Gidan Aunty Book 1 Page 71-72
BOOK 1
Not edited
Page 71-72
đ
Tunanin abunda ta gani cikin pillow ne ya fi komai dâaga mata hankali, yanxu gabaki dâaya hankalinta ya karkata kanshi, so take tasan ko yana lapiya , wayarta ta soma dubawa ganin batanan ne yasa tayi saurin barin dâakin har zata hau sama sai ta fasa ta sakko kasa , Wanda ta gani akasanne ya bata mamaki bata yadda da hakan ba shiyasa ta âkara matsowa dan tabbatarwa kanta ,tabbas ,âshineâ ta kara nanawata, da Sauri ta karasa inda yake , a hankali ta kai hannunta kan goshinsa , sanyi goshinsa yayi hankali a tashe ta soma jijjigashi, kuka ta fara ganin abun kamar a mafarki gashi ko motsi ya kasa yi , gabaki dâaya ta rasa abunyi, ruwan da ta gani tayi saurin âballe murfin tare da yayya famasa ruwan amma gabaki dâaya kamar ba mutum take yayyafawa ba , rudâewa ta karayi ga wani irin murdâawa dataji cikinta ya soma yi mata , salati kawai ta soma hannunta dâaya dafe da mararta yayin da dâaya hannun nata yake kan fuskarsa, kuka kawai Tahee take da iya âkarfinta ganin ko motsi bayayi,rubutun da dada ta batane ya fado ranta da Sauri ta miâke duk da tsananin murdâawa da cikinta yake mata , fridge dâinta na sama ta hau cikin Sauri sauri gudu gudu , tana budâewa Kuwa ta ganshi, da Sauri ta dauko ko kallan gabanta bata yi, Daidai inda yake ta nufa , cikin Sauri ta âballe murfin robar ta soma yayyafa masa kafun ta budâe bakinsa ta saka masa ruwan kadâan, tari ya fara sosai wani baâkin ruwa ya fara fitowa daga bakinsa, adduar da oumma ta koya mata ta soma kafun ta fara tofamasa, gabaki dâaya fuskarsa tayi zufa duk da sanyin Ac dake ratsa ko ina na falon, ruwan adduar ta kara saka masa ,yanxu ma tarine ya sarkesa jijiyoyin kansa gabaki dâaya sun fito waje, ta dâau kusan 20 minutes tana masa addua kafin ya soma ajiyar zuciya , gyara masa kwanciya tayi yanda zai ji dadin sakewa . Tsawan lokaci Tahee ta dâauka tana bin kyakkyawar fuskarsa da kallo, a zuciyarta kuwa addua take faman yi masa , dabarace ta fadâo mata, babbar plasma Tvn ta ta kunna tayi connecting, suratul Bakara ta kunna ta saka volume dadda zata dunga ji daka kitchen, kafun ta kulle kofar shigowa part dâin gabaki dâaya , cikin dâauri ta shiga kitchen dan ta Sama musu abunda zasu ci, chips tayi masa tare da pepper chicken , sai omelette din da ta kara yi masa , amaimakon ta hadâa coffee yau hakanan zuciyarta bata yadda da kayan coffe din ba shiyasa ta dâona ruwan tea me cike da kayan kamshi,Lokacin data duba a gogo almost 10:30 tayi , a dinning ta jera musu breakfast dâin kafun ta dawo inda yake , fuskarsa ta soma shafawa a hankali, kusan tsawan 2 minutes kafun ya dâan saki a jiyar zuciya, idanuwansa da sukai masa nauyi ya budâe a hankali bakinsa dâauke da addua, zuba mata narkakkun eyes dâinsa yayi itama shidin ta ke kallo, temaka masa yayi ya zauna kafun ya kalli inda yake da mamaki, kokarin tuna abunda ya faru yake amma ya kasa ,â me yasa na ke kwance ananâ ya furta cikin sanyin murya , kallansa Tahee tayi na âyan sakanni kafun ta