya tayi musu kafin ta mikawa matar rose din…..

Msss lee 💖
GIDAN AUNTY
07041879581

Mss Lee 💖

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button