Sponsored Links
Hausa NovelsKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 87

Sponsored Links

8/15, 8:01 PM] SAFIYYA: Maheer hakanan yau yaji yafi koda yaushe jin damuwa sabida yasan gudowa tayi tazo gashi shima yakara riketa anan instead of yasa amaidata gida, idan Yasmeen na shirme tana yarinta shima saiya biye mata Allah kadai yasan me akemata yanzu agida, he was feeling guilty like mad yadinga kira bata dagawa daga bayama yazo baya samin layin at all hakan yasa tashin hankalinshi yashiga tashin hankali har gari yawaye bai runtsa ba, wasa wasa yama kasa cin lafiyayyen breakfast da aka kawomai na omelet da tea.
16:32
Yana kwance a dan dakinshi shi kadai da aka bashin akazo yanada visitor dawani kalan sauri yatashi zaune yakalli security yace “is it a lady”? Gyadamai kai Security yayi yace “yes” wani kalan ijiyan zuciya Maheer yasauke har yaji sanyi amman
16:32
maisa kuma zata kara zuwa kar Baba yamata wani abufa he needs to talk to her today, tashi yayi yabi security abaya dasauri har suka fita, chak ya tsaya ganin Hajiya zaune taci wani arnen gayu nawani silk material golden taci gwalagwalai tana kallonshi tana wani shegen murmushi, jiyayi duk wani farin ciki dayakeji yakoma bakin ciki dasauri yajuya zaima security magana yaga bashi awajen yayi wajen kofan wajen yaga akulle ansa key babu kowa awajen Hajiya dake zaune tace “dama kazo muyi magana natafi dan babu wanda zai dawo wajen kofan nan sai nan da 1hr,
16:33
kasan the whole prison system is money matter, inhar da kudina a hannu dole zaamin menakeso, nariga nasayi this one hour bakaga this visitors palour babu kowa ba sai mu,
16:33
kuma haka sai kasance sai mu har nan da one hour dan haka let’s talk” dan runtse idanu Maheer yayi jijiyoyin kanshi harsun fito azafate yajuyo yace
“what the fuck kike nema anan”?
16:33
Wani kalan kallo Hajiya kema Maheer tundaga sama har kasa kafin ta tsaya da idanunta kan gabanshi kaman mayya da kyar ta iya tasauke ijiyan zuciya danji take kaman tai raping dinshi ana tacishi awajen, ita kadai tasan yanda tayi kewan Maheer tadan kalli fuskanshi tace “sit muyi magana kona sake siyan another hour dan wih I will never leave this place harsai ka saurarreni” wani banzan tsaki Maheer yaja yawuce yaje
16:33
yazauna kan wani kujera daban da nata dan dadai yazauna yayi magana da ita gwara yazauna anan harsai hour dayan yakare, tashi Hajiya tayi ahankali tana murmushi ta taho tazauna kan kujeran dake facing wanda yazauna tace
“Maheer”
16:34
yunkurawa Maheer yayi zai tashi karaf tarikemai hannu wani kalan fizge hannunshi yayi saida nata Ya bugu da bango yawuce Ya chanza sit, bakaramin zafin yanda hannunta yabugu Hajiya tayiba tabishi da kallo yanda yake taflya da yanda yake bubbude kafa to some extend tana ganin yanda kaciyar ke swinging a uniform din dan Yadin kayan bawani mai kyau bane haka kuma boxer da ake basu baya tare joystick da kyau ijiyan zuciya tasauke ohhh itadai tabani yaro soyayaynshi yaki fita daga ranta babu yanda Adamu baiyi da itaba kada tazo prison wajenshi tabari saiya nemeta amman takasa jibidai yanda yarane amman shegiyar buranshi kaman girma ta kara inama zai yarda da wih koda fasa prison din nan ne saitasa anyi a daukoshi suyi taflyan su sumabar nigeria gabaki daya, wayyo Allah ita wannan wani kalan so takema yaron nan ne wai?