furta â ka gajine shiyasa bacci ya dâauke ka , ynxu ka tashi kayi Wanka sai muci breakfast â, a gogon hannunsa ya kalla ganin lokaci yayi saurin mikewa tsaye tare da ita a jikinsa, dining din ya nufa dakansa yayi serving abincin a plate, jinsa yake kamar an cire masa abu me nauyi a kirjinsa ga bakinsa kwata kwata ba appetite din abinci,batare da yace mata komai nan ya soma bata abincin abaki har saida ya tabbatar ya isheta, zata bashi yayi saurin kawar da kansa gefe , â I lost my appetite, and inaso nayi wanka â, kamar zatayi kuka ta kallesa â ko na dafa maka wani abunne â murmushi ya sakar mata sosai da ya dadâe beyi kamar saba â donât worry bari na fara wanka , okay ?â, a sanyaye ta furta âokayâ, wayarsa ya mika mata kafun ya furta â used it â, tana karâba ya juya ya nufi upstairs,kallan wayar tayi na âyan seconds hakanan yau take dan taga abun cikin wayar, da pin ajiki abun mamaki tana saka hannunta pin dâin ya budâe take a wajan hotan ta ya bayyana lokacin da take part dâin Ammey, da Sauri ta shiga photos gabaki dâaya babu hotunansa a ciki sai hotunanta da ita kanta bata san lokacin da aka dâauke ta ba, wasu hotunan bacci take aka dâauketa , hatta lokacin da ta Samu matsalar kai, da ta fara shigowa part dâinsa akwai hotunan a ciki, hawaye ne ya fara tarar mata a ido tayi saurin sharesu, soyayyar mijinta na kara shiga cikin zuciyarta , a hankali ta cigaba da kallan hotunan ita kadai tana murmushi.
********
*********** A cikin part dâin Ammey kuwa a zuciye ta fasa wani babban glass dâin jug, gabaki dâaya idanuwanta sun canza Sabida balaâin da yake cinta , sai faman zagaye inda aka kawatashi kamar wajan iska take ko tsoran a ganta bata yi, daga gefe dâaya wannan mutumin da yake yawan zuwa dâakin amrah shima zaune, dukda ba a ganin fuskarsa a yadda idanuwansa sukai ja mutum zai gane yana cikin tsan tsan tashin hankali da bacin rai, a fusace Ammey ta jiyo kan mutumin, âkace mun kasaka kwalbar ban inda ya dace Garin ya akai komai zai lalace lokacin da burinmu yake gab da cika, bazan dâauki a sara ba , bazan dâauka ba , na dadâe da tsara rayuwata , babu Wanda ya isa yace zai lalatamin,zan kashe sa , sannan na kashe duk Wanda yayi runâkurin ruguzamun shiri, kamar ydda nayi rantsuwa da dodo , bazan saâba ba dole burina ya cika ,yau ba sai gobe ba zan fara aikina dole na basa babbar kyauta da zai âkara ruguza farincikin sa har abadahâ, ta karasa zancanta tana sakin wani dâan iskan dariya , taso wa mutuminnan yayi daga zaunan da yake , inda Ammey take ya nufa tare da kamo hannunta dâaya yana shin shinar wuyanta, tsaki Ammey taja tana turesa , a zuciya ta furta â wannan ba lokacin da ya dace bane , raina a bace yake karka kara batamin, kaje wajan waccan karuwar yarinyar tukunna me zubin arha banza da kasaba latsawa, komai ina sane dashiâ, da karfi ya matse hannunta guda dâaya , cikin wata kausash shiyar murya ya furta â ke baki isa ki hanani jikin kiba sabida kedâin mallakina ne , dole na kashe mijinki dan naga alama yana kokarin shigar mun