Sponsored Links
Duk Karfin Izzata Book 1Hausa Novels

Duk karfin Izzata Book 1 Page 23

Sponsored Links

Episode 23*

 

Da gudu hiyana ta kariso wajen su Ammi tana faɗin “Ammi ki kalla, “manene wan nan kuma hiyana, Aunty farida ta tambaya da mamaki a fuskarta, da sauri Ammi tasa hannu ta ansa wani ɗan karamin tsohon a kwatine irin na ajiye abu mai mahim manchi “hiyana ina key ɗin a kwatin Ammi ta tambaya tana goge kuran jikin a kwatin, “nima ban gani ba iya wan nan kawai nagani “ok to kutashi muje mu duba key ɗin kuyi sauri dan karmu bata lokachi kunsan yau zamu koma tana kai karshen maganar ta miƙe,tanufi ɗakin bappa

a hankali Aunty farida ta sauƙe kan diyana daga kan chin yar ta ta kwantar da ita a kan tabar man ta mike itama tabi su Ammi binchike suka shiga yi a ɗakin bappa,su duba nan su duba chan, sun bin chika ko ina amma basuga key ɗin ba Ammi tace “muje kawai tun da babu key ɗin dan ajiye a kwatin a hannu na dan nasan abu mai mahim man chine Ahmadu yasaka a chikin wannan a kwatin,domin a kwatin asali na baban mu ne abubu masu muhimmanci ake ajiyewa a chiki tana kai karshen maganar tanufi waje, suka bi bayan ta har sum fita hiyana ta dawo da gudu ta ɗauki wata jakar bappa mai ɗan girma jakar chike take da Qur’ani da hadisan, ta karkaɗe kuran dake jikin jakar ta ɗaki tsumma da goge jakar tas san nan ta ɗauka ta nufi wajen, kuɗi Ammi ta ɗauko a jakar ta ta kirga 50k ta mikawa inna, sai washe baki inna take tana hannu ta amsa a zuchiyar ta, tana faɗin kuɗin zuwa wajen malam sun samu Ammi ta dubi Aunty farida tace “feeda ki tashi diyana mutafi Koh kinga rana nayi’fa, kuma mai martaba yace kar muwuche karfe 2 “a’a Ammi dan Allah kar a tasheta kingafa wahalar da yarinyar nan tasha hiyana kije ki kiramin Aryan ko prince ɗayansu yazo ya ɗauke’ta Aunty farida ta karisa maganar tana kallon hiyana, jiki ba kwari hiyana ta juya tanufi wajen a zuchiyarta tana tuno abun da DON yamata jiya, a tsorache ta karisa wajen motar nasu, zaune suke a chiki,sunyi shiru DON na latsa waya, Aryan na jingine da jikin kujerar mota idon sa a lunshe kamar mai barchi, jikinta har kerma yake ta karisa wajen su ta duka har kasa chikin sanyin murya da tsoro tace ” yaya prince Aunty farida tace na kira ɗaya daga chikin ku, kamar basuji me tace ba, bawan da ya ɗago barema tasa ran zai mata magana, tsorone yasake kamata tashiga tunani, in tashi in tafine ko dai basu ji bane nasake mai mai tawa, chike da fargaban abun da zai biyo baya ta kuma chewa “yaya prin…bata kai karshen maganar ba Aryan yayi saurin che mata “kije ina zuwa dan yasan in ya bari ta karisa maganar DON zai daka mata tsawa ya firgitata,da sauri ta mike har tana kokarin faɗuwa takoma chikin gida,

Slowly ya buɗe idonsa tare da ɗagowa daga jingina da yayi da jikin kujerar, a nitse a zuro kafarsa waje kafin yafito daga motan gaba ɗaya, sai daya fito ya juyo ya kalli DON yace “bari naje naji menene yasa Aunty babba ke kiran mu, batare daya jira yaji me DON zai che ba ya nufi chikin gidan, dan yasan DON ba tan kashi zai yiba, da Sallama ya shiga chikin gida daga ɗan baya ya tsaya yana faɗin “Aunty babba lfy kike neman mu, “lfy diyana zaka ɗauka ka kai min ita mota tayi barchine kuma bansan a tashe’ta dan kukan da ta sha yaka mata ta huta “shiru ya ɗanyi yana kallan face ɗin diyana yadda jinin ke zuba kaɗan kaɗan ga wajen ya kunbura sosai, nan take yaji wani ɓachin rai jiyake zuchiyar sa na tafasa sosai tunani yake anya idan nabar wan chan kazamin yaran haka bai chucheta dayawa ba kuwa, “Aryan lfy kuwa Aunty farida ta tambaya tana kallon fiskar’sa ɗauke kai yayi daga kallon diyana ya dawo da idan sa kan Aunty farida “ba komai Aunty babba ya bata amsa tare da nufar inda diyana ke kwanche hannu yasa a aljihun’sa ya chiro hanky ya duƙa a hankali yafara goge nata jinin, mamakine yakama su Ammi musamman Zahra shiru sukayi suna kallon ikon god, Aunty farida kam sai murmushi take tana adduar Allah yasa Aryan ya kamu da sin diyana dan ita har cikin zuchiyar ta tana kaunar diyana sosai
ganin diyana na ɗan motsi tana kokarin farkawa yasa Aryan chire hanky ɗin daga kan goshinta,ya zuba mata ido sosai yana kallon ɗan tsagun dake kan gerarta ta raba gerar gida biyu, bakaramin kyau gerar ta masa ba wani dogon numfashi yaja kafin ya miƙe ya tsaɓeta a kafaɗarsa yanufi waje da ita