<YALKYALIN
Iyan zuciya Hajiya tasauke ta tashi ahankali tayi wajen dayake yazauna tasan taurin kan Maheer idan batabi ta lalama ba bazata taba iya samu ya sauraretaba, ahankali tadan tsaya nesa dashi murya chan kasa tace “yanzu ka maida nine makiyar ka ko Pablo, jibeka da gatanka da kimanka look at where you end up? Anan gidan yari bayan mutumin nan ya lallasa maka dukan da idan wanine saiya shiga coma nagide ma Allah you are a strong man babu abinda yasameka, why? Akanme zaka kaskantar da kanka haka bayan kasan cewa kafi karfin prison, maisa zakama kanka haka kabama empire mu kunya kasan mutum dubu nawa suka kira suna ya akayi haka tafaru ankama Pablo Escobar?”
16:34
Dan shiru tayi tana kallonshi ganin baima nuna yasan tana magana ba sannan ta tashi ahankali tazo kujeran dake facing wanda ya zauna ta zauna tana kallonshi shiko kallo bata isheshi ba yama lumshe idanu ne kaman mai bacci, cikeda wani kalan lallashi dakuma tsantsan so da mugun obsession tace “nasan namaka laifi dayawa Baby na but I am still Hajiyan ka, your Mama, and I love you so very much, I teach you everything, school, business dinan, nabaka empire na, na koyama, nabaka mutane akarkshin ka, na gyara rayuwanka from dan orphan dana dauka karkadhin gada into this handsome young bright man, dan haka inaso idandai ka yarda zaka manta da wanchan yarinyar Yasmeen I will get I will get you out of this prison namaka sababbin papers da new identity mubar kasan nan gabaki daya kaji muje dagani saikai muyi rayuwanmu chan wani waje, kaji Pablo dina” bude idanunshi Maheer yayi yadaurasu akanta kaman yaga kashi tofar da miyau yayi akasan wajen Hajiya tabi yawon da kallo, Maheer yayi wani murmushi yace “gwara na mutu anan danabi karuwa irinki!” Wayyyooooo Hajiya jitayi kaman Maheer ya watsa mata garwashi daya kirata da karuwa ido cikin ido, ganin yanda kalman yamata zafi yasa yadanyi murmushi yace “bansan ya akayi nayi all this years dake ba but I regret every seconds da minutes danayi dake arayuwana and dana sake kuskuren nan gwara nayi mutua mara daraja yafimin zama da karuwa like you!” Runtse idanu Hajiya tayi cikin jin zafi, Maheer yadanyi murmushi yace “karki kara ambato sunan sunan matata abakinki da baida tsarki” bude idanu Hajiya tayi takalli Maheer cikin fushi sosai tace “wato dudda an kawoka nan har yanzu bakai ladabi ba ko”? Daga mata gira daya yayi cikeda Iskanci yace “baki koyamin ba mommy only how to fuck kika koyamin” yadanyi murmushi tareda lashe lips irin dan duniyan nan yace “and to be honest it was a good thing!” yasake shiru kafin ya kanne idanu yadan cije lips yace
“yanzu inada tsaftaccen, killataccen, super tight, hot, succulent, juicy, slippery, sweet virgin hole danake screwing that belongs to only me!