hanci da kudun duni, yanxu zan barki sabida raina a âbace yake , akan duk da haka yau zan kawar da aikina akan dâan talikin can, sannan karki manta dole ki fara aikin boka yanxu, bazan taba yadda jinin da ke cikin waccen shedâaniyar ya fito duniya ba , zuwan shi duniya kamar ruguzama shirin da muka dadâe munayi ne ,inaso a salwantar Dashi cikin âkanâkanin lokaci, dan wannan karan bana buâkatar kuskure , kafun na koma kan yan iskan yarancan da suka dawo, suma rayuwar su tana cikin gangara â, âkarar fadâuwar glass sukaji da Sauri suka juya dan ganin ko wanene, babu kowa a wajan da Sauri Ammey ta nufi inda glass dâin ya fashe , nan ma babu kowa a wajan sai glass dâin sai kuma labulen da aka dâan budâe da alamun mutum ya tsaya a wajan, cikin tashin hankali Ammey ta âkara dubawa babu wa kowa a wajan gabaki dâaya , aâbangaran mutumin kuma yana jin fashewar abu ya dâauki wani Jan zobe ya saka a hannunsa tare da soma karanta wasu abubuwa marada a dadâin ji take a Wajan ya âbace gabaki dâaya. Da Sauri Ammey ta shiga cikin falon ta nan ma ba kowa a jan, cikin bacin rai ta dâauki wani dâan karamin aban kifi fari tas Dashi ta buga a kasa tare da caka masa âkaramin wuâka ko tsaran azo Atarar da ita bata yi, a kausashe ta soma magana â inaso a kasheta , sannan aka she mun abunda ke cikinta , sanadin hakan inaso zuciyar mujinta ya bugaâ sai kuma ta fara âkyalâkyalewa da dariya tare da nufar dâakin ta na sa azuciyarta tana ayyana duk Wanda yayi gangancin saurarar magan maganinsu na dâazu to ya kawo kansa Halaka dan sai ta kashe koma wanene â.
â¨â¨â¨â¨â¨â¨
Apart dâin Tahee kuwa har yanxu karatun Alkuranin da ta saka bata kashe ba sai ma âkara volume da tayi da Zata hau sama , Hakanan take jin ranta babu dadâi lokaci zuwa lokaci sai ta taâba cikinta ,intatuna halin da mijinta yake ciki sai kuma taji zuciyarta na bugawa haka kurum, dakin da yake ta shiga lokacin harya shirya cikin shigarâkananan kaya da kullum yake futo da âkyansa da kwarjininsa, âkura masa ido Tahee tayi hakanan take ji bata so ta dena kallansa , har ya âkaraso inda take bata sani ba sai daddadâar iskar bakinsa me âkanshin mint da ya hura mata a fuska,nunfashi ta sauke tare da ajiyar zuciya â wannan kallan fa ,kamar kina missing dâinaâ, bata san lokacin da hawaye suka fara sakko mata a ido ba da ita kanta bata san na Menene ba , cikin tashin hankali ya riâketa a rudâe ya soma tanbayarta â me ya faru?, me kikosa?, baki da lapiya ? Cikin ki? BabyâŚ..â, bai âkarasa ba ta hadâe bakinsu waje dâaya , sosai take kissing dinsa kamar me jinyunwar haka , kokarin raba bakinsu yake ta kara hadâe lips dinta cikin nashi yau da kanta take basa hot kisses dâin da yake neman zautar dashi,be hanata ba sai ma âkara gyara mata tsayuwar ta yayi, tana sakin bakinsa ta soma sunbatar face dâinsa ta ko ina, kafun ta rungumeshi tana sakin wani saban kukan,â ya ilahiiiiiiii, please banasan kukan nan yana taâbamun zuciya please kiyi shiru karki dâagan hankaliâ, gyada masa kai tayi kafun ta soma share hawayen , kallanta yayi sosai kafun ya furta â me yasa ki kuka â ajiyar zuciya Tahee ta sauke , kafun ta budâe bakinta da yayi mata nauyi â Nima ban sani ba , kawai banaso ka fita ne yauâ murmushi ya saki me dâau sauki yana jan hancinta,â am sorry kinji akwai operation dâin da zanyi wa wani a zuciya , but zan i promise insha Allah zan dawo dawuri,okay ?