Dabi’ar Zuciya Hausa Novel
-
Dabi’ar Zuciya 15
*_ka/ki gujeta!!!_*ππΎππΎππΎππΎππΎ *_Dabi’ar da zata iya sanya ubangiji yayi maka kaca kaca!,RIQO QULLACI KO KWANA DA WANI DAN ADAM_* *_Me…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 14
Suna cin abincin suna hira,affan din yana bawa samir labarin makaranta,yanayin karatun nasu irin wahalarshi da sauransu,lokaci lokaci hajiya qarama…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 13
“Yaya….abincinka ya xama ready”jawahir ta fada da yanayin shagwabar nan tata,kai kace har yanzu bata rufa shekaru goma bama,da…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 12
Sanye yake da jallabiyya fara qal mai sulbi,wadda ta saukar masa har daidai idanun sahunsa,bata qarasa masa har qasa…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 11
11 A mararrabar hanya suka rabu da nasirun,shi yabi hanyar da zata sadashi da gonakinsu,ita kuma tabi hanyar da…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 10
tun daga safiyar jiya zuwa yau din nan babu abinda ke yawo a ranta illa zallar farinciki da jin dadi,duk…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 9
cikin nutsuwar data zame masa jiki,kuma dabi’a yake tuqi,hankalinsa da kunnensa yana kan redion jikin motar daya kunna yana sauraren…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 8
08 *zafafa biyar na kudine,tuntubi wadan nan numbers din don samun naki copy din ki karanta cikin aminci* 08184017082 Ko…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 7
7 *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I’m on Instagram as…
Read More » -
Dabi’ar Zuciya 6
“Kambu” ta furta da qarfi,wani irin zabura baba laure tayi ta durfafi kaltum dake niyyar shigewa sashensu,kafin ta ankara harta…
Read More »