Halaliyata mai tsinannen dadi!” Wayyo wato ko kaine kaji yanda Maheer yayi maganan saika kama da wuta, kamawa da wuta Hajiya tayi ta zabura ta tashi tsaye tana kallon Maheer tace “ni kake ma rashin mutunci Pablo” wani mataiyacin kallo yamata yace “kirama idan kin isa” dukan kirjinta Hajiya tayi tace “to wh wih karyan Iskanci kake na rantse da Allah sainasa ancire kaciyan gabaki daya inga dame zaka kara Iskancin harkaci wata” wani kalan makirin dariya Maheer yayi yabude kafanshi yakalli gabanshi da idanu ta saman wando Ya kalleta yace
“kwalelenki dai keda ita har abada, abin nan dakike gani na Fateema ne ita kadai!” Haba haukacewa Hajiya tayi tafara durama Maheer ashar tace “Wallahi zakaci bura’uban ka karyan bariki kake, zan gwada maka Mune abariki duk wanda ma yazo daga bayane mu suka samu aciki, na rantse da Allah sainasa an yanke maka gaba inga uban me wata mace zata sake so ajikinka, dan banga abinda kake dashi ba banda ita, bakada galihu bakada tsatso mai kyau bakada background” cikin dan iskan Iskanci Maheer yace
“amman inada network alaji! Kuma nace kwalelenki! Bani kara baki! Bazan kara dauraki akan network dina ba, Na Yasmeen ne yanzu! My wife, this big machine gun belongs to her, just her only her” Haba Hajiya sai kuka sosai wiwi da karfi sosai dayasa security sukazo ana bude kofa ana shigowa ana tambayan Hajiya lafiya Maheer dake zaune yatashi yawuce abinshi ciki,
Hajiya cikin kuka tace “Allah ya isa tsakanina dakai Pablo, ka cuceni, Wallahi Wallahi idanma asiri kamini sai naje an warware ta, nayi nadaman cinka dan yazame mini azaba da jaraba da ukuba arayuwana, tunda na dandana gindinka narasa kaina, narasa rayuwata babu wanda yake sani natsuwa banda kai kazaman mini kaman HIV da AIDS, Allah ubangiji ya tsinewa kowani wanzaminema daya maka kaciya agidan yari da aka haifeka, ya feke ka da kyau, ya sulleyeta, shigayar abu sai shegen masifaffiyan dadi, shege dan iskan tijararen yaro kawai mai bura kaman doya” daya daga cikin security dasukazo yace “haka jiya yawuni akan wata yarinya datazo ma Hajiya” zaro idanu Hajiya tayi takalli security dayayi magana sauran security suka kalleshi suma irin mehaka kake fada, dasauri Hajiya tace “bawan Allah fadamin Maiya faru zan kara muku kudi wh kada kumai fada kubarshi dan girman Allah yafadamini yaro nane Pablo, my sugar boy” adan tsorace yana kallonsu yace “wata tazo jiya dayace matarshi ne suka tafi private room, wih Hajiya yanda yakecin yarinyar nan saida gabana yatashi danni ke gadin wajen jiya, tun safe datazo har yamma yisuke, kinji karan da dakin keyi kaman ana yaki ga gurnani dashima keyi kaman wani kura, amman ke sugar mommy shi ya akayi kika bari yafara son wata itama daga gani takasa hakura tabiyoshi gidan yari yamata aiko ya iya aiki” Yanda Hajiya ke kuka kaman wawiya wih jin Maheer yaci Yasmeen har ma anajinshi tana tunayanda karan cinta ke cika falon sama idan yanayi kishi kaman zai kasheta, wato yana nan gidan yari ita tanachan tana murna tarabasu ashe agidan yari ma cin abinshi yake dan iska jarababben jaro. Komawa dakinshi Maheer yayi yay kwanciyan shi akan gado tareda fuzar da iska, yarasa mesa gabanshi keta faduwa yakasa samin natsuwa aranshi sabida Yasmeen, alalace alalace ranan yawuni yakasa cin abinci saidai ruwa ruwa, dare yazo bai runtsa ba, washe gari yasha Lipton yana zaune shi kadai around 10 nasafe wasu security guda biyu sukazo da yan sanda biyu aka bude dakin hakan yasa yadago kanshi, Obama yagani dawani dan sanda, Obama yace “let’s go yaune zaman kotun ku a shari’a court” hakanan Maheer jiyayi gabanshi yafadi ahankali yataso yafito yanama Obama dake rike da handcuff wani kallo, aka samai handcuffs din ahannunshi sannan suke wuce Obama yace “you seems to be enjoying new home dinka
Mr Pablo Escobar” kallonshi Maheer yayi baicemai komiba yadauke kai ahaka suka fita bayan wani prison van aka sashi aka kulle sannan akaja motan, motocin yan sanda na gabansu da bayansu.
**
16:36
Wuraren 11 sukakai kotu ga yan media cike gaban kotun aka zagaye Maheer ana jejjefamai tambaya yan sanda naturesu aka jashi aka wuce dashi cikin kotu, yana shiga kotu yaga su Baba zaune duka family ga Yasmeen zaune kusada Baba tana sanye da maroon hijabi kanta akasa, dayan bangaren kuma su Baba ne da Hamad da Malah duk suna kallonshi dakuma mutane da dama dasuka cika kotun dabai sansu ba, dauke kanshi yayi yamaida kan Yasmeen da kanta ke kasa sai kallonta yake har aka wuce dashi inda zai zauna bata dago kanta ba, ya zauna kusada Ahmad lawyer shi Alkali na shigowa saida yay settling down sannan mai magana yatashi yace “yau an taru akotun nan mai albarka dan sauraron karan da Commissioner na Police Malam Ibrahim Ibrahim ya shigar a kotun nan kan wani kasurgumin danta’adda da akafi sani da Pablo Escobar wato Maheer mai harkan miyagun kwayoyi ya auremai diya yana neman kotu data raba auren dake tsakanin Pablo da diyarshi Fateema” yajuya yabama Alkali takardun, karban takardun alkali yayi ya dudduba na kusan minti biyu sannan ya ijiye komi yadago kanshi yace “mahaifin yarinyar daya shigo da kara yafito” mikewa tsaye Baba yayi dayaci manyan kaya ya kafa hula yafito yaje ya tsaya Alkali ya kalli Baba yace “kasan menene aure?” Anatse Baba yace “eh nasani” “kasan hukunci aure”? “Eh nasani” Baba yabada amsa with full confidence, Alkali yace “menene dalilin ka nasaka wannan karan maisa bakabar diyarka tasa karan dakanta ba”? Dasauri Baba yace “nine mahaifin Fateema, nasan menene alkahiri agareta menene shairi gashi gashi,
16:36
nasan menene guba arayuwanta nasan menene abu mai kyau……..” Baba yabada labari daga farko har karshe yanda Maheer yashigo rayuwansu ya
aure diyarsu Alkali duk ya saurareshi baiyi interupting ba, yakarake da “akanwani dalili zata zauna da auren wanda aka yanke ma hukuncin kisa agidan yari?”
16:36
Sosai Alkali ke kallon Baba kaman maison karanta wani abu game da
Baba sannan yace “jeka zauna” wucewa Baba yayi yaje yazauna ranshi fess, anatse Alkali yace “Fateema tafito” dago kanta Yasmeen tayi ahankali gabanta na faduwa jikinta
yahau rawa da sauri Baba dake kusada ita yadafata yana kallon kwayan idanunta yamata whispering akunne
“jeki karkiji tsoro duka abinda nafada miki zaki fadi kinji”? Gyadama Baba kai Yasmeen tayi ahankali sannan tamike tsaye kanta akasa tawuce taje ta tsaya Maheer sai kallonta yake kaman zai hadiyeta da idanu amman taki yarda ta kalli ko inda yake, saida akasa ta rantse sannan anatse Alkali yace “ya sunanki?
Shekarunki nawa? Introduce kanki”
Anatse Yasmeen tace “sunana
Fateema Ibrahim, shakarana 20yr, ina NCE 1 a FCE inda nake karanta Islamic studies Education, sannan ina aikin catering”
16:36
kallonta Alkali yayi in the eyes yace
“kimanin wata nawa kenan dakikasan mijinki Maheer daga lokacin dayay kidnapping naki zuwa yanzu kusan wata nawa kenan?” Ahankali Yasmeen tace “kusan wata hudu kenan zuwa biyar” rubutu Alkali yayi yace “kimanin tsawon lokutan nan yataba cutar
16:37
dake daidai da sau daya? Mari, duka, zagi Kodai wani abu na cutarwa yataba miki?” Girgiza kai Yasmeen tayi ahankali tace “a’a baitaba cutar dani ba” rubutawa alkali yayi sannan yace
“da gaske threatening naki yayi ya aureki?”
16:37
Shiru Yasmeen tayi kanta akasa takasa magana, babu alamun wasa Alkali yace
“bani amsa kina batamin lokaci”? Dago idanunta Yasmeen tayi ahankali takalli Baba da idanu yamata magana hakan yasa ahankali takalli Alkali tace “eh” lumshe idanu Maheer yayi ahankali, duk Alkali na lura da komi dake faruwa cikin kotunshi, yace “meya cemiki?”
16:37
Hawaye ne suka zubo daga idanun
Yasmeen ahankali tace “yace idan ban aureshi ba saiya kashe Mamana da
Baba na da duka family mu” Alkali yayi rubutu sannan yakalleta yace “bayan aure yataba tursasa ki kinyi wani abu? Ya kula da ke da so da girmamawa koko ya wulakanta ki yaci miki mutunci”?
16:37
Sake kai hannunta tayi ta share kwallan daya zubo mata sannan tabude baki zatai magana Alkali yakira sunanta Fateema! Dasauri takalli Alkali, Maheer yanuna mata da yatsa dake azaune yace “kalli mijinki Maheer kibani amsan tambayata” ko kadan Yasmeen bataso kallon Maheer ba, jyan zuciya tasauke sannan tasauke idanunta kanshi ahankali kwayan idanunsu suka hadu idanunshi sunyi jaaa looking weak, fragile, scared, and very very sad,
16:38
dasauri takai hannunta biyu duka tadaura kan fuskanta tadan fashe da kuka tace “dan Allah Alkali karaba auren mu kawai ni abinda nakeso kenan banson wayan nan tambayoyin, ni bana sonshi araba auren mu, ya sakeni” wani kalan washe baki Baba yayi Yasmeen tagama biyanshi duniya da lahira yau, ahankall Maheer
16:38
yasauke kanshi kasa jikinshi yayi wani kalan mugun sanyi for the first time arayuwanshi gabaki daya yau saiyaji yabama kanshi tausayi sosai, Alkali yadade yana rubuce rubuce sannan yadago kanshi yakalli Yasmeen yace
“tafi kije ki zauna” yakalli Maheer alamun shima yazo hakan yasa Maheer yatashi ahankali jinshi yake kaman zai fadi jikinshi babu karfi ko kadan yawuce ya tsaya shima yayi rantsuwa sannan Alkali yace “maisa kabiyo ta basaja ka auri Fateema”?. Anatse Maheer yana kallon Alkali yace
“sabida ina sonta!” Alkali ya gyara zaman glass din idanun kan idanunshi yana kallon Maheer yace “sabida kana sonta saisa zakace mata saita aureka koka kashe iyayenta kayi threatening yarinyar ka tsorata ta ka aureta” dan ijiyan zuciya Maheer yasauke yace
“idan da naso alokacin Alkali zan iya kidnapping Fateema na dauketa babu wanda zai kara ganinta!” Yay maganan yana kallon Baba dake kallonshi Maheer yace “amman banyi hakaba, sabida soyayyan danake mata was true, ni karan kaina bantaba sanin zanso diyar wanda ya kwacemini kayana ba, diyar wanda ke nemana ya kulle ni ba, bantaba son wata aduniya Sai Fateema! Nasan waye mahaifinta inda ace nazo a criminal dina kozan mutu bazai taba bani aurenta ba kumani sonta nake da aure ba da fasikanci ba saisa nazo a basaja ya dauki auren diyarshi da kanshi yabani, inda nazo a criminal bazai taba bani aurenta ba!” Haba zokaci kananun magana kus kus kus a kotu yana kallo wasu na cewa hakane, wasu ma cewa soyayya batasan kowa ba kokai boka ne ta tashi kamaka kamaka zatayi, saida akai order sannna akai shiru, Alkali dake kallon Maheer yace “iyaye nada ikon zabama yaransu mazaje nagari, kowa yasan cewa kai kana harkan miyagun kwayoyi tabbas babu uba nagari dazaiso yahada aure dakai” Baba har wani gyara zama yayi yana murmushi Alkalin nan na faranta mai rai, juyowa Maheer yayi yakalli alkali in the eyes yace “sana’ar mutum, aikin da mutum keyi baya tantance kai nagari ne kokai ba nagari bane, zuciya itace
komi na mutum, zuciya is what defines humans, amatsayin mu na mutane bazamu taba iya cewa wannan mutumin arziki bane sabida yana aikin kwarai wannan shaidan ne sabida yana aiki marakyau agaban mu, Allah kadaine yasan komi, akwai wacce ta taba kallona dudda ina saida kayan shaye shaye da sauransu tacemin you are a good man Maheer!” Yadanyi shiru tareda yin murmushi Yasmeen taji jikinta yay sanyi dan tasan ita yake nufi, anatse Maheer yace “itace mutum na farko dana taba haduwa da ita arayuwana da bata kalleni amatsayin drug dealer ba she looked at me for me, ni, asalina, Maheer and that person is my wife! Fateema!” Gangarowa Hawaye sukayi daga idanun Yasmeen dasauri ta sharesu da bayan hannu, anatse Maheer ya sauke ijiyan zuciya ya kalli Alkali yace “yallabai I’m not trying to be rude, but akwai abinda ake cema kaddaran rayuwa” yasakeyin shiru tareda lumshe idanu yace
“bakowa aka haifa da silver spoon abaki ba, and bakowani yaro bane is as lucky as matata Fateema da Allah yabata iyaye that can go to any limit to protect and guide her sannan su zaba mata what’s best for her!” Maheer yadan fuzar da iska yadan dakata da magana dan he’s getting too emotional yau yana soso inda kemai ciwo wani bangare na rayuwanshi da bayaso yayi magana akai, ahankall Hamad ya share hawaye yana kallon Maheer kotun akai shiru ana kallonshi hatta shi Baba for the first time ever sai kawai yaji wani iri aranshi da maganan da Maheer yayi hakan yasa yakalli fuskan Ammi kaman yanda Ammi keta kallon Maheer itama batako kyaftawa. Maheer yakai kusan 2min ahaka sannan ya kakalo murmushi ahankali yace ”
“Ba justifying laifi na nake ba, nariga nai accepting laifina, nabar mahaifina Baba ya hukunta ni daidai laifina, banyi gardama ba,
16:41
banyi musu ba dan ya isa dani kome yamini i deserves it, nimai laifi ne babba, abinda nake kokarin fadi anan shine mutun kan tsinci kanshi awani kalan rayuwa amman komenene abinda yakeyi baya nuna cewa bazai chanza ba,
16:41
sannan babu wanda yafi karfin so dan halitta ce, I accept all laifukana but one thing da bazan taba nadama akai ba shine aurena da Fateema! Daza’a tambayeni zan karabi ta hanyar
16:41
danabi na aureta zance eh! I will do that again and again and again cus inason Fateema, I love Fateema! She’s light and blessing arayuwana, she’s komi nawa and I am sorry but kome za’amin bazan taba rabuwa da itaba, idan bakina ake jira anan na furta kalaman saki gareta wallahi bazan tabayi ba!”
16:41
Kowa kallon Maheer yake a kotun har
shine mutun kan tsinci kanshi awani kalan rayuwa amman komenene abinda yakeyi baya nuna cewa bazai chanza ba,
16:41
sannan babu wanda yafi karfin so dan halitta ce, I accept all laifukana but one thing da bazan taba nadama akai ba shine aurena da Fateema! Daza’a tambayeni zan karabi ta hanyar
16:41
danabi na aureta zance eh! I will do that again and again and again cus inason Fateema, I love Fateema! She’s light and blessing arayuwana, she’s komi nawa and I am sorry but kome za’amin bazan taba rabuwa da itaba, idan bakina ake jira anan na furta kalaman saki gareta wallahi bazan tabayi ba!”
16:41
Kowa kallon Maheer yake a kotun har alkali hatta Baba kallonshi yake, Yasmeen takasa kallonshi, ilyan zuciya Alkali yasauke yace “inason ganin just Maheer da Fateema a office dina, kotu zataje break na minti sha biyar” Alkali yatashi yafita yan sanda suka dauki Maheer suka wuce dashi Baba yakama hannun Yasmeen yatafi da ita Ammi tabi Baba da kallo. Ahankali Baba yabude kofan office na
Alkali yashiga tareda Yasmeen Maheer na ciki yana zaune Akali yadago kanshi strictly yace “Fateema kadai nake bukatan gani anan” badan Baba yasoba yajuya yafita,
16:44
karasowa Yasmeen tayi batare data kalli Maheer dake kallonta ba, tazauna kan kujeran dake kusa dana Maheer da alkali yanuna mata, saida ta zauna alkali yakalli su biyun yace “Fateema mahaifinki yakawo karan nan, yanada enough hujja da dalili na son araba auren nan duba da kalan mijin dakika aura,
16:44
saidai kuma mijinki mutum ne daya amsa laifinshi yanzu haka yanakan karban hukuncin shi ne, sai kuma duba nabiyu danayi shine kin fadi cewa bai taba cutar dake ba in any way ko tursasaki kiyi wani abu hakan shine dalilina dazaisa kozan raba auren hujjojinki zan amsa bana mahaifinki ba,
16:44
zan baku 5min kushiga wanchan dakin” yamusu pointing wani daki dake corridor cikin office din yace “kuyi magana kufito ku sameni ina jiranku anan, magana vazama na fahimta baruwan iyayenku aciki kutashi kuje”
16:44
ahankali Maheer yatashi yawuce dakin alkali yakalli Yasmeen data kasa tashi yace “tashi kibishi” tashi Yasmeen tayi ahankali tabishi tana tafiya kaman batada jini ajiki tawuce kirjinta na bugawa maza biyun datafi so aduniya happens to be
16:45
mahaifinta da mijinta, itane abinda ke tsakanin mijinta da mahaifinta wazata zaba mahaifinta daya kawota duniya yamata komi koko mijinta da yabata so yamaidata mace tasan darajan kanta?
16:45
Ahankali ta tura kotan tashiga tareda maida kofan tarufe zata juyo taga
Maheer tsaye agabanta juyarda kanta tayi zata sauke dasauri Maheer yakai hannunshi yakama habanta murya chan kasa yace “Fateema!”
16:45
Lumshe idanunta Yasmeen tayi wasu hawaye masu bala’in zafi suka zubomata tausayin Maheer takeji kaman me batada karfi da courage na kallonshi,
16:45
awani kalan hankali tasa hannunta ta sauke hannunshi dake kan habarta tajuyamai baya dasauri tana wani kalan kuka sosai mara sauti she’s just too heartbroken, dawani kalan sauri
Maheer ya rungumeta tabaya sosai yadaure hannunshi akan kirjinta tana iya jiyo yanda kirjinshi ke bugawa kaman zai fashe cikin wani kalan murya datai sanyi sosai Maheer yace
16:46
“fushi kike dani Fateema please kiyakuri stop saying arabamu bazan iya rayuwa baki ba, please baby kika gayama alkali bakison arabamu baza araba mu ba, bana gayamiki I have plans ba bazaa kasheni a prison ba zan fito zamu cigaba da rayuwan mu kinji, Fateema na” wani kalan kuka Yasmeen keyi tana tuna all kalaman Baba butulun yarinya, kin zabi wani sama da mahaifinki,
16:46
mai bama iyayenta kunya, wacce bazata iyama iyayenta sadaukarwa ba, ki manta dani amatsayin mahaifinki keba diyata bace, ki manta damu duka kije ki rungume mijinki na yafeki mun yafeki
16:46
wani kalan fuzar da iska Yasmeen tayi ta dunkule hannayenta ahankali tana tara duka karfin daya rage mata ajiki sannan tadaga hannun ahankali takai kan fuskanta ta share hawayenta tass kafin ahankali tasauke hannayenta kan hannunshi tasaukesu daga kan kirjinta gently Maheer shima yasaki hannun, yadago kanshi daga bayanta yana kallonta, ahankali Yasmeen tajuyo takalleshi ido cikin ido, supressing mugun sonshi da tausayinshi datakeji tayi aranta ahankali tace
16:47
“Maheer nasan namaka alkawari bazan taba rabuwa dakaiba but kayakuri na janye alkawarin nan yau!”
16:47
Dan ijiyan zuciya Yasmeen tasauke tace “nazauna nayi tunani mai zurfi
Maheer akanka tunda na sanka all you’ve ever bought to me and my family was pain and disgrace, ka wulakanta mahaifina! Ka kwashemai yara! Kamai rashin kunya! Kamaidashi kaman mara wayau, kayi playing da intelligence nashi ka maidashi
16:47
kaman wanda baisan meyakeyi ba baisan kan aikinshi ba duk wannan shine beginning na hatred din da Baba keji agareka yau!” Tadanyi shiru tana kallon kwayan idanun Maheer, ahankali tace “all my family sun wahala they suffer sabida kai and your actions, 16:47
Maheer gabaki dayan family na hates you sooo very much, bawai ma dan sabida u are a drug dealer ba but sabida abubuwan daka musu, my father faced a lot sabida kai, Maheer is only right for me nayi supporting Family nawa not you”
16:47
tadanyi murmushi kadan tace “idan Allah ya taimakeka kafito Wallahi I will be very happy sabida nasan baka chanchanci zaman gidan tarin nan ba matan nan ta chanchanta dan itace
Pablo Escobar not u and namaka alkawari I will always pray for you Allah ya saka maka ya fitar dakai Ipy, Allah kuma ya daukaka ka let the whole world knows you for u kaman yanda na sanka Maheer and you will always be in my heart and prayers”
16:48
Yasmeen tasake shiru tana fuzar da iska dan sosai kuka ke neman kufce mata, ahankali tace “Maheer nine yar fari awajen mahaifina, Babana zuri’a ta gabaki daya basa sonka, gidanmu babu zaman lafiya,
16:48
babu kwanciyan hankali duk sabida kai, babu kwanciyan hankali duk sabida kai, idanhar rabuwa dakai araba auren nan shine zai dawo da farin ciki da annashuwa da kwanciyan hankalin mahaifina da family na gabaki daya I am willing to do it, I am willing to sacrifice love dina for them, kayakuri Maheer but let’s end this Marraige kowa yahuta. Nagaji!
16:48
Nagaji! Nagaji, I am tired of all this unending dramas, please kasakeni In sha Allah zaka sami wacce zakaso sama dani itama zata soka sama da yanda nakeson ka but as for me nahakura dakai nahakura da auren nan har abada, it’s over Maheer!”
16:48
Duk wacce takaranta miniTana maganan Yasmeen tajuya da sauri zata bude kofa jin kuka yazo mata wani kalan rungumota Maheer yayi tabaya yadaura kanshi awuyanta duk dauriya da taurin rai da karfin hali irin na
Maheer yau yakasa wani kalan mugun kuka yasaki awuyan Yasmeen duka jikinshi nawani kalan rawa da kakkarwa yama kasa magana duk karfi da zuciya da dakewan Maheer, itama Yasmeen fashewa da kuka tayi tadaga duka hannayenta biyu tadaura kan bakinta takasa tureshi, takasa hanashi kukan, takasa cemai yayakuri, tanaji kaman tajuyo ta rungumeshi, Maheer baitaba sani akwai abinda zai sashi kuka hakaba sai yau saiyaji komi na childhood dinshi natasomai yau saiyaji that same exact kuncin nan dayakeji dayana yaro da lokacin da Hajiya ke kulle shi adaki forcing nashi yamata abubuwa na dawomai sabo fil, kuncin dayakeji yanzu yafi na kowani lokaci ma wh, cikin wani kalan dark sorrowful voice Maheer wanda daga ita saishi zasu iyaji yana kuka yace “Fateema dan Allah karki rabu dani, idan kin rabu dani rayuwana zai koma baki kaman da, dan kene hasken dake ciki, Fateema na yarda I will kneel and beg kowa na gidanku tundaga kan Baffa, Baba, har kan Nana harsai sun yafemin but no no bazan iya rabuwa dake ba, Fateema kene komi nawa, idan kinaso na rabu dake just kill me anan nasan namutu amman ina raye aduniyan nan naga narabu dake I will be shattered, I will be depressed, Fateema zan shiga kuncin daban taba shiga irinshi ba tunda nake, dan Allah kirufamin asiri Fateema kiji tausayina ki tuna rayuwan danayi, I am a child da iyayena basa so suka wulakanta ni, suka banzantar dani, matan nan ta daukeni itama ta wulakanta rayuwana, Fateema kema zaki wulakanta ni ne yanzu”!
[

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button