â, kamar zatayi kuka ta dâaga masa kai ,âoya smile â ya fadâa yana kara sakar mata wani murmushin, a hankali ta murmusa dukda har zuciyar batajin dadâi sam, âplease kaci abinci kafun ka fita â,dâan risina mata yayi kafun ya furta â duk yadda madam tace â, bata san lokacin da murmushi ya suâbuce mata ba sai da ta murmusa, har sukaje wajan dinning hannunsu na sarâke da na juna , da kanta tayi feeding dâinsa a baki har lokaci kuma bata dena binsa da kallo ba , wayarshi da ya bata dâazu ta mika masa , kiss yayi mata a kumatu ka fun ya dâauki main wayarsa dake kan dinning dâin , ko a bakin kofar fita daga falon nasu âkin sakinsa tayi har hakan yaso bashi dariya da Alama yau rigima takeji, da ya juya zai fita sai ta riâkosa ko tace â zawj amma babu Wanda zaiyi operation din sai kai â, hannunta biyu ya kama kafun ya mayar da ita cikin falon ya durâkusawa, â zan dawo ba da dadâewa ba , yau naga alama rigima kikejii, take care of you and my baby, I love you â, a sanyaye ta furta â I love you too, kafun ta soma masa adduar data saba yi masa idan zai fita â har zuciyarsa yaji dadâin adduar da tayi masa haka kurum yaji kamar ya fasa fitar shima sabida kewarsa da yaji ya soma yi lokaci guda Amma ba damar hakan sabida operation dâin da zaiyi.
A kan kujerar da ya zaunar da ita anan ta kwanta, ita kadâai ta dungajin kadâaici na damunta , Adduâar neman tsari ta soma yi a cikin zuciyarta tare da yiwa mijin ta adduar dawowa gida lapiya,tana zaune akan kujerar wani wahalallan bacci mara dadâi ya dâauke ta .
â¨â¨â¨â¨
đšđšđšđšđšđšđšđšđšđš
ABUJA
A âbangaran zarah da khaleed wata irin soyayya suke wa oumma , duk Wanda ya gansu tare da oumma babu me cewa ba Itace ta haifesu ba , sosai Hutu da kwanciyar hankali ya bayyana a jikin oumma ta zama babbar hamshaâkiyar mace , a yanxu Dady ya budâe mata babban super market da ya zama mallakinta komai na ciki a âkasar waje ake kawo mata musamman da dady ya hadâa ta da wata matar abokinsa da take zaune a London ita da yaranta, a tsakaninsu sosai Amin ta ya shiga tsakaninsu har ya zam to sun zama âkawaye sosai duk da har yanxu hajiya madina bata taba zuwa nigeria sun hadâu ba saida ko kaya za a kawo akwai Wanda take sawa ya kawowa oumma da ynxu ake wa laâkabi da Hajiya maryam.
A yanxu ma shirye shiryen tafiya BUNKURE suke da dady yace zasu kai wa ziyara kafun su wuce saudiya, da farko oumma ta so âkin zuwa amma dady ya zaunar da ita tare da yi mata nasiha akan tawakkali da hakuri, duk da yasan macece me hakuri da juriya dan ko shi saida ne. Gabaki dâaya gidan tare zasuje hatta hajiya da itama tace da ita za âayi tafiyar , A kano zasu fara sauka ta jirgi kafun su bi ta mota zuwa BUNKURE .
