Sponsored Links
KyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 64

Sponsored Links

[7/19, 5:16 PM] SAFIYYA: Takai kusan 5min tsaye jikin benen tana kuka tana kallon kofan dakin nashi, nadama da bakin cikin vanda takesonshi take, deep down she feels kaman taga yafito yazo ya lallasheta, still deep down wani kalan tsanan shi da haushin shi takeji idan ta tuna tsohuwar matan chan daya dauka Maman shi ce yake Iskanci da ita kuma babu aure tsakanin su, sannan deep down bakin cikin abinda yasa ta aureshi ma take dan dudda yace zai kashe su Baba still dazata iva fadi amman tai shiru sabida tanason tadinga ganinshi burgeta yake komi nashi, deep down karajin takaici da tsanan kanta take data bari vama tabata har auratayyan masu aure yashiga tsakaninsu tasan yanzu haka idan zata sake wani aure a bazawara ce ita amatsayin bazawara za’a aureta, deep down tsanan kanta take for dudda all this things wani bangare daya daban azuciyanta mugun tunaninshi take dan kaman taje taita kuka ajikinshi kawai tana dukanshi takeji maybe tahuce, deep down wani kalan mugun kishi takeji idan ta tuna da yanda Hajiya keda kyau ga jiki dan babu abinda takai Hajiya dan Hajiva tafita komi na diya mace saisa take karajin haushin kanta dan she feels she has been used, kawai Maheer amfani da ita yayi amman karya yake ba sonta yakeba dan Hajiya dayake kwanciya da ita tafita komi, tayaya zai taba sonta bayan vanada wanda tafita komi saisa yaje wajenta ya kwana awajenta yabarta amakaranta har dare bai karabi takanta ba.
Da ace za’a dubata vanzu maybe ace zucivanta nada matsala sabida vanda yakemata ba dadi, wuta wuta, garwashi garwashi, zafi zafi, daci daci see babu abinda bataji, juyawa kawai tayi dasauri tana kara gayama kanta kozata mutu da son Maheer yanzu ankai junction din full stop.
Dasauri tacigaba dajan akwatin takarasa sauka. afalo tawuce tabude kofa tajawo akwatin tafito tafara tafiya a compound din tanajan akwatin daidai nan aka bude kofan falo Baba ne tareda Hamad, anatse Baba yace “Fateema!” Chak Yasmeen ta tsaya batare data juyoba, Hamad ya sauka daga dakalin bene yataho compund din yasha gabanta yahade rai yace “ina zaki”? Bayan hannunta takai dasauri tashare fuskanta da muryanta dayadan shake tace “gidan mu” shiru Hamad yayi yana kallonta, dan jivan zuciva yasauke yace “at least saikije kima Baba sallama bamu hangoki ta window ba, kije gashichan tsaye jikin kofa” wasu sababbin hawaye ne suka kara fitowa daga idanunta bala’in kunyan Baba take.
“Taho nan Fateema” Baba yakara kiranta. ahankali hakan yasa tabar akwatin awajen tajuya ahankali zuwa inda Baba yake Hamad yay tsaye jim awajen yana kallon akwatin kafin yadaga kanshi Ya kalli kofar flat dinsu Maheer wato davake shi dan iskan miskili ne daya lallaba matarshi gwara yabarta ta tafi gidansu ko wucewa vavi fuuuu shima zuwa side din su
Maheer din Dan yabishi shima dasauri.
Yasmeen nakarasawa gaban Baba kafin ma tai magana Baba yasa hannunshi yakama nata yashiga falonsu da ita, zaunar da ita yayi kan kujera dasauri tasauka kasa tazauna hakan yasa yazauna vana facing nata yadaura hannunshi akiri yace “yanzu Fateema banda darajan dazakizo kimini sallama idan zaki tafi wani waje”? Girgizamai kai Yasmeen tavi dasauri tama kasa magana sabida vanda kuka kecinta sosai, shiru Baba yayi yana kallonta kafin cikeda damuwa yace “banga laifinki ba Maheer ya zudda mini da mutunci shine” sake girgizamai kai Yasmeen tayi still tana kuka takasa magana, shiru Baba yayi yana kallonta every tear datake dropping dudda bayida idanu he’s feeling it, ahankali yakai hannunshi yadaura akanta cikin wata irin murya mai raunin gaske yace
“Fateema banda bakin baki hakuri dan Maheer bai kyauta miki ba, ya cuceki kuma ya cuci kanshi, amman inaso ki dubi girman Allah, sannan inhar ni Babanki ne nakuma isa Baba agareki to ina baki umari karki bar gidan nan kiyi yaji” sosai Yasmeen ke kallonshi, Gyadamata kai yayi yace “inhar na isa dake nace Fateema to kada kibar gidan nan dan Allah ki zauna ki hukunta mijinki son ranki ina bayanki amman karkibar gidan nan kinji” girgixakai Yasmeen tayi cikin tone na kuka tace “Baba mezanyi? Meya ragemini anan? Baba na tsani Maheer? Ban sonshi, banson nakara ma ganinshi Baba, Baba dan Allah ka janye maganan ka kabarni nakoma gidan mu wIh bazan iya maka gardama ba” hannunshi Baba yakai yashare mata fuska tass cikeda lallashi yace “nasan yanda kikeji yanzu haka Fateema, kuma tsanan dakikama Maheer na goyi bayanki dari bisa dari, kima dawo nan bangarena da zama kibarshi a chan bangaren shiya sani amman abinda banso shine kitafi gidanku, dan Allah kizauna anan zansa Hamad da Dan sudawo nan dakunan kasa ke kiyi zamanki a sama kinji Fateema diyar kirki, kinjini” bazata taba iya cema Baba no ba dudda bataso ba gyadamai kai tayi ahankali tareda daura kanta akan kafafunshi kawai tafashema Baba da kuka, bakaramin tausayi tabama Baba ba, baya gani amman yasan cewa Fateema nason Maheer, so bakadan bama ita kanta batasan iya adadin son datakemai ba, tana cikin kunci da fushi yanzu saisa bazai gayamata komi kan Maheer ba sai komi ya lafa, vanda Baba ke lallashinta ko asalin Baban ta baitaba lallashinta hakaba dakanshi yakaita sama yabude mata the biggest room dayake asaman gashi a gyare yace tai zamanta zasuyi maganin Maheer tare. Cikeda so dan har cikin zuciyan Baba yau jiyayi soyayyan dayakema Yasmeen din yakaru sabida yanda yaga yarinyar genuinely loves Maheer, so ma nagasken gaske takemai, ahankali yace
“kwanta ki bacci kihuta” batai musu ba kwanciya tayi, hannunshi vadaura saman kanta yazauna bakin gadon yana shafawa kaman yar daya haifa yakeji Yasmeen cikin tattausan murya yace
“Fateema diva ce mai hakuri, da son iyayenta, da tausayi, gata da kirki, sleep Fateema, ki kwantar da hankali everything will be fine kinji” gyadama Baba kai tayi tana sauke ijiyan zuciya har cikin ranta takejin muryan Baba ko mahaifinta baitaba lallashinta yanda Baba key yauba wh, is as if wani magic yamata kaman duka baccin dabatayi jiya da daddare ba yadaukosu yadawo dasu yanzu cikin minti biyar bacci yay gaba da ita, yanayin numfashinta Baba yaji yagane tai bacci hakan yasa yatashi yana dogara sandan shi yawuce yafita bayan yakashe mata wutan dakin yafito yawuce yana sauka daga bene daidai Hamad yashigo dakin yayi gaban tv dagudu yadauki key motanshi hakan vasa Baba yace “Ina zaka?” Sai alokacin yamaga Baba daya karasa saukowa dasauri yace “Baba
Maheer baida lafiya sosai wih zan kaishi asibiti dan banda abubuwan dubashi agida” shiru Baba yayi dudda yana tsananin fushi dashi saida yace
“kodai kaje asibitin ka kwaso koma mezaka kwaso kasan yarn nan da bakin taurin kai kana kaishi asibiti nemanshi zakayi karasa dan Ya tsani asibiti” shiru Hamad yayi yana tunani yace
“hakane Baba bari zanbar Dan dashi ni naje, ina Yasmeen din”? Sama Baba yanunamai yace “tayi bacci” dan flivan zuciyan relief Hamad yayi yajuya dasauri yafita maigadi yakawo akwatin Yasmeen
falon.
Hajiya da taimako da ikon Allah ta tuka kanta zuwa wani gida dan daidai dan karami gateman yabude
mata
gate
tashiza.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button