gaba ɗayansu suka rufa masa baya Ammi tana faɗin “to habiba mun tafi idan da rabo sake haɗu Allah ya haɗa fuskokin mu idan kuma babu to Allah yabamu dachewa tana kai karshen maganar tayi waje, ita dai Inna ko ajikin ta sae murna take tasamu kuɗin zuwa wajen malam

Chikin mota Aryan ya kai diyana ya kwantar san nan ya dubi Zahra da hiyana dake tsaye a bayan sa yache “ku koma ɗayan motar chan ku barta a nan ita kaɗai tun da barchi take, hannun hiyana Zahra ta kama suka nufi ɗayan motar, shi kuma ya juya ya nufi motar’su yadda ya bar DON haka ya dawo ya same’sa sai latse latsen waya yake, zama yayi a gefen sa ya kwantar da kansa a jikin kujerar motar yana kallon sama slowly ya lumshe manya manyan ash eyes nashi nan

“Ke zahra’u ina zaku je baga motar ku chan ba Ammi ta tambaya tana kallon su Zahra dake kokarin buɗe motar da yaya Aryan yace su dawo chikin ta tace “yaya Aryan yace mu dawo nan mu kyale diyana a chan tun da barchi take “ok to bari mu shiga gidan su bello, jin an ambachi sunan bello yasa Aryan ɗagowa tare da waro ido asukwa’ne, ɗaure fuska yayi sosai yafara magana “Ammi ki bari dai a kira bello yazo nan ya sameki ban yar da kuje gidan ba, sai lokachin DON ya ɗago green eyes nashi dan jin yadda Aryan yayi magana yasan ranshi a ɓache, zai yi magana sai ya jiyo Ammi na faɗin “aa Aryan ni ina mutunta mutanen garin mu dan na Aure jinin sarauta ba shi’zaisa na wulakanta mutane ba, innar bello ta girmeni sosai ita zanje zanje in gaisar, sai muyi magana da bello san nan ga bappa bello shima zan gai dashi, tana kai karshe maganar ta wuche tanufi gidan su bello da sauri Aunty Farida ta bi bayan’ta, Aryan kuwa kamar zai yi kuka saboda bakin chiki sai huchi yake,