Sanye zahra take cikin shigar doguwar Abaya pink colour tare da small fashion bag dâinta fara da shoe din âkafarta me dâan tsini shima white colour , tayi rolling da mayafin abayar da ya kasance shima pink colour , babbar wayar âkirar iPhone 13 promo max dâinta ita bayn kwabar pink colour ne me dâantan barin barbie, sosai kayan sukai mata kyau, dukda ba wani makeup ne a fuskartaba amma sosai tayi kyau, dâayan hannunta kuma janye yake cikin medium size trolley bag dâinta. Khaleed ne ya fito shima cikin shigar âkananan Kaya dâaya hannunsa shima janye da trolleys guda biyu bayansa hajiya ce itama taci uban adonta na tsofaffi har da baâkin glass a idanunta. Oumma da dady ne suka fito suma sosai shigarsu ta âkayatar, dady sanye yake cikin wani Boyel dâin manyan kaya blue colour da suka âkarawa fuskarsa dattako da annuri, oumma kuma sanye take cikin wani tsadajjen material pink colour sai adansa flowers me blue da yake jiki, ta kalmin kafarta da Jakarta sai ya kasance blue colour yayin da mayafinta ya kasan ce pink colour , ita kadai sai walwali take , duk inda ta motsa sarkar wuyanta da stone Suma sai sun âkada,kallan juna zahra da khaleed sukai , kafin zahra ta karasa wajansa tana masa radâa a kunne, shima khaleed kamar âkaramin yaro yayi mata radâa a kunne suka âkyalâkyale da dariya, cikin hadâa baki suka furta â Oumma Wlh kunyi matching sosai 100%â, sun kuyar da Kai oumma tayi cikin jin kunya ganin hajiya a falon tarasa Yaushe zarah zata dena âbarin bakin nan nata , itama hajiya da ta fuskanci oumma taji kunyar maganar zarah sai tayi shiru batare da tace komai ba , Dady kuwa kanshi kawai ya girgiza aranshi yana tunanin lokacin da zahra zatayi hankali. Basu âbata lokaci ba suka dâau hanyar NNAMDI AZIKIWE INTERNATIONAL AIRPORT, cikin saâa da suka je Airport dâin ma basu zauna ba jirginsu ya tashi zuwa Garin Kano Ta dabo.
Hour 1 dâaya da mintuna 10 ne ya kawo su Garin Kano , kai tsaye manyan motocin da suke jiran su a Airport dâin aminu Kano Suka shiga , Dadyn da zahra sai khaleed motar su dâaya , oumma kuma ta zauna tare da hajiya, a maimakon su nufi Gidan su na G.R.A kai tsaye hanyar da zata kaisu Bunkure suka nufa , gabaki dâaya oumma sai ta kasa sakewa tuna abubuwan da sukai mata,fahimtar hakan yasa hajiya cikin dattako ta rike mata hannuâ karki damu babu abunda zai faru sai Alkairiâ, gyada mata kai oumma tayi, mamakin yanda suke bin hanyar tayi wani wajan duk angyarashi ba kamar daba , lokacin da aka shigo layinsu saida gabanta ya fadâi ga Taheer dâinta da ya fadâo mata arai, tun daga layin shiga unguwarsu aka soma bin motocin su da kallo, wasu rayan na bin motar har aka zo bakin kofar gidan su , labari har ya kai cikin gidan cewa ga mutanan Birni sunzo da manyan Mota.mazan cikine kawai suka fito dan sosai rayuwa ta canza musu, suma su kawu sule shida rabiâu kowa yayi jugum jugum Suna jiran abinda zai faru, Dan duk atunaninsu anzo kama dâaya daga cikin sune, su Dady ne suka fara fitowa , tsakanin Rabiâu da kawu sule har yar rigen duâkawa sukai wajan gaishe da Dady, da faraâa a fuskarsa ya amsa musu, su oumma ne suka fito daga mota suma , gabaki dâaya babu Wanda ya gane oumma a cikinsu , kamar yanda suka gaishe da Dady haka suka gaishe da su oumma kafin cike da fargaba kawu sule ya furta â Allah yasa ba kamamu kukazo yi ba Dan girman Allah kuyi hakuriâ, kallan mamaki oumma ta bishi dashi, abunda bata taâba gani ba kenan wai magana cikin salama , cikin sakin fuska dady ya furta â ko zamu iya shiga daga cikiâ, dâan shiru sukayi kafun Rabiâu ya furta â bari na yiwa yan gidan magana â, tun kafin dady ya amsa masa har yashiga gida , cikin âkanâkanin lokaci kuma ya dawoâ Bismillanku â, su oumma ne suka soma yin