Sponsored Links
Hausa NovelsKyalKyalin Kauna Hausa Novel

KyalKyalin Kauna 83

Sponsored Links

[[8/13, 10:56 AM] SAFIYYA: Tunda abin nan yafaru Baba baitabajin joy, wato tsantsan dadi da satisfaction aranshi ba irin yanzu ganin fear karara akan idanun Maheer wucewa yayi yana murmushi zuciyanshi fara kal yatafi wajen su Ammi da Baffa da duk ke tsaye suna kallon Baba,
Hamad bakin ciki yasa yajuya fuuuu yafice daga kotun Maheer dake kallon Baba aka karasa saka mishi ankwa aka wuce dashi aka sashi a motan dazai transporting nashi to kuje prison Abuja.
Suna kaiwa prison din aka fito dashi daga mota aka kaishi wani office aka bashi kayan yan prison riga da wando yasaka aka karbi komi nashi aka kaishi wajen hoto aka mimmishi hoto saiga
Prison Warden nasu yazo mai suna Emaka Philip Magana, yana ganin
Maheer yayi wani dariya yace
“welcome home Pablo Escobar, na tabbata u will sure have a good time anan, is home Handsome guy” kallonshi Maheer yayi daga sama zuwa kasa yay shiru aka bashi takalmi da socks yazauna yasaka sannan security suka rikeshi Warden yace “lemme do you the honor dole nakaika dakinka dakaina yau munada babban bako in our luxury home” yay gaba ana biyo da Maheer abaya, suna shiga bangaren da inmate suke aka fara ihu ana jijiga kofofin dakinsu na karfe ana. “Pablo Pablo Pablo!” Warden yajuyo yakalli Maheer dake biye dashi abaya yace “Woww nadade banga wanda inmate sukama wannan great welcoming party din nan ba duk sun ganka a tV news, you’re a celebrity” saikuma Warden ya tsaya yadaga murya yana tafi kaman agbero yace “let’s welcome the famous Pablo Escobar, an kama mana drug kingpin” haba zokaji ihu da buge bugun karafunan kofa, Warden yace “and he’s here for life atafa mishi” zokaji tafi da dariya da ihu duka Maheer duka yabisu da kallo kafin Warden yacigaba da tafiya har zuwa wani daki C-40 aka bude bunk hudu ne adakin, ga mutane uku cikin dakin Warden yace “say hello to Rommie ku babban kaya nakawo muku fa Pablo Escobar dakanshi” tashi yan dakin sukayi kagansu irin yan daban nanne duk suka kalli Maheer sukace “yataho mana da eh ya ne”?
Warden yace “ba eh ya ne anan kuma kunsani” yakalli Maheer yace “shiga” ciki Maheer yashiga ahankali sannan yajuyo yakalli Warden in the eyes shima warden yakalleshi na kusan 5secs sannan yay murmushi yanuna bunk din sama dayake empty yace “ga gadon ka nan, by 3:30 zaku fito aci abinci masu salla suyi, akwai ayyuka kaman aiki a library, clinic, wanke bayi, aikin kitchen, mechanic, walda, laundry da sauransu idan kafito za’a kawoka office dina ka zabi one, and be watchful sabida anmaka great welcome din nan baya nufin ana sonka celebrity a prison means yanzu haka akwai huge bounty akanka so be smart and be vigilant” yay maganan yajuya yafice aka kullo kofan dakin da key. Bin dakin Maheer yayi da kallo yayi shiru inmate din sai kallonshi suke daya daga cikinsu yace “Oga yau da gobe ne zaka saba da dakin” ijiyan zuciya
Maheer yasauke yataho ahankali yahau bunk nashi na sama ya kwanta ahankali yana yatsine fuska dan jikinshi duka ciwo sukemai dan ciwuka ne ajikinshi