wani iska mai zafi DON ya furzar daga bakinsa tare da juyo da green eyes nashi yana kallon Aryan calmly ya fara magana “kai me kake wani ɓata rai haka ae kaɗan ma ka gani in dai Ammi che Allah dai ya rufa mana asiri kar tache mu kwana a garin nan, wani dogon tsaki Aryan yaja kafin yace “wlh nima naji gaba ɗaya na tsani garin, da sauri DON ya juyo da kyau yana kallon Aryan from head to toe wani dogon numfashi taja tare da sauƙe ajiyar zuchiya, yayi shiri kamar mai nazarin wani abu “lfy kake kallona haka Aryan ya tambaya yana kawar da kai gefe “Aryan are U okey kuwa? Wai meyasa tun ɗazun ka keta wani fushi da ɓata rai ne?
Dawo da kallan sa Aryan yayi kan face ɗin DON ya ɗaure fuska sosai yace “wai ni prince wani irin iskanchin ne wan nan sai ka’rinƙa wani tambaya ta ina lfy ina lfy to am not okey haba dan Allah ni yarone, “yanzu nasake tabbatar wa tabbas akoi abun da ke damun ka daga magana sai fushi sai kache ba lfy ba “tsaki Aryan yaja a kule yace “to sai ka bincike ko wace chuta che ke damu naɗin ai, shiru DON yayi bai sake magana ba kuma bai dai na kallon face ɗin Aryan ba, ganin haka yasa Aryan juro kafarsa waje yana kokarin fata daga motar, da sauri DON ya rikoshi, “where are U going yayi tambayat still dai yana kallon face ɗin sa, wani dogon tsaki ya kuma ja kafin yace “wai dan Allah prince meyasa kakeson takura min ne, me namaka dan Allah ka kyaleni haba, ɗaure fuska sosai DON yayi yafara magana “saboda ina kaunarkar mana Aryan ka nitsu kadawo chikin tunanin’ka kabani hankalin ka bari’ma na maka wasu tambayoyi, kara ɓata fuska Aryan yayi yana kawar da kai gefe “me ya haɗaka da wan chan mutumin da ka buga har ya suma? Na biyu me ya fusata’ka chikin ɗan kankanin lokachin,bayan ni nasan baka sauri hawa haka, na uku meke damun ka, yau naga abubuwa dayawa a chikin kwayar idon ka, juyowa Aryan yayi da kyau ya rungumi DON yana faɗin “ban saniba my blood ban saniba wlh nima na rasa meke damuna kwata kwata gaba ɗaya sai in rinƙa ji kamar ba niba,ya karisa maganar chikin rau’nanniyar murya, hannu DON ya ɗora a saman bayan shi yana ɗan bubbuga shi a’hankali kamar karamin yaro yana faɗin “it’s okay ya isa, nima nasan ba abun da kake ɓoyemin kuma babu wani abun da zaka iya ɓoyemin, kawai abunne yana bani mamaki gaba ɗaya ka sauya kuma nayi binchike a kan lafiyar ka baka da wata matsala duk wani binchiken daya dache nayi nayi, amma bawani abun dake da munka, inajin ba daɗi inganka hakan shiya nima abun yake damuna, ya karisa maganar yana raba jikin su, mayar da kai Aryan yayi ya kwantar a jikin kugerar ya lumshe ido yana mai ds numfashi, shiri DON yayi kamar mai tunani.

 

A bangaren su Ammi da Sallama ita da Aunty farida suka shiga gidan su buba da suri Inna bello taminƙe ta nufosu tana murnushi, “subhanallah Ammi ta furta ganin buba a kwanche ko motsi ba yayi da sauri ta karisa wajen tana faɗin “bello ku kai shi asibiti mana, shiri Inna yaya bello tayi tana mamakin kyawun hali irin na Ammi “zamu kai shi Ammi yanzu nake son tashi inje in kira mai mashin bello yafaɗa yana kokarin tashi “a’a dakata bello magana nakesan yi da kai daman, bayan mun gama maganar sai ka kai shi asibitin “to Ammi chewar bello yayi maganar yana gyara zaman’sa, kujeran katako innar yaya bello ta ɗauko wa Ammi da Aunty farida, ansa sukayi suka zauna suna fuskantar juna, Ammi ta fara magana “bello ka chigaba da kula da dabbobin nan inshaa Allah idan muka gama magana da Mai Martaba zamu wai waye’ka, san nan kabawa habiba shanu uku biyu mata da ɗaya namiji gonakin bappa kuma duk mun barma ka chigaba da amfani dasu gidan da habiba ke chiki mun bar mata, yanzu sauri muke lokachi ya kure banajin zamu sake zuwa nan kusa amma ko ban zoba duk shawarar da Mai Martaba ya yanke zan aiko ɗan aika,ya sanarma ta kai karshen maganar tana miƙewa, miƙewa Aunty farida ma tayi suka sufi hanyar fita su nawa Inna sallama, har wajen mota yaya bello ya rako su Ammi,
kuɗi mai yawa Ammi da Aunty farida suka bashi san nan Ammi tace “ka ɗauki buba ka kai shi asibiti yanzu nan “to kawai yaya bello yace tare da yajuya ya koma chikin gida, Aunty farida ta dubi Ammi tace “muje mana kodai akoi wani abune “a’a ban san meyasa basu tada motocin ba jeki tambayo yan uwan naki, wuchewa Aunty farida tayi tanufi motar su DON,Ammi kuma tashiga motar su ta zauna.

zaune suke shiru DON na latsa waya Aryan ya jingina kai da jikin kujerar motar ya lumshe ido “Prince mutafi mana kodai akoi abun da kuke jirane Aunty farida ta tambaya tana kallon face ɗin Aryan dake lumshe da ido, slowly ya ware manya manyan ash eyes nashi a kan face ɗin ta, a hankali ya buɗe baki zai yi magana DON yaja dogon tsaki yana faɗin “wayan chan kafar yawon mana muke jira na kirasu sun che suna zuwa, su waye kuma Aunty farida ta tambaya tana taɓe baki “Khalid da Yusuf mana chewar Aryan, DON kuwa kawar da kai gefe yayi bai sake magana ba, murmushi Aunty farida tayi kafin tace “ae da sun jirani munje ganin garin tare, a sukwane DON ya dawo da kallansa kanta, sai murmushi take, Aryan zai yi Magana sai ga Khalid da Yusuf kariso wajen sai dari suke kamar ba lfy ba, dogon tsaki DON yaja san nan ya rufe kofar motar yawa Shahram umarni akan sutafi juyawa Aunty farida tayi tana kallon su Khalid “lfy Khalid kuke dariya haka, da ido Khalid yamata nuni da DON yasake kwashewa da dariya harara wasa tawa Khalid san nan ta wuche ta mota motan su wuchewa su Khalid ma sukayi nasu motar sai dariya suke,

a tare motochin suka tashi da gudu gaske saboda sunyi latti Abba yache kar su wuche karfe 2 yanzu kuma Almost 12:30 kai tsaye Airport suka nufa, suna parking, ba tare da ɓata lokachi ba suka fito
Aunty farida taje ta buɗe motan da diyana ke chiki tasa mu already tatashi daga barchin riko hannun ta tayi tafito da ita daga chikin motar duka nufi jet ɗin, ahankali diyana ke takawa saboda jiri da take gani ga chiwon kai har yanzu jini na zuba kaɗan kaɗan daga goshin ta ga wajen sai daɗa kunbura yake,

tun da tafito daga mota Aryan ke kallonta jiyake kamar kamar yaje ya ɗagata ya shigar da ita jet ɗin amma ya danne dan karsu che wani abu zuchiyar sa sai tafasa take wani raɗaɗi yake ji haka dai har suka isa wajen katafaren jet ɗin PRINCE SAFRAS suna shiga batare da ɓata lokachi’ba Jirgin ya ɗaga zuwa kano

A bangaren Inna kuwa su Ammi na tafiya ta ɗauki nayafin’ta ta fiche daga gidan gidan su bello tashiga da sallama da murnan ta, tana faɗin ina mutanen gidan hasana dake ɗaki tafito ta duka kasa tace “ina wuni Inna ɗaure fuska Inna tayi kafin ta amsa da lfy ina mutanen gidan “sun tafi kai buba wajen malam, dafe kirji Inna tayi tana faɗin “buba kuma me ya sameshi, shiru hasana ta ɗan yi kafin tace “nima ban saniba kawai naga hamma ya shigo ɗauke dashi a kafaɗarsa ya suma, Inna bata tsaya jin karshen maganan hasana ba tayi waje da sauri, tafiya take sauri sauri gudu gudu har takai wajen wani ɗanin bukka mai girman gaske, ba ko sallama ta faɗa chiki tana faɗin “ina buba’n yake, wani dattijo dake zaune saman fatan rago wadda a kalla zai kai shekara 70 ya ɗago kananan idon san nan ya ɗubi Inna yace ” ga buba nan ya faɗa doguwar suma, dafe kirji Inna tayi ta mai mai ta doguwar suma kuma mun shiga uku kai bello ina innar buba take, Bello dake zaune kusa da buba yace “tana wajen bappa a gona yana kai karshen maganar Inna ta juya tayi waje tsabar sauri har tana kokarin faɗuwa tanufi hanyar wajen malamin su tafiya tani mai nisan gaske

kamar dai kullum zaune ta samesa a saman dutsen dayake zama kullum, da baya baya ta shiga ta zauna akan jan kyallen da suka saba zama sae washe baki take, wani dariya bokan yayi da sauti mara daɗin ji kafin yace “kin kawo kuɗin koh to ajiye inda kuka saba ajiyewa kishiga masauki ina zuwa, chikin tsorata Inna tace in shaga masauki kuma ba kuɗi kawai kache na kawo ba, chikin tsawa bokan yafara magana “aiki kike san amiki’ne ko dai tambaya zaki tsaya kina min to bari kiji aljanun da zasu miki aiki sun che, aikin nada wahala domin ba karamin abu bane zai warware tsarin jikin yaran nan dan kyakkyawan shiri aka’musu, kuma ita ɗayan babban chikin su ba lallai bane mu iya yimata wani abun saboda tana yawan sallar dare ga karatun Al qur’ani da take, kullun jikin ta da tsarki tana askar sosai bata zama ba alwala, kuma babban matsalat ma shine bata neman faɗa bata shiga harkar kowa, kinga idan da tana faɗa da mutane to kota jikin su zamu iya raɓar’ta, Amma bata shiga har kar kowa ba mu isa mu kusan cheta ba, barema har mu iya yimata wani abin amma dai muna nan muna aiki mun samata ido duk lokachin da muka samu dama kamar in tana al’ada kinga bata da sarki, kuma mafi yawanchin lokuta idan mace na al’ada bata damu dayin askar ba basu zama da alwala, to in dai muka samu dama zamuyi aiki a kanta, yanzu dai kitashi kishiga ma sauki ina zuwa yau bani zanyi amfani dake ba duna ne wan da zai miki aikin shine zai yi amfani dake, murya na rawa duk tagama tsorata yanzu da aljani zata kwanta wani gefe na zuchiyar ta yace kai ba dai za’amiki maganin su hiyana ba ai kawai kiyi koma me “amma dai yau bata baya za’ayi bako? da kyar ta iya karisa maganar dan rawar da muryar ta keyi da kaji kasan a tsorache take, chikin tsawa bokan yace “idan baki bukatar aikin ne kitashi ki bani waje ni zaki chewa ba tabaya ba to ai bake zaki zaɓi ta inda duna zai kwanta da ke ba ki tashi ki shiga kuma ki rufe ido domin idan kika haɗa ido da duna mutuwa zakiyi, chike da tsoro da karyewar zuchiya Inna ta miƙe tana tunanin, anya zan iya aikin nan kuwa bazan hakura ba kuwa konchiya da aljani, ɗayan ɓangaren zuchiyar tane yace, a’a me a chiki in dai za amiki maganin su hiyana ai komai ma kiyi, nan take taji karfin guiwa yazo mata ta yaye wani jan labule dake wajen kamar ɗaki a chikin kogon ta shiga wata yar figaggiyar katifa che awajen sai kayan tsafe tsafe , chire mayafin’ta tayi ta haye kan, katimar ta rufe ido kamar yadda bokan ya umar cheta Almost 10mnt tana kwanche haka kafin bokan ya shigo zin dir ba kaya ajikinsa hayewa yayi kanta yafara aiki tun Inna na kuka a hankali har tafara ihu sosai shiko ko ajikinsa sosai ya nemeta ta baya da ta gaba bai kyaleta ba har sai da yaga bata wani motsin kirki tukun nan ya sauka a kanta ya fiche daga wajen, ya barta awajen kwanche bata wani motsin kirki taji wala da kyar take numfashi, komawa yayi wajen aikin sa yana ta murmushi mugunta.

KANO

karfe 4 dai dai jirgin su Ammi ya sauka A Malam Aminu international Airport kano, already gaba ɗaya family gd Abba sunzo tarban su ban da iyayen nasu sai Aunty maryam itama bata zo ba basu ɓata lokachi ba suka fito daga chikin girjin DON sai sauri yake kamar zai tashi sama Aryan na gefen sa a jere suƙe tafiya suka nufi motar da aka tanadar domin su, Khalid da Yusuf dai sai dariya suke kamar sun kulla wani abun rashin gaskiya, Zahra na riƙe da hannun hiyana, Aunty farida na rungume da diyana tana faɗin “sorry my diyana muna zuwa gida yaya Aiman zai duba’ki, diyana dai ko magana ta kasa saboda azabar chiwon kai, sai lunshe blue eyes nata kawai take har suka isa wajen mota, rungume da ita suka shiga motar, Ammi na musu dariya tana faɗin “au to ki zauna da diyana a nan ni bari na koma ɗayar motar, batare da tajira amsar Aunty farida ba ta wuche ta shiga motar kusa da nasu Khalid,

a tare driver’s ɗin su kawa motocin key da matsakaicin gudu suka bar Airport ɗin suna fita suka karawa motochin gudu, gudu suke sosai chikin ƙan kanin lokachi suka iso security suka wangale mugu katafaren gate ɗin, a hankali su ka kutsa motochin chikin gidan, kai tsaye parking space suka nufa, suna kashe motocin DON yafito da sauri bai bi ta kan kowa ba yanufi ɓangaren’sa da sauri Aryan ma ya nufi ɓangaren’sa don bai san kowa ya lura da jinin diyana dake jikin rigar sa dan rigar ma launin ta ba mai haske bane, Khalid da Yusuf kowa yanufi ɗakin sa, Ammi da bataliyar ta suma suka nufi nasu ɓangaren.

*DUK ƘARFIN IZZATA*

👑UK Writers👑

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

 

 

*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button