gaba kafun su khaleed suka bi bayansu, suna shiga suka tarar da anshin fidâa musu doguwar tabarmar da gaba dâaya ta fita a hayyacinta duk ta zare , bin gidan oumma tayi da kallo gabaki dâaya ya canza mata yanxu babu wannan âkazantar, batare da wani âkyan âkyami ba suka zauna nan tabarmar, ragowar yan gidan kuwa gabaki dâayansu cun kushewa sukai waje guda a âkasa kowa ka gani abun tausayi ba kamar suba, da dâadâdâai da dâadâdâai suka soma gaishe da su oumma har lokacin kuma babu Wanda ya gane ta a cikinsu, kaka ta bawa ce ta fito cikin dâakinta sai faman dâingisa âkafa take, kallan Oumma ta tsaya yi kamar zatayi Magana kuma ta fasa itama zata tsugunna Oumma tai saurin ruâkota, a hankali oumma ta furta â kaka tabawaâ, itama kaka tabawa cikin dafe âkirji tayi saurin furta âMaryamaâ, gabaki dâaya âyan gidan kallan kallo suka fara a tsakaninsu suna tunanin wace maryama ake nufi,murmushi me ciwo oumma ta saki kafun ta furta âNaâam â, ai ba shiri kaka tabawa ta fashe da kuka tana neman yafi yar oumma , abinda bata taâba tsammani ba , âkoâkarin durâkusawa take duk da ciwon da âkafarta take mata amma oumma ta hanata hakan batare da âkyanâkyamiba oumma ta rungumeta a cikinta, suma âyan gidan sai alokacin suka gane wacece, gabaki dâayansu ko wannensu neman yafi yar oumma yake ita dai babu abunda take yai sai murmushi, ta lura Dije da Bintalo basa cikinsu amma bata ce komai ba , saida komai ya lafa kaka tabawa ta soma basu haâkuri akan basu da abunda zasu basu, sukuwa sai murmushi kawai suke sakarmusu, âkara neman yafi yar oumma kaka tabawa tayi kafun ta soma labarta mata irin neman ta da suka dungayi da neman Taheer da har yanxu basu ganshi ba, sannan da irin cin zalin da Dije take gana musu, cikin kuka taka tabawa ta âkarasa da â maryama nasan Alhakin kine yake bibiyar mu, na roâkeâke da Girman Allah, ki yafe mana , mun gane kuskuren muâ, itama oumma cikin kuka take furta â Na yafe muku gabaki dâayanku ,â itama a ta âkaice ta basu labarin barowarta gida da Auran ta, abunda yafi baba oumma mamaki yanda suka nuna tsananin farincikinsu babu Hassada, nasiha sosai dady yayi musu da jan hakali cikin hikima da dattako, koda ya kammala hajiya itama sai data âkara yi musu nasihar su so junansu da hakuri da junaâ, Tashi khaleed yayi, ba dadâewa aka soma shigo da manyan kayan Aminci tun daga kan shinkafa, makaroni da mai da manja har dasu Dankali da doya da kwai sai da aka ajjemusu, sosai akai musu siyayya hatta oumma siyayyar taso bata tsoro, cikin kuka kaka tabawa ta soma yi musu Godiya da addua , daman tun safe babu abinda suka ci, Dije ta tattara komai na anfanin gidan ta siyar Dashi, hatta gidan tayi âkaâkarin siyarwa Allah be bata saâa ba , ta ibi wasu kayanta a cewar ta zata shiga yawan samo kudâi, har lokacin kuwa Bintalo ba a âkara ganin ta acikin unguwar ba.
Gabaki dâayansu saida Dady yabi ya rarraba musu kudâi akan su ja jari, wasu dubu hamsin wasu talatin, kaka tabawa kuwa dubu dâari ya bata cif cif . Babu Wanda baiyi nadamar abunda yayi wa oumma ba gashi a sanadinta, mijinta ya temaka musu, itama oumma tsarabar da tayi niyar basu tasa aka rabasu, Atampopi mazan kuma shadda, hatta hajiya kaka sai data bawa kaka tabawa tsarabar kujerar makka , so kaga farin ciki wajan mutanan gidan kamar su akai wa albishir, itama oumma sosai taji dadâin canzawarsu ko ba komai an zama âyan uwa yanxu, ko da zasu tafi har bakin âkofa suka rakosu suna yi musu addua , ba âkaramin dadâi oumma taji ba harda hawayenta da zasu rabu, aranta kuma tana Adduar Allah yasa shima Taheer yana cikin âKoshin lapiya a duk inda yake, basu dâau dogon lokaci ba suka kama hanyar komawa Kano dan gobe da sassafe jirgin su zai tashi zuwa âkasa me tsarki.
