Sponsored Links
Hausa NovelsSoldiers Family

Soldiers Family 7-8

Sponsored Links

Page 7&8

__”sunyi nisa cikin tafiyar mejo sadam yadubi suhaif yace, “bro wai yamaganar zuwanmu India ne?” Numfasawa suhaif yayi kana yace, “miye anfanin zuwa India bro abunda ba,ayiwa ammy ananba India za,ayinshine?”

“Aa gaskiya sedai kasan yadace familyn ta Susan halinda take ciki kokuwa?”

“Hakane Amma kasan ya alyasat ba yadda zeyiba domin yatsani Al,adunnan nasu Kuma abunda kasanine…”

“eh to Amma bazamu saka su dady suyi magana dashiba?”

“humm mejo kenan sekace bakasan waye ya alyasat ba…”

“Gaskiya ne Kuma nasani abunne me wahala ya amince, Amma Bakomai muyi magana da ya Yusuf nasan shi zai saurareshi..”shiru suhaif yayi kamar bazai yi magana ba sai kuma yace, “bakomai bro Allah yasa ya, amince”
“ameen dai” cewar sadam kana sukaci gabada firarsu.

Acan gida kuwa suna fita habibbty tafara k’wallah tana addu,ar Allah yabayyana Mata yaronta abun soyuwa agareta aduk inda yake afad’in duniya..da kyar su Abba suka lallaɓata tayi shiru suna fatar Allah yabayyana Dan uwan nasu.!

Shinkafi

Su mama nashiga gida eggo tashiga had’o kayanta Dana mama ba tare da ta cewa mama ko mai ba, ita ko da kallo kawai take bin mahaifiyar tata, sai da eggo ta had’a komai da suke buk’ata kana tajawo mama tare da rufe gidan suka fita tafiya sukeyi sosai da k’afa sai da mama tagaji tadubi mahaifiyar tata tace “eggo Wai Ina zamujene hakan?

Sokoto eggo tafad’a atak’aice…Ido mama tazaro kamun tace sokoto fa kikace eggo da wannan yammacin Kuma ak’afa? Shiru eggo tayi kamar bataji mitaceba sai da mama tasaka Mata kuka kana tadubeta tace, “yanzu zamu shiga cikin garine musamu motar dazata shiga sokoto saboda hakan wlh kiyimun suru kafin na faffala miki mari anan…” shiru mama tayi bata karayin magana ba har suka iso cikin gari suka ko yi sa,a motar sokoto tacika saura mutin d’aya…shiga sukayi inda eggo tad’ora mama akan kafafunta suka d’auki hanya sai da suka baro cikin garin zamfara sai kawai motarsu tatsaya ahanya ashewai Yan bindiga ne sukayiwa motar kawanya …cikin tashin hankali kowa dake wurin yakama salati kamun duk akafito dasu waje..gabaki d’aya akasetasu da binda za,afata farfesun kanunsu se kawai wani daga cikinsu yace, “Ku da kata karda mu kashe way’annan kawai mu,ajiyesu Idan ansaki kud’i musakesu….angama oga cewar yaranshi kana aka tasa k’eyar dukan mutanen dake cikin motar izuwa cikin surƙurmin jejeji…hankalin eggo in yayi dubu to ya tashi, Dan ganin wannan taddancin amma mama ko akwalar rigarta sai da sukayi tafiya mai nisa kana suka cinma mafakarsu anan duk aka ajiyesu kana suko sukashigayin abin gabansu.!

London

“Zaune yake acikin kantamemen office d’inshi Yana duba wasu peril kawai akaturo k’ofar akashigi..shiru yayi name cigaba da abunda yakeyi domin tasan ko ba a fad’a ba, ba mai shigo masa office kai tsaye in ba lateep ba, kujera ya samu ya zauna Yana fad’ar big man wani abunda ya taso anturamu Dubai yin wani aikin Kuma hadda sunanka aciki…d’aukowa alyasat yayi Yana kallan lateep din kamun yace banada ra,ayida hakan big man saboda hakan kawai kuje….shiru lateep yayi nadan wani lokaci yasan tinda yace bayada ra,atabbas bazejeba domin alyasat bayabin umurnin kowa shike bawa kansa umurni Kuma haryabawa manyan nasu saboda yadda suke tsananin ji dashi, domin yasan aikinshi Kuma jarimine na bugawa ajarida…okay badamuwa Naga mutuniyar na nemanka koka ganta? Shiru yayi mashi kamar bejiba… “kana fa jina Dan renin hankali kawani shareni ☹️”

Nan ma ko kallanshi Alyasat beyiba..ganin hakan yadaka lateep dariya yafita Yana fad’ar “Allah yashiryeka big man inda akebibiyar mutum ana sonshi shikenan yana wulakanta mutane…”

Shidai alyasat banza yayi mishi kamar baiji me yace ba?, yaci gabada aikinshi..!

Dubai

“Wai miyake damunkine muhibbat? Tayaya zakice bazaki iya boye sonda kikeyiwa Alyasat ba yanzu har kinjawo yana wulakantaki abanza nace kibar komai ahannuna amma kink’i indai inaraye kisani alyasat bayada wata Mata datafiki aduniya anty Billy keta wannan banbamin domin bataji dad’in yadda alyasat yayiwa Yar tata ba ɗazun agaban kowa…””wlh anty inasanshi ne narasa yazanyida zuciyata anty in Sha,awar yaya sat Ina sanshi anty Ko da baze aure ni ba ya mayardani dadironsa Allah inaso….wani dogon tsaki anty Billy tayi kamun tabbema aurenki zeyi bawani dadiro Allah natuba uwarsama tayi kad’an balleshi…cikin sauri muhibbat tarungumi mahaifiyar tata tana fad’ar I love you so much my anty nasan tabbas Zaki iya inanan inajiranki antyna kimallakamun zuciyar Yaya sat ahannuna…itama rungumarta tayi tana fad’ar angama my sweet baby.!”

*Asalin labarin*

Wannan family na alhaji shuraim ne shikeda wannan stet d’in Yana Mata d’aya ruk’ayya wadda yaranta kekirada habibbty Alhaji shuraim attajirin me kud’inne acikin garin Dubai Allah ya arzittashi da samu zuri,a y’ay’a maza domin yaranshi 9 Kuma dukkansu mazane mace d’aya kawai acikinsu ukku daga cikinsu Allah yakarb’i abunshi akabar mace d’aya maza 5 tin tadowar yaranshi Allah yasaka mishi son su zama sojoji Amma dukkanku suka botsare se mutin d’aya ne ya yadda wato danshi na ukku habeeb shine kawai yayi karatun soja ganin hakan Alhaji shuraim ya mallakawa habeeb dukiya mayyawa Amma bada sanin Yan uwanshiba Kuma yad’oki son duniya yad’orawa habeeb hakan kuwa bakaramin bakantawa Yan uwanshi yakeba dudda Basu tab’a nuna waba.

Ana hakan har sukayi munzilin aure inda Alhaji shuraim yace, “dukkansu anan zasu zauna tare dashi ya siya wani katon fili yak’arawa wurin girma bana wasa ba acewarshi duk Wanda yataso cikin zuri arshi baze fita wajeba anan cikin stet d’in zezauna…hakan yayiwa yaranshi dukkansu aure naseer Marwan Jameel Imran da Kuma habeeb kowanne daga cikinsu balarabiya ya aura se habeeb ne kawai yace ba india yake so duk da cewar hajiya ruk’ayya bataji dad’in hakan ba Amma bayadda ta,iya tinda mujinta ya amince ahakan akayi biki kowanne yatare da amaryarshi.

Bayan wasu shekaru kowannensu Allah ya albarkaceshi dasamun zuria Kuma suna zaune lafiya da dukan matansu ba wadda zakace tanada wani mugun Hali aciki sedai ma,isha dabata shiga sabgar kowa Kuma inkasakata bazata kiyimaba tanada kirki sosai domin sedaga baya Habibbty taji dad’in barin d’anta datayi ya aureta….zama sukeyi medadi tsakaninsu ba zaka tab’a cewa akwai wani mummunan abuba acikin ransu ko kad’an.

Alhaji Marwan yana da Yara 5 hasheen nusaiba Ibrahim shuraim mesunan babansu sekuma sadam.

Alhaji habeeb kuwa yaranshi hud’u alyasat suhaif sekuma twins Al,Hassan da alhusain.

Alhaji Jameel nada Yara 6 jalaludeen yusif basheer sulaiman suheil sekuma najeeb.

Alhaji naseer nada Yara 4 Hakeem Walid domin sunan mahaifin mamansu ne dashi..se Fahad se Kuma muhibbat.

Alhaji Imran yanada Yara 7 dukkansu maza sufiyan shareef sadeeq sultan Zaid haisam dakuma Ameer.

Se autar hajiya suhaima tanada Yara 4 nafeesat mardia Mansoor dakuma lateep duk shine babba acikin yaranta.

Tin tasowar yaran gabaki d’aya da habibbty suke kiran hajiya ruk’ayya kamar yadda sukaji iyayensu nafad’a…. dukkansu yaran sutaso cikinso da k’aunar junansu sedai kowanne daga cikinsu hallayyarshi daban…bayan sunfara girmane sungama makaranta abbee dakanshi yanema musu form na makarantar sojoji dake Nan cikin kasar Dubai wasu Kuma a London kabaki d’aya yaran maza Kuma iyayensu Basu hanaba domin sunsan abunda mahaifinsu keso kenan… dukkansu abbe yad’auki nauyin karantunsu har suka kammala wato alhaji habeeb shi suke kirada abbe.

Gabaki d’aya yasama musu aiki kowanne yafitoda saka mako me kyau Kuma aka dorashi ababban matsayi acikin aikinshi inda alyasat da Yusuf sekuma lateep suke aiki a London domin suna kaga training d’insu sukace bazasu Bari suyi musu nisa ba.

Alyasat Yusuf da Kuma lateep sunshak’u sosai da junansu inda d’aya baya iyayin Abu seda sanin d’ayan Kuma hakan bakaramin dad’i yayiwa iyayensuba sedaifa dudda hakan alyasat yanada wuyar Sha,ani da murɗadɗan hali…shekaru sunja suna zaune lafiya dajin dad’i acikin ahalinsu se kwatsam wata Rana aka wayi gari Babu alhaji habeeb Babu dalilinsa anyi neman duniya ba,asameshiba Kuma anrasa Ina yaje tin ana kallon abun amatsayin almara arbu yazama gaske domin yanzu kusan shekara 7 kenan babushi Babu labarinshi….Kuma bayan b’atansa da wata 2 ammy takwanta ciwo Wanda sunyi yawo asibitin duniya anafad’ar ba,agakomaiba Bata iya magana Kuma Bata iya motsi ba,abunda ke aiki atareda ita se fuskarta wannan lamarin bakaramin Kara daga hankalin wannan family yayiba inda alyasat yak’ara komawa kurman k’arfi da yaji dakuma rashin son sakewada mutane Dana ya lafiyar Kura🤔

Mukoma cikin lbr kaitsaye

Bayan fitar lateep wayarsa yad’auka tareda Kiran wani yaronsa bayab yad’auka yace yafitoda mota zasu fita..ok Sir kawai maskurr yace kana shiko gogan yayanke wayar tareda kwasar wayoyinshi yafita.!

Zamfara

Yau kusan kwanan su mama 4 acikin wannan jeji Kuma baci Basha sedan abunda ba,arasaba zaune suke jugum 2 inda wasu ke kuka wasuko sunata Kiran Allah….ahakan Yan bindigarnan sukazo suna masu kallo wulakanci kamun Sununa wata yarinya dabazata wuce da,ar mama ba yace tazo bamusu yarinyar tafita..abum mmki cikin tashin hankali wannan mutumin ya tuɓe yarinyarnan agaban kowa ya duk’a ze kwanta da ita tana kuka tana karkarwa.

Cikin tashin hankali eggo yace innalillahi wa innailaihhiraji un kayi human Allah da zatinsa karka cutarda wannan baiwar Allah k’aramar yarinya ce it….kobaki bebari eggo tarufeba yaketa alfarman wannan yarinyar tana ihu tana k’arawa cikin tashin hankali duk Wanda ke wurin yashiga rusa kuka suna neman mafita awurin Allah…seda yayiwa yarinyar fata2 daga baya har gaba kana yad’agata kamun wannan lokacin tuni yarinyar tamutu😥

Wani daga cikinsu ne yanuna mama daketa rusar kuka domin mama akwai tausayi gashi Kuma tabaro shinkafi balle tayi tinanin ganin aminanta sutemaka musu…kin tashi mama tayi se harara datake ballamai shiko gani Taki tasowa tanason renamai hankali kawai seya Mika hannu ya fincikita tareda wullarda ita yabita ze danne arazane eggo yad’ago tana dubanshi tareda rikeshi tana girgizamai Kai Tama kasa magana…shiko cikin rashin Imani darashin sanin darajar furfura kawai ya hankad’e eggo seda tabugu akan wani dutse sebata k’ara motsiba….Ido mama tazaro tana me…..!

 

 

*SOLDIERS FAMILY* na kud’i ne nera 500 kacal 👌 ga duk me buk’atar complete 700 Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub’ar wannan number 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan number 👉 08107819124

 

 

Autar Alheri ✍️

🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀
(Romantic novel)

*By Dr Yasmeen Ahmed*

Autar alheri ✍️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button