sosai, ilyan zuciya yasauke tareda lumshe idanu Yasmeen kawai yake gani Yasmeen ce his biggest matsala yanzu, kawai dan shi namiji ne kuma yanada dauriya da yanayin dazai shiga zaimafi na Yasmeen sau dubu, yayi so deep a thought aka bude kofa yaji hayaniya bunkie shi yataso yace “muje break muyi salla” kallonshi Maheer yayi ga tabon salla agoshi yaron saukowa yayi suka fice suka jera shida yaron sai kallon Maheer ake wasu some na hararanshi ahaka sukaje wajen alwala yi sukayi yau salla sannan suka tafi dinning abincin da ake rabawa ya kalla a tray wasu teba da miyan agushi da nama yatsine fuska yayi yajuya zai fita daga layin dasauri wani yarikemai hannu yace “dan Allah Pablo idan bazaka ci ba ka karba kabani” bin wanda tarikemai hannu Maheer yayi da kallo dasauri ya fizge hannunshi yajuya dasauri karban abincin yayi yajuyo yabashi yawuce yaje yazauna yay shiru akahau dariya hakan yasa yadago kanshi daidai nan wasu security sukazo let’s go, tashi Maheer yayi yabisu abaya har zuwa office sun Prison Warden. Bude kofa sukayi Maheer yashiga suka jawo kofa suka rufe, Warden na zaune kan kujeran shi ga taba a hannunshi ya kunna yarike yana kallon Maheer din daya shigo, Maheer yadan tabe baki yakaraso gaban table din instead of yazauna akan kujera zama yayi kan table din yamika hannunshi cikeda iskanci ya karbe taban dake hannun warden yakai bakinshi yazuka sosai sanan yacire tareda juyowa yabuso
hayakin saitin fuskan Warden dake kallonshi irin kallon we we dinnan sannan Maheer ya ijiye karan taban akan ash tray tunawa da Yasmeen,
yasauka dagakan table din yazauna kan kujera yadaga kafafunshi yadaura
kan table din yana karkada kafa yana kallon Warden dayay wani dariya yace
“wai kasan dead sentence ne akan ka kuwa shegen yaro amman ko ajikinka” wani kallo Maheer yamai, cikin murya irin na criminals din nan yace “I need security, I need a phone, I need good food, sannan ina bukatan comfortable single room, ina bukatan VIP treatment name your prize” wani kalan murmushi yana kallon Maheer din yace “Pablo, Pablo, trust me bazan baka VIP treatment da araha ba dan kai babban kaya ne all eyes are on you, bakaramin dadi naji ba da aka
kawomini kai gidana” shiru Maheer yayi yana kallonshi batare dayace komiba, Warden yace “all eyes are on you for now bazaka iya accessing single room ba sai nan da kwana biyu, but waya, abinci mai kyau, security da sauransu bakada matsala awannan, all the guards are my boys babu wanda zai takuraka rest assure, u can make call agaban kowa bazasu ce komi ba katashi biyan kudi harda nasu zaka biya, a dollars nake karban payment” lumshe idanu Maheer yayi yana kallonshi alamun yana jiran price, washe baki Warden yayi yace “zaka biya $100k” babu ko gezau Maheer yace “I will arrange it bani waya” hannun Warden har rawa yake yadauki wayanshi yabama Maheer yace “yi amfani da wanan kafin anjima akawo maka sabuwa da SIM card naka” karban wayan Maheer yayi yasaka number Malah aciki, yay dialing ringing daya Malah ya dauka shir kadai da Maheer yayi yasa Malah yace “Oga it’s you” anatse Maheer yace “code Z-0-0-M-7” anatse Malah yace “delivery address Oga” zare wayan Maheer yayi daga kunne yabama Warden yace
“delivery address” hannun warden har rawa yake yakarbi wayan yabada address nashi sannan Ya katse wayan take yanke yakira yasa aka kawoma
Maheer lafiyayyen abinci tsakuran abincin kawai yayi shima just to get energy ne but he’s not enjoying anything yaci, sai bayan yayi har isha’i yakoma dakinshi da wayanshi sabuwa gal Nokia karama rakani toilet da agidan yaro tafi Iphone tsada kwanciya yayi akan gado yayi dialing number wayan daya bama Yasmeen amman shiru bata shiga ijiyan zuciya yasauke yayi shiruu tareda juyawa yakifa
cikinshi sabida ciwo dayaji yafara yadan lashe lips nashi dan abin namai kaman suna saman kan boobs din Yasmeen, sosai yake kokarin koran imagination din dayakeji amman yakasa wani mugun tashi gabanshi yayi yadan saki malalacin kara what’s wrong with him haka? Jikinshi baisan yana prison bane? Wannan wani kalan bakin bala’i ne, yaj tsaki yakai hannunshi takasa yakama gabanshi yarike gam ko zata kwanta, yadinga juye juye yarasa inda zaisa kanshi kaman wanda akama baki bala in sha awa yakeji kaman zaici kanshi da kanshi Allah yasa wutan dakin akashe dan duk wanda yaganshi zaiga yanda gaban wandonshi ya bala’in tashi.Wasa wasa yau satin Maheer daya a prison! Ya bala’in rame kuma abu biyu keta raman dashi tunanin Yasmeen da mugun sha’awa dake haddasamai ciwon ciki, dan saida yakai kanshi clinic na prison din dakanshi, Dr daya dubashi saida Maheer yabashi tausayi allura yamai yabashi wani magani kati daya yace “idan yataso maka kadinga sha, but maisa bazaka kira iyalinka suzo ba, kanada right din nan, as a prisoner idan kanason kahadu da iyalinka akwai family room dazakaje kai booking karubuta date, idan ranan yazo I think kaman ko 3hrs ne ko 2hrs ne but nasan u are entitle to that kaga saika ragema kanka damuwa kafin kasami wata matsala” dan lumshe idanu Maheer yayi yatashi dagakan gadon yace “thanks” sannan yawuce yafita daga dakin ahankali Dr yabishi da kallo ga yaro so young bright and handsome gashi lafiyayye yabata rayuwanshi yay end up agidan yari. Yasmeen na kwance ita kadai adakin da Baba yasa aka gyara mata anyi arranging gadon dakinta da aka kwaso daga gidanta awajen da kayayyakin ta na sawa sauran kayanta ankai store din gidan da Baffa ke ijiye kayan gona ankai kayan gonan kasuwa an jera duka kayanta tass awajen.
Tana kwance kaman marainiya ita kadai ta lumshe idanunta sun kumbura sosai tanaji dazu su Baba na hira an yankema Maheer hukuncin kisa, taji Baba kuma na fadin zasu shiga kotun shari’a ashirin ga wata dan karba mata saki, Baba sai murna yake, sabida kawai ita musulma ce amman jitayi kaman ta kashe kanta kawai tahuta but bazata iyaba, gidan gabaki daya babu mai mata maganan Maheer harsu Farida kowa ya tsaneshi baason tanama maganan shi Baba yayi forbidding nata, hannu Ammi dataji akan fuskanta yasa tabude idanunta ahankali dasaukai jajir takalli Ammi cikin wani irin murya kaman na wacce kwakwalwanta yajuya
tace “Ammi wai dagaske an yankema Maheer dina hukunci kisa”? Bakaramin tausayi Yasmeen kebama Ammi ba, ahankali Ammi ta gyadamata kai alamun eh, dawani kalan sauri
Yasmeen tajuyar da kanta zuwa dayan gefen ta taushe bakinta tana kuka, ahankali Ammi ta kwanta kan gadon
jawo Yasmeen tayi jikinta kaman yar yarinya dasauri Yasmeen tajuyo tashige
jikin Ammi tana kuka tace “Ammi akanme za’amai hukuncin kisa baitaba kashe kowa ba wih, Ammi wh inason mijina sosai dan Allah kima Baba magana karya rabani dashi yadawo mini dashi” bayanta Ammi ta bubbuga ita kanta Ammi she can’t lie taga soyayyan Yasmeen a idanun Maheer she’s not blind kaman su Baba dabazata gani ba, haushin Maheer datakeji number one is yaudaransu dayayi ya auri Yasmeen, abu nabiyu kuma aduniyan nan babu wanda zaiso ya aurar da diyarshi ga mutum daba nagari ba, Maheer drug dealer ne no matter what saidai Yasmeen tahakura dan ko annabi yace ku aurama yaranku mazaje nagari mutanen arziki and yaron chan is not one so koma menene dan ko annabi yace ku aurama yaranku mazaje nagari mutanen arziki and yaron chan is not one so koma menene dole Yasmeen ta hakura dan rayuwan ta da Maheer is impossible. Bubbuga mata baya Ammi tayi tace
“shiiiiii kidaina kuka Yasmeen zuciyana zai buga da damuwanki dan Allah kiyakuri, ki dinga istigifari koma menene kikeji gane dashi koma meyamiki zai warware” murya chan kasa Yasmeen tace “har abada bazan taba daina son mijina ba Ammi” shiru Ammi tayi saikawai ta kankameta tana bubbuga bayanta uwa uwa ce sai lokacin bacci kai nauyin gaske yadauki Yasmeen sallama Baba yayi yashigo zaiyi magana Ammi tahanashi karya tadata ganin shima tayi bacci yasa yafita daga dakin, kusan 30min Ammi tayi sannan tazare jikinta daga na Yasmeen din ta tashi zaune ahankali tanabin Yasmeen din da kallo tundaga kan fuskanta zuwa kirjinta datake iya gani sun ciko sosai zuwa ass dinta daya kara girma, ijiyan zuciya Ammi tasauke dudda Baba yariga yafada mata kan asibiti daya kaita but tana addu’a Allah yasa Yasmeen batai ciki ba dan takara girma
sosai kaman ba Yasmeen dabata da nama ajiki ba yanzu takara girma komi na jikinta yaciki sosai bana wasa ba Allahvyasan har cikin zuciyan Ammi bata zafafan tsana ba tasan Allah shike kaddara komi kullum addu’an ta shine
Allah yazaba mata abinda yafi Alkhairi sannan Allah ya sanyaya zuciyan
Yasmeen dangana da dauriya tashi tayi tarufa mata bargo tafita daga dakin.Sosai su Baba da Baffa da Ammi sun kasa gane kan Yasmeen dan bamata hayyacinta, dan Baba yafara maganan zai kaita taga Dr aduba brain nata anyi addua, anyi saukan Al Qur’ani, magungunan karya sihiri babu wanda ba a bama Yasmeen ba, bata iyacin abinci, bata iya bacci, bata iyama magana sai kuka da surutu da bama ajin metake cewa, ita tasan lafiyanta kalau kawai tunanin kashe Maheer za’ayi tunanin bazata kara ganinshi ba tunanin anma fita nan da chan ga anguwansi yadawo anguwan yan sanda yasa komi ya tsaya mata chak tama manta da wayan da
Maheer yabata ranan.
Yau da Yamma tana zaune adakinta labule na dagawa ta hango Nana nawasa da wayan dasauri tamike tsaye tana kallon wayan tasan ranan a bra tasaka tasauko kasa daganan bata masan ina kanta yakeba koda tacire kayan jikinta ta manta da wayanma sai yanzu dataga Nana na wasa da wayan tadauka abin wasa ne da hannu tama
Nana alamun tazo hakan yasa Nana yashigo dakin da gudu hannu Yasmeen tabata alamun tabata wayan da sauri Nana tabata da fuskan tausayi Nana tace “Ya jiki Anty Yasmeen?”
Gyadamata kai Yasmeen tayi alamun dasauki dan batada karfin magana, fita Nana tayi kunna wayan Yasmeen tayi luckily da chaji kafa daya number Hamad taciro tai dialing yana ringing yadaga yace “Fateema Maheer yabaki layin nan ne”? Kasa magana Yasmeen tayi kawai tasaki kuka sosai ma Hamad hakan yasa shima yayi shiru saikuma chan cikeda dauriya yace “Maheer zai fito kada ki damu”? Ahankali Yasmeen tace
“ina aka kaishi Ya Hamad”? Ahankali Hamad shima yace “kuje prison” cikin kuka Yasmeen tace “da gaske kasheshi za’ayi”? Gyadamata kai Yasmeen tayi saikawai yace “just take care Fateema kidingamai addu’a” ya katse wayan ranan har gari yawaye Yasmeen batai bacci ba haka kaman wacce ta zare, shigowa dakin Baba yayi yace tai salla tayi aka kaimata ruwa tai wanka as usual koda Ammi takawo mata breakfast da kyar taci wuraren 9 tafito dakinsu tashiga tashiga dube
duba ne kayan Farida luckily tasami 1k takoma dakinta ta kwanta saida taji fitan Baba wuraren 9;30 around 10 tafito sanye da hijabi da slippers hada ido sukayi da Ammi dake tankade abakin kofa hakan yasa ta tsugunna tadauki buta Ammi tabita da kallo kafin tasauke ijiyan zuciya daman indai tafito bayi zata, Ammi tadauki tray tamike tsaye tawuce kitchen dan yau ita kadai zatai girki su
Yaya sunje wani barka nan makotan su, saida Yasmeen dataji shigan Ammi kitchen tafito batare data bari kofan bayi yay karaba Allah yasota duka yaran gidan sun tafi school, fararen bucket dasukeda su manya na fenti tadauko guda biyu ta ijiye ta daura daya kan daya, Yasmeen tahau kai ahankali sannan tai tsalle tarike fence idan kaganta saikaji tsoro dan idan tafado karyewa zatayi wih, tashiga
kiciniyan haurawa da kyar tahaura ta dinka bayan gidansu wanda yake lungu ne kwata ne wajen kafanta yabaci, saida suka bar barayin anguwansu sukai nisa ta sauka tabashi dari tashiga mota tace “drop kuje prison” aka tafi da ita har prison don aka sauketa taba direban ragowan 900 din tafito da gudu dan tasan kudin yafi haka tashiga ciki dudda batamasan ya akeyi ba saida aka chajeta taje gaban wani kanta aka tambayeta sunan wanda tazo gani tace “Maheer Maheer” mutumin yace “Pablo kikazo gani” gyadamai kai Yasmeen tayi da sauri gabanta na faduwa tana fata Allah kada yasa wani na Baba yaganta, bata wani ticket yayi a hannu taga 15min yace tawuce yanuna mata wani corridor yana daukan telephone dan sanarda bakuwa for Pablo, Yasmeen tawuce zuwa wani waje dataga kaman dinning area, visiting area ne mutane zazzaune da wayanda sukazo gani aka nuna mata inda zata zauna tazauna ahankali sai kalle kalle take jikinta narawa gabaki daya atsure take kana ganinta zaka gane hakan. Maheer na kwance kan gadon dakin da aka bashi yanzu wanda shi kadaine karamin daki ne amman kudinshi yafi millyan duk wanda zai samu dakin babban mutumne wani security yashigo yace “you have a guest let’s go” tashi zaune Maheer yayi yakalleshi Ahmad lawyer shi yazo ranshi amman kuma gobe sukayi zaizo toko Malah ne da Hamad dan yatsine fuska yayi yatashi yabi security din suka fito yana tafiya ahankali……
Sosai gaban Yasmeen ke faduwa yake dum dum dum kusan 10min tayi zaune awajen sai kalle kalle take saigashi an bude wani kofa dake facing dinta wani security yafito tareda Maheer da akasa handcuff a handcuff ahannunshi, chak Maheer ya tsaya ganin Yasmeen zaune tai bala in zuru zuru kaman wacce aka kama tayi sata tundaga kan slippers na kafafunta yake kallo da kafafunta dasukai futu futu da kura, kana ganinta kasan gudowa tayi daga gida babu wanda yasani idanunta duk sun kumbure tarame sosai a ido kaman tayi ciwo for long, she is the least person dayay expecting zai gani in this prison dan yasan bazaa taba barinta agida tazo ba, yanda yake kallonta haka take kallonshi idanunta sun cika da kwalla tap tai kwabe baki wani irin emotional kuka na zuwan mata, tsareta kur da idanu Maheer yayi yana mata wani irin magana da idanu da ita kadai tasan meyake fadi sannan yajuya yakalli security daya kawoshi yace “take me to warden office” gyadamai kai yayi ba musu suka wuce
21:07
Yasmeen jitake kaman ta tashi da gudu tabishi tazauna dan abinda yagaya mata da idanu kenan kartai kuka and wait here
Suna shiga office din warden Maheer yace “I need private family room da matana” ba musu Warden yace “to Oga amman ai kas……” anatse Maheer yace
“zaa baka stop wasting my time”
Dasauri warden yajawo wani drawer wani key yaciro yace “the best lounge zan baka muje nabude maka”Suna shiga office din warden Maheer yace “I need private family room da matana” ba musu Warden yace “to Oga amman ai kas……” anatse Maheer yace
“zaa baka stop wasting my time”
Dasauri warden yajawo wani drawer wani key yaciro yace “the best lounge zan baka muje nabude maka” Maheer yabishi har dakin hadadden daki ne mai kyau kaman hotel room akwai security guard dake gadin wajen suna bakin corridor kafin kabi corridor kazo karshe sai dakin ciki Maheer yashiga warden yabashi key yace
“zansa akwota yanzu Yallabai” Yasmeen na zaune inda take dukta tsure Security daya fito da Mahee dazu yazo inda take anatse yace “come with me please Madam” nuna kanta
Yasmeen tayi tama kasa magana tamike tsaye kafafunta har rawa suke kaganta kaman almajira tashiga binshi tana kalle kalle har gaban dakin security yace “you can go inside your husband is ready to see you” yawuce yatafi, ahankali Yasmeen tasa hannu tabude kofan dakin ta leko da kanta bataga Maheer ba saidai hannunshi kawai tagani kan nata ya fizgota ciki yasata ajikinshi da karfi tareda maida kofan yarufe ya murza key yawani kalan mannata ajikin kofan ya danneta sosai yana kallon fuskanta kaman yanda take kallonshi idanunta ma kyalli sabida hawaye dasuka cikasu tap murya chan kasa yace “what are you doing here Fateema”? Kaman jira take kukan dake cinta tasaki da kyar cikin kuka tace “nagudu daga gidanmu bazan kara komawa ba anan wajenka zan dinga zama sai akashe tare” tai maganan tana rungumeshi sosai dayasa yawani saki wawan ijiyan zuciya hannayenshi suka shiga rawa sosai baisan sanda yakai hannuwanshi yaja wandonshi kasa kadan yaciro dick dinshi daya mike, jikinshi da gudu gudu yake abinda yakeyi ya mannata da kofa yana
daga hijabinta sama da dogon rigan dake jikinta
duktana kallonshi kaman yau tafara ganinshi ganin yanda yarame duk tabon ciwo akanshi na Baba,
jan pant din dake jikinta Maheer yayi gefe yadage kafanta amugun
bukace yawani kalan tura erected joystick
nashi ciki har wani kara wajen yayi kaman ya yagata danta hade just yan kwanakin nan da baiyiba
kankameshi Yasmeen tayi sabida zafin dataji Maheer yadaga hijabinta da bala’in sauri yashige ciki yakai hannayensh
dake rawa sosai yaciro boobs nata yakai bakinshi yana sauke tagwayen ijiyan zuciya yafara shan boobs din
with so much hunger yana thrusting dick nashi cikinta for the second time.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button