â¨â¨â¨â¨â¨â¨â¨
1:29pm Tahee ta farka a firgice sabida mummunan mafarkin da tayi, da Sauri ta janyo wayarta tare da dialing number dâinsa amma abun mamaki switched up ake ce Mata abun da bai taâba faruwa ba , âkara dialing number tasa tayi the same abinda ake ce mata kenan, ajiyar zuciya ta sauke data Tuna cewa zai may be ko yana cikin theatre har yanxu, ganin lokacin sallah na tafiya ne yasata miâkewa ta nufi dâakinta.
Tana idar da sallah wanka tayi cikin material dâin me rawa black colour , ganin babu Wanda ya shigo part dâin harsu ihsan yasa ta saka wayarta kawai a aljihun kayanta , tare da rolling dâin mayafinta da niyyar zuwa part dâin Dada.
Lokaci dâaya gabanta ya yanke ya fadâi, ga wata irin iska data soma ratsa mata zuciya kamar ana cire mata wani sassa na jiki, hannunta dafe da zuciyarta ,gabaki dâaya yau ta rasa me ke damunta lokaci zuwa lokaci Babynta na fado mata arai ganin haryanxu be kira taba .
A âbangaran king kuwa a hanyar dawowansa
Gida ,lokacin da yake driving dan yau shikadâai yafita dan dakansa yake driving yau, hatta zaki yau be fita dashi ba ,Daidai Lokacin da ya yanki kwanar Area dâin babban titin da zata sadashi da banana Island wata babbar trolley data âbullo tayo kansa gadan gadan, âkoâkarin Jan burki yayi amma sai burkin ya kwace take a Wajan babbar trolley dâin tayi sama da motar da King yake ciki tare da fadâowa duk ta rugurguje. Driver ciki na ganin hakan yayi saurin dâaga wayar sa dake ringing kafun ya furta âAngama sir â sai kuma yayi saurin Jan trolley dâin da gudu ganin a âkoâkarin tsayar dashi.
Wasu matasa biyu da akai abun kan idan su ne sukayi saurin âkarasowa inda motar king take kafun su kira jamiâan âyan sanda ,ganin yadda motar ta lotse , wani card da dâaya daga cikin samarin ya ganine ya dâauka kafin yayi dialing number , Daidai lokacin dasu Abeey suke zaune a falon dada kiran matashin ya shigo wayarsa , haka kawai zuciyarsa ta tsinke kamar ba zai dâaga ba sai kuma ya dâauka , tun kafin yayi magana Matashin saurayin ya sanar dashi Accident dâin king duk da be tabbatar da alakarsu ba , â babu abunda Abeey ya ke furtawa face Innalillahi wa inna ilaihi rajiâun, cikin gaggawa ya bada umarnin akaishi NAHYAN hospital ko sauraran su dada dake tanbayar me ya faru be yi ba , cikin tashin hankali suka nufi asibitin lokacin har manyan likitocin asibitin sun shiga da shi Emergency Room, tsaro sosai Abeey ya sa a saka a cikin asibitin gabaki dâaya , dai dai lokacin da uncle musaddiq da uncle saleem suka karaso cikin tashin hankali suma , sun fi 2 hours tsaye a bakin emergency room har lokacin kuma likitocin da suka shiga basu fito ba sai abubuwan da nurse ke ta faman dâakkowa. Umarni ya bama uncle saleem da yaje ya dâakko su Dada amma kar a fada musu condition dâin da king yake ciki sai sunzo. Hakan kuwa akayi yana zuwa ya tarar dasu ashirye hakanan komai ummey asanyaye take yinsa , ga wata iska da take ratsata kamar lokacin data rasa Moha dâinta ,ga baki dâaya da mutanan gidan aka tafi ban da tafi dake fama da fadâuwan gaba lokacin.
