Sponsored Links
KyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 61

Sponsored Links

Tak kia”

Tunda yashigo gidan nan sai yanzu yaji abu ya sanyaya mai zuciya dasauri yashiga calls ganin ita ke kiranshi yasa yay dialing number ta yakai wayan kunnenshi, Yasmeen dahar ta ijiye wayan akasa tawani kalan kwanta akasa kaman marainiya kan dadduman jin wayan a ringin dawani kalan sauri tadauki wayan gain Maheer ke kira vasa dasauri ta tashi zaune tadauki wayan takai kunnenta muryanta har rawa rawa yake tace “Ya, Maheer” wani kalan lumshe idanu Maheer har cikin jinin jikinshi yaji muryanta baisan lokacin daya dauki pillow ya rungume ba tareda sauke ijiyan zuciya, sosai Yasmeen tali kuka nataso mata daurewa tayi tace “ina kaje?”
Shiru yayi still bazai taba iyama matanshi karya ba daya mata gwara yay shiru batare daya bada amsan maganan ba, hawaye taji yazubo mata dasauri tashare dagakan fuskanta, cikin wata kalan soft lallashi voice Maheer yace “sorrrryyyy baby” kaman jira take sakinmai kuka tayi awaya jiyayi kanshi yadauki chaji ita kanta batamasan mesa take kuka ba, what exactly take nema daga Maheer wen she knows waye shi kawai cire wayan tayi daga kunnenta ta katse ta ijiye agefenta.
Cire wayan Maheer. yayi daga kunnenshi ganin takatse tashi yayi yafara tafiya jin haka yasa dasauri Hajiya tai wajen kofanta tabude ahankali tashige tamaida kofan tarufe tayi closet akwai wani tracking device data sayo a Las Vegas dataje din nan makalawa kake akaya tanaso kowacece Maheer ke tare da itan nan tasanta dan ta aika akasheta cikin sa’a tagani bare kwalin tayi taciro dan karami ne kaman boturi tafito daga closet din wayanta tadauka daidai sako nashigowa wayanta daga wani unknown number.
“Munsami labari kina neman kimutu da ciwon zuciya sabida Pablo na miki wulakanci to bari kit
Pablo yaje yayi aure a boye!”
Yanda gaban Hajiya yafadi saida taji jiri yadebeta tadafa bango dagudu wayan nafadi daga hannunta takai 2min ahaka sannan ta tsugunna tadauki wayan tasake karanta sakon tsaki tayi tace was munafukai ne ke turamin sakon so
wato anji muna fada da Pablo shine akeson rabamu gabaki daya da wanna karyan wai aure, Pablo dina dana sani da babu abinda ya tsana irin aure da yara nonsense! I am getting my Pablo back nasan yayi budurwa which is not lie but itama nai alkawari with this tracking device karshen ta yazo dasauri tafita daga dakin wucewa dakinshi tayi ahankali tabude kofa baya ciki amman ga karan ruwa da alamu wanka rakeyi wayan nashi takalla kafin kaman barauniya tashigo cikin dakin tawuce gaban gadon wayan tadauka kirjinta na bugawa tana kallon kofan bayin tashiga call nashi takalli last number daya kira Hajiya tai maza tai dialing number Yasmeen nazaune takifa kanta a guiwa taji wayan na ringing dudda bataso ta daga wayan takasa tanason taji muryanshi ahankali tadago kanta tasa hannu tadauki wayan tai picking takai kunnenta cikin muryan kuka ashagwabe tana turo baki tace “Hello” yanda wani kalan kumfan kishi da Hajiya taji zuciyanta nayi kasa daurewa tayi tace “ke wacece a rayuwan baby na dakike kiran shi cikin daren nan muna bacci” tunda Yasmeen take in her life bata tabajin abinda taji just now ba jin wata tadauki wayan Maheer tamata kalan maganan nan, kaman numfashinta zai fita takeji takasa magana, cikin kakkausan murya Hajiya tace
“Maheer is mine! Maheer nawane! Pablo belongs to me, nikadai ce tashi, idanma tunani kike sonki yake Pablo bazai taba iya son wata sama dani ba, he will use u dump you vabace bazaki kara ganinshi ba, dan haka stay away from my baby kozan hal…
.. “Maryam!” Daga
Yasmeen dakekan waya da Hajiya sukaji muryan
Maheer kaman daga sama, dawani kalan sauri Yasmeen tazare wayan daga kunnenta batasan lokacin daya wani kalan wurga wayan ya daki kofa ya watse ba tareda kurma ihu takifa hannayenta kan fuskanta, dudda taji muryan mace kan wayan but tana kokarin mishi uzuri halan an sace wayanshi ne ko is something dai, amman jin muryanshi that means dagaske ne Maheer natare da wata, zafi sosai kirjinta kemata daman haka akeji idan kanason mutum kajishi tareda wata mace? Neman mata Maher keyi? Baya gida baizo yadauketa ba daman yana tareda wata ne? Maisa ta auri mutum irinshi, whyvyvy? Tafashe da kuka sosai tanajin kunci sosai bana wasaba aranta. Tunda Hajiya tasan Maheer kawowa yau bata taba gain irin bacin ran datake gani akan fuskanshi ba yanzu, kawai rawa jikinta yafara, arayuwanta gabaki daya inda ace za’agayamata cewa da girmantan nan shekaru arba in da shidda, da kudinta din nan da ajinta da mulkinta zata tsaya jikinta narawa tana tsoron yaro dan Shekaru talatin da biyu bazata taba yarda ba, wani kalan mahaukacin tsoron Maheer ne gashigeta sabida vanda taga fuskanshi tama kasa magana sai bari kawai da jikinta keyi., da sauri bakinta
narawa sosai tace
“ka.
k. …kayakuri Pablo I had to do it, I don’t know koma wacece but tazo tanason rabani dakai
had
to
warn
her”
Cikin wani irin kakkausan murya Maheer yace
“how dare you speak to my woman like that!”
Chak Hajiya ta tsaya tana kallon Maheer, dan tunda aka fara case din nan sai yau ya yardan mata vana ganin wata yana tareda wata so dagaske ne yanzu ba zargi ba ko zato budurwa yayi da gaske, wani tukukin kishi ne yazo mata sai kuka tace
*Pablo ni kake gayama kanada
your woman then what am I to you eh? What Sam 1? Pablo i love you with all my life with everything I have and everything that beat inside me, koma waye wanna kake tareda ita fazo tashiga tsakanin mu, trying to come inbetween us and seprate us don’t you see that”? “There was never us Maryam!” Maheer yay maganan cikin kakkausan murya yana kallonta da idanunshi dasuka kankance sukai ja, yace “I’ve never loved you bantaba sonki ba!” Dum! Dum! Dumdum gaban Hajiya ke bugawa tana kallonshi kaman zucianta zai fito ta idanu, cikeda zuciya Maheer yace “I know you picked me up from the street” yadanyi shiru tareda lumshe idanu na kusan 5secs sannan yabude idanunshi yazuba akansu yace “thank you for everything dakikamin in the past kawowa yau but dagayau I am out!!” Wannan karan saida
Hajiya tadan zabura takai hannunta saman kirjinta ta dafa tana kallonshi yace “yes Maryam Lam out, Maheer is out, I don’t want you nor your business or empire I am out! Totally out!!”
Duka maganganun bakin ta Hajiya tahado da kyar cikin wata kalan murya kaman na wanda zai shide tace “Paaa.
..b….lo” wani kallo yamata
yace “I don’t want this life dakika bani, I’m not and I was never proud of this life you choosed for me” vadanyi shiru tareda lumshe idanu na kusan secs sannan yabudesu yasake zubasu akanta yace ” don’t want to blame you for anything about my past, I hate blame game, I love owning my shit, but moving forward dagayau I want to be the one that will figure out my life, reshape my life, find my purpose, my calling, and live my truth my truth Maryam, I want peace not this” yanuna ita da gidan da hannu yace “I want Islam not this, I want janna not this! I am Out for good!” Yana maganan yajuva fuuu azuciye bayan ya tsugunna yadauki wayanshi yawuce closet.
WALLAHI DUK WACCE TAKARANTAMIN LITTAFI
BATA BIYABA BAN YAFEBA.
CHAT ME UP DAN SHIGA GROUP 07012181461
Riga da Wandon dayazo das gidan dudda tun jiya kayan ne ajikinshi haka yakara daukansu yasaka yabude kofa yafito ko kallon inda Hajiya take baiyiba yawuce kofa yabude yafice harya fara sauka stairs kawai yaji ankamashi tabaya
hakan yasa ya tsaya chak, wani kalan dukawa
Hajiya tayi takama wandonshi gam gam da kafanshi tana kuka tace “na rokeka da girman Allah kada karabu dani Pablo, karufamini asiri kada ka watsamin kasa a ido, nadaukeka kaman dan da nahaifa ne tun kana shekara takwas fa tayaya kakeson na iya rayuwa rana daya kace karabu dani, naji na yarda u are out of business din bakason harkan empire din amman dan darajan Allah Pablo kada karabu dani ninefa ninefa, your mommy” lekowa duk su Nas sukayi jin kukan Hajiya wiwi wh kaga Hajiya zaka iya mata kuka dan tausayi, Maheer jiyayi zuciyanshi ya dake tausayin ma yadaina jinshi all because of abubuwan data gayama Yasmeen baimasan tayaya zai tunkareta ba ita yake tunani ma not all this things happening, kafanshi yakalla data rirrike babu alamun was akan idanunshi yace *cikani” girgizamai kai Hajiya tayi tana wani irin nishi tace “Pablo ni nine yau zaka rabu dani sabida kasami wata budurwa dakakeci eh”?
Cikin bakin rai da bakin zuciya dan shi daman bai iva fushi ba yace “yes! And I wanna go to her now and begged her cus I know she’s crying sabida abinda kika gayamata my baby is way too fragile” wani kalan kallon Maheer Hajiva keyi a idanu dama haka akejin kishin masoyi, nuna kanta tayi cikeda wani kalan siga na ban tausayi tana lankwashe kai tace “Pablo ni? Ni kake gayama zakaje ka roki wata agabana, fragile baby, are you saying she is better than me”?
Shima yana kallonta dan zuciyanshi ta bushe kayau yace “she’s better than you in every aspect of komi! She’s a perfectionist! She’s a rare gem! She’s the only treasure dana samu arayuwana in 32yrs of my life, so let go off my leg now before I lose my cool Maryam” wani baki baki Hajiya takeji tundaga zucianta har zuwa bakinta da wuyanta vanda Maheer ke yabon koma wacece yasa taji inaaa tana wani kallonshi tace
“koma wacece Pablo ko ita
wacece, na rantse maka da girman ubangiji duk wanda yace zai shiga tsakanina dakai ko rabani dakai aduniya sainaga bayanshi and na rantse da Allah saina kashe yarinyar nan” wani kallo
Maheer yama Hajiya dan sai yanzu ne yamata asalin kallon tsana vace “I would’ve burn you and burn down duk wani abinda kika mallaka to ashes” yay maganan yana fizge kafanshi ya kabarda hannunta yashiga tafiya dawani kalan gudu Hajiya tashiga binshi tana kuka sosai tace
“Maheer, Pablo, Pablo ina zaka” ko kallonta baiyiba yawuce yafita tamike tsaye tabishi waje dagudu tana kuka sosai kafin ta iso yawuce
yashiga motanshi ta gidan yaja yabar gidan kowa kallonta ake ma’aikatan gidansu gain sunyi fada sosai Hajiya ke kuka tace “wh, wh vau dinan ba gobe ba saina kashe yarinyar kaje ai na makala tracker ajikinka idan kasan wata bakasan wata ba koni ko ita ne yau” tai maganan tana share hawayen ta tajuya tawuce ciki kaman wacce tagama haukacewa wato babu ciwon dayakai kishi zafi aduniya. Wayanta tadauka tana duba app din tracking device din tana gain inda take tafiya tawuce bayi ta wank fuskanta tass tafito tashiga closet tashiga shiryawa cikin was arniyan lace masu tsada tazauna ta chaba makeup tasaki gashinta ta gyara ta tsaga tai styles ta dauki jakan ta na LV da takalmi tafito bayan tasa dark shade kaganta saika kara kallonta Hajiya akwai kyau irin sun farin First Ladies gareta fa. Wani kalan mahaukacin gudu Maheer yake akan titin saida yabuge motanshi ma amman luckily baiji ciwo ba wh babu abinda yake sai fargaban
Yasmeen baitabajin toro ko shakkan Yasmeen ba sai yau yanzu mezaice? He can’t ever lie to his wife and kuma bazai taba iya gayamata zancen Hajiya ba, Innalillahi wa innailaihi raji un yafadi ahankali.
CHAT
ME
UP
07012181461
Budemai gate akayi ya shiga da moan mai gadinsu na tambayanshi lafiya hope baiji ciwo ba gain gaban motan, parking kawai yayi yay shiru yakifa knshi kan sitari, yadade ahaka kusan 10min yayi sannan yabude motan yafito gabanshi faduwa kawai yake daidai shima Hamad yashigo gidan hakan yasa ya tsaya yabi motan Hamad da kallo, parking Hamad yayi yafito ranshi ahade dan fushi yake sosai da Maheer dayabar Yasmeen a school ko kallon
Maheer din baiyiba yawuce side dinsu Maheer yabishi da kallo amman bagashi. yake yanzu ba yafara tafiya ahankali zuwa side
dinsu.
Tsayawa yayi agaban kofa kaman irin yaron dayay laifi dinnan yana tsoron shiga daki kusan 5min yabata kafin yatattaro kuzari yabude kofan yashiga wani lafiyayyen kanshin turare ne yamai sallama da sayin AC dakin agayre tsaf babu kowa ciki, dinning yakalla this is 8 nasafe amman babu abinci kan dinning da alamu ma bata fitoba jiyayi his heart is aching, ahankali yashiga tafiya zuwa sama gaban dakinta ya tsaya yakara jim yakasa shiga kusan 5min yasakeyi awajen kafin yakai hannunshi yadaura kan handle . ahankali yabude koan zaune yaga Yasmeen akasan dakin kan dadduma ta jingina da gado tana sanye da pink hijab idanunta sun kumbura suntum sunyi luhu luhu sunyi jazur tana wani irin kallonshi batako kyafta idanu.
Bala’in faduwa gaban Maheer yayi° ganin idanunta ya tsaya chak jikin kofan yakasa shigowa yakasa fita yakasa magana saima dauke idanunshi dayayi daga kallonta dasauri
-yasakevin shiru yana tsaye jikin kofan kusan
¿mins ganin batacemai komiba yasa yajuya jiki asanyaye zai fice daga dakin babu tsoro ko wani dari dari ko kwana kwana Yasmeen tace
“Maheer!” Chak Maheer ya tsaya ko motsi yakasa yi, tashi tsaye Yasmeen tayi ahankali takai hannunta tasake goge hawayen dasuka zubomata tanajin wani kalan kishi da ciwo aranta dabata tabaji ba ta tako ahankali zuwa dab dashi tana kallon bayanshi, anatse tace Maheer yasaki hannun Yasmeen yawuce zuwa window nan falon sama yadaga labule ya leka
Hajiya yagani tsaye a compound dinsu rikeda wani bucket da sanda tana bugawa tana. ihu tana kiran sunanshi maigadinsu nafama da ita wani kalan lumshe idanu yayi tareda daura kanshi jikin bango tayaya tabiyoshi nan? How did she locate here? Tasa tracker a motanshi ke ko wayanshi? Jin yanda take buga bucket tana shouting tana kiran sunanshi a compound yasa yajuya dasauri yashiga sauka kasa kafin ta taramai duka mutanen estate dinnan danba karamin aikinta ba tunda yanzu tadawo mahaukaciya.
Daidai yabude kofa yafita Hamad nafitowa shima Baba biyeda shi, Maigadi gain Pablo yace
“yallabai wanna matan kawai tazo tai parking awaje tafado gidan nan tadauki, botikin wanka na dake bakin kofa tashigo tana hun kiran sunan ka kaman mahaukaciya” daidai lokacin shima Dan yafito dan wanka yake abayi shima yaji ihun, sosai Hajiya kebin kowa da kallo
Maheer yakalleta ido cikin ido yace “wat are you doing here? Kibar gidan nan” wani kalan kallo
Fajiya tamai saikuma ta tuntsure da dariya sosai kaman ta haukace tace “are you suprise to see me?? But bama wannan ba who do you think u are Pablo dazaka bani umarni yanzu nabi bayan kacemin u are out karabu dani”? Da idanu na kisa da kallon da Maheer kema Hajiya daya kasheta, tabi gidan da kallo tace
“wato Dan
kaima kana nan, ina budurwan dakayi dakeke so karabu dani sabida ita?” Kowa yay shiru, Strictly Hamad yace
*wakike da suna kindly leave this
place before I report you to the police” wani kalan ihu Hajiya tayi tabuga bucket din dake hannunta tace “ka kira kadauka ni zasu kama idan sunzo? Saidai sutafi da dan uwanka dakai shige da fice karabani dashi annamimin munafuki, kajuya min kan Pablo dina, duk duniya babu wanda Maheer keso irina, muda
-muke planning inakan lallabashi ne muyi Auren mu abinmu amman shine karabani dashi ka daukeshi kadawo dashi gidan nan, Pablo dina my baby dana shayar dashi nonuwan nan nawa tun yana dan shekara takwas har yakai wajejen sha takwas shansu yake kafin vadaina” runtse idanunshi Maheer yay gam jin vanda take tonamai asiri agaban kowa, hannu yadaga zaikai mata duka dasauri Hamad da Dan suka hanashi suka shiga gabanshi Hajiya tace.
*kubarshi yadakan ai daman yasaba marina, bayaga babu abinda bai gani ba baikuma sani ajikina ba tunda babu kalan kwanciya da saduwan aure dabamu yi tare ba, yana jujjuyani kaman waina, yana warware kafafuna kaman tsinken tire dole yanemi dukana aj” ahankali Baba yace
“subhanallahi” dasauri Hamad yarike Maheer yakalli Dan yace
“take Baba back inside” Dan
yawuce da Baba ciki maigadi ma yawuce wajenshi, Hamad yakalli Hajiya yace “kibar gidan nan inba hakaba we will trash you” Hajiya tai wani ihu tace “wlh mai tsoron amutu gawan fari ne, Pablo shi baisan yaro dan cikina bane dana haihu inamai tabbatar maka da yanzu inada yaro daya girmeshi, idan kaga nabar gidan nan sainaga budurwan dayayi dayasa yajuyamin :
“baya” “ba budurwa bace matar shi ce, matarshi ta sunna!” Kaman daga sama dukansu sukaji muryan Yasmeen.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button