Sponsored Links
Hausa NovelsKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 89

Sponsored Links

8/16, 8:17 AM] SAFIYYA: Alkali yasamai ruwan Abaki yace “drink up” shan ruwan Maheer yayi kadan sannan ahankali yature goran da kanshi hakan yasa Alkali yacire yace “are you
okay”?
10:12
Gyadamai kai Maheer yayi yana kokarin mikewa tsaye da kyar ya mike sannan yashare fuskanshi cikeda karfin hali da jarumta yawuce yafita daga office din ahankali Alkali yabishi da kallo yayi
shirนนนน.
10:14
Shigowa Alkali kotun yayi hakan yasa aka gaidashi ya zauna yasaka glasses nashi yana dube dube a file din sannan yadago kanshi yakalli Maheer dake zaune kusada Ahmad Lawyer yace
“bismillah Maheer”
10:15
ahankali Maheer yatashi yazo ya tsaya gaban stand yana kallon Yasmeen da kanta ke kasa Ammi sai kallon Maheer take barinma idanunshi da they don’t even need to tell you cewa yasha kuka ya gode Allah kana gani kasan yayi kuka sosai. Anatse Alkali yace
10:15
“kotu ta yanke hukunci bisa karan da mahaifin Fateema ya shigar kotu kan yana nemawa diyarshi saki daga wajenka,
bayan magana danasa kayi da Fateema kan kuyi shawara tsakanin ku dan bakinta zanbi bana mahaifinta ba tafito ta tabbatar mini da eh tanason araba auren naku” chaaaa
10:15

mutanen kotu sukahau kananun magana ana cewa bata kyauta ba, taci amanan soyayya,
10:16

saida aka ce ayi shiru akai shiru. Alkali yace “kotu ta bukace ka daka bawa Fateema Ibrahim saki da sharadin zata maida maka sadakin daka biya akanta”
10:16

lumshe idanu Maheer yayi dasauri
Baba yayi wani kalan murmushi kaman zai mutu da dadi yana kama hannun
Ammi ta fizge hannunta tanamai mugun kallo.
10:16

Anatse Alkali yana kallon Maheer yace
“kotu najira saki Fateema” bude idanunshi Maheer yayi yakalli Alkali sunyi jaaa kaman jini, baida ma karfi, maganan shi ma bata fita da karfi ahankali yace “bazan iya sakin Matata ba!” Wani kalan zabura Baba yayi zai mike tsaye Ammi ta fincikoshi cikeda bala’in fushi tace “Wai me haka kaine alkali? Kana abu kaman Today dattijon banza, dan Allah kadaine halin kananun mutane haba Babba babba ne fa” Ganin yanda ran Ammi yake abace kuma yasan shi bai bata mata rai ba yasa yadanyi shiru ya natsu yacigaba da kallo.
Anatse Alkali na kallonshi yace
“kozansan dalilin dayasa bazaka iya sakinta ba”? Juyoda kanshi Maheer yayi yakalli Yasmeen da kanta ke kasa yayi shiru na kusan 1min kafin ahankali yace “sabida tana dauke da d’ana acikinta!” Wani irin zabura Baba yayi yamike tsaye gabanshi na mugun faduwa yace “karya yake Fateema bata da ciki dakaina nakaita asibiti an mata test!” Duka kotun aka juyo ana kallon Baba, cikin kakkausan murya Alkali yakalli Baba yace “yakamata kasan kotu kake ba gidan ka ba the next time ka kara magana batare da an baka hurumin magana ba kotu zata hukunta ka” ahankali Baba yakoma
10:17
yazauna jikinshi har rawa yake zuciyanshi na racing sosai, yakalli Yasmeen da tadago kanta takalli
Maheer gabanta nafaduwa sosai jin yace tanada ciki yace “karya yakeyi makirin yaro karki damu kinji”.Alkali yakalli Maheer dake kallon Yasmeen yace “taya kasan tanada ciki?” Batare da Maheer ya janye idanunshi dagakan na Yasmeen ba dake kallonshi yace “sabida nina mata, kuma naji d’ana acikinta!”
10:17
Baba yabuga inda yake zaune yace
“maganan banza maganan wofi” Ammi ta ballamai harara tace “kadauka anama Allah wayau ne, bakaga komi ba abinda Allah yahada mu bamu isa muraba ba, bawai inason yaron nan bane Amman nasan menene kaddara, kuma Allah yatabbatar da cikin zanga yanda zakayi tunda ka dauki karan tsana ka dorawa yaro akai,
10:17
dukanmu nan har su Baffa haushin sa mukeji dan yamana laifi amman ba irin tsanan dakake mai ba, kabi duniya a sannu wih inba hakaba Allah saiyata nunamaka ishara”
10:18
wani kallo Baba kema Ammi zatai magana Alkali yace ayi shiru yakalli Maheer, gently Maheer yajuyo da kanshi yakalli Alkali yace “ina neman Alfarma koda kotu ta raba auren mu abari ta haifi abinda ke cikinta tukunna, banson d’a ko y’ata tazo duniya babu aurena akan mahaifiyarta”
10:18
kuskus mutane suka fara a kotun ana hakane da gaskiyan shi, this and that.
10:18
Sosai Alkali ke kallon Maheer, duk sanda ya kalli kwayar idanun yaron all he sees is a helpless, good, lonely scared youngman dake bala bala ‘in tsoron araba auren nan,
10:18
yanda ake cewa criminal ne baiga alamun criminal a kwayan idanunshi ba dan yanada degree a criminology, yanada degree a psychology, banda haka an fara case din nan iyayen yarinyar nan natare
10:18
da ita in every step of the way, supporting her guiding her baiga ko mutum daya a kotun nan dake kama da Maheer bama balle yace ga iyayenshi koga yan uwanshi ba nan, bari yama koma baya, baya, baya a ijiye kasurgumin criminal ne, drug dealer Pablo Escobar ne, who is this young man? Alkali yay maganan azuci, kafin yajawo wani fresh plain sheet na paper ya ijiye agabanshi yature file din din dayake aiki agabanshi zuwa gefe yakalli
Maheer Anatse Alkali yace “who are you Maheer”? Kallon Alkali Maheer yayi jin tambayan da Alkali yayi, Alkali na kallonshi yace “ina iyayenka”?
10:19
Baba Makaho zai mike Hamad da
Malah atare suka rike Baba alamun kada yatashi dan sunason Maheer ya amsa tambayan nan, he should speak up duniya tasan wayeshi at all cost, Alkali yace
10:19
“ya akayi kazama Pablo Escobar?”
Alkali ya gyara zaman glasses na idanunshi yana kallon Maheer yace
“who are you young man?” Kasa magana Maheer yayi yay shiru kotu tai tsit kaman anyi ruwan sama an dauke ana kallon Maheer dan kowa nason yaji amsoshin tambayan, Alkali dake kallon Maheer kyar yace “zan iya raba auren nan dakaina, ko da aurenka akanta ko babu idan dai tanada cikin zata haihu kuma yaro naka ne an sameshi ta halas, but yanzu nabaka avenue to tell me waye kai idan you want to save marraige naka? Naganka, nakarance ka, naga yanda kakeson matarka, kayi kuma nadaman abubuwan dakayi, naga yanda kake girmama mahaifinta, duk naga hakan” Alkali yayi shiru anatse yace “tayaya zanbar auren ku bayan bama asan waye kaiba? Ba asan daga ina kafito ba daga wace kasar kake ba, mutanen dakakawo neman aurenka ba sune mutanen kaba, ba sune iyayenka ba, kafada ma kotu wayekai? Waye iyayenka? Tayaya kazama Pablo Escobar? Kazama drug dealer, kotu na bukatan sanin ka idan har kanason abar auren ku kaida Fateema!”. Hamad, Malah, Baba dahar ita
Yasmeen sunji bala ‘in dadin tambayan nan da alkali yayi,
12:07
koba komi yau kowa zaisan cewa ba shine Pablo Escobar ba, ahankali
Yasmeen kefadi aranta please speak up Maheer, speak up kaji, don’t keep quiet today,
12:08
Baba da kowa needs to hear sannan susan u are not abinda suke tunanin you are, u are just a victim, speak up please Maheer dina, tai maganan tanakai hannayenta kan cikinta dudda bawai tasan tanada cikin ko batada shine ba amman ahankali tace “do it for our baby” hawaye yasake saukowa daga idanunta ganin yaki magana. 12:09
Agogon hannunshi Alkali yakalla yace
“10secs left idan baka amsa tambayana ba zan raba auren nan yanzu dan mahaifinta yariga yace anyi test batada ciki atashi daga kotu,
NINE….EIGHT……SEVEN SIX…FIVE…FOUR…THREE…TWO….
…….” Ahankali Maheer yace
“sunana Maheer Maheer”
12:09
hakan yasa Alkali yayi shiru yadaina counting vace “continue, tell me your story, fara dagakan iyayenka” dan ijiyan zuciya Maheer yasauke ahankali yajuyo
da kanshi yakalli Hamad, gyadamai kai
Hamad yayi yasa hannu dasauri ya goge hawayen dasuka zubomai baiji kunya ba dudda tsakiyan kotu ne yace
“it’s high time Maheer, open up, be strong”
12:09
kallon Hamad Alkali yayi yanda yaga yana goge hawaye yasa baice komiba yadube Maheer yace “ina jinka”
12:10
anatse Maheer yace “for verification da tabbatar da gaskiyan maganata, zaku iya kiran prison din KRIKRI na mata dake lagos state”
12:10
yadan fuzo da iska abakinshi kadan kana ganin yanda yayi kasan maganan is super difficult for him, ahankali yace
“sunan Babana Maheer Aliyu security ne dake gadin prison din”
12:10
rubutu Alkali yashigayi yana kallon Maheer, Maheer yace “sunan Mamana Hafsatu” yadanyi shiru yasake sauke ijiyan
12:10
zuciya ahankali yace “Mamana yar fashi ne dake tsayawa akan hanyan travelers da daddare ahaka aka kamata anan prison ita da Baba na suka hadu tayi cikina bayan dogon investigation tace Babana yamata ciki dalilin dayasa aka koreshi a aiki kenan ita kuma ta haifeni a nan prison”
12:10

yasakeyin shiru yasauke kanshi kasa kotu akai tsit babu abinda akeji sai yanda Maheer ke fuzo da iska trying not to cry, trying to be bold and strong, ahankali yace “uniform da Mamana ke sawa nada number 03 ajiki dakin datake is block D cell 71,
12:11

ina fadin all this ne dan kuyi verify maganata” yasake shiru, yace “I don’t know meya faru government pardon Mahaifiyata sabida ni kan taje tacigaba da kula dani lokacin ina 4/5yrs haka zuwa 6,
12:12

muka dawo gida ahaka suka hadu da Babana sabida ni sukai aure yadawo da ita Abuja kan yasami wani aiki achan yana gadin UBA bank dake central area shima zaku iya zuwa ku bincika”
12:12

yadanyi shiru, Alkali yace “zaka iya tuna da kuka dawo gwamnati tabama mahaifiyarka wani tallafi na sana’a kowani abu danta raineka”?
Girgixama Alkali kai Maheer yayi yace
“a’a ko school bantabayi ba things were hard for iyayena”
12:12
yadanyi shiru, Ahankali Maheer yace
“Babana ya tsaneni sosai dalilin shi shine nine sanadiyan koranshi aikin shi mai kyau dayake kawomai kudi”
12:13
yanda idanun Maheer suka cikada hawaye yasa Alkali yaciro handkerchief nashi mai kyau yabada abawa Maheer aka kaimai ahankali Maheer
12:13
yakarba yakai kan idanunshi ya share hawayen dasuka cika idanun yayi shiruu, yasauke ijiyan zuciya chan yace
12:13
“Mamana hates me sosai sabida nazaman mata alakakai aka bazata iya cigaba da rayuwanta ba sabida haka kullum duka basa bani abinci basamin wanka basamin wanki, there’s nothing dazan iya cewa parents dina sun mini dan bama suyi considering dina child ba,
12:13
Mamana batada tausayi same with my Dad dukansu are just different set of people, komi Hamad da Baba sune ke bani abinci, su kula dani, idan ina cage din kaji ina kuka naboye Hamad ke kawomini abinci yashigo nayi bacci ajikinshi.”
12:14
EPISODE
<YALKYALIN
Yanuna su da hannu kotu aka kallesu, Ahankali Maheer yace “a yanya muke, compound namu daya, sabida iyayena gidanmu har suna aka samai gidan dambe…….”
12:15
Maheer yashiga basu labarin har rasuwan iyayenshi da yanda yan anguwan su sukaki daukanshi Baba ne yadaukeshi zuwa inda Hajiya tadaukeshi yayi shiru, yakasa magana sai kawai yakai handky kan idanunshi yana goge kwalla dasuka kasa daina zubomai yazo one of the hardest part na rayuwanshi,
12:16
Alkali yace “Hajiya Maryam din a hannunta ka taso ya rayuwanka a hannunta yakasance”?
12:16
Kasa magana still Maheer yayi sai goge hawaye yake da handky dayama dade,anatse Hamad yadaga hannu sama kallonshi sosai Alkali yayi kafin anatse yace “fito ka tsaya kusada shi”
12:16
fitowa Hamad yayi ahankali yazo gaban chamber ya tsaya kusada Maheer yayi rantsuwa sannan yakalli Alkali yace
“Maheer victim ne shi na rape da abuse saisa maganan kemai wuyan fadi…….
12:16
Hamad yabada labarin komi da yanda ake rufemai fuska akaishi wajenshi yaga Maheer din da yanda shida Baba suka dage da saukemai Al’qurani ana addu’a ba wasa sosai Alkali ke kallonsu
Maheer yabashi tausayi irin mugun tausayi,
12:16
some people a kotun suna kuka sosai sabida yanda kanshi ke kasa sai goge hawaye yake da handky Hamad nabada labarin,
12:17
Hamad zai kara magana Maheer yarikemai hannu yana sauke handky dagakan idanunshi yakalli Alkali yace “| will talk dan this is just abinda Hamad yasani”
12:17
yadan sauke ijiyan zuciya yace “I can’t say meke damuna alokacin, bansan mutane kuma Bana magana,
12:17
but nakasa barinta, kaman akwai wani gum daya manneni da ita I don’t even know how to explain it,
12:17
kometace nayi sainayi koda banson yi, zauna zan zauna, tashi zan tashi, bana iya musu bana gardama, all rayuwan danayi da ita banida ikon kaina, I was 8 zata kaini daki tamin wanka itama tayi agabana takaini daki tasani ina tab……!
” saiga hawaye sun fito daga idanunshi yakasa cigaba da magana,
12:18
dasauri Ammi tadaura hijabinta kan fuskanta tana goge kwalla hakama su Yaya dasu Hajjo idanun Baffa sukai jajir dana Baba Karami, the whole story na Maheer is tragic,
12:18
no parents keso yamayi imagining ganin dansu in situation na Maheer, Alkali ma ahankali yazare glasses nashi dagakan idanunshi ya ijiye akasa yasa hannunshi yana goge fuskanshi da idanunshi su Obama dake kotun da prison guards kowa jikinshi yayi sanyi, is like labarin Maheer just change the atmosphere wani sensation na tausayi da sadness da feeling bad kowa yakeji ajikinshi a kotun nan kowa.
12:18
Rungume Maheer Hamad yayi sunkai
1min ahaka Maheer yasakeshi
idanunshi sunyi jajir yakalli Alkali murya chan kasa yace “banda kowa sai Allah,
12:19
Baba nafama da makanta da rashin kudi bara suke to survive ga Umma mahaifiyan Hamad was sick cancer how can he save me bayan yan kasan gada sun juyamai baya ance bakin ciki yake ba Hamad aka dauka ba,
12:19
sannan idan yayi trying anything zasu koreshi daga kasan gadan” Maheer yasake shiru kaman mai tunani yakai handky kan idanunshi cikin wani kalan murya na kuka dan tuna komi yake kaman yanzu yace
12:20
“matan nan raped me every single day and night, dudda banmasan menene takemin ba alokacin I hated it, banson dare yayi,
12:20
banson naganta adaki taredani, banson naji tace oya zokasha mam…..a….. daidai lokacin Maheer yafashe da kuka sosai kai Innalillahi kowa kuka yake,
12:20
Alkali yasake cire glass ya goge idanunshi yahade hannayenshi biyu kan baki yana fuzar da iska yana kallon Maheer feeling kaman yaje ya rungume yaron yacemai yazama Babanshi dagayau, Baba idanunshi sunyi jaaaaaaan bala’i yana kallon Maheer tundaga kan dan yatsan kafanshi yakejin wani kalan sanyi har zuwa silin furfuran gemunshi.
12:21
Zare handky Maheer yayi daga idanunshi daya jike sharkan yace “idan nai kuka, nai kuka nakicin abinci nace takawomin Hamad sai takasoshi bata barina naje kusadashi nama zauna, 12:21
bata taba bari na nai any friends ba, I will be crying inaso nabi Hamad amman a’a bazata bari ba, awajenta nafara school ina gama primary takaini kasan waje muna tare nagama tasani amakaranta tace pharmacy takeso na karanta, zaki iya zuwa school danayi a US all the payment papers nawa zakugan sunanta ita tabiya komi,
12:21
Maheer yagoge kwalla yace “bata taba sani a islamivya ba ko tace nai salla ba, ahaka nagama school tace daga yanzu sunana Pablo Escobar zan fara mata managing business dinta,
12:22
takaini Mexico wajen wasu inda aka koyamin komi kan drugs da kwayoyi daban daban,
12:22
shipping, yanda ake striking deals, yanda ake managing empire, dan karatun shekara daya cur akamin muka dawo nigeria nafara mata aiki ko naira daya baitaba shigowa account dina ba account nata yake tafiya, Hamad yazo yagaji yayi fada dani sabida ita baya kulani tasani nadaina nemanshi nima…. Maheer yafadi komi har zuwa lokacin dayay kidnapping su Yasmeen yaji yafara sonta kawowa yau anatse yace
“evidence dina jiya tazo wajena a gidan yari asamo CCTV camera aji metace mini” kafin Alkali yace wani abu Obama yabuga waya yakalli Alkali yace za’a turamin footage din yanzu kotu tai tsit, Baba yay shiru kaman ruwa ya cinyeshi sai kallon Maheer yake yaune ranan dayama yaron first ever full look.
16:03
Ahankali Maheer yace “I have more evidence su business accounts nata, deals nata da yan kasan waje wanda nariga nabama lawyer na Ahmad daman duk muna gathering evidence ne
16:03
kafin mu hada komi sai mushiga kotun appeal” wayanshi Ahmad yadaga yakalla dasauri yamike tsaye yace
“Alkali inada witness da shima yazo mana da evidence” kallonsu Maheer
Alkali yayi yace “kuje ku zauna”
16:03
kama Maheer Hamad yayi dan baida karfi ko digi yakaishi ya zauna kusada lawyer shi Ahmad, Ahmad yamike tsaye yana kallon kofa daidai an bude kofa
16:03
Adamu yashigo cikin kotun yana sanye da suit Ahmad yace “ga witness dina direban matan ne, banda haka yana tareda recorder da Hajiya Maryam tayi confessing duka abubuwan datama Maheer!”.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button