Suna shiga asibitin saura kadan jiri ya kwashe ummey, Ammey kuwa sai faman murmushi take saki a fakaice da mutum ya kalleta kuma zaiga Tsantsan tashin hankali akan fuskarta . Lokacin da suka samu labarin accident gabaki dâaya mutuwar tsaye sukai, ummey kam yau ta kasa daurewa tazo zata fadâi Abbey yayi saurin riâke ta hakan kuwa ba karamin bacin rai ya saka Ammey, gabaki dâaya ita sai ta nuna tafi shiga zamuwa Dan har faduwa kasa saidatayi gabaki dâaya kowa hankalinsa ya tashi, ganin babu Tahee a cikinsune Dada ta bata umarnin Mamy Matar uncle musaddiq suje su dâakkota, Aunty kam yau itama ta shiga damuwa ko ba komai ba shi ta tsana ba Tahee ta tsana, yan matan gidan ma kowa sai faman kuka take a cikinsu .
****A âbangaran Tahee jitayi gabaki dâaya zaman gidan ya isheta babu abunda takeso kamar tajita a waje ,da Sauri ta zabura cikin Sauri ta nufi hanyar fita daga part dâinta , babu inda take kalla sai hanya duk da duhu ya farayi, abun mamaki har tazo gate dâin farko babu security Sabida lokacin sallah yayi, a gate na biyu ne yake da tsaro amma duk cikin su babu Wanda ya hanata fita harta fice daga gidan mutane biyu ne sukayi runâkurin tsayar da ita amma babu Wanda ta kula a ciki, tana ganin ta Fita daga gidan kuma lokaci guda ta saka gudu , gudu kawai take abunta ita kanta batasan hanyar da take biba. Su mamy na zuwa suka samu wannan mummunar labari, gabaki dâaya an duba gidan bata ciki, har layin gidan kwata kwata babu Tahee babu alamarta , Gabaki dâaya bincike aka soma , lokacin da dâaya daga cikin masu tsaran ya fadâawa zaki abunda sukayi take a Wajan ya dakatar dasu daga aiki gabaki dâayansu mutane kusan goma sannan yasaka wasu tsaran da suka fi wanda ya bari, sosai a ka shiga binciki.
Su mamy na barin hospital dâin wani doctor Armeen ya fito daga cikin ER sai faman hadâa gumi yake , ba Wanda be san Abeey ba shiyasa dakansa yayi wa abeey jagora zuwa office dâinsu, cikin girmamawa ya soma bawa Abeey hakuri kafun ya sanar dashi King ya shiga COMA, alokacin kuma Mamy take sanar dashi neman Tahee da akai aka rasa, gabaki dâaya kuma sai kowa ya âkara har gitsewa musamman ummey da Ammey da suka yanke jiki suka fadâi lokaci guda, dada ma kuka kawai ta saka babu abunda take cewa sai Innalillahi wa inna ilaihi rajiâun, cikin gaggawa Abeey yasa a binciki duk inda take anemota kafun ya sanar wa da commissioner da kansa akan abincika masa duk inda take anemo ta cikin gaggawa , shima gabaki dâaya ya shiga damuwa , yana tsoran halin da King zaishiga idan yasamu labarin âbacewar matarsa
******
SHIN KING YANA TASHI DAGA COMA?
GA TAHEE DA TAKE DA CIKI TABAR GIDA KO INA ZATAJE?
SHIN ZASU KARA GANINTA ?
INA TAHEER ?
INA DIJE DA BINTALO?
WANENE MUTUMIN DA YAKE MAGANA DA AMMEY?
WANENE YAJI ZANCANSU LOKACIN DA SUKE TATTAUNAWA?
SHIN SU OUMMA ZASU KARA HADUWA KUWA ?
INA YAYAN OUMMA DA AKACE YA BAR GIDA?
Alhamdulillah anan na kawo karshen littafin GIDAN AUNTY BOOK 1 .
Ina rokan Allah kamar ydda na fara littafin nan a saâa ya bani ikon kammala shi.
ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAHâŚ